Sojojin Nigeria sun musanta zargin shugaban kasar Niger cewa faransa Na amfani Dasu Domin Arusasu

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 27 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 41

  • @IbrahimSaniHussain
    @IbrahimSaniHussain 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Hmmm mu dai Allah yayi mana magani kuma Allah yana nan a madakata kuma Allah yasan mai gaskiya.

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Doka tabada dama ariqa kashe talakarwa

  • @muntarihamed-e9n
    @muntarihamed-e9n 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Karyia ne magana ne😅😅😅😅😅

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Karya ne anaunfani daku inbahakaba yaya zakucewa turji da Fulani sunfi karfinku suna seds yan najeriya kamar awaki sunama matanku fade ah masallaci ya akayi haka

  • @OusmaneRabiou-e8p
    @OusmaneRabiou-e8p 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Qarkake soji gona wata dokatabada akashe talakawa kulin sekunkashe bayin allah manafkanbanzakawai

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Hallo banji cikakken hujja ba

  • @habibullahabdulkarim2494
    @habibullahabdulkarim2494 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Qarya kukeyi sojojin Nigeriya munafukai ne sojoji sunaci da rayukan talakawa Duk wanda ya yarda sojojin Nigeriya zasu iya cin amanar Nijar yayi lakin

  • @SalehMoussa-b4w
    @SalehMoussa-b4w 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Karya😂😂😂😂

  • @YousufNigeriaNigeriaYousuf
    @YousufNigeriaNigeriaYousuf 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Malan Alla yaqara. Basira da fahinta

  • @IllaSaidou-k5y
    @IllaSaidou-k5y 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dan cheguiya.

  • @SaidouTanimoun
    @SaidouTanimoun 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Balalau kakiyayi siyasa katsira damutunci

  • @issacHamid
    @issacHamid 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Har kuna wani doka ku a najeriya 😂😂😂😂

  • @mamanRabiouHima-z1i
    @mamanRabiouHima-z1i 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Karya ce kuke muna fukai

  • @ابراهيمالانصاري-ص6ن
    @ابراهيمالانصاري-ص6ن 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    wai kusai angayamuku da san hamu gomnatiku 😂😂😂

  • @kodjoneino
    @kodjoneino 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Karya ce miyakai tinubu faransa 👎

  • @salmsalm5433
    @salmsalm5433 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Qarya kukayi manafukay banza

  • @ابراهيمالانصاري-ص6ن
    @ابراهيمالانصاري-ص6ن 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    muraba gari daku manah . karya muke muku neh

  • @salissouissoufa674
    @salissouissoufa674 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Makaryatan banza kawai

  • @AbdoulHadiSalissou-e4d
    @AbdoulHadiSalissou-e4d 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Karyace Wanda duk borin kunya ina Tunubu yake chiyaka mata ya mayar da martani

  • @YauOil
    @YauOil 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Jinita ta adachi NE kufulani bakuda asuli fulani

  • @usainirzaki6021
    @usainirzaki6021 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ai shi Tunubu dillalin kwaya abinda take so kenan, tunda mu Hausa Fulani ne shi kuma Tunubu baya kaunar Hausa Fulani wallahi, ta ciki ne na ciki, Beyerabe zai taba son Hausa Fulani? Kai Ku canza tunani wallahi, kubude idonku in a bacci kukeyi ku farka wallahi.

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Balalau yakoma Dan siyasa kawai yabi kudi

  • @AdamaibrahimIbrahim
    @AdamaibrahimIbrahim 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kujitsoran Allah Kirista musa

  • @BalaJanwuya
    @BalaJanwuya 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Duk inda azzali men shugaba yake Allah yatse nemasah

  • @nuhuadamu-ti2zl
    @nuhuadamu-ti2zl 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Baka da kunya bala lau dan ci da addini

    • @MustaphaIsa-u6r
      @MustaphaIsa-u6r 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Tsoho kasan abinda kake rubuta a comment Allah zai tambayeka

  • @BenyamineYounes-e5g
    @BenyamineYounes-e5g 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Bola tunumbu ya fito yakarai kansa shine mafita

  • @illiassoudade
    @illiassoudade 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ba zargi akan fadar shugaban kasar nijar. Kariyata gaskiya da baki zancan banza ne. Malam ba dan najerial da aka ci zarafinsa anan nijar. Aman gwamnatin tinubu yana shirye - shirye tozarta nijar dan> . Duk kasashan turay ba kasar da takai faransa makirci. Ta samu shugaba dolo tana son ta ingiza mai kantou ruwa. Nijar ba za ta amince ba.

    • @drcapino
      @drcapino 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Toh amma in da adalci fadar shugan kasar najeriya ta karyata zargin daTciani yayi mata. Toh sai shi tciani ya nuna mana hujja, don ko a kotun musulunci wanda yayi zargi shike nuna hujja.
      Sannan duk da mu yan najeriya bama son huldar tinubu da faransa, amma ku nijer baku da daman gaya mana wanda zamuyi kawance dashi, yanda bamu hanaku kawance da Russia ba a yanzu. Kuma mu bamu zarge ku ba, kuma bamu ci mutuncin ku ba sanda kuka bawa America waje suka kawo sojojin su. Ku din ga yiwa mutane adalci, shi musulunci ya umarce mu.

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Tazo mujita

  • @Amirumunkaila
    @Amirumunkaila 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kaji qaryar banza munafuka, wacce dokar ce ta baku dama ku rinqa kashe talakawa haka kawaii.

  • @MounirouMounirou-b3h
    @MounirouMounirou-b3h 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Mu babu komai tsakanin mu da yan Nigeria sai Mutunci su yan uwan mu ne
    Amma tamayar itace menene tsakanin Nigeria da Fransa??

    • @MustaphaIsa-u6r
      @MustaphaIsa-u6r 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Idan baku da matsala sakaninmu daku. To ba ruwanka sakaninmu da fransa

    • @abuammarbare8841
      @abuammarbare8841 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      نسأل الله السلامة والعافية

    • @abuammarbare8841
      @abuammarbare8841 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Ni dan Niger ne, bana goyon bayan yima Nigeria katsalanda dangane da Alakar ta da France, Abunyi kowa ya kula da iyakarsa don da kilé abunda keka zargui sey komay ya deydeyta