A karshe dai kungiyar izala ta gurfanar da dr jalo jalingo kan rashin ladabinsa ga iyayen annabi saw

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 17 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 84

  • @salehibrahimsaleh1232
    @salehibrahimsaleh1232 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya kiyashemu ya rufa mana asiri yasa ya gane

  • @abubakarbubajajere1020
    @abubakarbubajajere1020 2 ปีที่แล้ว +3

    Ai wannan mutumin wallahy bai kyautaba walllahi yabata mana rai, wannan ai jahilcine, naji na tsaneshi, ml walllahi inajin kamar kaima kafishi ilmih da fahimtan addini don wlh ml idan kayi bayani ina fahimtar abubuwanka sosai saboda wallahi ka iya bayani, Allah yabaka Ladan niyyah malam, muna godewa malam da kokarinka na yau da gobe, Masha allah.

    • @mubarakbashir9339
      @mubarakbashir9339 2 ปีที่แล้ว

      Bahaka bane, Amma kayi bincike Kuma ka zurfafa karatu zaka gane

  • @rabiouisssaka9414
    @rabiouisssaka9414 ปีที่แล้ว

    Sallallahu alaihi wasallam 1000marrat, Allah day yabiya đan zindikay anshiga hannun Allah.

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 2 ปีที่แล้ว +3

    Bai kyauta ba ko kadan wallahi maganar badadinji kam Allah swt ya ganar dashi
    Jazakumullahu khairan

  • @abdullahimuhammad3199
    @abdullahimuhammad3199 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya tsinewa dikkan me bacin iyayan 'Annabi sallallahu Alaihi wasalam.

  • @buharinasayyada847
    @buharinasayyada847 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah
    Allah ya saka da alkairi
    Gàskiyà yau ka burge ni dama hàka duk ka kuke

  • @nanabb639
    @nanabb639 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ubangiji yaqara muku lpy Allah ubangiji yaqara ma mallamai musulunci fahimta Allah yaqara mana imani Da lpy Allah yabamu zaman lpy A nigeria

  • @nanaramatu1703
    @nanaramatu1703 2 ปีที่แล้ว

    barkada.dawarhaka.abu.aisha.allah.yakiyaye.gaba

  • @buharinasayyada847
    @buharinasayyada847 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka ma da ma fifincin alkairi

  • @Gido24tv
    @Gido24tv 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah kara Taimakawa a wannan Gefen

  • @ibrahimadewumi6649
    @ibrahimadewumi6649 2 ปีที่แล้ว

    Allah yaissa Allah isanmana shi wine gungia na shi ke dantijania ne shi

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah yayi kyau da aka gurfannandashi Allah ya rabamu da irin masu wannan aqidun

  • @ibrahimandi4226
    @ibrahimandi4226 2 ปีที่แล้ว +1

    Ya Allah ka shiryar da masu shiryuwa wa ƴan da bazasu shiryuba Allah kayi maganin su

  • @sjhsjshsj7446
    @sjhsjshsj7446 ปีที่แล้ว

    Mlm kayi gaskiya Allah yasakama da alkairi
    Jalo jalingo
    bashi da adalci
    Allah yakaryashi

  • @meenalsabeer9315
    @meenalsabeer9315 2 ปีที่แล้ว

    Allah duk wanda baiwaAnnabi adalciba akan iyayensa Allah ya wulaqantashi tun aduniya😢

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 2 ปีที่แล้ว

    masha Allah yayikyau šosai.allah yakara daukaka da km basira ameen

  • @ilyasuabdullahi4188
    @ilyasuabdullahi4188 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya yakama malamai kujitsoran allah kutsaya kukoyamana san annabi da san allah

  • @aminamusa4660
    @aminamusa4660 2 ปีที่แล้ว +2

    Kai ubangiji Allah ya kawomana dauki 😭🥲 abin badadi wlh

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv 2 ปีที่แล้ว +2

      to ai tsuntsun da yaja ruwa.. mu dama mun san karshenta kenan

  • @NrsKDDano
    @NrsKDDano 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiane Wann mgna taka Allah ya saka da Alkhairi.....

  • @adamumustafah8279
    @adamumustafah8279 2 ปีที่แล้ว

    Shima giron akwi tasa irin zancen Allah ya sawaka wannan shine ta wakan wani mawaki wait alkali daurin barayi

  • @abubakaradamu8742
    @abubakaradamu8742 2 ปีที่แล้ว +2

    Assalamu alaikum Ya ihwa n dan Allah kuma kudai na nanatawa , Kalmomin sun munana.

  • @bilalabubaker6224
    @bilalabubaker6224 2 ปีที่แล้ว

    Allah kasa mudace nide banga dalilin wannan maganarba a mastayinsa na musulmi duk iskancinsu akan annabi y ke qarewa allah y shiryasu damu baki daya

  • @aliyubawanallah5596
    @aliyubawanallah5596 2 ปีที่แล้ว

    Yace قل يا ام me yasa bece قل يا أبي ba allah ya shiryeka me daawar sunna mazan allah saw baisan yace (kawuna da babanka suna wuta) ba se yace babana da babanka suna wuta ba karatu ne ya biyo dashi akai ba wai yayi maganar bane kawai dan yaci mutumcin anna ba yaku masu daawar sunna

  • @salehmuhammed4976
    @salehmuhammed4976 2 ปีที่แล้ว

    Dr jalingo ubangijin Allah ya tsinemaka albarka duniya da lahira Amin summa Amin Dan iska la a nannen Allah kafirin banza kafirin wofi

  • @عبدالقادرمحمد-خ7ع
    @عبدالقادرمحمد-خ7ع 2 ปีที่แล้ว +1

    Ameen

  • @Hajiabigbig
    @Hajiabigbig 2 ปีที่แล้ว +1

    ماشاء الله تبارك الله جزاك الله خيرا

  • @assalamatv6438
    @assalamatv6438 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah dama yakamata tasa baki akan matsalan kai kuma Allah ya karama lafia

  • @نضالشوبانة
    @نضالشوبانة 2 ปีที่แล้ว

    Allah kyau ta

  • @musaagwai3753
    @musaagwai3753 2 ปีที่แล้ว +2

    MashALLAH

  • @zayyanusokototv9390
    @zayyanusokototv9390 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kyauta

  • @bilanneger1626
    @bilanneger1626 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ba Lada bi acikin wann maganar

  • @koyunfalakiasaukitv1754
    @koyunfalakiasaukitv1754 2 ปีที่แล้ว

    yasha muguwar guba daga iyayer gidanshi.insha Allah allahu asirinku sai yaci gaba da tonuwa.in muce da su makiyan annabi suce qaryane to yanzu gaskiya tayi halinta.

  • @tahirhasan7425
    @tahirhasan7425 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka

  • @abubakargoni8338
    @abubakargoni8338 2 ปีที่แล้ว

    Allah yaisa

  • @hajiyaaminanijeriya5110
    @hajiyaaminanijeriya5110 2 ปีที่แล้ว

    allAh ya tsane wa jalo jalingo albarka

  • @yahayarabiu4199
    @yahayarabiu4199 2 ปีที่แล้ว +1

    Aslm barka da warahaka ml antashi lfy

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 2 ปีที่แล้ว

    ameen ya hayyu ya qayyu mu

  • @hajjshawal3558
    @hajjshawal3558 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah ameen

  • @lawalimalanfalalou3730
    @lawalimalanfalalou3730 2 ปีที่แล้ว

    بارك الله فيك

  • @issalabaran1961
    @issalabaran1961 2 ปีที่แล้ว +1

    Kullum Kana na Nata Magana 'ya Yan annabi s a w Yan wuta ne.haba haba jalo

  • @saguiroumoutari6598
    @saguiroumoutari6598 2 ปีที่แล้ว +2

    Ina gaisuwa mlm

  • @yakubutilde809
    @yakubutilde809 2 ปีที่แล้ว

    ALLAH yayi jagora

  • @abdelkrlmharota1583
    @abdelkrlmharota1583 2 ปีที่แล้ว

    ANabe allha النبي الله

  • @dahirusaminu6113
    @dahirusaminu6113 2 ปีที่แล้ว +1

    assalamun alaikum allah yawaqa

  • @nanaramatu1703
    @nanaramatu1703 2 ปีที่แล้ว

    masha.allah.yayi

  • @mammanoumar6006
    @mammanoumar6006 2 ปีที่แล้ว +1

    🤲🤲🤲

  • @nuraddeendanarewa9188
    @nuraddeendanarewa9188 2 ปีที่แล้ว +1

    ai gwanda agyara masa zama

  • @ilyasbw5653
    @ilyasbw5653 2 ปีที่แล้ว

    😭🤲🤲🤲

  • @hamissousouley32
    @hamissousouley32 2 ปีที่แล้ว +4

    Wannan matachi yayi karya game da fadar cewa babu malamin da ya gabaci jalingo game da makomar iyayen Annabi Sallallahu alaihi Wasallama, idan baka sani ba to wasu daga cikin malumai da suka fadi wannan maganar: Imam abu Hanifah kamar yada yazo a cikin littafi mai sunan" adillatu muutakadi abi Hanifah" wallafar malaau aliyul ka'rii, imamu nawawi a cikin charhin sahihul Muslim, imamul baihaki a cikin sunnanul kubra 7/190, ibni taimiyya cikin majmuul fatawa 4/324, ibnu kasir cikin bidaya wan nihaya, Ibn baz, Ibn uthaimin, ka diba youtub, nassirun dine albany a cikin sahihus sira chafi na 23 zuwa 28, haka ma Abu hayan a cikin bahrul muhid, kenan wannan ya tabbatar da karyar ka.
    Cewa Kuma manyan malamai irin su gero sun fadi safanin haka Kuma haka soki burutsu ne, wannan ma ba gaskiya bace, Domin Wadan da suka girmi gero a ilimi da chekaru sun ce yada jalingo ya fada chine gaskiya, sannan ya dace ga Musulmi ya muamalanci labarin da Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya fada da cewa soki burutsu ne?
    Amma cewar ka wai haka zaya sanya kafirai su soki addinin musulunci, to ai ba'a neman yardar wani a cikin karyata maganar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama, don Allah ka daina magana da sunan addini, saboda kai ba dalibin ilimi bane, kuma ba malami ba, don mi zaka hukunci a kan malami? Kaji tsoron Allah

    • @mubarakbashir9339
      @mubarakbashir9339 2 ปีที่แล้ว +2

      Hakane Dan uwa, wallahi babu sahabinda Bai yarda da wadannan hadisan Dake magn aka makomar iyayen annabi bah bah, harda tabiai, anfara samun khilafa ne daga malaman baya, Kuma sun rasa gane cewa wannan bashine yake nuna antaba janibin manzon Allah bah, annabi Ibrahim ma Allah ya jarabceshi da hakan, Amma kawai son zuciyane, idan kana tunanin kare manzon Allah kakeyi to yazakayi da karyata maganarsa a hadisi ingantacce, ko sukarsa, tabbas nasan cewa ayita nanata magnr baida dadinji, Amma Kuma haka magnr take, Allah yaganardamu gaskiya ya Kuma bamu ikon binta

  • @oumarsalamo9142
    @oumarsalamo9142 2 ปีที่แล้ว

    Karya kakeyi walahi

  • @HabouChaïbou-q5e
    @HabouChaïbou-q5e ปีที่แล้ว

    Malan mai AL-Furquan aje akara karatu

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 2 ปีที่แล้ว

    ما شاء الله

  • @issalabaran1961
    @issalabaran1961 2 ปีที่แล้ว +1

    Ni na FITA bayan jalo

  • @حفصهحفصه-ذ4ي
    @حفصهحفصه-ذ4ي 2 ปีที่แล้ว

    😭🤲🤲⁦🤲🏼⁩

  • @hajiyaaminanijeriya5110
    @hajiyaaminanijeriya5110 2 ปีที่แล้ว

    🙌🙌

  • @muhammedsunusiyusuf4340
    @muhammedsunusiyusuf4340 2 ปีที่แล้ว

    Kar ku yaudare kanku ku kaishi kotu kawai shima a yanke mai hukunci

  • @meenalsabeer9315
    @meenalsabeer9315 2 ปีที่แล้ว

    Ai wannan ba malamibane Maciyacine Wanda baiwa masoyinmu Adalciba laananne

  • @alibouziane6924
    @alibouziane6924 2 ปีที่แล้ว

    Gara abduljabaru dawanann mumunar magana maras maana

  • @malanmahamadou6229
    @malanmahamadou6229 2 ปีที่แล้ว

    Moundaygani ciwakaidan kana Kari douk Wani Dan izala

  • @assawaba7156
    @assawaba7156 2 ปีที่แล้ว

    Mi zai Hana ku Nuna Muna tou

  • @حواءنيجر-ح7ذ
    @حواءنيجر-ح7ذ 2 ปีที่แล้ว +1

    Wannan jalon kuwa baya shan wani abu ji idonshi

    • @mustaphamshuaibu5312
      @mustaphamshuaibu5312 2 ปีที่แล้ว

      Duk Yan izalar Nan haka suke basa girmama Annabi s a w bara iyayansa

    • @hajarabdullah9419
      @hajarabdullah9419 2 ปีที่แล้ว

      Duk masu cin mutunci annabi mhmd (s.a.w.)Allah ya tsine masa albarka Kuma Allah ya wula qanta shi shida ire irensa irin su abduljabbar

    • @hajarabdullah9419
      @hajarabdullah9419 2 ปีที่แล้ว

      @@mustaphamshuaibu5312 haba

    • @حواءنيجر-ح7ذ
      @حواءنيجر-ح7ذ 2 ปีที่แล้ว

      @@hajarabdullah9419 ameen summa ameen, wulakantattu

  • @storyoflifetv4311
    @storyoflifetv4311 2 ปีที่แล้ว +3

    Nifa Ina ganin Wallahi yasha yan koyoyinsa ne da yar tabarsa yakeson ya tayarwa mutane da hankali

  • @abdullahimaudeabdullahimau9460
    @abdullahimaudeabdullahimau9460 2 ปีที่แล้ว

    'izs

  • @logossinaouattara4988
    @logossinaouattara4988 2 ปีที่แล้ว

    0

  • @sahibouhabibou4085
    @sahibouhabibou4085 2 ปีที่แล้ว

    akaichi kotou kawai

  • @sanimohammed2122
    @sanimohammed2122 2 ปีที่แล้ว

    Kuna zuwa tukum!!! An gaya maku kuna ta Musa cewa hadisai bana Manzon Allah bane, bai ma san anyi su ba. Kuka ce Sam hadisai suma wahayi ne. To tunda hadisai wahayi ne me ye laifin tabbatar gaskiyar haka. Yahudawa su suka rubuto hadisai sannan wallahi kadan kuka gani. Allah ya isa akan duk wanda yaci mutuncin Manzon tsira da baki ko da rubutu. Mun fahimci inda aka dosa shiya sa muka bar Izala sannan muka yi watsi da dukkan littafan da bana Allah bane.

    • @saminumusamashaallah27
      @saminumusamashaallah27 2 ปีที่แล้ว

      Wanna gskyne Kuma wlh abinda jalojalingo yafada gsky ne acikin litatafansu

  • @aminuudubo6136
    @aminuudubo6136 2 ปีที่แล้ว

    Wayace maka Abu Dalib kafiri ne? Wallahi duk ilmin ka baka isa ka tabbatar da wannan maganar ba

  • @muhammedsunusiyusuf4340
    @muhammedsunusiyusuf4340 2 ปีที่แล้ว

    Jahili ne kawai

  • @issalabaran1961
    @issalabaran1961 2 ปีที่แล้ว +2

    Kullum Kana na Nata Magana 'ya Yan annabi s a w Yan wuta ne.haba haba jalo