Kowanne Ɗan Izala ya kamata yaji wannan Hakika Malam ya feɗe Gaskiya

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 27 ส.ค. 2022
  • #karatuttukanmalamanmusulunci

ความคิดเห็น • 356

  • @bukhariusman7238
    @bukhariusman7238 ปีที่แล้ว +3

    Assalamu alaikum warahmatullah, Akaramakallah Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana, ya saka da alheri. Irin wannan karantarwar duniyar Musulunci musamman Nigeria ke bukata don samun haɗin kai da zaman lafiya tsakanin mu.
    اطيعوا الله ورسوله ولاتنزعوا فتفشلوا وتذهب ريحكم واصبروا..........
    واعتصموا بحبل الله جميعا ولا تفرقوا........... .
    To Akaramakallah tsakanin ka da ALLAH menene matsayin maulidi a musulunci.
    Na yi wannan tambayar ne don na ga ka na faɗin GASKIYA. shima ya kamata ka yi bayani akan shi.

  • @user-et5qw2vq4p
    @user-et5qw2vq4p ปีที่แล้ว +7

    Masha àllahu Malan yafadi GASKIYA Allah yahada kan musulmai al Umar annabi mahamadu rasululahi saw sallalahu alaihi wassallam Allah ya bamu IKON BINTA GASKIYAr Allah ya tamakemu dan annabi mahamadu Saw

    • @abdsrym3385
      @abdsrym3385 ปีที่แล้ว +1

      Amin ya hayyu ya qayyumu 🤲.

  • @Ahmedidisumailatv
    @Ahmedidisumailatv ปีที่แล้ว +16

    Malam,
    Allah ya sa ka da Alkhairi.
    Zaiyi Kyau Masu Hannu da Shuni Ma su Kishin Daukaka Haddin Allah da Su rinka daukar Nauyin wadannan Karatu da wannan Malam ke yi domin bazawa Musulmin Duniya.
    Yin Hakan zai Jaddada Hadin Kan Musulmin Duniya.
    Ina so Malam ya taimaka mini da Nambar wayarsa.
    Ni Dan Jarida ne a Kano. Ngd.

  • @JANZAKI5050
    @JANZAKI5050 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah..Allah yasaka da alkhairi..
    Saidai maganar gaskiya malan wani lokaci kana magana kamar bakasan ainihin aqidar yan dariqu ba

  • @suhailumsulaiman3066
    @suhailumsulaiman3066 ปีที่แล้ว +3

    Wallahi malam kafikowa gaskiya a izalar ko 💘💘💘💘👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻

  • @maryamisah4072
    @maryamisah4072 ปีที่แล้ว +2

    Allah yasaka ma sheikh Aliyu Ibrahim kaduna da gidan Aljanna

  • @salisoumoussakalla1803
    @salisoumoussakalla1803 ปีที่แล้ว +4

    Allah sariki Doniya inama malamai zasukuyi dawan gaskiya da abubuwa Sun tafi daidai mlm allah yasaka d alkairi alhamdulilh

  • @muhdnasiru3016
    @muhdnasiru3016 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka
    Karatu malam yana kyau.
    Nidai nadaina yin kudungoro
    Na yarda da ikhlasinsa

  • @SadikSadik-ip8ft
    @SadikSadik-ip8ft ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya mln da za'a samu ire-iren ku da anzauna lafiya

  • @saadoudanbaba7444
    @saadoudanbaba7444 ปีที่แล้ว +1

    Malan Allah yasa kugama da duniya lahiya albarka shigaban duniya da lahira

  • @saifullahiidris4582
    @saifullahiidris4582 ปีที่แล้ว +2

    Allah yasakada alkhairi Allah yakarawa malam lpy banida malamin da yake burgeni a Izala inba wannan malaminba

  • @daudaabdulrahman
    @daudaabdulrahman ปีที่แล้ว +1

    Wannan maganah Akwai son zuciya WLH munafada yan darikane soboda karyar dasuke Yi wa Allah da manzonsa ne Kuma in muka barsu duk sai sun Bata Wannan Addini malan karya kakaiyi mubi masu son Bata Addinin Allah

  • @S_Misau
    @S_Misau ปีที่แล้ว +2

    Allah Ya taimaki Mallam Ya qarama rayuwa Albarka.

  • @umarmohammedahmed1169
    @umarmohammedahmed1169 ปีที่แล้ว +2

    Malam Allah ubangiji ya saka Maka da alheri wlh naji dadin wannan waazin

  • @hamisyusuf3185
    @hamisyusuf3185 ปีที่แล้ว +1

    Allahu akbar Allahu Akbar Allahu Akbar hake nakeson gaskiya idan tazo gaskiya agayeta

  • @faharuusman7399
    @faharuusman7399 ปีที่แล้ว +1

    Salamualaikum gaskiya kaimutiman kirkine gaski kawai kakeso wallahi daana daawa haka dajamaa sunfahimci addini

  • @usmanabubakar1482
    @usmanabubakar1482 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alheri 🙏🙏🙏🙏❤️❤️❤️❤️💚💚💚💚💚🧏🧏🧏🧏🧏

  • @musaturaki2018
    @musaturaki2018 ปีที่แล้ว +5

    Idan haka ake yin waazi kowa zai sauraro kuma zaa fahimta,
    Amma kace ma mutum dan wuta kuma kana son ya saurare ka?
    Allah ya saka da alkhairi.

  • @sirkashimibrahim2996
    @sirkashimibrahim2996 ปีที่แล้ว +1

    Wannan malami ya fadi warwas, wannan malami bai san menene darika ba, yana da kyau Mallam ya koma ya yi bincike akan abun da ya bambanta izalah da darika, kuma dan izalah na asali da izalar gaske bai yin abubuwan da ka lissafa.
    Tabbas bambancin izalah da darika aiqda ce ba wani abu ba.

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 ปีที่แล้ว +1

    MUngode malam kafadin gaskiya rabudasu suta ihunsu gashi suna tabin Yan siyasa duk sunayi 😭😭😭😭

  • @user-mr3oe9ju1s
    @user-mr3oe9ju1s 8 หลายเดือนก่อน

    Wannan gaskiya ne malam allah ya kara basira kufadi gaskiya idan kunsani Malamai

  • @fatimamusa5841
    @fatimamusa5841 ปีที่แล้ว +2

    Ya sheikh Allah ya karamaka Nisan rayuwa danisankuna dakurin

  • @JibrinUsman-se4cz
    @JibrinUsman-se4cz หลายเดือนก่อน

    wallahi wannan maganar son xuciyane kace wai matsalar su maulidi da wazifa malam ka manta da fifita maganar shehu akan na Annabi da maganganu na ka firci acikin akidarsu Kuma kace abashi dubu biyar suyita Jan charbi shi charbin sunnah ne kumaganar cewa malamn su na Kore kamai Allah da wahadatil wujudi wallahi taqiyace

  • @hassanmahmud3722
    @hassanmahmud3722 ปีที่แล้ว

    Allah ya sakamaka da gidan aljanna
    Musulmi Dan uwan musulmi ne
    kowa yabi kowa

  • @oumarouadamou3470
    @oumarouadamou3470 ปีที่แล้ว +6

    Que le tout puissant vous protège accompagner

  • @hamisyusuf3185
    @hamisyusuf3185 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka d alkhairi, Allah yakara fahimtar damu gaskiya yabamu ikon binta yasa dukkan malamai suyi koyi dakai,hakan shine zaihada kan musulmai, Allah yasa mudace duniya d lahira

  • @masoyinshehuibrahim
    @masoyinshehuibrahim ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kara wa malam lafiya

  • @bawashehunasarawa2690
    @bawashehunasarawa2690 ปีที่แล้ว +1

    Malam ba taron suna ne matsala ba, a'a kudade da ake tattarawa daga wanda ya kira taron sunan
    Saboda haka karya kake, yanzu munaso ka yi mana bayanin sauran mas'alolin, mauludi, Salatil Fatihi da sauransu.
    Kuma Kai zindiqi ne yin wannan bayanin
    Kuma ya kake sallah a masallaci da ake saka kida da waka alhali a cikin Nurul Albab na Sheikh Usman Danfodiyo ya kawo cewa duk wanda yayi sallah a cikin wadannan masallatan babu sallarsa har sai an dauke Kasar an maido da wata sa'annan a kar6i sallar
    Saboda haka karya ka ke ya Kai murakkab

    • @idrissafiyo2127
      @idrissafiyo2127 ปีที่แล้ว

      Abidai a hankali,a warware komai cikin fahinta da bin sunna,bada wautaba.

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 ปีที่แล้ว +7

    Allah ya Kara lafiya Aameeeeeen 🤩❤ S.A.W ❤❤❤❤❤❤💋 Mungode sosai 😘

    • @lamidorfuad5535
      @lamidorfuad5535 หลายเดือนก่อน

      صل الله عليه وآله وصحبه وسلم

  • @majnunuinyassonlinetv830
    @majnunuinyassonlinetv830 ปีที่แล้ว +1

    Allah Yakareka Yakara Haske Yakara Tsawon Rai Yakuma Karomana Irinka Ya Malam

  • @ahmadmuhammad5207
    @ahmadmuhammad5207 ปีที่แล้ว

    Malam ALLAH yasaka da alheri yakaramuna imani da tsoron ALLAH
    Agaskiya samun irin wadannan malaman alhairine agaremu
    Kumani dan TIJJANIYA NE Amma wlh wannan malam imasonsa harma bansan yadda zanmisaltaba
    Ina sonsa sosai akan gaskiyar
    Kuma ALLAH yabamu ikon koyi da rinsu

  • @user-tw4bx2eo5e
    @user-tw4bx2eo5e 8 หลายเดือนก่อน +1

    Akidanfa ita ba komaibane kaji tsoron Allah

  • @haskenarewatv337
    @haskenarewatv337 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Alhamdulillah Allah ya kara bamu ikon fadar gaskiya duk inda take kuma ko akan mune kuma ko kan waye. Mun fahimce ka sosai Allah ya saka da alkhairi ya jikan mahaifa yakuma yiwa ilimi albarka.

  • @umarmodu6246
    @umarmodu6246 ปีที่แล้ว +1

    Excellent , May Allah bless u sir

  • @abdullahimuhammad-zs6vl
    @abdullahimuhammad-zs6vl ปีที่แล้ว

    Wannan gaskiyane Allah ya saka da alkhairy

  • @jamilubello5382
    @jamilubello5382 ปีที่แล้ว

    Ya Allah ka azurtamu da irin wadannan malaman dalilin annabi Muhammad s,a,w
    Wallahi da akwai irinsu da musulunci yaci gaba Allahu yasaka mashi da mafificin alkhairi

  • @saminuabubakar9545
    @saminuabubakar9545 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiyane malam

  • @usmanbello4398
    @usmanbello4398 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alheri

  • @Aliyusokoto
    @Aliyusokoto ปีที่แล้ว +4

    Well done Allah ya hada kan musulmai

  • @khalidfadakhalidfada1494
    @khalidfadakhalidfada1494 ปีที่แล้ว +2

    Allah yabiya

  • @abubakarusmanhassan4672
    @abubakarusmanhassan4672 ปีที่แล้ว +1

    Malan ena tare dakai dari bisa dari Allah ya taemaka

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah kaji gaskiya Allah ya saka da alkhairi malam

  • @abdulsalamabubakar1968
    @abdulsalamabubakar1968 ปีที่แล้ว +3

    Had it been such people might be gotten adequately in our nation,we should make it in the way everything shall be normal in subsequent allegiance.And there will be no more crises in between the two parts and the other.

  • @AliYuguda
    @AliYuguda ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alkhairi malam.

  • @user-tw4bx2eo5e
    @user-tw4bx2eo5e 8 หลายเดือนก่อน +1

    To Kenan ya halasta don talauci asabawa Allah. Ashe Kai bakada lissafi, wahadatul wujudi itace aqidar dariqa ko kaki ko kaso

  • @ibrahimabdullahibabangidam4257
    @ibrahimabdullahibabangidam4257 ปีที่แล้ว

    Allah yasa mudace hanya madaidaciya
    Ihidinasiratalmustakhimm

  • @h.n1977
    @h.n1977 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kawo hadin Kan Musulmi

  • @hamisualawal5519
    @hamisualawal5519 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka maka da alkairi malam

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya hada kan mu Malam

  • @idrissayounfa4271
    @idrissayounfa4271 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya Kara sanni

  • @YuYu-cj6uo
    @YuYu-cj6uo 5 หลายเดือนก่อน

    Allah yasakawa mlm da alkhairi wllh irinku muke bukata ba masu zagin mutaneba da masu karyata juna

  • @adamibrahimadam3697
    @adamibrahimadam3697 ปีที่แล้ว

    MALLAM kana addini Don mutu ko Don Allah ne Allah ya sheryika

  • @aboubacarbarakina6074
    @aboubacarbarakina6074 ปีที่แล้ว +1

    Allah chikara lafiya malama

  • @yusufabdullahiyakubu5325
    @yusufabdullahiyakubu5325 ปีที่แล้ว

    Akramakallahu ina da tambaya idan mutum yana tsubbu ko duba da sunan bada magani ko wani taimako to ya hallata a bishi Sallah idan ya hallata to mene hujja idan be hallata ba to ya abun yake

  • @ismailaliyudantarau3430
    @ismailaliyudantarau3430 ปีที่แล้ว +1

    My fadawa Malam bank tsoron Allah, Amma ba mamaki don yace dagacan yafito,sannan iron badon izalar ba da baisan wani Hali Sai Masha ce ba...

    • @masudsaleh5155
      @masudsaleh5155 ปีที่แล้ว

      Gaskiya kam. Da alama sakon sa yana tattare da munmunan sakon da ko da gangan ko da bisa kuskure 😢

  • @nuhumohammedsani6042
    @nuhumohammedsani6042 ปีที่แล้ว +1

    Malam Allah ya saka da alheri

  • @imranalauwali4500
    @imranalauwali4500 ปีที่แล้ว

    MASHA ALLAH, ALLAH YASANYA ALHAIRINSA AKAN WANNAN AL'AMARI

  • @user-fz9gz2rp5r
    @user-fz9gz2rp5r 5 หลายเดือนก่อน +1

    Jazakallahu khaira mlm

  • @abubakarsaminu7774
    @abubakarsaminu7774 ปีที่แล้ว

    Alhamdu lillah Masha Allah
    Allah yasa kama malam da alkhairi

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 ปีที่แล้ว +1

    Kaji gaskiya dai

  • @shiituausman4483
    @shiituausman4483 ปีที่แล้ว

    Alhamdulillahi Mal Allah yasaka afadi gaskiya komai dachinta

  • @rabiuabduldada4882
    @rabiuabduldada4882 ปีที่แล้ว +1

    Sheikh Abubakar mukhtar yola

  • @salisudawa8516
    @salisudawa8516 ปีที่แล้ว +1

    Allah yayiwa rayuwa albarka

  • @abbasusman1485
    @abbasusman1485 ปีที่แล้ว +3

    Allah ya karawa malam lafiya. Irin ku akeso acikin al-umma.

  • @boukarimckorgomsabua289
    @boukarimckorgomsabua289 ปีที่แล้ว

    Malan Allah saka da alhkeiri gaskiya komai dacinta

  • @Comrdmuhdhabibuabubakargmb
    @Comrdmuhdhabibuabubakargmb ปีที่แล้ว +1

    ALLAH ya karama basira

  • @suleimanabdullahi9591
    @suleimanabdullahi9591 ปีที่แล้ว

    masha Allah tabarakallah mlm Allah ya kara lfy mlm

  • @IsahMusa-yz4rd
    @IsahMusa-yz4rd วันที่ผ่านมา

    Allah yakara lafiya malam

  • @ashnababy2411
    @ashnababy2411 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kyuata

  • @abdulkadirichocoaboubacar5313
    @abdulkadirichocoaboubacar5313 ปีที่แล้ว +1

    الحمد لله تمام

  • @abdallah3698
    @abdallah3698 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara lafiya

  • @illaamaniabdoulrachid7950
    @illaamaniabdoulrachid7950 ปีที่แล้ว +2

    allah yassaka da alkairi Malan gàskiya daci gareta..allah yassa mudace 🤲🕋🤲🕋🤲🕋🤲🕋

  • @hawaahawaa6230
    @hawaahawaa6230 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara lfy mallam gaskiya ne

  • @YunusSaid-cc5ju
    @YunusSaid-cc5ju ปีที่แล้ว

    Allah yasakawa malam ni dandariqane amma najidadi damaganarka

  • @masaudusaniumar9047
    @masaudusaniumar9047 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya tsare malam

  • @buhariidris5428
    @buhariidris5428 ปีที่แล้ว

    Allah yasakawa Malan da aljanna

  • @user-om3fi8qx6o
    @user-om3fi8qx6o ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara karo mana irin wadannan malamai

  • @abdulissifu983
    @abdulissifu983 ปีที่แล้ว

    Malam Allah yakiyayeka masallacin gidan Alhaji Hamza aboabo

  • @ibrahimhassan2644
    @ibrahimhassan2644 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah
    Ya zanyi nasamu video nan a Whatsapp Dan Allah

    • @karatuttukan_malaman_musulunci
      @karatuttukan_malaman_musulunci  ปีที่แล้ว +1

      Ai yayi yawan da bazai turo ta whatapp ba. Amma ka samu vidmate sai sauke shi ta can. Jazakallahu bikhair

    • @ibrahimhassan2644
      @ibrahimhassan2644 ปีที่แล้ว +2

      @@karatuttukan_malaman_musulunci
      Ok nagode

  • @ramatuahmed-fk8xq
    @ramatuahmed-fk8xq ปีที่แล้ว

    Masha-, allah

  • @yakubuadamu9212
    @yakubuadamu9212 ปีที่แล้ว +1

    Allhmdllh allh y saka Erin wannan sigar karntrw za abi domin son juna d kuma zaman lafiya, allh y tabbatr da alkhairi

  • @MUHAMMADAMIN-uk5dx
    @MUHAMMADAMIN-uk5dx ปีที่แล้ว

    Malam gaskiya yan tijjaniya sabanin da su ba kawai maulidi bane 90% akidan su ba muslinci bane wallahi

  • @halidibrahimhalid6634
    @halidibrahimhalid6634 ปีที่แล้ว +1

    Da a ce dukkan maman izala irin wannan malaminne da anzauna lafiya

    • @muhdnasiru3016
      @muhdnasiru3016 ปีที่แล้ว

      Wallahi kuwa Allah yaqara ganardamu
      Yanada qoqari sosai.
      Kuma hakan yayi

  • @Fateemabentu
    @Fateemabentu ปีที่แล้ว +1

    Hakane malam

  • @fulbetv
    @fulbetv ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara ilmi

  • @smithhdaniella5797
    @smithhdaniella5797 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasaka daalhaira

  • @user-jy2pk5bk3v
    @user-jy2pk5bk3v 3 หลายเดือนก่อน

    Allah..ya..Bada..lahda..malan

  • @user-cl4jz8du7r
    @user-cl4jz8du7r 7 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah
    Allah ya kara lafiya

  • @muhammedjarumi9552
    @muhammedjarumi9552 ปีที่แล้ว +1

    Wannan gaskiya ne.

  • @ahmadmsharu2598
    @ahmadmsharu2598 ปีที่แล้ว +1

    gaskiyane MLM

  • @user-iz2ep2mv2e
    @user-iz2ep2mv2e หลายเดือนก่อน

    Masha allah

  • @alhajisani7483
    @alhajisani7483 ปีที่แล้ว +1

    Allah saka malan da dukkan yan izala irin kane da anzauna lafiya

  • @moustaphaadamou7768
    @moustaphaadamou7768 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya ne

  • @usmanmuhammad644
    @usmanmuhammad644 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasa mu dace

  • @AbdulwahabMussa-hj1dj
    @AbdulwahabMussa-hj1dj 7 หลายเดือนก่อน

    Merci boquou le vrai marabou

  • @IbrahimAbdulrajikou
    @IbrahimAbdulrajikou 10 วันที่ผ่านมา

    Izzala da dariqa asa ido kawai

  • @izerouAdarnagattSalifou
    @izerouAdarnagattSalifou ปีที่แล้ว +1

    wannane gaskiyane malama

  • @muhammadsagirabubakar5651
    @muhammadsagirabubakar5651 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah allah yahada kan Muslimi baki daya allah yasaka da alkhairi

  • @abdallahsamaila131
    @abdallahsamaila131 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alkairi