YA YESU GANI NA ZO
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 1 ธ.ค. 2024
- YA YESU GANI NA ZO DA DUK KOWACE KASAWATA
DOMIN NEMAN GAFARATA WURIN ALHERIN KA
BAYANA IKONKA YAU
DON KA BOYE DUK MUGUNTATA
SAI KA CIKA NI DA DUKAN RAYUWAN KA..
CHORUS:
SAUKO DA RUHUNKA YAU
YA YESU UBANGIJI NA
BUDE MANI ZUCHIYA TA
KA NUNA MANI NUFINKA
DON INYI NASARA,DA SHAITAN
DA DUK JARABOBIN DUNIYA
CIKIN SUNAN ALLAH UBA MADAUKAKI..
2.KARFINA IYAWATA HAR MA DUKA DA ADALCINA
DUK SUN KASACIKATA BUKATAN SHARIAN KA
CIKIN ALHERINKA NE, AKWAI CIKAKKIYAR GAFARA
CIKIN TA KWA AKE IYA BIN NUFINKA
3.CIKIN MULKIN SAMA CAN YABON NASARANKA A KEYI,
WANNAN NASARA ITACE NASARATA A YAU YABON KA
ZANRIKA YI CIKIN TUNANI FURCI DA AI KATA NUFIN KA
DAGA YAU HAR ABADA
4. KOMIN TALAUCIN KA YAU GOBE DARIYA NE ZAKAYI DOMIN
YESU ZAI BIYA DUK BUKATUN KA A YAU
MAMANA KAR KI DAMU BABANA KAI MA KAR KA DAMU
YESU ZAYA SHARE MANA HAWAYE MU
I so much love this song. It always touches my heart and a wonderful prayer. We thank God for this song
Ahhh😩😩 I know this song ever before now. But it hit differently today😩 after watching my friend status. I asked for the song and he said I should search for it on TH-cam. God bless you!!! And enlarge your coast and may the creator gives you more grace to carry on🙏
What a song
I love this song ❤❤
Hallelujah
Allah ya kare mu
Is that Damilo who sang Yesu da dadi playing the guitar? Wow, so this is an ECWA production? God bless you all for this
Nice remixed to the singer,,,, credit to our great COCIN composer Jerson Gitik whom received the divine inspiration for the originality of the song.