ZAZZAFAN RADDI GA MALAMAN IZALA BISA KOREWAR DA SUKAYI CEWAR BASUNE

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 24 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 429

  • @fadil.2yaya8
    @fadil.2yaya8 4 ปีที่แล้ว +1

    Wallahi malam aboul fatahi Allah ya saka ma da alheri wanan may wassan koikoyo ya Reina mana malamai don Allah kourinka ragagazamana chi ba Mala mibane bakin djahilli né Allah ya saka maka da alheri da mou assassatou anouare moungode moungode Allah ya saka da alheri

  • @simonadarkwah5220
    @simonadarkwah5220 4 ปีที่แล้ว +1

    Malam Allah yasaka da alkheiri kouma Allah yabiyaka Allah yabamou ikon gujewa izzala

  • @muhammadalhaji4635
    @muhammadalhaji4635 4 ปีที่แล้ว

    ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI, WANAN GASKIYA NE TABBAS IZALA SUN HAIFAR BALAYI A DUNIYA, AMMA ALLAH YA SA SU GANE AMEEN

  • @aminuabdurrauf1911
    @aminuabdurrauf1911 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakarama basira ,karkaji tsoro wallahi Allah yana tare dakai, domin muta nan nan su gani suke su kadai suka san addini ,km dole amaida raddi da gautsi tunda haka sukeyintasu da gautsi!

  • @umarabubakar3064
    @umarabubakar3064 4 ปีที่แล้ว +6

    Allah shiryamu amna shieek jafar da shierk Albani yafi shehun bauchi sau DARI

  • @habibniger7804
    @habibniger7804 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah jazakala

  • @awwalshanawa-h4q
    @awwalshanawa-h4q หลายเดือนก่อน

    Muna godiya labaikum molana Allah saka molana Allah yaqara lfy danisan kn molana Allah yakareka da maqiyan man zan allah s a w ❤❤ Amman inane man alfarma abani number woyar molana dan allah dan annabi s a w ❤

  • @zaynabadamu6794
    @zaynabadamu6794 ปีที่แล้ว

    Allah ya daukaka musulluci damusulmai,shek Abulfatahi Allah ya saka.

  • @muhammadalhaji9140
    @muhammadalhaji9140 4 ปีที่แล้ว

    ما شاء الله الحمد لله رب العلمين والصلاة والسلام على رسول الله صلى الله عليه وسلم صلى الله عليه وسلم صلى الله عليه وسلم وعلى آله وأصحابه أجمعين ءامين يا

  • @adamhamidu3236
    @adamhamidu3236 4 ปีที่แล้ว +5

    Am from Ghana may ALLAH give you long life and protect you from your enemies.ALLAH yaa karamaka katana

  • @muhammadalhaji4635
    @muhammadalhaji4635 4 ปีที่แล้ว

    Ma sha ALLAH Alhamdulillahi rabbil Alamin shehu Abulfathi bauchi ALLAH ya kara lfy Albarkan Annabi da Alqurani Ameen🤲🤲

  • @muhammadadam9565
    @muhammadadam9565 4 ปีที่แล้ว

    ALLAH yakarawa malam ilimi ALLAH yasakawa mu'assasa da alkhayri da malamanta da dalibanta da duk musulmin duniya musamman masoya annabi (MUHAMMADU S A W) ALLAH yakarawa tijjaniyya daukaka aduniya da lahira alfarmar annabi (MUHAMMADU S A W)

  • @boubacardjamilou9830
    @boubacardjamilou9830 3 ปีที่แล้ว

    Ma cha Allah Allah

  • @mustaphasa-ad5453
    @mustaphasa-ad5453 4 ปีที่แล้ว +3

    GODEYA DAGA GHANA, ALLAH YSKIYAYEKA SHEIKH ABULFATHI.

  • @MamanMamanmaazuo
    @MamanMamanmaazuo 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah yakara kosace da annabi MUHAMMAD S A W

  • @salisuabba6793
    @salisuabba6793 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiyane muna Al fahari da kai Allah Qara bacira Fatan Al Kairi 👏

  • @lawalabubakar4961
    @lawalabubakar4961 4 ปีที่แล้ว +1

    Abdulfathi Ranar tashin Alkiyama zaka tsaya ka bada shaida a gaban Allah

  • @mustaphaabubakar220
    @mustaphaabubakar220 4 ปีที่แล้ว

    Abulftahi shehunnanku susukahallaku babukaratu saizaki sundoraku bautasu kunbar bautar allah

    • @ousmanemaizamani2591
      @ousmanemaizamani2591 4 ปีที่แล้ว

      Gsky yafada Bazagi wani yayiba
      Dahaka ake kotomta muku ku jahilaile
      Yan izala n'a gsk albashi akebasu
      To kaifa dan wahala
      Idan kasake gayama abdulfatahi mhn
      To saimunci ubanka

  • @alimaijamaaniger6178
    @alimaijamaaniger6178 3 ปีที่แล้ว

    Assalamu alaikum gaskiya ne Allah ya kara muka lafiya ameen suma ameen

  • @producernzamani7604
    @producernzamani7604 4 ปีที่แล้ว +3

    Yamxu kanacen kana bautama inyass allah sarki

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 4 ปีที่แล้ว

      Kai kuma kana Shirin kaiwa Al umma Hari jahilin banza Dan kauye

    • @producernzamani7604
      @producernzamani7604 4 ปีที่แล้ว

      Akwai dan kauye irin wanda baxaiga annabi Muhamd saw bah aini nina tunanin babushi ai dankawai ance abi sunnah kar abison ran malaman bidi,a shikenan dan izala yaxama dan taarda

    • @producernzamani7604
      @producernzamani7604 4 ปีที่แล้ว

      Dan kawai munce kudena bautama inyass

    • @ibrahimabubakar7325
      @ibrahimabubakar7325 4 ปีที่แล้ว

      Kyale shi hunturune tasoka kanshi.
      Inba bauta shehunnesuba Maisukasani

    • @dahirusadi1530
      @dahirusadi1530 4 ปีที่แล้ว

      Subahanallah kaji tsoron Allah karkakara hura wata wutar wata bata mutuba irinku baku da Amfani chikin jama,a

  • @hanane6457
    @hanane6457 4 ปีที่แล้ว +1

    Chiyassa nace wllh wllh kei dei jahiline à tayi ayi karatu dan allh

  • @ibrahimbukar6361
    @ibrahimbukar6361 4 ปีที่แล้ว +1

    الحمدلله بارك الله زادك إيمانا وعلما

  • @mamarameenatu3763
    @mamarameenatu3763 4 ปีที่แล้ว +5

    Allah qara lfy Alhamdulillah mude wallahi muna godiya dahaka gaskiya ne fa

  • @basirumusa6577
    @basirumusa6577 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Kai azzalimine dakwaya kawai

  • @fadil.2yaya8
    @fadil.2yaya8 4 ปีที่แล้ว

    Allah chiyi albarka aboul fatahi amine Mouna tarte dakou Allah ya taramou gaban annabi.... sallallahu alaihi wa sallam

  • @donaldroberto8018
    @donaldroberto8018 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah! Allah y tsare ka daga sharrin makiran

  • @daoudtv8152
    @daoudtv8152 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya qara basira

  • @mountakaibrahim4524
    @mountakaibrahim4524 4 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiyane malam abul fathi allah shikara lafiya!

  • @maizuma8540
    @maizuma8540 4 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya abulfatahi kaji kunya kana ta surutu babu aya babu hadithis
    Allah ya shiryeka duk dariku najeria babu babban mlm kamar jafar innaso in katashi raddi na gaba karika karanto ayoyi da hadisai

    • @Ali-fr1lo
      @Ali-fr1lo 4 ปีที่แล้ว

      Gaskiya ne kabi shawarma Mai zuma ya baka

  • @aishamuhammadinuwa6777
    @aishamuhammadinuwa6777 4 ปีที่แล้ว

    Allah yakaramaka lfy da nisan kwana allah yasakamaka da gidan aljanna wllh inajindadin yanda kake tsago gaskiya kafadeta ba tareda wani soro allah yakareka daga sharrin makiya munafakan addini wahabiyawa

  • @queenaliyu6174
    @queenaliyu6174 4 ปีที่แล้ว

    Anafama da talauci garashin zaman lfy ga kashe mutane ba akanhakkin suba amma duk busu ishe kuba saikukawo muna wani bala i Allah subhanahu wata alah yatsine wa maitayar da fitina kai wlh harda mala iku da jinnu da mutane da sauran Halittu birabbil kaa bah

  • @abdulrahimabdulrahman5452
    @abdulrahimabdulrahman5452 4 ปีที่แล้ว +1

    Assalam fatan alheri ya sayyadi Ina matukar jindadin karatunka Allah ya Kara basirah

  • @MLS_Mubarakmjb
    @MLS_Mubarakmjb 4 ปีที่แล้ว +8

    Tunda Allah ya halicceni bantaba ganin tantagaryar jahili a filiba sama da wannan Mai ciwon haukan ba Allah ya baka lafiya

    • @chaiboumaifata8691
      @chaiboumaifata8691 4 ปีที่แล้ว

      آمين يارب

    • @adamauwalmuazu1249
      @adamauwalmuazu1249 4 ปีที่แล้ว

      Gaskiya dama daci ne da ita,
      Mu dai munsan tabbas Izalace tushan Boko haram

    • @mustaphasa-ad5453
      @mustaphasa-ad5453 4 ปีที่แล้ว

      Mubarakmjb KANUNA KAI FASIKIN MUSULMENE.

    • @aliyuaminu3353
      @aliyuaminu3353 4 ปีที่แล้ว

      Yakamata akama shi jahiline irin musun unguwa yake banxane

    • @salimabubakar3356
      @salimabubakar3356 4 ปีที่แล้ว

      Malan maganin yan iska

  • @ousmanemaizamani2591
    @ousmanemaizamani2591 4 ปีที่แล้ว

    الله اكبر

  • @ibrahimbala7745
    @ibrahimbala7745 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah muna godiya acigaba da tona asirinsu yan boko haram kawai

  • @aowalalhaji3376
    @aowalalhaji3376 4 ปีที่แล้ว

    OK good yayikeu

  • @abakarsule1518
    @abakarsule1518 4 ปีที่แล้ว

    Macha allah

  • @yahayaaliyu7185
    @yahayaaliyu7185 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya Kara ilmi da lfy da Nisan kwana

  • @ibrahimbellojallaba7522
    @ibrahimbellojallaba7522 4 ปีที่แล้ว +8

    Malam Abulfatahi,wlh saboda kai kadai nake hawa TH-cam .kuma nasamu nutsuwa a tasawwuf sosai ta dalinka na video din nan sufi sai sufi,kuma munyi alkawari na yada shi a ko ina.Allah yasaka maka da Alkhairi,ya kareka.

  • @basirammuayau1121
    @basirammuayau1121 4 ปีที่แล้ว +1

    Bantaba ganin yana Wa aziba yana fadakarwa ba sai gardamomin addini kokarinshi yarushe sunna Wa iyazubillah

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 4 ปีที่แล้ว +3

    Magana ta gaskiya Allah ya ganar da kai kawai bakadan abinda kake fadaba kaiyaka mata kayi karatu

  • @ibrahimhamisu1168
    @ibrahimhamisu1168 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya karamaka lafiya sayyadi garkuwan faidah

  • @ousmanemaizamani2591
    @ousmanemaizamani2591 4 ปีที่แล้ว

    Allah yakaremuna Ku shuwagaba nin Mu n'a darika

  • @muhammadalhaji9140
    @muhammadalhaji9140 4 ปีที่แล้ว

    MA SHA ALLAH ILIMI DA HUJJA INDAI GASKIYA KAKE SO FAAA FACT

  • @shiekhjaafar2104
    @shiekhjaafar2104 4 ปีที่แล้ว +1

    Kana raddi kana aiban bakin Dr Abdullah ,ka fadamasa suna mafi muni ,kashe Dan dandaudu, kaga ai bakayi adalaci ba, mu bamu taba fadawa malamanku ,Dan daudu ba, kayi raddi , mai kyau ,, wallahi inkayi wasa ,xamu sakaka akotu , akan wannan magana ,wai boko haram ,dg izalane, bamuda alaka dasu ko ta kusa ko ta nesa, hasalima mu suke kashewa, don haka kayi raddi mai kyau , ba Wanda ya hana ayi raddi, dama kana wata kiyeya da hassada axuciyarka akan izala , Allah ya tsaremu ,duk Wanda yashe muna da alaka ,da boko haram , Allah ka tsenemasa albarka duniya da lahira, ameen ya rabbi.

  • @nuramustapha892
    @nuramustapha892 4 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alkhairi

  • @bachirharunachaibu8925
    @bachirharunachaibu8925 4 ปีที่แล้ว

    gaskiyane malan good

  • @salimabubakar3356
    @salimabubakar3356 4 ปีที่แล้ว

    Masha-allah

  • @jibrinabdou8923
    @jibrinabdou8923 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah
    Allah yakara basira Ameen

  • @arwiyaguero5458
    @arwiyaguero5458 4 ปีที่แล้ว +2

    جزاك الله خيرا الشيخ

  • @umarhamid9188
    @umarhamid9188 4 ปีที่แล้ว +3

    حفظك الله ورعاك من كل شر هم وسوءهم

  • @Nice-yg7ch
    @Nice-yg7ch 4 ปีที่แล้ว

    wato kenan malan kasan da dagé wando kuma dabarin guému dukkan wanan sunna né kuma nasan kasanda mafi yawanci malamman ka suna wannan sunnan to amma kay miyassa kaké fada da suna Annabi saw ; kuma nasan dukan mu mun yi imani da céwa duk wanda yabar gému domin wata niyya daban ba dan sunna ba wanan bay da lada a wajan Allah
    toh amma kay malan miya hanaka yin sunna manzon Allah (saw) kaway domin riya ko kuma domin kada a kirayé ka da sunan dan izalah amma kasani da ALLAh ya san miké cikin zukatan mu
    ku ma ka dena aybanta sunna ANNABI SAW domin kay bakayi gudun mutané su kiraka da dan izala
    malan aji soron Allah

  • @محتارمحتار-ح5ه
    @محتارمحتار-ح5ه 4 ปีที่แล้ว +3

    Allah biyaka wanan kadai hujace game hankali Ina jindadi idan har aka fadi gaskiya kuma Ina kokari wajen fahimtar menene gaskiya ba abinda zance sedai allah kara ilimi me anfani

  • @muhammadkhameesharoon6222
    @muhammadkhameesharoon6222 4 ปีที่แล้ว

    Wlh malam jafar inaimai kyakkyawan zaton tsoron Allah

  • @muftawumohammed9143
    @muftawumohammed9143 4 ปีที่แล้ว

    MashaAllah

  • @abdoulaziz9876
    @abdoulaziz9876 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha.allah.malan.🙏🙏🙏♥♥♥👍👍👍👈

  • @mohammedbamanga8551
    @mohammedbamanga8551 4 ปีที่แล้ว +4

    Allah ya shiryar da mu ta hanya madaidaiciya amin.

  • @hassanaboubakartv2494
    @hassanaboubakartv2494 4 ปีที่แล้ว

    Allh yataimaki zakin darika

  • @idrismuhammadbakori2798
    @idrismuhammadbakori2798 4 ปีที่แล้ว

    MU'ASSATU MUNA GODIYA

  • @hafmmn3088
    @hafmmn3088 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya adbdull fatahi wlh wlh naji kayi magana akan shek jafar gaskiya aduk najeriya babu ml.da ake saurara kamar shek jafar wlh kana da hassada

  • @adammuhammad3236
    @adammuhammad3236 4 ปีที่แล้ว

    Karya kake kana yin haka domin ka batawa ahlussunna suna.kuma banda kai banzane jahili menene na ai bata halittar sa, wai kai farine shi baki, wannan shine ya nuna jahilcin ka afili, banzaye masu bautar shehunnai , so kuke muzo mu cigaba da bautar wanin allah. tuni mungane ku muka barku,

    • @adammuhammad3236
      @adammuhammad3236 4 ปีที่แล้ว

      Akwai dan ta Adda Kamar Ibrahim inyass dagutun Senegal, kuma tabbas kai mahassadine kace wai ba.a saurarar malam ja'afar, to dahiru bauci ake saurara, me raba darika. a araha gidon radio shasha banza kawai mahassadi wallahi Ko kaine fir.auna wannan zamanin saika sallamawa malam ja'afar, saidai ka mutu da bakin ciki Kamar yanda magabatan ku suka mu da bakin cikin sunnar manzon Allah s.a.w/. jakin banza Wawa dan mahaukaciya . Dahiru bauci ma yayi yagama. kaima haka zaka hakura, ina dan gidan Dahiru bauci Hadi, ina mai Guduma, duk sun mutu da bakin ciki sunna. to kaima haka zaka tafi.

  • @nasiruabubakar5906
    @nasiruabubakar5906 4 ปีที่แล้ว

    Say NO to! Waliyyan bagi
    Har abada bazaku samu nutsuwa ba tunda kukaci amanar ilimi
    Abin kunyarma wai sunnar da akafara karantarwa kwanan nan acikin qasar nan amma yau itace ta hanaku sakat!
    Kadanma kuka fara gani sunna saitakai har cikin gidajenku da dakunan ku inshaAllah.

  • @misbahujabirtv938
    @misbahujabirtv938 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka da khairan

  • @issoufoumahamadou868
    @issoufoumahamadou868 4 ปีที่แล้ว

    Inalilahi wa ina subahanalila kayikuskure baba dakadaganta suna da ta adanci bakasan komiba akan adini wanan labarin kakeyi domin bâ aya bahadisi kuma dukan abin kafada karyana

  • @AdamuAuwal
    @AdamuAuwal 4 ปีที่แล้ว

    JazaakaAllahu Khairan. AbulFathi Sani, Allah ya Kara maka iymani, kyakkyawan fahimta, da Jajircewa Cikin aikin yin RADDI ga dukkan Jabberi da ‘Yan ta’addah. Allahumma Amiyn.

  • @inoussaalassane8546
    @inoussaalassane8546 4 ปีที่แล้ว

    Allah yabada lada malam Mon nagodiya

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 4 ปีที่แล้ว +3

    Alhamdulillahi.
    Allah Ya qara lafiya da kusanci yakuma tsareku da mu baki daya Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @darmanousman9351
    @darmanousman9351 4 ปีที่แล้ว

    Alhamdulillah maulana naji dadi sosai dama wanan yaron kwanaki yane neman taba shehu Dahiru Usman Bauchi rta.

  • @harahara2457
    @harahara2457 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne

  • @umaribrahim6102
    @umaribrahim6102 4 ปีที่แล้ว

    و الجنون فنون

  • @nassarambatotvnassarambato6527
    @nassarambatotvnassarambato6527 4 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah godiya nake ya sayyadi Allah yaqara kusanci ga sayyadina abulqasim sallallahu alayhi wassallam Allah ya tayamaka wallahi kaikadai hujjane ya sayyadi muna ziyara

  • @massaoudougarba5807
    @massaoudougarba5807 4 ปีที่แล้ว +1

    Wallahi wa azin shekh jaafar da shekh albani yafika so dubu

    • @Hachim56
      @Hachim56 4 ปีที่แล้ว

      Massaoudou Garba wa’azin asadul islam ya ishe shi

  • @abdurahmankabir679
    @abdurahmankabir679 4 ปีที่แล้ว +5

    Mudai muna nan akan sunnah kuma insha allahu akanta zamu mutu haryanzu banji malamin addinin dayakai shek jafar acikin yan tijjaniya ba

  • @ismaelisufmartin254
    @ismaelisufmartin254 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya shiryeka, fatan da zan makenan. Amman kasan da jafar ya fika, ya fi duk wani dan dariqah, domin a yanzu haka cassette kinchi ma yafika.
    Kuma wly kaji tsoron Allah, Ibn taymiyya da Ibn Abdel wahab sun fika sun fi iyayen ka yaka duka wanda ya bisu yafika.
    Aman Wanan yasada ce Kaway Allah ya shiryeka da duk jahilin da kaké batarwa !

  • @yunusanwarsadat1134
    @yunusanwarsadat1134 4 ปีที่แล้ว +1

    ماشاءاللہ
    اللهم أرنا الحق وارزقنا تباع الحق
    وأرنا الباطل وجنبنا تباع الباطل
    کل ذی لب سلیم یعلم أن الإرهابیین من الوهبیین وهم من الخوارج والخوارج أبوهم ذوخویصر
    أعاذنا الله من شرهم وفتنتهم

    • @abdulahimusa7158
      @abdulahimusa7158 4 ปีที่แล้ว

      Gasakiyane yunus da kuma tsohon najadu qapon sehdan

  • @queenaliyu6174
    @queenaliyu6174 4 ปีที่แล้ว

    Wlh kaikan dahaihuwar ka gwara barinka uwarka tayi asarar haihuwarka uksun billah

  • @mahammedissaka5329
    @mahammedissaka5329 4 ปีที่แล้ว

    Macha aĺlah malan allah ya kara basira

  • @ismailbaba6558
    @ismailbaba6558 4 ปีที่แล้ว +2

    Yan rainin wayo sanda suke kafurta mutanene anajinsu anfadi Magana daya duk hankalinsu yatashi kuma duk abunda masu wando qanensu sukecwa babu kyau babh wanda malamansu basuyibah Kai Daga karshema cewa sukayi siyasa tafi Sallah wanda kowa yasani anma wai sunada baki

    • @al-ummadayatv8294
      @al-ummadayatv8294 4 ปีที่แล้ว

      Wayyo ancuceka baa koyama karatuba say zagi da rawa da kida kaykuma cikin mawanqa wane mtsayi ne aka baka

  • @adamoumahamadouabdoulaziz6488
    @adamoumahamadouabdoulaziz6488 4 ปีที่แล้ว

    Ya Allah ina rokan ka karama wan nan bawa naka ilimi da lafiya

  • @alhassansale1473
    @alhassansale1473 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kara lafiya malam

  • @amenamen2089
    @amenamen2089 4 ปีที่แล้ว

    امين

  • @abdullahiabubakar9304
    @abdullahiabubakar9304 4 ปีที่แล้ว +6

    Wallahi kai jahilin malami ne, wawa dabba

  • @chaiboumaifata8691
    @chaiboumaifata8691 4 ปีที่แล้ว +6

    Wlh nagaba yayi gaba za'Azin sheikh jafar da albani yayi ka dan Allah kafitu ka karantar yada malaman izala qe karantar

    • @Hachim56
      @Hachim56 4 ปีที่แล้ว +1

      Chaibou Maifata 👍👍👍👍 😂😂😂 bazai iyaba duk abinda yake fada anan son ransa ne

    • @queenaliyu6174
      @queenaliyu6174 4 ปีที่แล้ว +1

      Allah yayi maka albarka

    • @alphahalidu4189
      @alphahalidu4189 4 ปีที่แล้ว

      Karantarwa yada za raba alummah manzon Allah ko. Toh mu munji malam jafar ya na dawar Boko Haram ..saisa ba jahilci ba ne mu bi gaskiya don Allah don Annabi

  • @al-ummadayatv8294
    @al-ummadayatv8294 4 ปีที่แล้ว +3

    Wallahi wannan kullum nassawrareshi say naso in fusata idan naccigaba dasawrarenshi sayyaban daria haqiqa ankoyama zage zage tsoho may aljabba ba guba ya pesa muku guba azukata

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 4 ปีที่แล้ว

      To stohon bakauye jahili wa ya hanaka fusata baka da hujja shiyasa kake surutun banza

  • @ganingani
    @ganingani 2 ปีที่แล้ว

    مش الله

  • @adambahmad5711
    @adambahmad5711 4 ปีที่แล้ว

    Malam Allah yasaka da Alkaire malam munasu don Allah a samana karatun litafin jawa irin ma'ani mana.

    • @moumounizabeirou3841
      @moumounizabeirou3841 4 ปีที่แล้ว

      Malam kai kafiri ne kai bakada hankali su Yan izala waya karantaddasu ne Yan darikane da hane ke kune tushan bokon Haram jahili kwai kare aladai Yan wawaya

    • @adambahmad5711
      @adambahmad5711 4 ปีที่แล้ว

      @@moumounizabeirou3841 mai kuma na zagi daga nachi a samana karatu mai laifina kuma karatufa haba malam

    • @harunaaliyu6188
      @harunaaliyu6188 4 ปีที่แล้ว

      Ya kake Dan rainin hnkl ?

    • @adambahmad5711
      @adambahmad5711 4 ปีที่แล้ว

      @@harunaaliyu6188 ya dai

  • @bashirumar7780
    @bashirumar7780 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya tsiniyawa Ibrahim Inyas shine ya kawo mana wannan akidar fada da sunnar manzon Allah (SAW) da kuma allatar da abin bauta a addinin musulunci wanda hakan shi ya haddasa abinda kai dakiki kake ta haushi akansa don an bayyana makaryacin can Magari a matsayin dan bidi'a maimakon ka zamo jagora na masalaha da fadan gaskiya don a zauna lafiya, kuma da kake cewa za kuyi muqaloli ku bayyana alakar boko haram da izala kuma cewa M. Jafar da M. Auwal Albani yan boko haram ne to ai waccen makaryacin malamin naka Maqari ya rigaka fada a Ghana kaga ke nan duk abinda zaku fada dori ne akan Maqari.

    • @aminuabdurrauf1911
      @aminuabdurrauf1911 4 ปีที่แล้ว

      Allah yajikan jafar, albarkar shehi Ibrahim inyas

  • @yusufabdallah4532
    @yusufabdallah4532 4 ปีที่แล้ว +1

    wlh malm kafadi gaskiya Allah yasakamaka da alkairi Allah Yabaka nasara akan duk wani Dan izalan kaYi kasa kasa dasu gabadayansu muna BAYANKA sabida

  • @ibrahimusmanalfullati1240
    @ibrahimusmanalfullati1240 4 ปีที่แล้ว

    Allah yaqara lfy shekh

  • @ammarusanusi4896
    @ammarusanusi4896 4 ปีที่แล้ว +5

    kafadi gaskiya Allah yabiyaka

  • @labaranyautv7213
    @labaranyautv7213 4 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka munna godiya Allah yakareka yakiyayeka

    • @عوضرابح-غ1ج
      @عوضرابح-غ1ج 4 ปีที่แล้ว

      ربنا يحفظك ويزيدك ياشيخ ابواالفتح والله ماشاالله

    • @عوضرابح-غ1ج
      @عوضرابح-غ1ج 4 ปีที่แล้ว

      اللهم احفظلنابلادناالسودان و نيجيريا وكل علماءالصوفيا

  • @queenaliyu6174
    @queenaliyu6174 4 ปีที่แล้ว +1

    Dan girman Allah yan dariki dako nake kufadamin miye hukuncin maitada fitina

  • @khalidahmad2235
    @khalidahmad2235 4 ปีที่แล้ว +7

    Nima BAWAHABIYENE kuma ina alfahari da kasancewana...
    Kakoya iya magana kafun kafara zance amma kana fitarda jahilcinka afili.

    • @abdoumahamane6870
      @abdoumahamane6870 4 ปีที่แล้ว

      Amma kujitsoron Allah

    • @awwalmuhammad3733
      @awwalmuhammad3733 2 ปีที่แล้ว

      Daman wannan mutumin agaskiya makiyin izala ne,,Wai yace malam Albany yayiwa muhammad Yusuf karye,,cin Albany Dan Zaria ne kuma cima zazzaki Dan Zaria ne,,abun cewa da Boko Haram suka fara bayyana su wayene suka fara magana akan su?,,malaman Sunnah ne su kuma Yan bid'ah (darika)shuru sukayi Daman abun da sukeso shine adinga bauta wa shehunnan su na bugi

  • @dujfjfufufyeydydydudyd2109
    @dujfjfufufyeydydydudyd2109 4 ปีที่แล้ว

    ALLAH ya shiryeku

  • @ummialiyu8328
    @ummialiyu8328 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara lfy da nisan kwana

  • @alhshazaliyau2142
    @alhshazaliyau2142 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara lpy da nisan kwana maganarka Gskia che allah yakara lpy da nisan kwana

  • @mustaphajamilushehu6277
    @mustaphajamilushehu6277 4 ปีที่แล้ว

    💯💯💯

  • @tajo3468
    @tajo3468 4 ปีที่แล้ว

    Karya ne ...makaryata Yan bidi,a

  • @danwnkaibrhim25
    @danwnkaibrhim25 4 ปีที่แล้ว

    Haba kai ma kanata Magan ba aya ba hadisi kan fadn so ranka wanna ba hojaba ce abu NA 2 shine kana mushe halitar allha shi ba allha ne yayi shi baki kawi in kanda gaskiya kafito yafi kazo kan dogon zace NA baxa aje makarnta yaro

  • @mohammedmuntaka2431
    @mohammedmuntaka2431 4 ปีที่แล้ว

    Allahu Akbar