Sheikh Abulfathi Sani Attijjany ya Wargaza Malaman Salafiyya.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 10 ธ.ค. 2024
  • #Salafawa_Wahabiyawan ZAMANI sun bar tafarkin Magabatansu sannan sun gagara kwatar #Dan_Taimiyya daga rintsi da gararin da ya shiga a cikin littafin العقود الدربة.

ความคิดเห็น • 201

  • @zakariyauahlulah4827
    @zakariyauahlulah4827 4 ปีที่แล้ว +8

    Allah ya kari manakai kuma allah ya jakwana ka alfarmar rasullah

  • @oumaroumaidaboabdojlkarim9396
    @oumaroumaidaboabdojlkarim9396 2 ปีที่แล้ว +1

    Macha allah,allah ya kara bayyananda gaskiya,kuma yabamu ikon aiki da ita.

  • @umarhalliruadam3326
    @umarhalliruadam3326 4 ปีที่แล้ว +5

    Allah yasakamaka da al'khai'ri ya karemakai ya yawai tamana i'rinka Amen ya Rabbu.

  • @abdullaayuba3477
    @abdullaayuba3477 4 ปีที่แล้ว +6

    masha allah allah ya kara daukaka alfarman manzon allah (ﷺ) kuma allah ya shiryaddamu
    tafarkin annabi (ﷺ)

  • @dagash352
    @dagash352 3 ปีที่แล้ว +3

    Ina Jinjina maka Sheikh. Allah yasaka da alkhairi

  • @badamassicheffou253
    @badamassicheffou253 4 ปีที่แล้ว +5

    Allah hou akbar ya cheik Allah yasaka da alkheiri

  • @adamoumahamadouabdoulaziz6488
    @adamoumahamadouabdoulaziz6488 4 ปีที่แล้ว +7

    Allah chikara ilimi maulana abul fatahi

  • @boulamagoni1668
    @boulamagoni1668 4 ปีที่แล้ว +9

    Jazakallahu bi khairan syd

  • @muhammadadam9565
    @muhammadadam9565 4 ปีที่แล้ว +3

    Jazakallahu kayran shehuna
    Abulfatahi sani attijjani

  • @muhammadalhajrajialaramma5629
    @muhammadalhajrajialaramma5629 4 ปีที่แล้ว +2

    DODON IZALA KENAN ABULFATHI ATIJJANI BAUCHI &%%%% MA SHA ALLAH

  • @lawaliadamou6007
    @lawaliadamou6007 4 ปีที่แล้ว +6

    Machah Allah chehumu Allah ya kara kusanci da ANNABI MOHAMAD S A W

  • @abdoulaziz9876
    @abdoulaziz9876 4 ปีที่แล้ว +7

    Allah.yasaka.da.alkairi.mln👍🙏🙏👈

  • @armaisuhu719
    @armaisuhu719 4 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah malam muna godiya Allah ya kara ilimi kuma Allah ya kara hazaqa daga dukan wani dan izala

  • @ibrahimsaniaudi9437
    @ibrahimsaniaudi9437 4 ปีที่แล้ว +6

    Masha Allah. Acigaba da bayani.

  • @kamalumar8132
    @kamalumar8132 4 ปีที่แล้ว +6

    Allah yakara ilimi da daukaka

  • @abubakarsani7834
    @abubakarsani7834 4 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah.... Allah yasa su dawo daga rakiyar jahillan malaman su domin sun hakala su

  • @garbasani6356
    @garbasani6356 4 ปีที่แล้ว +5

    Allah kara illimi sheck. Masha Allah

  • @yakubuabdulrahmanhaladu1569
    @yakubuabdulrahmanhaladu1569 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah ya shaik mungode da wayar mana da kayuwanmu dakuma haskakamana mugayan tsinannun masu dangalallun wanduna Allah ya sakamaka da alkairi yakaramaka fahimtar addini domin koyar damu ina rokon Allah da ya tsaremu yakuma karemu daga sharrinsu ya allah amen.

    • @fatimaibrahim2191
      @fatimaibrahim2191 4 ปีที่แล้ว +1

      Kowa Dama da Abun dayake dashi yake kyauta Kai tsinuwa kake da lta to Angode

  • @nafisahadamu7926
    @nafisahadamu7926 4 ปีที่แล้ว +10

    Mahsaa Allah mugode ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya ja kwana shaihi

  • @babangidatv5264
    @babangidatv5264 4 ปีที่แล้ว +1

    MashaAllah.
    Allah ya Kara wa Mal. AbulFathi Sani kaifin basiyra da jajircewa wajen yakin da yake yi da ‘Yan IZALA.
    Jama’ar mu, don Allah mu taya shi da Addu’ahr dafa’i gareshi da sauran‘Yan uwa masu kokarin aikin irin nasa. Alhamdu lillah

  • @muhamedismo6170
    @muhamedismo6170 4 ปีที่แล้ว +9

    Allah yakareka malan aboudl fatahi

  • @fatawuuseini767
    @fatawuuseini767 4 ปีที่แล้ว +6

    Allah yakara ilimi da nisankwana

  • @aminuabdurrauf1911
    @aminuabdurrauf1911 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah yakara basira

  • @sanisani1477
    @sanisani1477 4 ปีที่แล้ว +1

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته مرحبا بك يا مولاي عبد فتح جزاك الله خيرا،💓💓💓💓💓

  • @jabeermuhd7191
    @jabeermuhd7191 4 ปีที่แล้ว +4

    Allah yakaremin shehina yakara kusanci 😍

  • @oumaradam6479
    @oumaradam6479 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha allah Abulfatahi allah ya kara lafiya muna Godiya sosai

  • @aliyuadamu8927
    @aliyuadamu8927 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah ubagiji yaqara fahimta da Nisan kwana malam

  • @abdoulayeismail2792
    @abdoulayeismail2792 4 ปีที่แล้ว +12

    Allah ya qara lafiya

  • @FxFx-hh3de
    @FxFx-hh3de 4 ปีที่แล้ว +1

    🖒🖒🖒🖒💚KARKA FASA YA SHEKH, KACIGABA DA TONAWA MUNAFIKAN MANZON ALLAH ( S A W ) YAN IZALA DA WAHABIYAWA DA SALAFAWA DADAI SAURANSU ASIRI, ALLAH YAKAREKA DAGA DUKKAN SHARRIN MAQALU QATI DAN, NABIYYIR, RAHAMATI DA, AL QUR, ANI, AMIN YA RABBI

  • @rabionmahaman1107
    @rabionmahaman1107 4 ปีที่แล้ว +3

    allah ya qara fahinta

  • @adamidrisa6927
    @adamidrisa6927 3 ปีที่แล้ว

    allah yakara ilimi da laqiy alhmdllahi allah karawa shehine mudadaraja dakarama

  • @nasiruusman948
    @nasiruusman948 4 ปีที่แล้ว +5

    Sayyidi abulfathi allah yakareka daga masuqin gaskiya kuma allah yaja kwana

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 4 ปีที่แล้ว +9

    Alhamdulillahi rabbil aala miin.
    May Allah, The Glorified, increase your faith and knowledge,
    wealth, health, happiness & protection,
    And your sincere love to AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam.
    Truth is prevailing.
    It's time for the truth to overwhelme the faithful hearts for misguided ulama have for long betraying the Muslim ummah.

  • @ibrahimismail9707
    @ibrahimismail9707 ปีที่แล้ว

    Allah qara lfy wllh wnan Karatun yanahana Wabiyawa Alaqaqai Yazamemusu Guba wadda indai Anahaka toh wallh salafiya saï sun tsani hakan Wllh kanayi dayaranda Sukeji yanataba Zuciyarsu Masha Allah

  • @boubacardjamilou9830
    @boubacardjamilou9830 3 ปีที่แล้ว

    Ma cha Allah Allah ya Bada lada mai ya wa sheikh

  • @tetiissaka2117
    @tetiissaka2117 4 ปีที่แล้ว +5

    Barikallahu fik ya check

  • @aminjuve5186
    @aminjuve5186 4 ปีที่แล้ว +1

    Nidai wallahi banason inga musulmi yana fada da dan uwansa musulmi kowa da mazahabar da yayarda da ita Kuma duk musulmi cikakke ya yadda da Allah da annabi Muhammad ( SAW) da sahabbai da manyan malamai domin wadannan malaman sun bada gudinmawa maikarfi a addinin musulunci Allah yahada kanmu duk musulmi Amin

    • @fatimaabubakar7169
      @fatimaabubakar7169 4 ปีที่แล้ว

      Amin wallahi

    • @shehushaba
      @shehushaba 4 ปีที่แล้ว +1

      Amma yan izala suka fara kafurta mutane, da alaman yan izala basu da ilmi

    • @aminjuve5186
      @aminjuve5186 4 ปีที่แล้ว +2

      @@shehushaba nidai cewa nayi murika girmama manyan malamai domin suna bada gudinmawa a musulunci ban ware wata kungiyaba musulmai kawai nace Allah yahada kanmu mudena gaba da cin mutuncin juna Amin

  • @usoman0.2.agadezgida66
    @usoman0.2.agadezgida66 4 ปีที่แล้ว +2

    Àllah karika ya sayade

  • @abdallahwaka7652
    @abdallahwaka7652 3 ปีที่แล้ว +1

    Macha allah malan allah k'ara bassira

  • @issoufouinoussa8001
    @issoufouinoussa8001 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah saka alkhairi

  • @ehehshdhyfidjdheh845
    @ehehshdhyfidjdheh845 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya kareka malan

  • @razakasmaila9053
    @razakasmaila9053 4 ปีที่แล้ว +3

    Love from Ghana sayadi

  • @hassanamadou5783
    @hassanamadou5783 3 ปีที่แล้ว +1

    Bidia ciyone allah yabaka lafiya

  • @andullababagero2382
    @andullababagero2382 4 ปีที่แล้ว +4

    Mungode. Allah yasaka da alheri

  • @umaradamu7326
    @umaradamu7326 3 ปีที่แล้ว +1

    Sheikh abulfatahi kafi karfin su saboda basu da ilmi

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 3 ปีที่แล้ว

      Yafi karfinmu a iya zage zage da cin mutunci da iskanciba, Amma in dai a hujja ne to ai tun tuni akayi janaizar abulfasadi. Ya mutu Amma yanaba yara tsoro.

  • @baharisile8690
    @baharisile8690 4 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah

  • @ahmadbello5922
    @ahmadbello5922 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah yaqara Lfy

  • @hafizaminu7717
    @hafizaminu7717 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakareka malam

  • @rabiyasanam7796
    @rabiyasanam7796 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah shi karanisan loukace munajinjina maka

  • @yahayamusa2765
    @yahayamusa2765 3 ปีที่แล้ว +1

    Wai Kuna cewa izala bata Dade da.da zuwaba Amma gashi ya gewaye Najeriya ko inakukaje gasunan saiku mutu don ga ba ba yaba Allah ka Kare Mana malamammu Ameen Baku da ilimin su dole kuji haushi

  • @DalhatuMuhammad-yr6jb
    @DalhatuMuhammad-yr6jb 15 วันที่ผ่านมา

    ALLAH YASAKA ALKAIRI

  • @ibrahimbukar6361
    @ibrahimbukar6361 4 ปีที่แล้ว +1

    آلحمدلله اللهم بارک في عمرک

  • @yerimagazammi8291
    @yerimagazammi8291 ปีที่แล้ว

    Masha allah❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @garzalikoce9388
    @garzalikoce9388 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya tafito

  • @عوضرابح-غ1ج
    @عوضرابح-غ1ج 4 ปีที่แล้ว +1

    الله يحفظك ياعلامه ربنايذيدك يا صاحب الحق والنسيحاماشاالله

  • @allasani7192
    @allasani7192 4 ปีที่แล้ว +3

    Mashaallah

  • @abdoulkarimouneoumarou3632
    @abdoulkarimouneoumarou3632 3 ปีที่แล้ว +1

    allah ya kara lafiya da ilimi yakiyaye muna kai

  • @baroukoumohamadouidrissou1930
    @baroukoumohamadouidrissou1930 4 ปีที่แล้ว +2

    MASHA ALLAH

  • @abubakaibrahim3537
    @abubakaibrahim3537 2 ปีที่แล้ว

    Allah yà saremou dakai

  • @khadijamuhd4335
    @khadijamuhd4335 4 ปีที่แล้ว +2

    Kaidai kayi kagama sunnah sai Allah bai mutum ba

  • @aminuabubakar9570
    @aminuabubakar9570 4 ปีที่แล้ว +2

    Alhamdu lillah

  • @djamilousaley194
    @djamilousaley194 4 ปีที่แล้ว +3

    Wlh Malan sani ina jinjinamu da yedda kuke ragargazar wayannan wawaye da suka rena hankalin mutane

  • @muhammadayubabegemuhammada1263
    @muhammadayubabegemuhammada1263 2 ปีที่แล้ว

    godiya muke syd

  • @yawurawamushadariya1515
    @yawurawamushadariya1515 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah kara Basira

  • @kabirulolo84
    @kabirulolo84 4 ปีที่แล้ว +3

    Malam Allah yasaka da alkhairi

  • @viewkallo
    @viewkallo 4 ปีที่แล้ว +1

    ALLAH SAKA MAKA DA ALKHAIRI

  • @usmanabdulaziz1767
    @usmanabdulaziz1767 4 ปีที่แล้ว +4

    AlLah ya kareka dodon wahabiyawa...

  • @abustadrdon8987
    @abustadrdon8987 4 ปีที่แล้ว

    Am proud to be like u💕

  • @issoufouinoussa8001
    @issoufouinoussa8001 3 ปีที่แล้ว

    Allah karama kwarin gwiwa wajen tunkar su kuma Allah ya cire ma hassada daketa da son zuciya sannan Allah ya kareka daga sharrin su

  • @محمدحسن-ز9ه1ح
    @محمدحسن-ز9ه1ح 4 ปีที่แล้ว +1

    macha.alla qarma. lafiya

  • @nassirouibrahim9821
    @nassirouibrahim9821 4 ปีที่แล้ว +5

    Tabbass syd ka wargaza Yan izala shehunnansu sunsan gubata yaro kukoïtse gubatse

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 4 ปีที่แล้ว +1

    Alhamdu lillahi allah ya saka maka da alkairi ya kara
    Kuasan ci ga annabi mungode maka allah da kayi mucinkin masu kafurta muslmiba

  • @AlhassanYussif-f6d
    @AlhassanYussif-f6d 2 หลายเดือนก่อน

    Allah ya saaka

  • @umaradamu7326
    @umaradamu7326 3 ปีที่แล้ว +2

    Wlh Yan izzala basa son gaski ya

  • @abdoulmgabdoulmg3490
    @abdoulmgabdoulmg3490 2 ปีที่แล้ว

    Salamu allékum maullana innason labbaka

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 2 ปีที่แล้ว

    Abulfasadi Allah Ya shiryeka mai cida addini amman ga marasa tunani

  • @ahmadmuhammad3658
    @ahmadmuhammad3658 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya daya che ibn taimiya shi Yan izala suka bama matsayin sayidina rasoolilah s a w,annabi bai San gaibu ba Amma ibn taimiya ya San gaibu ba,ireren Wanan suna Nan a litafan su

  • @عباسمحمد-غ3د7ب
    @عباسمحمد-غ3د7ب 3 ปีที่แล้ว

    Massa Allah

  • @moussabassirou7102
    @moussabassirou7102 4 ปีที่แล้ว +4

    Abul fatahi kayi allah d'Aï yabiyya nine nan naka daga kasar niger

  • @abdulahimusa7158
    @abdulahimusa7158 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah yasakada alkairi ya shehuna llale karuguza wahabiyanci Allah yaqarama qawrin guwa ka rusu maqiyan annabi.saw. apormasa.saw.

  • @fawzifawzi2076
    @fawzifawzi2076 4 ปีที่แล้ว +1

    مشا الله

  • @abdulahimusa7158
    @abdulahimusa7158 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiyya maganarka hakatake ba muson hadin Kaine ya za ahadu masoyin annabi.saw. da maqiyine basuhaduwa har abada Dan haka basu haduwa Dan dariqa Dan dariqa masoyin annabi.saw. Dan izala Dan izala maqiyin annabi.saw.shehk mun gode da jinjina ayyi musayar wata muna bayanka bawani basalafeda zamudagawaqafa tunda baidagawa annabiba.saw.

  • @muhammadalhaji9140
    @muhammadalhaji9140 4 ปีที่แล้ว +2

    ABULFATHI ATIJJANI BAUCHI DODON IZALA NE FACT, WANAN GASKIYA NE KAWAI FACT

  • @abubakarbello9455
    @abubakarbello9455 3 ปีที่แล้ว

    Madallah dajin gaskiya

  • @مرجانهلا
    @مرجانهلا 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara kusanci malam

  • @chaibouhabou5763
    @chaibouhabou5763 4 ปีที่แล้ว +2

    Yayi malam

  • @issazebeirou2006
    @issazebeirou2006 2 ปีที่แล้ว

    Don ahlla koubar moutane souji da abinda kaidasou gachinan a nata kache moutane kou sai dai radi kouye adoua ahlla yaca zaman la fiya acacesayin Africa

  • @ashirusamaila5781
    @ashirusamaila5781 4 ปีที่แล้ว

    Hahahahaha wallahi karyakakeyi Izala tayi gaba kuma Abulfatahi yayi kadan yawargaza malaman Izala

  • @chaibouousman9218
    @chaibouousman9218 4 ปีที่แล้ว

    ALLAH ya shir yar da makar yaci maha inci

    • @bawamahajibawamagaji7923
      @bawamahajibawamagaji7923 3 ปีที่แล้ว

      Dan allah dan izzala hahincin minene yayimaka koai kaine mahainci ko saboda yakaran littafi kaiko babu littafi kakecemaai maha inci Allah samiyi adini muslinci dan allah badan wata munifaba

  • @KbgkAbdoulaye-fe4eq
    @KbgkAbdoulaye-fe4eq ปีที่แล้ว

    👍

  • @zabeiroumoumouni2430
    @zabeiroumoumouni2430 4 ปีที่แล้ว +1

    Karya Kakai indan kakai shege miyyasa akace azauna dakai kakiya

    • @umarzainab578
      @umarzainab578 4 ปีที่แล้ว

      Karya kake shak abul fatayi ya fikar finku salafawa da wahabiyawa karamin yaro yagagareku ya zama dodon wahabiyawa

    • @abouzeidikassumu6275
      @abouzeidikassumu6275 4 ปีที่แล้ว

      لماذا لا تعرف كيف تتحدث موقع المعلم فقط عليك أن تتوقف

    • @abouzeidikassumu6275
      @abouzeidikassumu6275 4 ปีที่แล้ว

      لماذا لا تعرف كيف تتحدث موقع المعلم فقط عليك أن تتوقف

  • @mustaphaashiru3922
    @mustaphaashiru3922 4 ปีที่แล้ว

    Sakarae kai harkanada bakin mgn bayan acikinku aka samu wani yazaki manzon Allah

  • @fatimabashir6048
    @fatimabashir6048 4 ปีที่แล้ว

    Sunnah sak

    • @salahakabir7540
      @salahakabir7540 3 ปีที่แล้ว

      Wannan gaskiya ne, sunnan sak amma irin ta wahabiyya, kawarijawa ba masu karyar sunna amma basa bun sunnar

  • @umarjeddah7833
    @umarjeddah7833 3 ปีที่แล้ว +1

    Malan munagodiya

  • @ibrahimarfyarfy3425
    @ibrahimarfyarfy3425 4 ปีที่แล้ว

    Wallahi ko malaman yanzu na izala haka suke idan suna fatawa susuke tambayar kansu kuma suba kansu amsa

  • @souleymaneinoussa626
    @souleymaneinoussa626 3 ปีที่แล้ว

    Ka malami na bakasan izala bane

  • @أمفردوسالهوساوي-غ7ي
    @أمفردوسالهوساوي-غ7ي 4 ปีที่แล้ว +1

    الحمد الله على نعمه العقل الله يهديك

  • @zabeiroumoumouni2430
    @zabeiroumoumouni2430 4 ปีที่แล้ว

    To Abdoul Fathi ya zakayi da tuhumadda akaimu a cikin litattafanku

  • @yahayamusa2765
    @yahayamusa2765 3 ปีที่แล้ว

    Kana keshine mugayaku izala tafi karfinku har abada kariya kakeyi aka taba fita koinaba daga bauci shi kenana me kani Wawa ba kauye maisu yiwa hoto sujjada ihunka nabanza