Wallahi bazamu 'kyale wanda yaci mutuncin Annabi SAW ba. Malam ya bude wa Abduljabbar wuta

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 5 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 94

  • @enasmohamed3953
    @enasmohamed3953 3 ปีที่แล้ว

    Masha allah allah ya Kara basira malam

  • @fatimaaliyumainamaina3857
    @fatimaaliyumainamaina3857 3 ปีที่แล้ว

    Ya Allah ya albarkanci rayuwar malaman najariya na kwarai ya Allah ka murayu cikin sunna da dakoyi da ita ya Allah yakara makiya manzon rahama sallallahu alaihi wa sallama

  • @baboomylove7717
    @baboomylove7717 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya saka wa malam da alkhayri.

  • @mubaraksale3674
    @mubaraksale3674 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakaramaka lapiya Malam kuma ya Tona asirin makiya musulunchi a duk inda suke a fadin duniya kuma allah yakunyatar da abduljabbar ya walakantashi tun nan duniya kafin yakarbi mummunan hisabi a gobe kiyama. Allah ameeen

  • @Kb-lq7uz
    @Kb-lq7uz 3 ปีที่แล้ว

    Allah yasakama Malan da alkaire

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 3 ปีที่แล้ว +2

    Ya Allah ya biyaka malam dukkan abindakagada gaskiyane ya Allah ka samu da che Ameen 🤲🇸🇦🇳🇬♥

  • @عايشهعايشه-و5ذ
    @عايشهعايشه-و5ذ 3 ปีที่แล้ว +3

    Wallahi zanceka gaskiyane malam, Allah yabiyaka dagida aljinna fardawsi ameen suma ameen

  • @muhammadmmusa7236
    @muhammadmmusa7236 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya.sakam.da.alkaira malam🙏🙏🙏🙌🙌🙌

  • @aboubacarboudaadama2330
    @aboubacarboudaadama2330 3 ปีที่แล้ว

    Soubahannalah j'ai versé des larmes sans savoir pourquoi. Qu'allah protège l'islam.

  • @ousseiniissoufouahmed2901
    @ousseiniissoufouahmed2901 3 ปีที่แล้ว +1

    Macha Allah Allah kakara ma annabi daraja Ameen Allah kabarmou da annabin mou mahamad {S,L,W } Allah yakara ma malam lafiya Ameen ameen

  • @hakimawahousseini9534
    @hakimawahousseini9534 3 ปีที่แล้ว

    Dan allah yan Nigeria yakata kugane malamai suna batar da kune wlh domin andinin musulunci baice idan mu bai gane ba akasheshi yaka akomo hanyar allah kufita daga ada war malamai allah yasa sugane amin sunma amin

  • @auwalbako2475
    @auwalbako2475 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah yasakawa malam da alheri yafadi gaskiya wlh

  • @MuhammadUsman-yl2wk
    @MuhammadUsman-yl2wk 3 ปีที่แล้ว +2

    Hhm wallahi tallahi mutanannan basuda kunya yanzu Sheikh Abduljabbar bashi da gatan da zai hana mukabula

  • @abdousouleysaidou1246
    @abdousouleysaidou1246 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya sakama da khairan جزاك الله بأفضل جزاء

  • @hafsatdahiru8142
    @hafsatdahiru8142 3 ปีที่แล้ว +2

    Wanan gaskiyane Allah yasa mudace duniya da lahira ya shiryamu ya SHIRYA BA YANMU da gabanmu ameen yayafemana kura kuranmu yakara mana kaunar annabi Muhammad ❤️🙏

  • @ayshergyaro7631
    @ayshergyaro7631 3 ปีที่แล้ว

    Allahu akbar yaa ALLAH ka kara mn son Manzon ka sallallahu Alaihi wasallam. Ka sakawa malaman mu da Alkhairi masu bin sunnar ma'aiki.

  • @yahayamahamansabiou2481
    @yahayamahamansabiou2481 3 ปีที่แล้ว +1

    Allahumma amine

  • @danjumaali7696
    @danjumaali7696 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah

  • @user-xy1pn5rh5f
    @user-xy1pn5rh5f 3 ปีที่แล้ว +1

    بارك الله فيك وجزاك
    خير الدارين شيخنا

  • @nafiumikailu5381
    @nafiumikailu5381 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah kasa mudace sbd annabi Muhammad s.a.w.

  • @احمدتكروني-س1ج
    @احمدتكروني-س1ج 3 ปีที่แล้ว

    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين عدد خلقك وزنة عرشه ومداد كلماتك منذوان شأت مشبأتك وكنت حيث ماكنت وكنت بقدرتك وعظمتك الأول والأخر والظاهر والباطن وانت بكل شيء عليم إلى مالا نهاية لعلمك ووجودك في كل يوم و لحظه تدوم وتبقى وتكرر وتتكرر وتزاد وتزداد وتتزايد أضعاف أضعاف ما كان في علمك دائمة بااقية بدرامك وبقائك صلاة ترضيك وترضيه وترضى بها عنى وترزقنا بهاالعلم والحكمه إن رب لسميع الدعاء قال كذالك قال ربك هو عليا هين وكان ذالك على الله يسيرا

  • @عبدالقادرمحمد-س2ع
    @عبدالقادرمحمد-س2ع 3 ปีที่แล้ว +1

    جزاك الله خيرا شيخ

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 ปีที่แล้ว +3

    Uhhhmm
    ALLAH yasa mudace duniya
    Da lahira💔😭

  • @ousseiniissoufouahmed2901
    @ousseiniissoufouahmed2901 3 ปีที่แล้ว

    Ameen ameen ya hayou ya kayoum

  • @khadijaidrisabdulaziz1504
    @khadijaidrisabdulaziz1504 3 ปีที่แล้ว

    Allah yasa ka da alkairi ya tozarta mai taimakawa a dau mataki

  • @rabiourayya6938
    @rabiourayya6938 3 ปีที่แล้ว

    Wan nan malami ya allah kabiyashi

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 3 ปีที่แล้ว

    Ameen ya Rabbil Alameen Allah ya yi maka albarka malam

  • @siyanisiyani7602
    @siyanisiyani7602 3 ปีที่แล้ว

    Amin mallan

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 ปีที่แล้ว +1

    ALLAH yashirya

  • @عبدالقادرمحمد-س2ع
    @عبدالقادرمحمد-س2ع 3 ปีที่แล้ว

    اللهم امين يارب العالمين اللهم امين يارب العالمين اللهم صلى وسلم على محمد وعلى آل محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد وبارك على محمد وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد

  • @idimahamadou2252
    @idimahamadou2252 3 ปีที่แล้ว +1

    Macha Allah

  • @zanabalasen2267
    @zanabalasen2267 3 ปีที่แล้ว

    Ameen ya Allha

  • @fatimaalhassandanbatta9086
    @fatimaalhassandanbatta9086 3 ปีที่แล้ว

    Barakallah,wannan gaskiya ne wllh. masuyi Dan Allah sunyi karanci

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 3 ปีที่แล้ว

    Allahu'Akhubar

  • @maryamabdulla1090
    @maryamabdulla1090 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya sakada lahr

  • @abubakasadik2681
    @abubakasadik2681 3 ปีที่แล้ว

    Allah yasakada alkairi

  • @rabiourayya6938
    @rabiourayya6938 3 ปีที่แล้ว

    Wallahi wan nan malami babban malamine

  • @yusufhalluru7988
    @yusufhalluru7988 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara lpy mlm

  • @hajarasaleh9946
    @hajarasaleh9946 3 ปีที่แล้ว

    Allah yasa mudace

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 3 ปีที่แล้ว

    Masha'Allah tubarikallah

  • @aboubakarhassana7771
    @aboubakarhassana7771 3 ปีที่แล้ว

    Kaji gaskiya 👌👍👍👍👍😘❤😥💖

  • @danpetikarba1999
    @danpetikarba1999 3 ปีที่แล้ว

    😭😭😭😭

  • @aminaabdulsalam8180
    @aminaabdulsalam8180 3 ปีที่แล้ว +2

    Wallahi susunsan bazasu iyazamadashiba kurewa bazasu iyaba saboda sunsan akwai batanci Abukare kaikazo azauna wawa kawai

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 3 ปีที่แล้ว

    Hasbinallahu'Wani'imal'wakil

  • @rabiourayya6938
    @rabiourayya6938 3 ปีที่แล้ว

    😭😭😓😪😷😷

  • @abubakarusmanjos4523
    @abubakarusmanjos4523 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiyane malam

  • @alam4050
    @alam4050 3 ปีที่แล้ว

    Ku gama sharrinku Allah na kallon ku

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya bamu sani irin naku

  • @hakiluayuba9732
    @hakiluayuba9732 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya,ni malam

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara sani

  • @lolonon4057
    @lolonon4057 3 ปีที่แล้ว

    اعوذ بالله من الشيطان حسبنا لا حول ولا قوه الا لا اله الا هو رسول الله صلى الله عليه والله كاري النجم محمد صلى الله عليه

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 ปีที่แล้ว

    AMEN

  • @khadejayarlafiya7396
    @khadejayarlafiya7396 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki malam Allah yasaka 😂😂

  • @tafarkitv1072
    @tafarkitv1072 3 ปีที่แล้ว +2

    Narantse Da Tsarkin Mulkin Allah Du Duniya Babu Wanda Isa Yatabbatar Da Wayannan Hadisan da Malam Abduljabbar Yake Korewa Musamman Wayannan Munafikan Malaman Dasuke Canza Masa Magana
    Saboda Wayannan Hadisan Karara Cinfuskane Ga Janibin Maaiki W A S Amma Su Wayannan Munafikan Malaman Sunfi Jinnauyin Marawaita Wayannan Hadisan Akan Kimar ANNABI
    Kundin Shahara Kudubi Girman Allah Kudinga Yadawa Duniya Gaskiyar Magana Saboda Kutinafa Wlh Duzaluncin Da Akegawannan Bawan Allahn Kunada Naku Kamashon Aciki Yanadakyau Kudinga Kawo Mutane Assalim Ganar Kokuma Suma Daya Bangaran Kudinga Kawonasu Maganganun Saboda Wlh Inada Mafiya Yawan Masu Zagin M Abduljabbar Inda Zasuji Hakikanin Abunda Yakefada Wlh Saisun Koma Goyan Bayansa
    Allah Yatsaremana Imaninmu Yasa Mucika Dakyau da Imani

    • @josephdamilare5466
      @josephdamilare5466 3 ปีที่แล้ว +1

      Wnn gsky ameen y Allah

    • @tokatokatv4642
      @tokatokatv4642 3 ปีที่แล้ว

      Allah ya qarawa mlm lpy da nisan kwana

    • @user-xy1pn5rh5f
      @user-xy1pn5rh5f 3 ปีที่แล้ว +1

      Jahilci BASHIDA magani BA ABINDA YA IYA SAIQAYA MUNAFIKI ALLAH YAYI MANA MAGANIN WANAN ZIDIQIN ABDULJABBAR DA MABIYANSHI

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 ปีที่แล้ว +2

    WALLAHI TALAHI
    ZUCIYATA
    Tanamin suya tanamin
    Tana zafi akn wanna magana
    Dan haka ko son saurare
    Baniyi

  • @hadizahamisu7484
    @hadizahamisu7484 3 ปีที่แล้ว

    💔💔💔😭🤲📿

  • @hadizahamisu7484
    @hadizahamisu7484 3 ปีที่แล้ว

    👌👌👌👌🙏🙏🤲📿

  • @aminaabdulsalam8180
    @aminaabdulsalam8180 3 ปีที่แล้ว

    Makka 😀😀😀 hmm yaro baisan wutaba saiyataka gaskiya zatabaiyana bantaba ganin inda gaskiya takareba saidai karya takare wallahi

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 3 ปีที่แล้ว

    Wallahi gaskiyane malam

  • @aminaabdulsalam8180
    @aminaabdulsalam8180 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya tafi taron dangi ashima saudiya 😀😀😀 gaskiya bata karewa Allah yakaimu aisunsan akwai batanci abukari

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 3 ปีที่แล้ว +1

    Abdul jabbar yazama shethan abin jifa

  • @rukayyamuhammad136
    @rukayyamuhammad136 3 ปีที่แล้ว

    Wlh gsky ne malam

  • @abdoulhamidnourouddini4190
    @abdoulhamidnourouddini4190 3 ปีที่แล้ว

    Tafichan munafuki mlmka da sukaci mutuncin annabi baka nanne

  • @naimaibrahim7221
    @naimaibrahim7221 3 ปีที่แล้ว +1

    ALKALAMI KA FI REZA KAIFI
    M. I. GAMAWA 0703 557 7745
    Shaikh Abduljabbar da sharholiyar Salafawa da Izalawa
    Dambarwar Kano ta zo da abubuwan mamaki. Sai dai mamakin ba shi ne abin damuwan ba. Yanzu an wuce batun hana Shaikh Abduljabbar wa'azi da rufe masa Masallatai akalla a jihar Kano.
    Yanzu abin da ke kunnuwan mutane shi ne za a yi mukabala tsakanin wadannan Munafukai masu kai kara da wanda aka kai kara. Ganin hukuncin fuskantar juna gaba-da-gaba tsakanin Shaikh da masu kara da ya biyo bayan maganar Gwamna ta farko, sai wadannan da ke kiran kansu Maluma suka fara canza launi kamar hawainiya.
    Yanzu za mu bi maganganun da muka ji daga wasu cikin wadannan "Maluma, " mu ba da amsa, ko mu tamabaye su abubuwan da suka manta a lokacin da suke wadannan maganganu. Wasu lokuta za ka ji masu sauraronsu a lokacin da suke ba da dalilansu na kin Mukabala suna Kabbarori da karfi, kamar sun yi nasara a wajen Mukabalar da aka sa wa rana. A cikin karshen satin da ya gabata, su dai wadannan jabun Maluma, sun koma Fadar Gwamnati sun samu Gwamna Mai Dola, suna nuna rashin amincewarsu da Mukabalar da suka aminta da ita tun farko.
    Ko shima Gwamna Mai Dola ya fada wa kafafen yada labarai cewa, "tun da dadewa ana neman Abduljabbar da Mukabala, amma ya ki." In an janye maganar Mukabala, Gwamna ya yi karya ke nan? Bai kamata Malamai 'yan maula su sa Gwamna karya ba. Shi dai Shaikh Abduljabbar bai ki zuwa wajen Mukabala ba, abin da yake nema ke nan, kamar yadda Bakano ke neman Kudi.
    Bilhasali ma kara nuna jarunta ya yi. Cewa ya yi ya fi karfin Yara, Manyan da suka kai kara su fito da kansu don ya kara da su. Zuwan wadannan matsorata gidan Gwamnati na karshe ga dukkan alamu bai samu karbuwa daga Gwamna Ganduje ba. Su kauyawa ne da suka jahilci yadda Duniya take tafiya a yau. Sun jahilci cewa, an daina mulkin Sarakuna masu wukar yanka. Shi Gwamna ya fahimci cewa, Cibi ya kusa zama kari. Domin Shaikh Abduljabbar ya dauki Lauya. Lauyan kuma Dodo maci Dodanni. Wannan Dodo shi ne Femi Falana (SAN). Ganin haka Gwamna ya ja bakinsa ya yi shiru bai yi irin cika bakin da ya saba a baya ba. Ga dukkan alamu Ganduje ya fahimci cewa, gaisuwa ta fara wuce damtsen hannu. Kwanaki kadan masu zuwa in an koma kotu, maganar za ta tashi daga maganar da ake jin ta a Kano kawai zuwa maganar da za a ji a fadin Najeriya da Duniya baki daya. Falana zai kai wannan maganar ko’ina.
    Tabbas zai nuna wa duniya alakar zaluncin da a kai wa Shaikh Abduljabbar da na Shaikh Zakzaky. Hakan kuma zai tabbatar da danniyar da shugabbanin Arewa ke yi wa musulmi masu fahimtar da ta saba wa mafiya yawan Musulmin Arewa, kamar yadda suka dade suna yi wa Kiristocin Arewa da kananan kabilunta. Wannan waki’a tabbas za ta fito da zalumcin da azzaluman Arewa suka dade suna yi wa talakawansu, imma ta fuskacin Addini ko kabila.
    Yanzu bari mu ba da amsa ga masu adawa da Mukabala, za mu fara da korarren Sarkin Kano, wanda Ganduje ya kora daga Sarauta, kuma ya kai shi garin Loko, daga nan sauraye suka kora shi zuwa Legas. A ganinsa ya kure malejin hikima, inda ya ba da misali da Sarkin da aka kira babban Bijimi, Zaki da Toron Giwa, a wani titi ko lungu. Ya kara cewa, sai daga baya wasu mutane suka ce lallai an rena wannan Sarki da aka misalta shi da dabbobi kamar Toron Giwa, babban Bijimi da Zaki. Sai tsohon Sarki ya ce, wadanda suka yi wannan fassara su suka yi zagi, ba wadanda suka yi wa Sarki kirari da farko ba.
    Da farko korarren Sarki ya ce, ba zai ba da misali da Manzon Allah ba. Kar ya manta su marubuta Hadisan, ba misalin da ya kasa yi suka yi ba, a'a sun ce haka ne al'adar Manzon. Ko Sarkin da aka kira Zaki ya san abu guda aka dauka na Zaki aka siffanta shi da shi, shi ne karfi. Da an siffanta shi da shungun ayyukan Zaki, da tabbas sai inda karfin Sarki ya kare. Misali Zaki tsirara yake yawo, haka kuma yana jima'i a fili, kamar yadda yake cin mushe. Shin Sarki zai yarda a siffata shi da wadannan halaye? Da wani mai wasan Sarki zai kira Sarki da barawo! Shin akwai sata mai kyau ne? Hatta satar fasahar kimiyya ko ta rubutu ko waka laifi ne. Shin Sarki ya san abubawan da suke littafan Ahlussuna kuwa? Daga karshe Sarki ya jaddada ra'ayinsa na kasar nan ta tabbata a kan Sunna. Yana nufin tafarkin da Shehu Mujaddadi Usmanu ya bar mu a kanta.
    Masha Allah Shehu ya rayu a kan darikar Kadiriya har ya bar Duniya. Shin Korarren Sarki Kadiriyya yake yi ko Tijjaniya? Wani abin takaici game da korarren Sarki Sunusi shi ne kokarinsa na hana wata sabuwar fahimta shigo wa Arewacin Najeriya ko Najeriyar baki dayanta. Shin ya manta shigo da Tijjaniya Faila na daya daga cikin abubuwan da suka sa Sardauna Firimiyan Arewa ya tube Kakansa Muhammadu Sunusi na daya daga Sarautar Kano? Watakila Sunusi na biyu bai san dalilin korar Kakansa daga Sarautar Kano ba. Yanzu korarren Sarki ya yarda da irin danniyar da aka yi wa Kakansa na hana shi aikata abin da ya fahimta? Kamar yadda Sardauna ya gaza hana Muhammadu Sunusi na daya yada Tijjaniya Faila, tabbas Sunusi na biyu ko wanda ya tsige shi Ganduje ba za su hana wani yada fahimtarsa ba.

  • @aminumalansuleywani3947
    @aminumalansuleywani3947 3 ปีที่แล้ว

    Wato way zargina kenan

  • @salismabubakar3608
    @salismabubakar3608 3 ปีที่แล้ว

    Mlm dan taaddane

  • @hananabubakar8993
    @hananabubakar8993 3 ปีที่แล้ว

    gaskiya ne

  • @naziruhussainisalihu2990
    @naziruhussainisalihu2990 3 ปีที่แล้ว

    Jeka azaunadakai Inka isa

  • @tafarkitv1072
    @tafarkitv1072 3 ปีที่แล้ว

    th-cam.com/video/rHatNQwqAT4/w-d-xo.html
    Allahu Akbar Lalle Gaskiyata Allah ce Kalli Videon Sheik Bazallahi Akan Dambarwar Dake Faruwa Tsakanin Dr Abduljabbar Da Malaman Nigeria

  • @naimaibrahim7221
    @naimaibrahim7221 3 ปีที่แล้ว +1

    Daga Maje Loko sai Dk. Ahmad Gumi. Shi ma dai ya bi sahun masu fada da Mukabala. Abin da ya fi komai ban dariya a jawabinsa shi ne wai Shaikh Abduljabbar dan Shi’a ne don haka ba shi da hurumin kafa hujja da littafan Sunna. Abin dariya, wai an tsinci laya a Masallacin Sultan Bello na Kaduna. Amsa a nan ita ce shin me ya sa babansa Shaikh Gumi ya rika kafa hujja da littafan Darika, alhali bai taba yin Darika ba? Me ya sa Ahmad Gumi ke kafa hujja da Iran, alhali bai taba tafiya Iran ba? Wata tambaya muhimmiya ga Ahmad, wa ya ce masa Abduljabbar dan Shi’a ne? Na yi adalci in na ce Dk. Ahmad Gumi dan darikar Kadiriyya ne tunda Kakansa Alkali Mahmudu har ya bar Duniya ita yake yi? Adalci bai yarda a kira mutum da sunan da ya kira kansa ba?
    Wannan ke nan, bari mu koma wajen Dosta Sani Rijiyar Lemo. Shi kuma a nasa karatu da hikimar, cewa ya yi bai ga amfanin share wa Abduljabbar kazantarsa ba. To, ya Dosta me ya dame ka da kazantarsa tun farko, kuma yaya aka yi ka san kazanta ce, bayan ka ce kai ba ka san shi sosai ba? Shi ma ya ba ni dariya, sai da na bingire, sa'ad da ya ce zai hada Abduljabbar da Yara su yi masa wankin babban Borgo.
    Tambaya, in ya yi haka wane ne Yaro a tsakanin sa da wanda ya tura? Inda adalci yaushe Babba zai bai wa Yaro wankin Babban Bargo? Shi kuma ya dauraye. Ban so in ce Dosta Gwari ne, in ba haka ba, yaushe Babba ke dauraye wa Yaro wanki? Da ya goce wa Mukabalar, sai ya lafta wa Bin Usman nauyin. Sai dai ya zuwa yanzu Bin Usman bai ce komai ba. Na san Bin Usman ba zai mance kayen da ya sha a gun Tal'udi ba. Ban yi zoton kashin bayansa da ya karye a wajen Mukabalarsa da Tal'udi ya yi warkewar da za gabza da Shaikh Abduljabbar ba. Muna jira.
    Wani abin mamaki shi ne maganar da Aminu Daurawa ya yi na rashin goyon bayan Mukabalar. Daurawa ya yi ta wasa da kwakwalen masu sauraron sa, amma wani dan kungiyarsu mai suna Idris Abdu'aziz daga Bauchi ya bai wa Daurawa amsa daya bayan daya. Ya yi ta nakalto maganganun Daurawa yana musu fidar Sarkin Fawa. Watakila wannan ya wadace mu.
    Wani abin tausayi game da duk wadannan mutane da muka ambata, da ma wadanda ba mu ambata ba shi ne, ga dukkan alamu babu wanda ke bibiyar Shaikh Abduljabbar kafin wannan hambalatsuwar Kano. Dukkan su sun dogara ne da wancan tsinkakken jawabin da aka jona da sunan Wa'azin Abduljabbar.
    Wannan shi ne dalilin ta da jijiyoyin wuya kan Abduljabbar. Kai ka zaci kamar Annabin na da kima a gun su. Annabin da suka yarda cewa iyayensa na wuta tare da Fir'auna da Hamana. Annabin da ya gaza ceton iyayensa a nasu littafan.
    Wani abin tambaya ga wadannan rudaddu shi ne, me ya sa suka gaza gane kare Annabi da bata Annabi? Ga magana mai saukin ganewa, kamar hadiye lomar tuwo ga mayunwaci, amma wadannan rudaddu sun kasa ganewa. Duk wanda ya motsa, sai ka ji ya zargi Abduljabbar da batanci ga Manzon Rahama. Tabbas duk wanda ke sauraron Malamin bai taba jin makamancin haka daga bakinsa ba. Daurawa ya yi tambaya a cikin maganganunsa, wai 'Muggan maganganun da Abduljabbar ke fada su za a maimaita a wajen Mukabalar? Sai mu ce Malam sau nawa kuke maimaita cewa, kun karanta inda aka ce 'Salatul Fati ta fi Kur'ani sau dubu shida?' Me ya sa ba ku bar wa masu littafin abinsu ba?
    Yanzu bari mu leka maganganun Ayatullahi Shari'ati Mahdari na Najeriya, mai gida a Kaduna, shi ma ya yi jalsa a kan Shaikh Abduljabbar. Abin dariya cikin maganganunsa shi ne wai Abduljabbar ba shi da Malami. Watakila Mahdari bai san cewa Shaikh Nasiru Kabara shi ya haifi Abduljabbar ba. In akwai wanda za a zarga da rashin Malami mai ba shi saiti, tabbas Ayatullahin Kaduna ne. Hakika Shaikh Abduljabbar dan na-gada ne ba dan na-koya ba. Abduljabbar ba tubabben Musulmi ba ne. Ba wani ra'ayin da ke inkarin samuwar Allah da ya fisge shi.
    Ba don wadannan rudaddu masu rudarwa ba, da komai ya zo da sauki. Da sun fahimci abin da Shaikh Abduljabbar ke magana a kai, da yanzu an saukaka aikin. Da abin da kawai za a yi ran Mukabala shi ne, ina hadisan da Abduljabbar ya ga batanci ga Manzo a cikin su? Kuma da wane ma'auni ya auna hadisan har ya kira su masu batanci wa Manzon Allah? Amma yanzu mafi yawan masu sunan Maluman sun juya teburin a kan Shaikh Abdujjabbar, wai shi ke bata Manzo. Ina tunanin wadannan rudaddu yake tafiya ne? Abin da Shaikh Abduljabbar ya yi shi ne tawaye ga shahararriya maganar da ta zama igiyar da ta daure Maluman Ahlussuna, ita ce KAFFU. “KAFFU AMMA SHAJARA BAINAHUM.” Ba maganar Allah ba, balle Manzonsa.
    Haka kuma duk wanda ya yi wa Kaffu tawaye, tilas ya zama kamar Abduljabbar. Wata magana da na ji daga wasu Maluman masu fada da Abduljabbar ita ce, wai ya ya magabata suka fassara Hadisan da ya fassara. Wannan ma ba hujja ba ce, babu inda aka ce sai an fassara hadisi yadda magabatan da suka yarda da KAFFU suka fassara. Ba ma fassara ba, hatta karyata Hadisin da ke Buhari da Musulimu Maluman yau sun karyata, babu wanda ya ce musu uffan. Misali Shaikh Abubakar Gumi ya karyata Hadisin da ya ce an yi wa Manzon Allah Sihiri. Ya kara da cewa, "Na saba da Buhari a nan." Me ya sa ba a ce masa komai ba?
    Ina masu karyar kare Annabi a lokacin da Mal'uni Salman Rushudi ya zagi Annabi da Annabawa a rubuce? Ba da jimawa ba Shaikh Fantami ya karyata fatawar da ta ce a kashe wanda ya zagi Annabi, har ya ce Khomaini ya yi kira da kisan kai na zalunci da ya yanke wa Salman Rushudi hukuncin Kisa. Nan take aka biya shi da mukami mai maiko a Gwamnati, yanzu shi ne Ministan Sadarwa. Babu wanda ya yi tir da maganarsa, akalla cikin masu son a kashe Abduljabbar. Allah wadan naka ya lalace. Mai karatu ga tsarabar yau a karba da hakuri.

  • @moussaibrahim1589
    @moussaibrahim1589 3 ปีที่แล้ว

    Wawa mahau kaci jahili baka san abinda kake gayiba 😂

    • @aishausman8865
      @aishausman8865 3 ปีที่แล้ว

      Dabba kai kasani kenan mara tarbiyya mara tinani

    • @moussaibrahim1589
      @moussaibrahim1589 3 ปีที่แล้ว

      @@aishausman8865 KARUWA DA HIJAB MIKE DA MUMKI NE

    • @aishausman8865
      @aishausman8865 3 ปีที่แล้ว

      Hhh kaga rashi tarbiyyako to uwarkace karuwa

    • @aishausman8865
      @aishausman8865 3 ปีที่แล้ว

      @@moussaibrahim1589 UWARKACE KARUWA SHIYASSA KAKE JIFAN WASU DA KALMAN KARUWA

    • @moussaibrahim1589
      @moussaibrahim1589 3 ปีที่แล้ว

      @@aishausman8865 AH À AISHA MAI YAYI ZAFI KUMA 🤔

  • @ibrahimmuazzam3107
    @ibrahimmuazzam3107 3 ปีที่แล้ว

    Wannamalamin jahiline

  • @faisalibrahim4112
    @faisalibrahim4112 3 ปีที่แล้ว

    Allah yasa mudace

  • @danjumaali7696
    @danjumaali7696 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah

  • @danjumaali7696
    @danjumaali7696 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah