Allah Ya qara basira, gaskiya Nigeria muna matsala, mahukunta na da hannu wajen tabbarbarewar tsoro, Allah ya sa kasar waje su ɗauke ka, wallahi anan sai su iya cutar da kai, Allah ya kyauta, Allah wadaran naka ya lalace.
Dan Allah akwai Nigerian Army engineering company, kaje school of Infantry Jaji kaduna state kace ina ganin zaifi kusa dakai kayi musu bayani ina ganin zasuyi directing naka zuwa wajen daya kamata. Allah yakawo mana dauki acikin kawata Nigeria
In fact Nigeria has talent, but useless and unpatriotic leaders. This kind of boy should be given courage and assistant that could help him project Nigeria. All this boy said is truth, he is confidence, I believed he will go a long way, there are many talents in Nigeria. Allah will help us
Ai duk wani abunda zai kawo maslaha a harkar tsaro mahukunta dake yin rub da ciki akan makudan kudade da sunan tsaro ba son shi suke ba. Wallahi ba zasu taba goya maka baya ba tunda in suka yi haka suna ganin zaka watsa musu kasa a cikin gari. Ni ina ga kakaf din duniya babu inda marasa tsoron Allah suka yi kaka gida a madafun iko kamar Nigeria. Duk mai hankali, wanda ya san abinda ke kaiwa da komowa a Nigeria ya dade da yake tsammani daga gareta
Uhm Our dear nation (Nigeria) continue to remain in darkness and backward as well as valueless country. The reasons are too many but few amongst include lack of good leadership, lack of zeal, lack of harnessing resources of the man power we are blessed with. May the Almighty Allah bless Nigeria ameen
Assalam Alaikum. Sunana Dr. Inuwa Affa, ni mazaunin Texas, kasar Amurka ne a yanzu. Naga/naji labarin wannan matashi dan Nigeria mai fasaha da basirar kere-kere. Don Allah ku taimaka min da lambar wayarsa/email don in tuntube shi muga yadda za'a taimaka don ci gabansa, al'umarmu da kuma kasarmu Nigeria. Kuna iya tuntubata a inuwaaffa@gmail.com Nagode

Allah sarki Allah ya qara basira
Allah ya tsaremana
Allah ya sa ayarda da kai
Uhm... Matsalar kasarmu kenan Allah ya kyauta katafi Abuja gurin malam Dr isa Ali pantami kai tsaye kawai
Ai baza abarshi ya Isa wajen saba
In fact Nigeria has talent, but useless and unpatriotic leaders. This kind of boy should be given courage and assistant that could help him project Nigeria. All this boy said is truth, he is confidence, I believed he will go a long way, there are many talents in Nigeria. Allah will help us
Of course, these corrupt leaders are our problem, Nigerians has all the talent.
Masha Allah gaskiya Allah yakarama rayuwa Albarka da daukaka
Congratulation Allah ya sa shuagabannan Kasan my su gane
Ai duk wani abunda zai kawo maslaha a harkar tsaro mahukunta dake yin rub da ciki akan makudan kudade da sunan tsaro ba son shi suke ba. Wallahi ba zasu taba goya maka baya ba tunda in suka yi haka suna ganin zaka watsa musu kasa a cikin gari. Ni ina ga kakaf din duniya babu inda marasa tsoron Allah suka yi kaka gida a madafun iko kamar Nigeria. Duk mai hankali, wanda ya san abinda ke kaiwa da komowa a Nigeria ya dade da yake tsammani daga gareta
Allah yakarabasira
allah yakara basira
Very ingenious and has scientific basis which can solve a lot of problems .
👍👍👍 masha Allah Allah yakara basira da daukaka
Amin Summa Amin.
🙏🙏🙏
Yana da kyau akaika wajen pantami minister sadarwa
Muna fatan ma'aikatar fasaha ta da NITDA su kula da Wannan bawan Allah
Ina ministan sadarwa Yakamata kakawu dauki
Allah ya daukaka Nigeria bakidaya
Allah ya qara basira
Msh...Allah
Alhamdulilla
Allah Kara iko
Allah ya sa gomnti ta gani ta karba
Allah Ya kawo hankalin shugabanninmu .
Masha Allahu
Wana gaskiyane ya Allah ya karabasira
Amin Summa Amin.
Yes god
Uhm Our dear nation (Nigeria) continue to remain in darkness and backward as well as valueless country. The reasons are too many but few amongst include lack of good leadership, lack of zeal, lack of harnessing resources of the man power we are blessed with. May the Almighty Allah bless Nigeria ameen
Masha Allah
Allah shi taimaka
Ai munafukai ne ba gyran sukesoba
Wlh ko
Allah yakara basira
Amin ya Allah
Macha Allah
Allah yataimaka
Allah yataimaka
Wallahi baza sukallekaba
Allah yakara maka taimako
👍👍👍👍🇨🇮
🙏🙏
Assalam Alaikum. Sunana Dr. Inuwa Affa, ni mazaunin Texas, kasar Amurka ne a yanzu. Naga/naji labarin wannan matashi dan Nigeria mai fasaha da basirar kere-kere. Don Allah ku taimaka min da lambar wayarsa/email don in tuntube shi muga yadda za'a taimaka don ci gabansa, al'umarmu da kuma kasarmu Nigeria. Kuna iya tuntubata a inuwaaffa@gmail.com Nagode
Allah yagara ilimi
Yayi daidai,Amman Wanda alhakin take Kansu bazasu kulaba.yanzu da su yan boko haram din zasu samu zasu daukeshi
مشاء الله عليك 😍
Allah yakara basira
Masha Allah