Babu tausayin jama'a tattare da Tinubu da 'yan majalisa kan gyara dokar haraji - Naja'atu Muhammad

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 11 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 38

  • @garbahassan4213
    @garbahassan4213 4 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya miki albarka. Allah ya sakamiki da alkhairi manyan masu mulkanmu basu da tausayin talakawa.

  • @aminukeanuwess3093
    @aminukeanuwess3093 11 วันที่ผ่านมา +10

    Uwa tagari Allah ya kara miki lafiya da nisan kwana mai albarka Allah yasa ki cika da imani

  • @HarissouMaidagi
    @HarissouMaidagi 10 วันที่ผ่านมา +2

    Masha allah hajia naja atou mai tausa talakawa Allah ya Kare ki Amine

  • @HussainiYusuf-ky7oj
    @HussainiYusuf-ky7oj 10 วันที่ผ่านมา +3

    Allah sarki hajiyarmu, Allah yadadah kareki❤❤❤

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 10 วันที่ผ่านมา +3

    Allah ubangiji ya kiyaye ki uwa ma ba ɗa Mama

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 11 วันที่ผ่านมา +4

    Duk duniya babu jami'an gwamnati barayi irin na Kasar mu Nigeria Allah ya isa tsakanin mu dasu Allah ya saka mana da gaggawa ameen

  • @mustaphaalitonga9817
    @mustaphaalitonga9817 10 วันที่ผ่านมา +3

    Allah sa Ka da Alheri Hajiya Naja'atu

  • @muhammadadamu6445
    @muhammadadamu6445 10 วันที่ผ่านมา +1

    Hakane Hjy ALLAH ya saka da Alkhairi.

  • @bkexclusive52
    @bkexclusive52 10 วันที่ผ่านมา +2

    Hajiya Naja my favourite politician.

  • @AsdDda-v1w
    @AsdDda-v1w 11 วันที่ผ่านมา +3

    Allah yaqaramiki lfy hjy naja

  • @AliTijjani-br3md
    @AliTijjani-br3md 11 วันที่ผ่านมา +1

    To mudaisai dai Allah yasakamana akan shuwagabannimu

  • @RedmiRedmi-i5s5c
    @RedmiRedmi-i5s5c 9 วันที่ผ่านมา

    ALLAH yakara lfy da Nisan kwana hajiya

  • @AsdDda-v1w
    @AsdDda-v1w 11 วันที่ผ่านมา +2

    Allah kayimana maganin azzulumai shugabani

  • @nafiumusa6334
    @nafiumusa6334 11 วันที่ผ่านมา +1

    Allah Yayima Hajiya Albarka Tana Kishin Arewa tare da Kasar Baki Daya 🎉

  • @AbubakarAminu-f3u
    @AbubakarAminu-f3u 11 วันที่ผ่านมา +2

    dama hausawa na cewa jiki magayi duk Wanda yakijin Bari zaiji hoho da ake fada muku karku zabi wannan azzalumin mutumin Amma kukayi kunnen uwar shegu kukayi Muslim Muslim ticket aka yaudareku yanxu gashi kunata gani kadan ma Kenan Allah kayi mana maganin azzaluman kasar nan ameen ya ilahu

  • @Kwame966
    @Kwame966 11 วันที่ผ่านมา +1

    Hajiya muna godiya ❤❤❤

  • @USMAN..DONO-t1h
    @USMAN..DONO-t1h 10 วันที่ผ่านมา +1

    UWA tagari Allah kara Miki lafiya

  • @NuraSharifbala
    @NuraSharifbala 11 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yatar watsa su
    Barau Allah yasaka mana kun cucemi

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 10 วันที่ผ่านมา

    Allah ya isar mana.
    ALLAH ya jiqan YAR ADUA
    BUHARI ya cucemu da bai gudanar a 7Points Agenda

  • @abdullahimohammad9513
    @abdullahimohammad9513 7 วันที่ผ่านมา

    A raba Nigeria,kowa ya koma yankin shi kawai mu zauna lafiya.

  • @BelloSaadu-c3d
    @BelloSaadu-c3d 6 วันที่ผ่านมา

    ❤❤❤

  • @smgcom2908
    @smgcom2908 11 วันที่ผ่านมา

    Baza ajaraban ba kadage wai ajaraba.

  • @auwalmohammed2733
    @auwalmohammed2733 10 วันที่ผ่านมา

    Kuma seyi tinubu shine governor Lagos

  • @nurajibrinabubakar2390
    @nurajibrinabubakar2390 11 วันที่ผ่านมา +1

    Allah hoinu

  • @jjj-yg2sz
    @jjj-yg2sz 9 วันที่ผ่านมา

    Zaharradden mun gode da kawo mana wanan hirar Mai dauke da ilimi da intelligence

  • @sabiuzakariya8820
    @sabiuzakariya8820 11 วันที่ผ่านมา

    Idan ka tsoraci Allah seya tsareka yacire maka tsoro. idan kaki seya rabu daka yasanya maka tsoro

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 11 วันที่ผ่านมา

    😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @abubakarsani4218
    @abubakarsani4218 11 วันที่ผ่านมา

    👉👂🤲

  • @NuraAhmadu-rn5ll
    @NuraAhmadu-rn5ll 11 วันที่ผ่านมา

    Gski barau jibiri baya kishi arewa matuka ya goyibayane shugaban kasa baya wlh wlh Allah saiyasakama kuma

  • @SalissouToutpourlafamille
    @SalissouToutpourlafamille 11 วันที่ผ่านมา

    Ya Allah ka tsinewa gandouge da tunubu, da er-rufa'i Albarka da duk Wanda keda hannu cikin mulkin APC

  • @BabaganaLawan-f7i
    @BabaganaLawan-f7i 11 วันที่ผ่านมา

    Sai mama kinyi maganar hankali sai mai shi zai gane

  • @SirajWahaj92
    @SirajWahaj92 11 วันที่ผ่านมา

    to not abdicate on Nigeria is to be masochist

  • @muddassiramin759
    @muddassiramin759 11 วันที่ผ่านมา

    Ku kyale shi yakai kudin Lagos kawai
    Abarmasa kayansa kawai

  • @muhammedbappa7560
    @muhammedbappa7560 11 วันที่ผ่านมา

    Wallahi duk me yadda da matan nan nan gaba zai ji kunya dan wallahi ita fa in bata tare da gwamnati haka taka amma da tana tare da su wallahi ba abin da zaka ji tana fada na kare talakawa

    • @USMAN..DONO-t1h
      @USMAN..DONO-t1h 10 วันที่ผ่านมา

      Gaskiya karya kakeyi

    • @lawalinabo6588
      @lawalinabo6588 10 วันที่ผ่านมา

      Jahilin banza

    • @abbanyaya5092
      @abbanyaya5092 9 วันที่ผ่านมา

      kaji tsoran Allah ka manta tana cikin gwamnatin Buhari amma ta fadi gaskiya fiye da wannan kaidai kaji tsoran Allah