Ga wata shawara dazan ba da don Allah mama naja'atu kafin karshen 2025 kuza ga ya ko wace jaha ta arewa kuma idan zaku fitar da dan takarar shugaban kasa a 2027 ku fitar muna matashi dan shekara 35 zuwa 45 daga arewa cin nigeria,sannan kuma mataima kinshi ya zama igbo shima matashi dan shekara 35 zuwa 45 hakan kadai zaisa mu fita daga kangin zaluncin da muke ciki a yanzu,bayan haka ya kamata mu 'yan arewa cin nigeria mu kafa kungiyar da zata rinka rubuta abinda mukeso ayi muna kafin muza bi shugaba,daga kan shugaban kasa har zuwa kan siloli,ina ganin hakan kadai zaisa mufara samun mafita a arewa cin nigeria.
Hajiya🥰Allah🤲🏻ya karama ki lpia da albarka. Hajiya da lilin dayasa mutane nigeria suka daga tutocin kasar rasha ai suna sane. Dolilin daga tutar kasar Rasha saboda bamasan duk wata alaka da ake da kasar france🇫🇷 ko america🇺🇸da bankin IMF wanda yace acire tallafin mai fetur kuma gashi al'umma nashan wahala
Wllh muna goyon bayan kungiyar matasa 100 bisa 100 insha Allahu.
Allah ya taimakemu da taimakon shi
Allah bamu sa'aa
Ga wata shawara dazan ba da don Allah mama naja'atu kafin karshen 2025 kuza ga ya ko wace jaha ta arewa kuma idan zaku fitar da dan takarar shugaban kasa a 2027 ku fitar muna matashi dan shekara 35 zuwa 45 daga arewa cin nigeria,sannan kuma mataima kinshi ya zama igbo shima matashi dan shekara 35 zuwa 45 hakan kadai zaisa mu fita daga kangin zaluncin da muke ciki a yanzu,bayan haka ya kamata mu 'yan arewa cin nigeria mu kafa kungiyar da zata rinka rubuta abinda mukeso ayi muna kafin muza bi shugaba,daga kan shugaban kasa har zuwa kan siloli,ina ganin hakan kadai zaisa mufara samun mafita a arewa cin nigeria.
Allah ya Baku nasara.
Allah Ya Taimaka Mallama Naja'atu
Hajiya🥰Allah🤲🏻ya karama ki lpia da albarka.
Hajiya da lilin dayasa mutane nigeria suka daga tutocin kasar rasha ai suna sane.
Dolilin daga tutar kasar Rasha saboda bamasan duk wata alaka da ake da kasar france🇫🇷 ko america🇺🇸da bankin IMF wanda yace acire tallafin mai fetur kuma gashi al'umma nashan wahala
Allah yakawomana mafita
Allah ya saka muku da mafificin alkhairi
We are together Hajiya
❤❤❤
😢😢 gaskiya mama haka yake wAllahi court da i neck da police da SOJA hakane