SUMUN MIJIN AURE CIKIN SATI 3 INSHA ALLAH

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 8 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 42

  • @MdMm-f2g
    @MdMm-f2g หลายเดือนก่อน +1

    Malam mungode Dan Allah atemakamin da mafita nizaman auren ne baya yuwuwa duk sannanayi zakaga munasan juna amma danginsa basasona wllh yanzuhakama inagida yauwatana hudu datarewa ammazaman yaki gaciki Dan Allah malam ataimakeni kar aurannan yamutu inacikin damuwa

  • @MurtalaAbdulwahab-t9z
    @MurtalaAbdulwahab-t9z 5 หลายเดือนก่อน

    Allah yasakamala da alsheri

  • @ibrahimahmed2609
    @ibrahimahmed2609 ปีที่แล้ว +1

    Masha ALLAH, ALLAH yabiyamana bukatunmu Amin yahayyu yaqayyum

  • @user-hussaini-v7m
    @user-hussaini-v7m ปีที่แล้ว +1

    Muna godiya sayyadi

  • @intaRabe-w2b
    @intaRabe-w2b ปีที่แล้ว +1

    Masha allah Malan munagodiya allah yakara lafiya

  • @abbamuktar7257
    @abbamuktar7257 ปีที่แล้ว

    Masha allah, allah Ubangiji farantama

  • @HabibaBinBiliyamin-tv6jt
    @HabibaBinBiliyamin-tv6jt ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @hassanjikanlimanhalilu5142
    @hassanjikanlimanhalilu5142 ปีที่แล้ว

    اللهم صل عل سيدما محمد وال محمد

  • @muhammadadammuhammad2696
    @muhammadadammuhammad2696 ปีที่แล้ว +1

    ALLAH YA BIYA.
    MALAN SABODA BUKATUNA DA YAWA.
    IZWAQA MAI 19 KWANA 19 ko Kuma ko wache Aya Bisimilla 19.
    Inayin Izawaqa 19 da saddare Kuma dasefe nayi Iza waqa Mai ko wache Aya , Bismillah 19..
    Malan Banyi laifiba.?

  • @ibrahimghana2641
    @ibrahimghana2641 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah ❤❤❤

  • @dadasskubo3854
    @dadasskubo3854 ปีที่แล้ว +1

    Godeya muke shehe 🥰💯💯💔💔❤️

  • @aminamuhammadbaba5830
    @aminamuhammadbaba5830 ปีที่แล้ว +3

    Masha ALLAH MLM muna godiya ubangiji yasaka d alkhairy yauwa tambaya zanyi kamar mu mata masu lalura idan muka fara bamu gamaba se ya katse mutum zai iya dorawa kokuwa seya koma farko

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  ปีที่แล้ว +1

      Eh zaki ɗora ne ba sai kin koma Farko ba

    • @fatimaabubakar4006
      @fatimaabubakar4006 ปีที่แล้ว

      Kuma sister da kikayi sallan,Allah ya temakake mijin ya fito Miki kuwa?

    • @aminamuhammadbaba5830
      @aminamuhammadbaba5830 ปีที่แล้ว

      @@fatimaabubakar4006 to sister Fatima kinsan komi se ubangiji yanufa haryanxu de tukunna Amman wlh nayi kuma nayi dede sede fatan ubangiji y amsa mana

  • @abdulmalikrashida2822
    @abdulmalikrashida2822 ปีที่แล้ว

    Dan Allah masu neman haihuwa xasu iya yine

  • @sagirwapakatsina644
    @sagirwapakatsina644 ปีที่แล้ว

    Ma sha Allah AkaramakALLAHU 🙏

  • @abubakardanjuma924
    @abubakardanjuma924 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah, jazakumullahu khair Sayyidi. A yi mana na maza masu neman matar Aure. 🙏🙏🙏

  • @MuhammadTahir-pi3xu
    @MuhammadTahir-pi3xu ปีที่แล้ว +1

    Allah yasa kada alheri bijahi sayyidul ujudi Sallallahu alaihi wasal lam

  • @MasoyiyarAnnabi
    @MasoyiyarAnnabi ปีที่แล้ว

    Allah yayi tukuci d zuwa madina

  • @rabiutijjani8467
    @rabiutijjani8467 ปีที่แล้ว

    Jazakallah

  • @KhadijaMuhammad-i7q
    @KhadijaMuhammad-i7q 10 หลายเดือนก่อน +1

    🎉

  • @Appropriate-w8z
    @Appropriate-w8z ปีที่แล้ว +5

    الله يجوز كل بنت بي زوج الصالح يخاف الله
    الله يجوز كل رجل بي زوجه صالحه

  • @FalmataAbdullahi-rl7qm
    @FalmataAbdullahi-rl7qm ปีที่แล้ว +1

    Assalamu alaikum mallam,muna godiya sosai Allah yasaka da alkhairi, nafara aikin ina sati na karshe saura kwana uku sai Al adana tazo shin zan bari ne sai nayi wanka ko kuma zan iya cigaba ba tare danayi sallah ba

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  ปีที่แล้ว

      Sai kin gama al'ada sai ki ƙarasa kwana 3.
      Allah ya amsa mana

  • @HalimaAdam24
    @HalimaAdam24 ปีที่แล้ว

    Malam Allah ya biya da al-Jannah madauka kiya ameen. Idan mace an cikin yi sai al'ada tazo mata don Allah ya zata karasa aikin?

  • @LaminouBoukariBalkissa-ki4vh
    @LaminouBoukariBalkissa-ki4vh ปีที่แล้ว +2

    To Malan idan kana juin fah?

  • @fatimaabubakar4006
    @fatimaabubakar4006 ปีที่แล้ว

    Salam malam tmbayata nji kace bayan sallar isha'i akeyinta,to dole se bayan sallan isha'i akeyinta a ka'ida, ko kuwa mutum xe iyayi bayan sallan la'asar?

  • @Nanass987
    @Nanass987 ปีที่แล้ว

    Assalamou alaïkoum Malan Allah ya saka da alkhaïri, to ni malan wajan Rabbi látazarnî fardan wa anta khaïroun wârisin nayi ta cewa har nayi kwana shida, saï ran kwana na bakoy na qara saurara naji karshan kamar ba daïdaï ne ke fada ba kamar wârizine kake fada? To kuma a yaya nake zan sake shi ne kokuma zan ida na bakoy din?

  • @Hauwa-e6e
    @Hauwa-e6e ปีที่แล้ว +1

    To mlm idan mutum yanacikin yin aikin wani uzuri yazomishi zai iya tashi sannan idan yadawo yacigaba? jazalallahu khair mlm

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  ปีที่แล้ว +1

      Son samu kada a tashi sai an gama sai dai idan uzirin me karfi ne sosai

  • @MuhammadGrema-w9d
    @MuhammadGrema-w9d ปีที่แล้ว

    Fassarar mafarki

  • @ibrahimghana2641
    @ibrahimghana2641 ปีที่แล้ว

    Mafarkin zikiri nakisun.afasara.min malm❤

  • @HabibaBinBiliyamin-tv6jt
    @HabibaBinBiliyamin-tv6jt ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @Nanass987
    @Nanass987 ปีที่แล้ว

    Assalamou alaïkoum Malan Allah ya saka da alkhaïri, to ni malan wajan Rabbi látazarnî fardan wa anta khaïroun wârisin nayi ta cewa har nayi kwana shida, saï ran kwana na bakoy na qara saurara naji karshan kamar ba daïdaï ne ke fada ba kamar wârizine kake fada? To kuma a yaya nake zan sake shi ne kokuma zan ida na bakoy din?

    • @fatimaabubakar4006
      @fatimaabubakar4006 ปีที่แล้ว

      Kuma sister da kikayi sallan,Allah ya temakeki mijin naki ya fito kuwa?🤔

    • @Nanass987
      @Nanass987 ปีที่แล้ว +1

      @@fatimaabubakar4006 sister kin San ita addu'a idan ka yi ta to ka sa a kanka ta karbu ko ma baka samu abin da kake so ba, tun da Allah ya ce tana yiwuwa wata musifa ta tukaroka sai Allah ya kareka albarkacin wannan addu'a da kayi.

    • @sidiyasharifhashim
      @sidiyasharifhashim 9 หลายเดือนก่อน

      Zaifito insha Allahu ai Allah Akaroka Kuma zai Amsa gaggawa Aikin shedan ne yar uwa ​@@fatimaabubakar4006