Yanzu yanzu an yiwa yan Festival kaca kaca a masallacin Sheikh lukuwa, an zargesu da yin maulidi.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 25 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 20

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 2 วันที่ผ่านมา +6

    Masha'allah Allah ya saka da alhairi malan musa lukuwa .hafizahullah .kaji malamai masu gudun duniya

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa วันที่ผ่านมา

    Masha Allah
    Alhamdulillah
    Jazakallahu khairan wa hayyakallah Sheikh Lukuwa

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 2 วันที่ผ่านมา +3

    Masha Allah
    Ga malamai masu kishin sunnah

  • @naziruiliyasusalihu
    @naziruiliyasusalihu 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiyane malam fadamusu gaskiya wallahi Muna matuqar ganin girmansu Amma wallahi yanzu ba kamar da ba ALLAH yashiryemu

  • @SouleyRachida
    @SouleyRachida 2 วันที่ผ่านมา +3

    Gaskiya ne Malan Allah ya saka da alheri

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 วันที่ผ่านมา +2

    Ai gwara maulidi d wannan kawai dai akwai son Kai wataran a izala

    • @ibsnomaa
      @ibsnomaa วันที่ผ่านมา

      Ai ba wata ran ba, kowane lokaci ma a yanzu

  • @jamila7373
    @jamila7373 วันที่ผ่านมา

    Wannan malami Allah ya saka masa da Alkhairi masu shirin zuwa Allah yasa Suji wannan waazi. Allah kasa mu karanta Qurani da ikhlasi

  • @AbubakarMuhammad-c7s
    @AbubakarMuhammad-c7s วันที่ผ่านมา

    Gaskiya ne malam Allah ya saka da Alkhaeri

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu วันที่ผ่านมา

    Gaskiyane wannan nazarin
    Amma kulura suna Neman duniya ne kawai

  • @NasirouAlmoktar
    @NasirouAlmoktar 2 วันที่ผ่านมา

    ❤❤MIn Musa

  • @SHAMSUDDEENHASSAN-m2q
    @SHAMSUDDEENHASSAN-m2q 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Abu Aisha Allah saka da alkairi alhamdulillahi irin alkairan ahlussunna basa san zuciyar, ana fadar akan kowa, yau ka dira kanmu ahlussunna wallahi banji chiwo ba kuma gaskiya ce a fadeta.

  • @SaaduAliyu-u7f
    @SaaduAliyu-u7f 2 วันที่ผ่านมา +2

    Shegun malamai ne Allah yaqara tozartasu munafukai azzaluman malamai wlhi wnnn shine matsalar Nigeria yan iskan malamai da ke Nigeria irin su balalu da jingir da gwambe

  • @abubakarhalirubunza6280
    @abubakarhalirubunza6280 วันที่ผ่านมา

    Malam Allah yasaka da Alkhairi. Munanan akan wannan biki Bidi'a ne

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 2 วันที่ผ่านมา

    Balalau kai kullun saika jama mutane Abunkuyya Abunfadi

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 2 วันที่ผ่านมา

    Wamayadashi kungiyar izalah acireshi mana

  • @AliyuYusuf-c3l
    @AliyuYusuf-c3l 2 วันที่ผ่านมา

    mine ne ruwanka da mawulifi

  • @hubaibusani9043
    @hubaibusani9043 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Toh malam dan Allah ya masain compétition da akeyi a fadin duniya????

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 2 วันที่ผ่านมา

    Kumamiye nawani hada sunan kur'an dawata shegiyar kalmar turanci wawakawai kudisuncanzashi yamadaina da awa kwatakwata