Filin Africa🌍Mu Farka🇳🇪🇲🇱🇧🇫🇳🇬🇧🇯🇩🇿🇫🇷26\January\2025💢👉Tare Da Elhaj Boubakar Musa Garba Daka America🇺🇸

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 4 ก.พ. 2025
  • Hausarmu Tv
    #hausarmutv #hausarmu #hausa

ความคิดเห็น • 13

  • @BachiGada-mc9cz
    @BachiGada-mc9cz 9 วันที่ผ่านมา

    Gaskiyane Najin jinama Allah sakada alkairi munagodiya

  • @amadoumama
    @amadoumama 9 วันที่ผ่านมา +1

    C'est les NIGEROI qui gagnent Merci beaucoup vive AES et CNSP ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @UsmanUmar-m6z
    @UsmanUmar-m6z 9 วันที่ผ่านมา

    Ma Sha allah

  • @AdamAdam-d6j
    @AdamAdam-d6j 9 วันที่ผ่านมา

    Masha allah

  • @ALkasumBadamasi
    @ALkasumBadamasi 9 วันที่ผ่านมา

    Macha allah allah ya saka muku da alheri ❤❤❤❤❤❤

  • @LawaliMahmuda
    @LawaliMahmuda 9 วันที่ผ่านมา

    Aslm barkada yau

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 9 วันที่ผ่านมา +1

    Macha allahou malamou chek elhaji aboubakar tabas wanane magana gaskiyane kouma allaha yayi moukou albrka et vivi lavertte et vivi prisidane abourahane thany et vivi leu pepou de niger 🇳🇪

  • @mustersoul7136
    @mustersoul7136 8 วันที่ผ่านมา

    Muna godiya Elhadji BOUBACAR, muna jin dadin fashin baki na gabas ta tsakiya da america.

  • @saratoubassora8911
    @saratoubassora8911 8 วันที่ผ่านมา

    Aslamu alaykum warahmatulahi
    Amine summa Amine Allah ya kama muna mu mukushe azalumay

  • @BahariLauoali
    @BahariLauoali 9 วันที่ผ่านมา

    ثكرن

  • @LawaliissaKuminia
    @LawaliissaKuminia 9 วันที่ผ่านมา

    Aslm barka da yau inaso akai kukanmu sugaban kasa maresha abduraham chani cewada jahar maradi yankin mayi komin atantane shekara 13 wannan yinkin anmaidamu saniyar wara bamakaratu ba ruwan sha ba hanyoyi talakawa babu aikinyi ba ilimin adini na musulinci

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 9 วันที่ผ่านมา

    A aje mana link na ahlir riyadissalihin domin mu ƙaru

  • @TankoGarba-w5y
    @TankoGarba-w5y 9 วันที่ผ่านมา

    slm malan bubakar a gaskiya kana temakawa wajan ruda an kasanku dasunan wayar musu dakai kungama hada matasan ku fada da najeria yanzu kakoma aljeria suma kar suyi halaka da Amerika Indai zasuyi halaka da Amerika suma makiyan kune bakuda aiki sai niman fada da makotan ku duk kunbi kun rikice baku maganan Gina kasa ko cigaban kasa sai yaki saikace kune sufafawa kuna zaune lafiya amma kuna ziga masanku sutashi kuna cikin yaki wani yaki kukeyi nijar bata yaki malan bakasan yakiba kadena fatan yaki kunada tsorone kuda shugaban ku wasunku kuma nada hassada da bakin ciki kunyanke halaka da faransa kunce sai najeria itama tayanke kunyanke halaka da Amerika kunce sai aljeria itama tayanke amma kai kokunya bakaji kana fadin nijar takawo rasha to muma bamusan kukawo rasha afuruka sai ayi yaya kaga tunanin ku beyiba Dan kunyi fada da mutane saikace wasuma sai sunyi fada dasu mun ganeku a najeria wani baya taya wani fada nijar daban najeria daban munsan musulinci da aure da harce yahada amma tunda zaku hadamu fada da shugaba mu kumai Sherri da kazafi tunubu muna sansa mumuka zabeshi mungane abunda kuka fada akanshi karyane da Sherri kunga bariba kunkoma kam aljeria kukadai kun dami kanku kun dami makotan ku Dan Allah ku gyara