Yan tawaye na ci gaba da kwace biranen syria sun kusa kifar da Basshar Asad

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 49

  • @musahussainmuhammad2439
    @musahussainmuhammad2439 วันที่ผ่านมา +3

    Allah y karawa musulinci. Da musulmai Naasara

  • @AhmadAbdullahi-g7w
    @AhmadAbdullahi-g7w วันที่ผ่านมา +2

    Sallallahu alaihi wasalam Allah Yataimaki musulunci da musulmi

  • @docteurmazoutv8730
    @docteurmazoutv8730 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yawadaran naka ya lalace
    Mi yasa bazasu kai a Isra'ila ba

  • @MoustaphaAbdou-z2w
    @MoustaphaAbdou-z2w 2 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya kara wa mlm lfy da nisan kwana mai albarka

  • @IsahMuhammad-zf7ee
    @IsahMuhammad-zf7ee 2 วันที่ผ่านมา +2

    Good Rasha good Putin 🎉

  • @SlamanAbdallah
    @SlamanAbdallah 2 วันที่ผ่านมา +2

    Allh yasa mudace

  • @SadaqutulJariyah
    @SadaqutulJariyah 2 วันที่ผ่านมา +4

    ❤❤❤

  • @AbbaRimandi
    @AbbaRimandi 2 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah Allah yataimaki mujahidai ❤❤❤❤

  • @MusaAbdullahi-k2g
    @MusaAbdullahi-k2g 2 วันที่ผ่านมา

    Hakan bazaihana sukaryeba insha allah

  • @HassanAliyu-f1f
    @HassanAliyu-f1f 2 วันที่ผ่านมา +1

    Wai ma iyasa mai amsa sunan musulunci (Bash-shar assad), ya gayyato arne ko kafiri ya kashe yan uwansa musulmai, Wlh akwai bakin ciki da takaici aciki, ALLAH Yaba wa masu gaskiya nasara Aameen

    • @AbubakarSaadIdris-tx6gh
      @AbubakarSaadIdris-tx6gh 2 วันที่ผ่านมา

      To ai Hassan aliyu kai dabba ne gaskiya jaki dan boko Haram da ISIS da' ESH

  • @sunnahtafarkintsiratv5876
    @sunnahtafarkintsiratv5876 วันที่ผ่านมา

    Julani shi ne shugaban taharirun sham?

  • @mouktarabdal8403
    @mouktarabdal8403 2 วันที่ผ่านมา +4

    Tabbas siria sun samu mastala Amma nifa Malam Bana Goyon bayan Asad sabida baya kan daidai
    Kuma Chima bashar Asad anyi yunqurin masa jiuyin Mulki ranar asabar woni soja maisunaحسام لوقة yayi niyar kifarda Asad Amma baiyi nasaraba

  • @AminuSani-my6ju
    @AminuSani-my6ju วันที่ผ่านมา

    Allah ya bawa masugaskiya nasarah akoina

  • @456mohamme
    @456mohamme 2 วันที่ผ่านมา

    Ameen ya hayyu ya qayyum

  • @kiwonbardekiwontsafta8820
    @kiwonbardekiwontsafta8820 2 วันที่ผ่านมา

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @MassaoudouMtk
    @MassaoudouMtk 2 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya Kawo aminci a duniya gabadai Amin ya haiyu ya qayum 🌍🌍🌍

  • @Nuraabdullahinur
    @Nuraabdullahinur วันที่ผ่านมา

    Kamar kana da Ra ayin Yan tawaye ne

  • @AbdullahiAhmad-u5b
    @AbdullahiAhmad-u5b 2 วันที่ผ่านมา +1

    Ba yantawayeba kace Yan'ta adda

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yahada kan musulmin duniya bakidaya yakawo zaman lafiya akasashin musulunci Allah yayimana maganin azaliman kafiran duniya

  • @AbdulkaderKader-b4d
    @AbdulkaderKader-b4d 2 วันที่ผ่านมา

    Toh Allah ya kyauta

  • @Yahuzaadamumallam111
    @Yahuzaadamumallam111 2 วันที่ผ่านมา

    In sha Allah bazasuyi nasara

  • @mouktarabdal8403
    @mouktarabdal8403 2 วันที่ผ่านมา +2

    Yau nine farkon comments

  • @muhammadmahmud4841
    @muhammadmahmud4841 2 วันที่ผ่านมา

    Amin yarabbi

  • @bashirrabiu-x8e
    @bashirrabiu-x8e 2 วันที่ผ่านมา

    In Allah ya yarda yantawaye bazasu yi nasaraba

  • @AssalamBello
    @AssalamBello วันที่ผ่านมา

    insha'allah iran da Russia zasuyi maganin abun inshallah

  • @NasirouAlmoktar
    @NasirouAlmoktar 2 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kiyaye

  • @sahalsaidabdullahi3089
    @sahalsaidabdullahi3089 2 วันที่ผ่านมา

    Insha Allah Syria sai tadawo hannun ahalul sunna ko Iran bataso dama shia basufi kaso 15 akasarba

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 2 วันที่ผ่านมา +1

    Turkiyya ita goyon Bayan yantawaye suke Dabbancin ƙasashen Larabawa ya wuce tunanin mutum su wadan nan yan tawayen meyasa bazasu shiga yaƙi da Israel ba suke muzgunawa ƙasar su kuma bazamuyi mamaki ba sabida indai yahudawa suna raye aban kasa amma yanzu iran da Iraq zaau tura sojoji ƙasar Syria inma sojojin Turkiya ne acikin yan tawayen lokacin mutuwar su yazo acikin Syria gakuma Russia metemakon ƙasashen Musulmai fiye da sauran ƙasashen musulmai munafukai dan ko ayau Russia takashe sama da ɗari uku yan tawayen

  • @IbrahimMohamed-z5h
    @IbrahimMohamed-z5h 2 วันที่ผ่านมา

    Allah yazawaka 😂😂😂

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 2 วันที่ผ่านมา

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @MahmoudMadayana-t9m
    @MahmoudMadayana-t9m 2 วันที่ผ่านมา

    Barka malam

    • @AnasAdamabdullahi
      @AnasAdamabdullahi 2 วันที่ผ่านมา

      insha Allah, Allah bazai basu damar kifar da gomnatin Bashar Al Asad,Al barkacin Annabi Muhammad (S.A.W🤲🤲🤲)

  • @Kabirhhh
    @Kabirhhh 2 วันที่ผ่านมา +1

    gaskiya Siriya da Turkiya dik ba suda gaskiya

  • @NoorAdam-r3f
    @NoorAdam-r3f วันที่ผ่านมา

    Da yan da ish wadanda kukecewa yan uwa ahlussunna ko taharir sham
    Sune yan da ish ko boko haram da Isra'ila da america 🇺🇸 wallahi bazasuyi nasaraba a Syria 🇸🇾 insha Allahu

  • @HaikilouHalilaou
    @HaikilouHalilaou 2 วันที่ผ่านมา +1

    😢😢

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 2 วันที่ผ่านมา

    𝐈𝐬𝐫𝐚'𝐢𝐥𝐚 𝐛𝐚 𝐳𝐚𝐭𝐚 𝐝𝐚𝐤𝐚𝐭𝐚 𝐛𝐚 𝐬𝐚𝐢 𝐬𝐮𝐧𝐠𝐚 𝐛𝐚𝐛𝐮 𝐦𝐮𝐬𝐮𝐥𝐢 𝐚 𝐠𝐚𝐳𝐳𝐚 𝐬𝐮 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐦𝐮𝐬𝐮𝐥𝐦𝐢𝐧 𝐥𝐚𝐫𝐚𝐛𝐰𝐚 𝐬𝐮𝐧 𝐳𝐮𝐛𝐚 𝐢𝐝𝐨 𝐬𝐮𝐧 𝐲𝐢 𝐬𝐡𝐢𝐫𝐮 𝐤𝐚𝐰𝐚𝐢😢😢

  • @SalisuSumar-c7q
    @SalisuSumar-c7q 2 วันที่ผ่านมา

    Nidai dana tsaya nayi tunani gameda gabas ta tsakiya akida bazata taba barin gabas ta tsakiya ta zauna lafiya ba har'abadan kumada ita akidar makiyansu suke amfani don yakarsu

  • @AbubakarSaadIdris-tx6gh
    @AbubakarSaadIdris-tx6gh 2 วันที่ผ่านมา

    Akwai matsala akan wannan yaki sabuda wasu musulmai munafukai ne sunfi son Israela da amurka da ingila

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 2 วันที่ผ่านมา

    Allah SWT Ka baiwa Ahlussunnah nasara akan gwamnatin bakin azzalumai Bashar al Asad. Amin ya Allah summa amin.

    • @AbubakarSaadIdris-tx6gh
      @AbubakarSaadIdris-tx6gh 2 วันที่ผ่านมา

      Amma adamu musa kai dabba ne gaskiya jaki dan boko Haram da ISIS da' ESH

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 2 วันที่ผ่านมา

    𝐈𝐭𝐚 𝐚𝐦𝐮𝐫𝐤𝐚 𝐮𝐰𝐚𝐫 𝐦𝐞 𝐭𝐚 𝐭𝐚𝐛𝐮𝐤𝐚 𝐚 𝐀𝐟𝐠𝐡𝐚𝐧𝐢𝐬𝐭𝐚𝐧😂😂 𝐝𝐮𝐤 𝐦𝐮𝐧𝐚𝐟𝐮𝐤𝐚𝐢 𝐬𝐚𝐢 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐪𝐚𝐬𝐪𝐚𝐧𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚𝐬𝐮 𝐢𝐧 𝐬𝐡𝐚 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡

  • @IsahMuhammad-zf7ee
    @IsahMuhammad-zf7ee 2 วันที่ผ่านมา

    Allah kataimaki su

  • @AbdallahGambo-h1v
    @AbdallahGambo-h1v 2 วันที่ผ่านมา

    Ameen ya allah ❤❤

  • @AdamBabaye-h9n
    @AdamBabaye-h9n 2 วันที่ผ่านมา

    ❤❤❤❤

  • @محموداحمد-ل7س4ط
    @محموداحمد-ل7س4ط 2 วันที่ผ่านมา

    ❤❤❤