Gaskiyar Magana daga Sheik Ibrahim Dahiru Bauchi Kan Cire Sarki Sanusi daga Khaliphancin Tijjaniya

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 26 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 47

  • @aminuumar8035
    @aminuumar8035 หลายเดือนก่อน +1

    Dama ai abun kunyane wai dan sharholiya ne Khalifan Tijjaniyya

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 หลายเดือนก่อน +3

    Gaskiya dai wannan beyimin dadiba

  • @muhammadmuawiyyaashir8493
    @muhammadmuawiyyaashir8493 หลายเดือนก่อน +5

    Karyane wallahi, hassada ce kawai take da munka, kayi biyayya da abinda Allah ya hukunta, idan kayi haka sai kasami hutun zuciya. Amma dai a yanzu KHALIPHA shine Muhammadu Sanusi II.

  • @jmustaphagombe4663
    @jmustaphagombe4663 หลายเดือนก่อน +6

    Hassada phone store😅😅😅😅😅😅 mudai munsan khalifa muhammadu sunusi ii shine khalifah

  • @mansurbuhari7882
    @mansurbuhari7882 หลายเดือนก่อน +2

    Matsalarka kawai bakayi karatuba kwata-kwata 😅😅😅😅

    • @waliysheikhtaheer3567
      @waliysheikhtaheer3567 หลายเดือนก่อน

      Fan uwarka kaida kayi karatu kafito kayi magana koza asaurareka

  • @PrinceSanusiblack
    @PrinceSanusiblack หลายเดือนก่อน +3

    Khalifa means replacing after death why someone is alive and they want to make another khalifa please let peace continue to rain please 🙏

  • @umarlimanchi8268
    @umarlimanchi8268 หลายเดือนก่อน

    Hassada ce wannan Ba Aikin Allah ne Ba.

  • @maulana.khalifa4916
    @maulana.khalifa4916 หลายเดือนก่อน

    kaji wai sarakunan lahira toh yabari yaje lahiran yaga waye sarki

  • @bakarlaouli-eb1em
    @bakarlaouli-eb1em หลายเดือนก่อน +2

    Allah rufa asiri amma wlh nan akwai son zuciya shehu manya

  • @tahirlawan42
    @tahirlawan42 หลายเดือนก่อน +3

    Gaskiya wannan Ibrahim din yana da matsala wlh

  • @AdamuNamadiYahaya-tz4if
    @AdamuNamadiYahaya-tz4if หลายเดือนก่อน

    Aah banganeba a tijjaniya kaine kagane haka sauran duk basu da tunani

  • @MujittafaUtai-d6z
    @MujittafaUtai-d6z หลายเดือนก่อน

    harkar sanzuciyace dama tijjaniya ai ba addinibane

  • @abdullahiidris9339
    @abdullahiidris9339 หลายเดือนก่อน +3

    Idan na fahimta, Kenan yanzu babu wani mutum guda da yake Khalifa da zai zamo shi yake jagorancin ɗariƙar a ƙasa?!

    • @ShariffShariff-j3l
      @ShariffShariff-j3l หลายเดือนก่อน

      Nima Dai banganeba Ina Neman qarin bayani akanhaka

  • @official-yp3gg
    @official-yp3gg หลายเดือนก่อน

    Wlh saidai kamutu Amma mu Shimuka sani

  • @diniahmad-l6w
    @diniahmad-l6w หลายเดือนก่อน

    Ni ahlussunnane najidadin haduwanku wuriguda,hakanzaibada daman taimakon ala'ummanmusulmai.muma rarrabuwa shiyaqaramana mastala,amman munada namu kunada naku zamutunqari duke wata mastala aqasannan dukgirmanta kuma muganceta,kodak kuwait gomnati bataso.

  • @Mustaphateacher-l7o
    @Mustaphateacher-l7o หลายเดือนก่อน

    Maganar maulidin shehu kawai akeyi Amma bakashi ana na mazon Allah ba

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 หลายเดือนก่อน +1

    Kai wannan rigima yafi karfina is like kamar anama sanusi hasada

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya rabamau da hassada

  • @maulana.khalifa4916
    @maulana.khalifa4916 หลายเดือนก่อน

    daqiqi

  • @asmautahir
    @asmautahir หลายเดือนก่อน

    Hasadan dahiru Bauchi ga isiyaka Rabiu, yau Kuma dan shi yanama sunusi hassada.

  • @AbdussamadNaiye
    @AbdussamadNaiye หลายเดือนก่อน +2

    Gaskiya baka kyautaba

  • @abubakariya599
    @abubakariya599 หลายเดือนก่อน

    Sai surutun banza surutun wofi shehu,shehu,shehu.

  • @harounamahamadou3890
    @harounamahamadou3890 หลายเดือนก่อน

    Bidi'a bakida iyaka

  • @chester0079
    @chester0079 หลายเดือนก่อน

    Sarakuna bidia

  • @shuaibuisamuhammad867
    @shuaibuisamuhammad867 หลายเดือนก่อน

    Mits shirme.kai.da shiririta Allaziy la Aslalahu.fiddin

  • @nurabashir6107
    @nurabashir6107 หลายเดือนก่อน +1

    Allah shine masanin asalin, abinda ke, zuciyar Ka"

  • @waliysheikhtaheer3567
    @waliysheikhtaheer3567 หลายเดือนก่อน

    Shugaba kadaina damun kanka babukatar karantse duk inda kake nan muke

  • @chariAbdulkadirAdamdanBa-ys1gh
    @chariAbdulkadirAdamdanBa-ys1gh หลายเดือนก่อน +1

    Hassada ce dama ka gadi Hassada dahiru ma Haka sukayi da issaka rabiyu

  • @PALERESU
    @PALERESU หลายเดือนก่อน +1

    Hypocrite phone store, hakazaka Mutu da hassada

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y หลายเดือนก่อน +1

    Addinin tiyyaniyya manya😂

  • @muktarhadi434
    @muktarhadi434 หลายเดือนก่อน +1

    dan san zuciya kaine babbar matsalar tijjaniya

  • @kabiruahmad9503
    @kabiruahmad9503 หลายเดือนก่อน +3

    San zuciya baiyiba

  • @ibrahimumar8698
    @ibrahimumar8698 หลายเดือนก่อน

    KASAN GADOYAYI UBANSA AI HAR MALAM ISYAKA YARASU DA BAKINCIKI BA SHINE KHALIFAN TIJJANIYABA .😂 KAJI KOKUNYA WAI BABANSA SHINE SHUGUBA DA IBRAHIM SALEH. TOH AI KAKANSA SARKI SANUSI SHINE DALILIN ZUWAN INYAS DINMA NIGERIA BAKADA KOSISI KANA HASSADA ME WAHALTAMATA HASSADACE ZATAKASHEKA WLH

  • @akumediatv2869
    @akumediatv2869 หลายเดือนก่อน +1

    Tunda aka fara maganar banji anyi wani magana akan addini ba
    Duk maganar akan mulki da bidi,a akayi ta
    Allah ya kare mu daga sharrin darika

    • @ishaqibrahimyerima3591
      @ishaqibrahimyerima3591 หลายเดือนก่อน

      Ahlul-Bid'ah!

    • @sageerkabeer9580
      @sageerkabeer9580 หลายเดือนก่อน

      Mallam meye naka ciki? Ku ji tsoron Allah ku cire baki akan abunda ba naku ba

  • @KhalidUsman-t2h
    @KhalidUsman-t2h หลายเดือนก่อน

    Allah ya kara lafiya maulaya muna goyan baya

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 หลายเดือนก่อน

    ❌❌❌❌🤷‍♂️🤷‍♂️🤷‍♂️❌❌❌