Masha Allah 1, sannan waccekalan qasa yakamata ayi amfani da ita 2,inkazo qara qasa shima zakahadasa da taking 3,anunamana yadda akesaka taking 4,yazakagane yagama nuna Munamuku fatan alkhairi
Aslm Alkm .sunnu da kokari Allah yayi jagora ya Kuma kara basira Ameen inason Papaya seedlings dwarf Dana hango cikin wannan .da Kuma training akan yadda ake noma ta nagode
Assalamu Alaikum malama Allah y sakada alkairi Dan Allah wannan takin na turawa mpk d kikanunaman kamar tsawon satinawa akefara sashi Kuma yaushe ake gama sashi sanna dankalin yanakaiwa wata nawane kamin yagama girma Allah y yarama gudulley farm albarka Ameen
Hajia tambayata 3 ukuce pls 1. Yadda zamui amfani da sharpshooter da kike nuna da fari, wane lokuta ya kamata ayi spraying? 2.Lokutan amfani da NPK 20-20-20 composition, ranar farko daya kamata mui applying da kuma adadin lokutan da zamu saka. 3.kamar yadda akace bayason rana/haske da yawa lakacin preparing seedling, shin idan ka shuka zaka nemi wurin mai inuwa ne koko indai ya fito ba damuwa da zafin rana. Hakama yaushene ake saran harvesting? Sakallahu khairan 🙏
Assalm Haj Allah ya saka da alheri,inanan zuwa wajen ki musamman dan inganki akan noman gida,daga FUNTUA zan zo inshallah,nayi ritaya am anurse midwife,to mamadin zama hakanan a gida dan Allah kiyi mani magana sai inbugo maki for more informations thank you Allah shiyi albarka
Inada tambaya uku 1. Kince bayason wurinda keda haske ko inda Rana take dukansa, Amma wannan Naga inda yake da Rana da haske. 2. Sannan Taya ake amfani da fertilizer'n da Kuma lokacinda ya kamata adinga sakashi ko karashi. 3. Ya ake gane ya Isa girbi ko cirewa. Don Allah a amsaman wannan tambayoyin. Very interested, Allah ya qara basira.
Weldone ma'am! You are a good teacher.. I'm inspired. I was already getting ready for home gardening and Coming across your video gave me a push!
thanks a lot for this wonderful video. jazakillahu bil jannah, Ameen.
Ameen ya rabbi. Thank you.
Alhamdulillah very interesting lesson.
Wonderful, Masha Allah
I'm so impressed the way she covered her body with a veil . Allah ya kara basira. Amin.
Masha Allah. Allah ya kara basira amin. Munagudiya
Ameen ya rabbi. 🙏
Very helpful. Jazakallah khairan
Ameen ya rabbi.
This is so educative
Masha Allah very interesting lecture
MashaAllah very educative
Ma shaa Allah.
Thanks, very clear for beginners
Masha Allah am very interested 💃💃
God bless you and your handwork
Ameen. Thank you.
@gudulleyfarms this is really educative we really appreciate the effort you are making to the society.....
Jazakallahu khairan, very enlightening ❤
MALAMA ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI FOR THIS WONDERFUL LECTURE
Ma shaa Allah. God bless you abundantly
Masha Allah jazakillah Khair
Ameen
Masha allah ubangjji yakara basira
This video is really educative and it guide the less privilege people to grow the Irish potatoes for both commercial and personal consumption
Alhamdulillah.Allah ya kara miki kaifin basira
Alhamdulillah.Allah ya kara miki kaifin basira
Alhamdulillah.Allah ya kara miki kaifin basira
Masha allah, god bless you
Ma shaa Allah. Thank you.
Thank you,Masha Allah will try it In Shaa Allah
Learning alot Hajjajo
Thanks a lot I really gain from this
Glad to hear that. Thank you.
This is very interesting and educative
Amazing!! Remain blessed
U're one in a million Ma
Jzkh
Ameen. 🙏
Masha Allah duk Kwana nawa ake zuba Masa taki
Bayan sati biyu.
Ma sha allah allah ya sakada alkairi
Ameen ya rabbi. 🙏
Masha Allah
Muna godiya
Jazakallahu khairan mama
Masha Allah amma kamar sau nawa ake zaka takin zamani
Very educative
Allah ya saka miki da alkhairi very educative
Awesome!
Thanks!
Thank you for sharing
Masha Allah Allah saka da alkhairi
Very interesting
MA SHA ALLAH TABARAKALLAH
Salam hajia may Allah bless you and your entire family.i am a fan of growing plants, thanks
Masha Allah tabarakallah
Thank you so much
You're most welcome
Jazakillah khairan❤
Allah ya kara basira hajiya
Ameen ya rabbi
May Allah reward you ameem
Ameen ya rabbi.
Good job
Jazakallahu khairan,Allah ya kara basira
masha Allah wannan koyarwan ya burgeni
Masha Allah
Masha Allah kuna kokari so sai
Good Allah yasaka miki
Ameen.
Masha Allah nayi matikar karuwa da video dinnan
Nice
Thanks
masha Allah
❤ Ma-Sha Allah. Muna godiya Allah ya saka miki da gidan Aljannatul Firdaus
Malama Adinga Hausa dan bama gane turanci sosai da daman mu masu noma Allah ya biya ya kuma karo Ilimi mai Amfani.👍
MashaAllah mun gode kwarai kuma mun karu sosai.Allah ya saka da alheri
Masha Allah ❤❤❤
Thx you
You’re welcome.
jazakumullahu khair
Alhamdu Lillah, Allah Ya saka da Alkhairi
Ameen ya rabbi.
Masha Allah. Dan Allah wace jiyahace. Inason in sani ko za'a iya shuƙata a Yola Adamawa
Is possible
Masha Allah thanks sis kina siyar d fertlz inkina siyar wa ta wacce hanya zanbi nasiya agunki mun gode
Sannu da ƙoƙari kina yi muna jin daɗi❤❤❤❤❤
Alhamdulillah Kina qoqari kwarai , Ina san in zama kamanki, Allah ya qara basira
Good
Thanks
Muna godiya sosai
Thank you
Masha Allah
1, sannan waccekalan qasa yakamata ayi amfani da ita
2,inkazo qara qasa shima zakahadasa da taking
3,anunamana yadda akesaka taking
4,yazakagane yagama nuna
Munamuku fatan alkhairi
Allah ya saka da alkhairi naji dadin wanan videon gaskiya
Allah ya saka da Alkhairi don Allah me ake saka masa yayan suyi girma sosai nagode
Kula ake mishi na ruwa da taki da kuma feshin fungicide
Awesome teacher in a local language to help others understand. Please your address on how to get seedlings and some fertilizers, soluble ones.
Masha Allahu Allah ya Karo basira
Tanbaya,kasar da ake Kara ma sa normal sand ce KO kuwa Mai taki ce
Ameen ya rabbi. Zaki iya kara normal top soil.
Just came across your channel nice one, kin samu new subscriber
Da damuna akeyi kuarani muna godiya anty
Da rani yakamata ayi
Dan Allah dagaskene wai bayasanruwa dayawa
Muna godiya anuty Allah ya biyaki da gidan aljanna
MashaAllah
Allah yasaka gaskiya da ina gida ne zakiyi hakuri kidaukeni aiki dan ina matukar son irin shukeshuke dinnan
Allah y biyaki
Allah ya saka da Alheri. Awajen renon irin ana iya yaiyafa masa ruwa ko ba bukatar hakan.
Ameen ya rabbi. Zaka iya amma bada yawa ba
Masha Allah. Muna godiya sosai. To ni yanzu na shuka shi amma bansa mashi taki ba kuma ya ganyan ya fito sosai yana karyewa menene matsalar dan Allah
Tamabaya ta how many weeks of planting will I start applying the NPK and previous week that is for how long ?
Ance ana Dan dala Masa siminti a bakin dankalin inda aka raba domin bushewa ya abun yake ne Hajiya Allah ya kara basira
I want to learn thanks
WhatsApp 08091071707 for more.
@@gudulleyfarms hajiya dan Allah kasar mu da maiduguri zatayi
Aslm Alkm .sunnu da kokari Allah yayi jagora ya Kuma kara basira Ameen inason Papaya seedlings dwarf Dana hango cikin wannan .da Kuma training akan yadda ake noma ta nagode
Assalamu Alaikum malama Allah y sakada alkairi Dan Allah wannan takin na turawa mpk d kikanunaman kamar tsawon satinawa akefara sashi Kuma yaushe ake gama sashi sanna dankalin yanakaiwa wata nawane kamin yagama girma Allah y yarama gudulley farm albarka Ameen
Wata 3 yake nuna
@@YunusaGambo-ew4sk thanks you
Da damuna akiyi kuarani
Da damuna akeyi kuarani muna godiya anty
Assalam,malama kamar sati nawane ake saka shi takin NPK 15,15 dinne please.thank you for your effort.
Please how long does it take b4 harvesting? And how many months do you plant and wait 4 harvest
3-4 months
This is very educative pls where are you base?
Hajia tambayata 3 ukuce pls
1. Yadda zamui amfani da sharpshooter da kike nuna da fari, wane lokuta ya kamata ayi spraying?
2.Lokutan amfani da NPK 20-20-20 composition, ranar farko daya kamata mui applying da kuma adadin lokutan da zamu saka.
3.kamar yadda akace bayason rana/haske da yawa lakacin preparing seedling, shin idan ka shuka zaka nemi wurin mai inuwa ne koko indai ya fito ba damuwa da zafin rana. Hakama yaushene ake saran harvesting?
Sakallahu khairan 🙏
Ma sha Allah, jazaakillahu khairan. Inada tambaya guda 2.
No 1. Wane lokaci ne na shekara ake shuka Dankakin?
2. Za'a yiwa buhun hudoji ne?
Ina da TAMBAYA Hajiya, shi buhun simintin BA'A huda shi????
Shi buhun siminti ba sai ka huda shiba saboda yana rike ruwa dai dai gwargwado sannan kuma ba zai bari ruwa ya zauna fiye da yadda ake so a ciki ba.
Dan Allah inason nashiga group din kuu
Assalamu alaikum very educative thank you.
Mutum zai iya using kashin kaji instead of kashin shanu?
Assalm Haj Allah ya saka da alheri,inanan zuwa wajen ki musamman dan inganki akan noman gida,daga FUNTUA zan zo inshallah,nayi ritaya am anurse midwife,to mamadin zama hakanan a gida dan Allah kiyi mani magana sai inbugo maki for more informations thank you Allah shiyi albarka
Ma shaa Allah. Ina murna sosai kuma ina jiran zuwanki. Ga number ba muyi magana ko WhatsApp 08091071707.
Kowani irin kasa zai,iyayi
Assalamu alaikum warahmatullah inason nakoya noma
Waalaikumussalam. Yi mana WhatsApp 08091071707.
Inada tambaya uku
1. Kince bayason wurinda keda haske ko inda Rana take dukansa, Amma wannan Naga inda yake da Rana da haske.
2. Sannan Taya ake amfani da fertilizer'n da Kuma lokacinda ya kamata adinga sakashi ko karashi.
3. Ya ake gane ya Isa girbi ko cirewa.
Don Allah a amsaman wannan tambayoyin.
Very interested, Allah ya qara basira.
Gaskia ne nima ita cr tambayata a amsa mana
Tana yin bayanin abinda tayi a baya ne ...sa'annan y tsito
Masha'allah naji dadin wannan vedion Allah yakara basira
Masha ALLAH wata nawa yakeyi kafin harvest?
Akalla wata uku.