Asirin wani mai unguwa ya tonu! An kama shi da laifin garkuwa da mutane da ba yan ta'adda labari

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 6

  • @muhkanyurab7213
    @muhkanyurab7213 3 วันที่ผ่านมา +1

    إنا لله وإنا اليه راجعون 😭😭😭
    Wallahi harkar tsaro A Nigeria saidai kawai muyita addu'a
    Don wallahi abin yafi karfin tunanin mutum

  • @yusufibrahim5490
    @yusufibrahim5490 2 วันที่ผ่านมา

    Tsinanne, Allah Ya kara tona asirin irin su

  • @shafiutasiukofa2792
    @shafiutasiukofa2792 2 วันที่ผ่านมา

    Wallahi tallahi na San shi

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 3 วันที่ผ่านมา

    Wai wannan shugaban Al umma ne a haka ku kashe shege ko.a rage iri

  • @muktarsaeed7196
    @muktarsaeed7196 3 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya wannan area ta tara tatattun yan iska marasa imani

  • @ayshbeny
    @ayshbeny 2 วันที่ผ่านมา

    Wai wannan a Hakan Mai unguwa Kenan? Kana ganin sa kaga Dan dabba. Kashe Shi ya Kamata a Yi?