Mutanen da ke zaune a yankin da Janar Tiani ya ce an kawo sojojin Faransa sun yi bayani dalla-dalla

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 5 ม.ค. 2025
  • Mutanen da ke zaune a yankin da Janar Tiani ya ce an kawo sojojin Faransa sun yi bayani dalla-dalla

ความคิดเห็น • 41

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 7 วันที่ผ่านมา

    Allah SWT Ya qara.Tinibu da azzaluman yansiyasar Arewa da miyagun malamai suka jawomku.Wanda yake hira daku duk muna zargin an saye ku domin ba kusan cuyyon kanku ba.Bamu manta da abinda mutanen Hamdiyya suka yiba abaya.

  • @HabibSoudan-o6i
    @HabibSoudan-o6i 5 วันที่ผ่านมา

    Kai kai bayin Allah munsa ku sarai wanda malamin su yayi qarya balle talakka mai neman naira biyar

  • @SabiouAlassan
    @SabiouAlassan 5 วันที่ผ่านมา

    Kudaina please 🙏
    Domin ba anfani sabada yawdarane kuke dashi 😅

  • @UmaraUmar-pm9lw
    @UmaraUmar-pm9lw 8 วันที่ผ่านมา +1

    Har abada en Nigeria bazusuyi hankaliba Allah ya shiryaku

  • @anasalidakata6388
    @anasalidakata6388 8 วันที่ผ่านมา

    Anzo an bawa mutanen kauye yan kudade sunacin zarahin Nijar saboda Tulunbu ya tura masu nashan ruwa

  • @kamaladeenhamisu3857
    @kamaladeenhamisu3857 8 วันที่ผ่านมา

    Kowa ra'ayin shi daban ba wani kwarewa cikin maganar; wai dan kauye yankin sokoto yake cewa su harkar tsaro lfy lau😂😂 sakarai shi yana tunanin yayi bajinta burin shi a kirashi a bashi kudi: Allah ya kyauta

  • @HajiyaMariahRilwaan
    @HajiyaMariahRilwaan 8 วันที่ผ่านมา +1

    Baba kudai ji tsoron Allah

    • @anasalidakata6388
      @anasalidakata6388 8 วันที่ผ่านมา

      Walahi kudi suka karba mutanen banza kawai

  • @anasalidakata6388
    @anasalidakata6388 8 วันที่ผ่านมา

    To idanma sunhanaku ai basuyi laifi tunda Shugaban kama karya yafara janyo masifa dasan ya yaki Nijar

  • @hamisudanhalilu4668
    @hamisudanhalilu4668 8 วันที่ผ่านมา

    Jakadiya kuji tsiron Allah yanzu kun mance irin cinema zarafin da akema yan Nijar immigration sunsha kashe yan Nijar batan da kwace masu kaya da kudi da sukeyi .Xaku hadu da Allah zakuyi bayani dallah dallah

  • @bellosalisu8988
    @bellosalisu8988 8 วันที่ผ่านมา

    Kaico 🤔‼️

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 8 วันที่ผ่านมา

    Yanzu Wannan Mutunen dame Gwamnatin Nigeria ke amfanarsu dashi?

  • @oumarmoctar7131
    @oumarmoctar7131 9 วันที่ผ่านมา

    Allah ka yafemana talaka Nigeria cenan

  • @anasisah9245
    @anasisah9245 9 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ka mana afuwa

  • @MustaphaMuhammad-zx2bf
    @MustaphaMuhammad-zx2bf 9 วันที่ผ่านมา +1

    Ai ku Nigeria matsalar sai ka rasa wa zata yarda maganar shi

  • @AliSaley-e3o
    @AliSaley-e3o 7 วันที่ผ่านมา

    Wly mu a najeriya ba abinda bamuganiba

  • @mustaphaibrahim5078
    @mustaphaibrahim5078 9 วันที่ผ่านมา

    Sai hakuri north west is treat to the rest of Nigeria more especially Kano State.

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 8 วันที่ผ่านมา

    BUHARI YA RUFE BOARDER
    Ba shige da ficen Abinci😅

  • @SoufiyanouAuwal
    @SoufiyanouAuwal 9 วันที่ผ่านมา +1

    Toh ko dan kasa kake doka ne ka fitar da abinci Najeriya

  • @MubarakMohammed-ok7zp
    @MubarakMohammed-ok7zp 9 วันที่ผ่านมา

    Hmmmm en arewa kenan

  • @hamisudanhalilu4668
    @hamisudanhalilu4668 8 วันที่ผ่านมา

    Kun mance buhari rufe boda yayi har yanzu baa bude ba

  • @IbirahimManma
    @IbirahimManma 6 วันที่ผ่านมา

    AwAta boda

  • @HabibSoudan-o6i
    @HabibSoudan-o6i 5 วันที่ผ่านมา

    To ku zamna qasarku Nigeria

  • @AliSaley-e3o
    @AliSaley-e3o 7 วันที่ผ่านมา

    Dama demokaradaua makaryatane

  • @mustangnin1206
    @mustangnin1206 9 วันที่ผ่านมา

    Kaji wani kuma

  • @mustangnin1206
    @mustangnin1206 9 วันที่ผ่านมา +1

    Nijer tayi daidai

  • @SherifhamidiYusufaljibriwiBoul
    @SherifhamidiYusufaljibriwiBoul 8 วันที่ผ่านมา

    Kaji jahilin tchoho

  • @MusaIlliyah
    @MusaIlliyah 5 วันที่ผ่านมา +1

    Mc

  • @bachirzoueriya6548
    @bachirzoueriya6548 9 วันที่ผ่านมา

    🇳🇪❤️🇳🇪❤️🇳🇪👮❤👮

  • @MammanLawwali
    @MammanLawwali 9 วันที่ผ่านมา

    😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @MammanLawwali
    @MammanLawwali 9 วันที่ผ่านมา

    👍❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪✌✌✌✌🤣🤣🤣