Allah yasauwake wai sanusi Allah yahanashi wanna mujeres bama sonosa munafukine munafukine Allah Allah abaki a zuciya Kuma firauna Allah yayi mana maganin sanusi
Gwamnan jihar Kano duk shi ya jawo wannan hatsaniyar, in anyi doka soke masarautun Kano da ganduje ya kirkiro, to shi sarkin kano Aminu ado bayero menene laifinshi da aka sauke shi aka dawo da sanusi? Kaga kenan manufar soke Masarautun Daman ba don a hade Masarautun bane a'a saidai kawai a dawo da sanusi kamar yadda madugu kwankwaso yayi iqirari Jim kadan bayan da aka tabbatar ma da Abba kujerar sa ta gwamnati, saboda haka Babu yadda za'ayi kwankwaso ya kare kansa daga zargin da ake yi masa na haddasa wannan Dan barwan tunda Abba yaronsa ne sai abinda yace mishi sannan yake ai watarwa, shi yasa kaichonku mutanene kano Allah ya kawo muku mafita.
Gaskiya nafison sarautar Aminu Ado bayaro ba sunusi ba
To anma hajiya sabidame kika fadi haka
Allah Ya tabbatar mana da alkhairi da zaman Lafiya
Aminu Ado bayaro bawan Allah,Allah yakara zama gatanka Amin ya rabbi
Munason Mai martaba Aminu Ado bayaru mukeso Allah ya taimaka kuma Allah ya kyeuta Ameeeen summa Ameeeen ya rabbi
Sunusi lamido mukeso❤❤❤
Am actually in support of Alh Aminu Ado to continue for the sake of peace and development.
Hhhhhhhmmmmm ALA rufa mana asiri duniya da lahira don Annabi Muhammadu rrasulullahi s a w ❤❤❤❤❤
sunusi insha Allahu
His Highness Aminu Ado Bayero kurum
Allah yasauwake wai sanusi Allah yahanashi wanna mujeres bama sonosa munafukine munafukine Allah Allah abaki a zuciya Kuma firauna Allah yayi mana maganin sanusi
Ado insha Allah they is always one emire
Allah ya zabamana abin da yafi alkhairi.
Kawai sai dai muce ALLAH yasa haka shine mafi alkahiri
Aminu for life
Amina ado bayaro mukeso
Gaskiya sai yanxu bangane abba bashi da ilimi
Gaskiyane Allah yaxada mafiy alkiri
Allah yashiga lamarin mutanen kano amiiin yazaba musu mafi Alkhairi
Muna goyan bayan Aminu ado bayaro
Allah yazabamana abinda yafi Alkairi
Aminu ado bayaro
Amin adu
Allah yakasuwq
Sunusi Lamido INSHALLAH
Sunusi insha Allah
Allah yakaro zaman lafiya akano aminu ado bayaro d
Sarkin kano
Allah yatayaruko
Gwamnan jihar Kano duk shi ya jawo wannan hatsaniyar, in anyi doka soke masarautun Kano da ganduje ya kirkiro, to shi sarkin kano Aminu ado bayero menene laifinshi da aka sauke shi aka dawo da sanusi? Kaga kenan manufar soke Masarautun Daman ba don a hade Masarautun bane a'a saidai kawai a dawo da sanusi kamar yadda madugu kwankwaso yayi iqirari Jim kadan bayan da aka tabbatar ma da Abba kujerar sa ta gwamnati, saboda haka Babu yadda za'ayi kwankwaso ya kare kansa daga zargin da ake yi masa na haddasa wannan Dan barwan tunda Abba yaronsa ne sai abinda yace mishi sannan yake ai watarwa, shi yasa kaichonku mutanene kano Allah ya kawo muku mafita.
To dai Allah ya sa adace
good evening my friend
Aminu Ado
Meye amfanin dawo da sunusi agidan sarauta
Toh wai menene amfanin sarautar zamani
Allah ya zaunar da Kano da duk Al Umar lafiya kuma talakewa Ku mai da hankali kuyi abinda ke gabankup
Susu aminu ado basuba gaskiya aisumah hakkasu kai abaya kumah sukasaukah
Gaskiyadayace SUNUSiyaci LA midwosunusi kakuLadagaskiya
Slm waisai yaushe yan najeriya xasushiga hankalinsu
Sanusi insha Allah. Shi aminu bezeyi hakuri ba.
My love 💕💕
kuma inhakane ayi kuri'a
agidan sarki duk Wanda suka zaba to shine sarki kuma bayan majalisarki bane zasuyi zaben yan gidan sarkin zasuyi. Allah ya kyauta
Sanusi muke so Allah ya tayashi riko ya yi riko da hannuna Ameen
Aminu muke so
Lamido Sanusi 2nd shi ya fi dacewa da sarautar Kano.
Mumfi sanaminu ado
Shikenan munata addua allah ya tabbatat mana da abin da zai zama alheri
Aa bamayi
Sunusi 🎉
Yadda sarki sanusi ya rungumi kaddara alokacinda aka core shi Shima Mai martaba Aminu Ado bayero haka ya kamata yayi
Kano sai aminu ado bayaro
Allah yasauwake Dan daba Marmara tawakkali
Muna goyo baya sunusi
ALLAH YA ZAƁAMUSU MAPI ALHERI AMIN YA ALLAH
Sanusi lamido sanusi, he deserve, to become emir of kano
yakamata mudage da adua
Shi yamata adobayaro ba
Aminu Ado mukeso
Aminu ado nake goyon baya
Munfi son aminu ado Bayaro
Sanusi sarkin kano
Sunusi muke so
Sunusi ikon Allah
Sunusi lamido mukeso
Nuhu Ribadu a full Fulani from Yola is the NSA. Let him advise Tinubu well.
Allah yazaba abinda yafi zama alheri
Aminu ado yakoma kan karagarsa
Sunusi lmd
Duk wandda yahadamana fitina allah ya,isa
Sunusi mukisu
Sunusi lamido sunusi
😢
عمين
Sarki sunusi
Dandago
Sanusi mukisu
inya halata sai a tabatar ma kujeransa
🎉
Sanusin dai
Ba gudu ba jada baya.
Kai kuma ribado Allah aniyarka ta bika
Sanusi lamido sanusi
Sanusi
Chanchantar ilmi ta Fi ta gado ampani ga al'umma. Musamman ma ilmin addinin musulunci da Danfodiyo ya Dora su a Kai.
Kotutayiwatsidashari arkano