Kai! Lallai kam an yi aiki na gari, wajen kawo wannan waƙar a rubuce. Don Allah a ci gaba da yin irin wannan abin. Domin yin haka shi ne zai taimaka wajen ganin ci gaba da yaɗuwar harshen Hausa da al’adun mu. Cikin yardar ubangiji. Ina nan zaune a nan America, fiye da shekara arba’in, amman ban bar halin baƙuntar zaman America ɗin ya gurɓata man harshe na ba. Don in tabbatar da haka ɗin har ma na karantar da harshen Hausar a jami’o’in su a nan America ɗin. Don haka kada ka so ka ji irin cikakken farin cikin da na yi, ganin yadda a ka gabatar da wannan waƙar a rubuce. Wallahi na yi murna matuƙa. A ci gaba da yin irin wannan. Allah Ya saka da alkhairi. Amin.
Gaskiya wadanda suka yi aikin rubuta wannan wakar sun yi kokari ainun. Duk da yake akwai 'yan kura-kurai. Amma sun yi kokari. Allah Ya jikan Makada Dan'Anace Gandi. Ya gafarta masa. Ameen.
Sannunku da qoqari amma akwai wasu yan kura kurai, 1. Wandara yayi dama dama da kashi (Kuma har yayi dama dama da kashi) 2. Wanda ya sha karo da tarko giwa (Bana yasha karo da tarkon giwa) 3. Bari muwuche gari mu bar musu giwa (Bari muwuche gari mu bar musu kewa)
Slm alaika ,😀 Don Allah ina da tambaya,tambaya ta ita ce gurin wajan da yake cewa(ɗan audu ko ga girbin Gero Bara Bara tana hana wake kashe Mutum) to wai me yake nufi da Bara Bara?@all 13:11
Bara bara shi ne idan an zo girbin gero akwai wanda bai karasa girma ba ko kuma wan da bai kai girbi ba to idan a ka barshi ba'a girbe ba wake baya samun damar yin yaɗo sosai Don haka idan an zo girbin gero gaba ɗaya ake girbewa harda wanda bai ƙarasa nunaba
Ma'anar bara-bara a waƙar Shago ta ɗan Anace shi ne ; Akwai wasu waɗanda ba su isa ko ba su kai suyi Dambe da shago ba kuma suna so ayi Danben shi ne Ɗan Anace yake cewa yayi Danben da su domin" bara bara tana hana wake" domin idan baiyiba zaa ce ai wane ya gagari Shago
Merci pour cette écriture. Ça me rappelle mon enfance et mon jeune âge a zinder.il y avait des cassettes audio qui diffusaient ces chansons et des calendriers qui ont les photos de ces boxeurs. Paix à son âme Dan Anacé. C'est après que j'ai compris pourquoi les gens sont surnommé Gazaguru.
Yes exactly.im from sokoto but some words are not known even by me. I have to ask some of our elders to translate the words for me. Like The Word GIYE... It means Bull Elephant
THE TRANSLITERATION IS FAULTY...PLS..CHECK IT AGAIN...I HAVE GONE THROUGH IT AS A PROFESSOR FROM...L'UNIVERSITE DE LA SORBONNE... PARIS FRANCE...Prof. YANKORI...
Kai! Lallai kam an yi aiki na gari, wajen kawo wannan waƙar a rubuce.
Don Allah a ci gaba da yin irin wannan abin. Domin yin haka shi ne zai taimaka wajen ganin ci gaba da yaɗuwar harshen Hausa da al’adun mu. Cikin yardar ubangiji.
Ina nan zaune a nan America, fiye da shekara arba’in, amman ban bar halin baƙuntar zaman America ɗin ya gurɓata man harshe na ba.
Don in tabbatar da haka ɗin har ma na karantar da harshen Hausar a jami’o’in su a nan America ɗin.
Don haka kada ka so ka ji irin cikakken farin cikin da na yi, ganin yadda a ka gabatar da wannan waƙar a rubuce. Wallahi na yi murna matuƙa.
A ci gaba da yin irin wannan.
Allah Ya saka da alkhairi.
Amin.
Gaskiya wadanda suka yi aikin rubuta wannan wakar sun yi kokari ainun. Duk da yake akwai 'yan kura-kurai. Amma sun yi kokari. Allah Ya jikan Makada Dan'Anace Gandi. Ya gafarta masa. Ameen.
Ai kuwa aikinka yayi kyau sosai duk da dai akwai gyara 93% excellent Allah ya biyaku.ya jiqan mazan jiya
🙏
Mashaa Allah I was in Gusau in the 70's my only music is Shata and dan anace.tnxs for all the time and effort's.
Muna godia,dama rabon da inji wakar shi tun 2006 lokacin ban rasa ji na ba,yanxu na samu matsalar ji,sai dai karantawa
Subhanallah... Allah baka Lafiya
@@abdul-basidsaadanbantaje5392
Amin ya Rabbi
Allah sarki. Allah ya baka lafiya
Allah ya baka lafiya
Amin nagode
Walahi alamin
Duk hirar da kakeyi Babu wadda
Nake kallanta cikin nishadi daso kamar ace kanemo
Fire🔥 in the mountain
Wallahi wasu kalmomi ina cikakken bahaushe amma bansansuba, gaskiya mawakan da akwai basira
A gaishe ku! Wai, an sha aiki. Jinjina da ban girma✊✊✊
Mawaka masu fasaha da tsantsar basira,Allah yakara haskaka makwanci,Allah yajikan Alhaji Dan anace,mukuma Allah yakyautata namu zuwan amin
Godiya, Allah ya saka da alheri
Fallama katuromana wakar Dan dunawa
In Allah ya so zan turo, na gode
Falama tv kunyi kokari muna godiya Allah yagafartawa dan anache
Ma sha Allah muna godiya, proudly Bahaushe
Abinnan ya ban sha awa allah yAjikanmu
Amin, Allah ya biya
Sannunku da kokari falama tv,
amma inada tambaya menene,👉 (GIYE)?
Bamu san wannan Kalmar ba,
Muna Godiya sosai.❤❤❤
Giye shi ake kira "Toron Giwa"
Yayi kyau ƙwarai da gaske ❤ 11:03
❤❤❤❤❤❤
Kuna Yi Muna Jin Dadi.
🎉 Allah ya jikan mawakin maza, tareda mazajen baki daya 😭😭😭🤲🤲🤲
Allah yasakawa Mai page din nan
Don Allah a sanya mana wakar Dan anace Wanda wani Mai suna na, (Haba Zubairu Haba zubairu ) zubairu jikan Galadima
As, godiya mai yawa, ni ma ina neman ta, ita da waƙar Sarkin Muaulmi Abubakar na III... in na samu za a gani.. Godiya
@@mbfalama MaashaaAllah Allah yasa adace , muna jira
@@zubairchiroma7912 Na ga an daurata a TH-cam
Allah yajikan mazan jiya Allah yakai rahama kabarin su 😭😭😭
Sannunku da qoqari amma akwai wasu yan kura kurai,
1. Wandara yayi dama dama da kashi
(Kuma har yayi dama dama da kashi)
2. Wanda ya sha karo da tarko giwa
(Bana yasha karo da tarkon giwa)
3. Bari muwuche gari mu bar musu giwa
(Bari muwuche gari mu bar musu kewa)
Haka ne
Allah yakara maku basira
Slm alaika ,😀 Don Allah ina da tambaya,tambaya ta ita ce gurin wajan da yake cewa(ɗan audu ko ga girbin Gero Bara Bara tana hana wake kashe Mutum) to wai me yake nufi da Bara Bara?@all 13:11
Bara bara shi ne idan an zo girbin gero akwai wanda bai karasa girma ba ko kuma wan da bai kai girbi ba to idan a ka barshi ba'a girbe ba wake baya samun damar yin yaɗo sosai
Don haka idan an zo girbin gero gaba ɗaya ake girbewa harda wanda bai ƙarasa nunaba
Ma'anar bara-bara a waƙar Shago ta ɗan Anace shi ne ; Akwai wasu waɗanda ba su isa ko ba su kai suyi Dambe da shago ba kuma suna so ayi Danben shi ne Ɗan Anace yake cewa yayi Danben da su domin" bara bara tana hana wake" domin idan baiyiba zaa ce ai wane ya gagari Shago
@@abubakarmuktar6535 ppp
Allahu Akbar !! Duniya Labari
Allah dai yayi maka albarka
Wa'anan mutane suna da Hausa. Ya'n wakokin fina finai kau sai shirme.
TO ai mafi yawan masu film din Hausa Ba hausawa bane Sun Dai Ji Hausa Kawai
Allah yajikan Maza sun kwanta
Anyi kokari, Allah yasaka da alhairi
Barka da aiki Allah yakara basira
Na gode
Excellent! Akwai fasaha. Barkan ka da Jan aiki.
Na gode
qsßsè
Kwarai mun gode
You have to be very proficient in sokoto hausa to really understand this guy's songs it's kind of poetry
Tu as raison. C'est vraiment un poème.
P1qà @@yacobenko3726
Merci pour cette écriture.
Ça me rappelle mon enfance et mon jeune âge a zinder.il y avait des cassettes audio qui diffusaient ces chansons et des calendriers qui ont les photos de ces boxeurs. Paix à son âme Dan Anacé. C'est après que j'ai compris pourquoi les gens sont surnommé Gazaguru.
Yes exactly.im from sokoto but some words are not known even by me. I have to ask some of our elders to translate the words for me.
Like The Word GIYE... It means Bull Elephant
Good job, my brother. Keep it up 👍
Ok
Dan Allah taimaka ka rubuta mana wakokin Narambaɗa
In Allah ya so za a rubuta
Thanks very much for this masterpiece. ❤
Très belle chanson.
Repose en paix.
Ameen ya Allah
Masha Allahu
Allha ya jikan rai
Gadaguru yake ba gazaguruba
Ina godiya
Mu godiya
Allah Yajikan Mazan Jiya
Goood
Allah jikansa
Gazaburu✓ ba gazaguru ba×
Abinda kunne yaji shi aka rubuta
Hausa brilliant Singer
Zw😊
Allah jikan maza
You really try wlh bro ❤❤
Bmlko❤❤
Gaskia ayi kokari
Allah yajikan maza
Ina godiya
Godiya mai yawa
شاغوا 🔨
Kai! Sannun da kokari, muna godiya sosai. Amma kafin ai nisa Falama TV wai menene gazaguru?
Zan tambaya ni ma - in na samo zan gaya maka
Gazaguru = Ƙaƙƙarfan mutum kuma maras sarrafuwa
@@mbfalama muna godiya da samarda amsa 👍🏾
Ryt t h
Allah yajikan yanjiya
Abdullahi MHD abubakar
Hassan ogo
15:15 is 👍👍👍
Shagon dan mafara
Kaskiya kunyi kokari . Mun gode
Kunyi ƙoƙari amma akwai kura kurai da yawa
Ai gyara musu zaka yi to
Sannu da qoqari
Godiya mai yawa, Allah ya biya
Who's is here
D to dyyyyyyythgyhygy 14:28 y 14:28
Shugaba masu wakar dambe
Ok
THE TRANSLITERATION IS FAULTY...PLS..CHECK IT AGAIN...I HAVE GONE THROUGH IT AS A PROFESSOR FROM...L'UNIVERSITE DE LA SORBONNE... PARIS FRANCE...Prof. YANKORI...
Why not identify the mistakes you found?
It got
A PO is it 999
Thanks for transliterating it
Allah yajikanka
Na gode
TH-cam 2
Masha Allah tabarakallah jazakallahu khairan Thanksgiving to Allah bless tunabaya Allah yagafarta mishi
Masha Allah tabarakallah jazakallahu khairan Thanksgiving to Allah bless tunabaya Allah yagafarta mishi
Allergic Amazon Amazon Australia
There was only one Dan anace
Eh
89
⁰0t