...this blows my mind! Dan Anache(the lead vocalist) seem to be having all the fun and the background singers, who happen to be the only instrumentalists, seem to be bored out of their minds. And yet the music, for what it is worth, is FLAWLESS! I think that he is telling a story or recounting an event, whatever the scenario it is an anthropological insight to probably why we, as HUMANS, ever communicate through song...I LOVE IT!!!
It’s a praise song for a renown farmer in the pre independent Northern Nigeria (Garba Nagodi) the singer employs the use of hyperbole in describing how great the farmer was during his era. How he uses his teeth to ploughing his vast land (exaggeration) and hw revered and successful he was in his era and locality.
Gaskiya Naji Dadin Samun Wannan Hira Domin Ban Taba Ganin Vedio Na Dan Anache Ba Sai a Wannan Hirar, Allah Yabiya Yajikan Dan Anache. DAGA MUDASSER SANI BIRNIN KEBBI 07036953422
Allah yaqara daukaka al,ummar hausa da hausawa wato malam bahaushe komai muna dashi wlh.
...this blows my mind! Dan Anache(the lead vocalist) seem to be having all the fun and the background singers, who happen to be the only instrumentalists, seem to be bored out of their minds. And yet the music, for what it is worth, is FLAWLESS! I think that he is telling a story or recounting an event, whatever the scenario it is an anthropological insight to probably why we, as HUMANS, ever communicate through song...I LOVE IT!!!
Thanks for appreciating it. When I am less busy I would write a brief on the tale 'Dan Anache was recounting in this classic hausa song
I wish i understood what they're saying.
@@DaDiyaTa ..
Allah yajikan maza abakin saura
Adauri bani fahimtan wakan Dan-anace, lokacin ina yaro karami, amma yanzu fahimta nikai kalma-kalma. Muna godiya!
Muna godiya.Wannan ba qaramin aykin temakon cigaban Hausa da Hausawa bane. Ubangiji ya saka, sakayya irin taSa.
Ameen summa ameen Mallam nagode kwarai
Allah ya jikanshi da rahama 👏
Tout mes souvenirs à feu mon Père ,que son Âme repose en paix c'était ses chansons préférées.
Allah sarki jiya ba yauba wani Abu sai a kasata najeriya Allah ya sakamaku da alheri
Muna godiya, allah yaji qan mazanjiya, banji waqar nailaba na ila wanzamunmuna
God bless Africa, Africans have talent since the beginning of time in memorial
Allah ya jikan shi, ameen
Hussaini Habibu
Thanks, na dade ina neman irin wannan wakar, saboda dan anace ne gwarzo na a fagen wakokin gargajiya.
Diyan maza daukan fari
Allahou akbar dan anatché que de bon souvenirs
Dan Allah ya zan sami danben shagon Dan anace inaso ko nawane atemaka danallah kaikuma Allah ya sakamaka da alheri Dan isar annabin rahama
Mallam Nafiu ameen summa ameen. Insha Allahu zan nemo maka kuma zan sanya a wannan shafin.
@@DaDiyaTa Ina da bukata Nima
08020620308
Who can tell us what they are singing about. I would appreciate it. There's something sacred about their posture and the rendition of the songs.
It’s a praise song for a renown farmer in the pre independent Northern Nigeria (Garba Nagodi) the singer employs the use of hyperbole in describing how great the farmer was during his era. How he uses his teeth to ploughing his vast land (exaggeration) and hw revered and successful he was in his era and locality.
Farmers and traditional wrestlers praise singer.
agaskiya Muna jin dadin wadan nan waqoqin na Hausa tuna baya
Allah Sarki duniya noma kenan na duke tsohon chiniki
ba shakka
Allah Sarki, Jiya ba yau ba kasar Hausa.
Interesting interview. Thumbs-up Dadiyata.
God bless my contry Nigeria
Alnaboolsy 23 Ameen mallam
Gaskiya mun gode
Allah biya ka don hakan ya sa muna tuna baya
Ameen summa ameen
Allah ya jikan ray
zanabouar ameen summa ameen
Tuna baya shine roko, naji dadin wananan wakar.
Mun gode da wannan video
ALLAH YA JIKAN MUSULMI
Allah ya jikan Dan Anache makadin Maza.
Ameen summa ameen
good effort RIP Dan anace
You are welcome sir
Dan anaci ma waki ne n'a assili
Haruna D'assurer
Yayi kyau. Wannan harka tayi. A ci gaba da saka irin su.
Nagode sir
Yayi kyau. Na gode.
Allah Ya Ji kan Dan Anace
J'aime bien
Allaha ya jikan maza.
Allah yajiqan magabatan mu
الله يرحمه
dan Allah kasamana damben shago wanda yadoku dakyau saboda wallahi muna shawar kallonsa Allah yabiyaka
Wani shekara akayi wannan hira? Kuma ya sunan mai gabatarwan.
Allah ya jiqan maza
Ameen
ameeee
Allah jikan maza.
jiya ba yau ba
Muna son ake sa muna tsofaffin dambe na su Jafaru, Raba gardama, Bala Yaro, Nabacirawa Rodi da sauransu
zan sa idan na lalubo insha Allah
Ni banji wakar dan dunawa ba da kuma ta dan kore. A taimaka a saka mana ita, saboda bama gari balle mu samo su...A taimaka, pls
Mallam ba matsala insha Allahu zan lalubo su na sanya
Dan Allah wakar Dan dunawa da kace naji shuru
Dakyau
Dan Anache.
AA!
Dan Allah ya za ai in sami audios din Dan Anache?
ka bincika online zaka samu da dama
th-cam.com/video/kGw6c2Ifymw/w-d-xo.html
dakyau mazan jiya
Allah yajiqan maza
mazan jiya
Ka yi kokari sosai. Allah Ya kara ma azama. Mun ji dadi kwarai, Allah Ya saka.
Ameen Mallam. nima nagode kwarai :)
Allah sarki jiya bayauba
Happened
Naji dadin wakar nan sosai
Good job
Mun gode
Garba Abubakar Yelwa maa shaa Allah. Nima nagode 😃
jiya ba yauba
Allah ya jikan mazan jiya
Allah jiƙan maza ameen
Gaskiya Naji Dadin Samun Wannan Hira Domin Ban Taba Ganin Vedio Na Dan Anache Ba Sai a Wannan Hirar, Allah Yabiya Yajikan Dan Anache. DAGA MUDASSER SANI BIRNIN KEBBI 07036953422
wannan shiri yayi.Don Allah ka nemo sale gambara
mun jiydadi
Sabiu Sabiu nima haka
gaskiya mawaqa sun qare
Madalla
yawwa. nagode
Godiya muke
Maa Shaa Allah.