Sabon jawabin dr abdallah kan likitoci, yanzu yanzu saurari bayani na gaskiya.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 6 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 70

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 2 ปีที่แล้ว +4

    Alhamdulillah,Allah swt ya karawa malam lafiya da imani da nisan kwana mai Albarka.

  • @superziyada
    @superziyada 2 ปีที่แล้ว +3

    Alhamdulillah masha Allah. Allah ya karawa mallam lafiya.Amin

  • @soufianouibrahim9348
    @soufianouibrahim9348 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara nuna muna gaskiya ya bamu ikon binta ya nuna muna qarya ya bamu ikon gujemata

  • @basiraibrahim2835
    @basiraibrahim2835 2 ปีที่แล้ว +2

    Mlm Allah ya Kara basira ,kaji bayanin ilmi ,Dan Allah kayi hakuri ,duk abin daya kamata na gaskiya kuci gaba da fada..wallahi ku kuka assasa sa hijab a harkar lafiya ,inda baku fadaba ai da baa samu ci ga baba ,ta hanyar kungiyar dalibai musulmai kuka ringa fadakarwa tare da bibiyar makarantun Dan waazi ,wasu Basu San wannan ba .kune iyayen Alumma ....baza mu taba bari aci mutuncin kuba

  • @hatijapatlo6414
    @hatijapatlo6414 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara lfy malam

  • @shamsumusa695
    @shamsumusa695 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah.Allah ya qara lfy malam,Duk Abunda ka fada wasu lokutan hakan yana faruwa.Amma wasu daga cikinmu(Musulmai)Basason fahimtar Gaskiya don kawai Akida ba daya ba.Sun Manta cewar ita Gaskiya bata buya a duk inda take.Allah ya kyauta.

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว

      Kansu suke zalunta sai nan gaba idan wata banna ta faru akan matansu ko yayansu sa tuna suce dama malam. wane ya fada

  • @sulaimanmusa5159
    @sulaimanmusa5159 2 ปีที่แล้ว +6

    Maicewa Dr Abdallah yana gina da,awarsa akan shaci fadi kuma yaran tse da Allah saboda hasada da qin gaskiya yana jin dadi yana ganin ce za,adauki mataki akan Dr Abdallah to anji kunya

  • @fatimasaidu8183
    @fatimasaidu8183 2 ปีที่แล้ว

    Alhamdulillah.Allah yaqarawa Annabin daraja SAW.Allah kadaukaka darajar Dr.Abdallah gadon qaya da sauran malaman musulunci

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ
    @امكوثرامكوثر-ك5ظ 2 ปีที่แล้ว +1

    Wannan gaskiya ne malam allah yasaka da alkhairi allah yasa mudace

  • @hassanalhaji6742
    @hassanalhaji6742 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kara wa malam yafiya ya kuma tsareshi

  • @fatimakeraukerau4876
    @fatimakeraukerau4876 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakarama malam
    Lfy danisan kwana

  • @رقيةالهوساوي-ز7ه
    @رقيةالهوساوي-ز7ه 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki malamai magada Annabawa Allah yakara maka lfy da nisan kwana masu albarka 🤲🤲 amma game da maganarka wlh gaskiyane babu karya acikinta saidai Allah ya shiryemu baki daya ameen

  • @samailaharouna9084
    @samailaharouna9084 2 ปีที่แล้ว

    Macha allah malam wanna gaskiya ne
    Muna godiya

  • @issahoussaini7465
    @issahoussaini7465 2 ปีที่แล้ว +1

    Alhamdulilah mlm🙏 amin🤲 ya rabi

  • @jamiljamil2979
    @jamiljamil2979 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yaba ka ikon cin wanan jarabawar abakhallid

  • @NrsKDDano
    @NrsKDDano 2 ปีที่แล้ว +1

    Ma, aikatan lafiya za,ana cewa, idan lace likito ci kawai ya nuna iya doctors kenan, amma ma,aikatan lafiya shine ya hade da Nurses, Doctors, Lab Scientists da sauran su..... Sann sannu da kokarin kawo abubuwa masu amfani muna godiya..

  • @musayetty2688
    @musayetty2688 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha allahu Allah yasakawa malam da alkhari

  • @hmnhmn3222
    @hmnhmn3222 2 ปีที่แล้ว +1

    Macha allah Allah yakarama malan lapiya

  • @ahmadbelloabbas
    @ahmadbelloabbas 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah, ameen ya Rabb

  • @harounachaibouekekbaba5412
    @harounachaibouekekbaba5412 2 ปีที่แล้ว

    Amin malan allah yakara basira

  • @Fatima-zo7eq
    @Fatima-zo7eq 2 ปีที่แล้ว

    Mashaa Allah may Almighty protect Dr

  • @nafisaabdulmalik355
    @nafisaabdulmalik355 2 ปีที่แล้ว +3

    Alhamdu lillahi Mallam yayi koyi da Annabinmu sallallahu alaihi wa sallam Allah ya Kara mashi daukaka . 'yan neman tada zaune tsaye to Mallam ya nuna musu addininmu ba na husuma bane. Da wani me girman Kaine ai da ba'a isaba yafito ya Fadi abinda yake nufi zai barine yaga me suka Isa suyi. Amma a'a domin Shi Mallam ahlussunna ne mashaa Allah.

    • @fatimasaidu8183
      @fatimasaidu8183 2 ปีที่แล้ว

      Masha Allah.good job nafisa.Allah ya tsaremana malamanmu

  • @subulussalam4988
    @subulussalam4988 2 ปีที่แล้ว +2

    Alhamdulillah masha Allah

  • @ibrahimamadouiyo1867
    @ibrahimamadouiyo1867 2 ปีที่แล้ว

    Macha Allah Allah Ya kare Muna Malaman Mu

  • @HarounaIdirisaBGDTV
    @HarounaIdirisaBGDTV 2 ปีที่แล้ว +4

    Assalamu alaikum agaskiya abubakar zabairou mutane basason gaskiya ne yakamata araka aiki da maganar malamai kuma duk idan kalura al umarmu basuso afadi laifinsu wallahi

  • @hassanmujitabazander8538
    @hassanmujitabazander8538 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasa mudace

  • @issoufoumalanmk2085
    @issoufoumalanmk2085 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah

  • @shehusani7241
    @shehusani7241 2 ปีที่แล้ว

    Allah yah sakawa malan

  • @abdoulrahamaneharouna9470
    @abdoulrahamaneharouna9470 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya dalafiya

  • @asmaudaudasulaiman6961
    @asmaudaudasulaiman6961 2 ปีที่แล้ว

    Hmmm daman ance kaza da tone tone takan tono abin da ze kasheta Allah Yasa mu dace kawai Allah kuma Ya karemu da sharrin makiya dana shedan

  • @ثانيمعمر
    @ثانيمعمر 2 ปีที่แล้ว +5

    الحمد الله رب العالمين والصلاة والسلام على سيدنا وحبيبنا ونبينا وحبيبنا قلوبنا ونور صدورنا
    محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم

  • @hajiyahauwasaudiyya3585
    @hajiyahauwasaudiyya3585 2 ปีที่แล้ว

    allah ya kyauta 👏👏

  • @muhanyabumahanmadu1828
    @muhanyabumahanmadu1828 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya karawa malaman lafiya

  • @qweaqwes4026
    @qweaqwes4026 2 ปีที่แล้ว

    Malam,Allah ya saka maka da Alkhairi, amman wlh ka bata lokacin ka ma duniya dole ayi wa azi ake fada akn masu shangiya ko zina babu masuyi

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya mlm Allah yasaka da alkhairi, Amma mlm wallahi maganar Gaskiya ne da kayi illa dai maslaha ta ilmi da adalci irin na malamai da kawaici yasa kabatawa kanka lokaci akan wannan Abu, Gaskiya nayi takaicin niba wani bane A kasar Nan da narantse da Allah mutanen Nan sai sunyabawa aya zakinta Amma a hakama Allah ya isa tsakaninmu da masu yiwa malamammu na Sunnah wulakanci da katsalandan. duk maiyi da nufin tozartasu in babba Allah yamaidashi kasa inbaida rabon shiriya

    • @raudhaharande6455
      @raudhaharande6455 2 ปีที่แล้ว +1

      Ameen ya Hayyu ya Qayyum. Wannan ya kamata ka sa a ran ka cewa ka zamo wani abu a kasa don ka kare mutuncin Musulunci. Allah ya kare mana su da mu baki daya

  • @abdoulrahamaneharouna9470
    @abdoulrahamaneharouna9470 2 ปีที่แล้ว +1

    Macha Allah

  • @qweaqwes4026
    @qweaqwes4026 2 ปีที่แล้ว +1

    Sun daiji kunya,ace malami za akure

  • @aminamusa4660
    @aminamusa4660 2 ปีที่แล้ว

    Allah sarki malam wallahi malam yanason sulhu sosai Allah ya Kara dagadarajansa akan wannan abudayafada sabuda dayabiye musu fitina ne Kawai zai faru ko bakomai yanunamusu addinin musulinci Dan zaman lfy ne

  • @umaruibrahim7215
    @umaruibrahim7215 2 ปีที่แล้ว

    Malam yayi gaskiya

  • @djatouamahamado2158
    @djatouamahamado2158 2 ปีที่แล้ว

    Allha yataymaki malm amine

  • @boubacarhabibou9716
    @boubacarhabibou9716 2 ปีที่แล้ว

    Allah yakaremouna malan

  • @nafiougarbaibrahim5573
    @nafiougarbaibrahim5573 2 ปีที่แล้ว

    Álah ya Kara ma Malam lafiya.aci Gaba Da fadi gaskiya.ولا نخاف لومة لاءم

  • @aminamusa4660
    @aminamusa4660 2 ปีที่แล้ว

    Wallahi suyi hankali basusan darajan da Allah yayiwa wannan malamin ba bakinsu ya sareguntun Kashi wallahi indai fitinane suke Nema gara suje sunemo awaniwajen malam kadena batabakin ka akan su mu munfahinceka dari bisa dari

  • @brhmsaad
    @brhmsaad 2 ปีที่แล้ว +1

    A maganar malam "wasu daga cikin maaikatan lafiya' ya kamata ayi anfani da shi ba "yawancin maaikatan...: Wannan ne kawai matsalar amma bayanin yayi kyau sosai.

  • @abdulrashidyacuba9543
    @abdulrashidyacuba9543 2 ปีที่แล้ว +1

    Wannan gaskiya ne

  • @MuhammadMusa-ky6bs
    @MuhammadMusa-ky6bs 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya sakan ne mafi alkairi

  • @moutariabou4815
    @moutariabou4815 2 ปีที่แล้ว

    Malam Allah saka da Alheri fitna kaché ta Aké

  • @kdhdbdissh778
    @kdhdbdissh778 2 ปีที่แล้ว +1

    👍👍👍👍👍

  • @juneedaliyu8410
    @juneedaliyu8410 2 ปีที่แล้ว

    Muna tareda malam ku kyele su suje kotu ai akwai kotun Ubangi

  • @alamutashinalkiyama3748
    @alamutashinalkiyama3748 2 ปีที่แล้ว

    Aslm gaskiya malamai ku hada kanku cin mutuncin da akema suran mutan yafara kawowa gareku yakama ta kuda katar daraininnan inku bahakaba sai anhana kufadin gaskiya

  • @nafiu8751
    @nafiu8751 2 ปีที่แล้ว +1

    Ni ma'aikacin lafiya ne abinda malan ya fada gaskiya ne.

  • @yusufadambabba2249
    @yusufadambabba2249 2 ปีที่แล้ว

    Har wayau na kai IYALINA asibitin NSRW SUNA cikin laying ganin likita Sai ga wata nurseq tazo Sai wata mata da ta Zo ganin likita race ALLAH YA TSINEWA WANNAN NURSE DIN ALBARKA Suka tambayeta meyasa kike mata wannan muguwar addua Sai ta ce rannan an kwàntar DA yaro na ance na karbi wani MAGANI a ba shi,ko da naje wajen biyan kudi wlh ita na gani ta zirawa cashier nononta ta taga Yana Sha da Baki Dan sun ga tsakar dare NE .Ina zuwa ta subale ta tafi Tana boring kunya ,tsinanniya. Haka Kuma agidan malamai Ana Saida offer ta koyarwa 50k ko akwana Dake aba ki àiki. Allah Ya sauwake.Irin wadannan misalan SUNA nan barjak.

  • @abdoulkarimmaman7665
    @abdoulkarimmaman7665 2 ปีที่แล้ว

    Wannan gaskiyane maganansa

  • @qweaqwes4026
    @qweaqwes4026 2 ปีที่แล้ว

    Makiya ne Allah yamayar musu sharrin su kansu dama ita daukaka haka take

  • @aminamusa4660
    @aminamusa4660 2 ปีที่แล้ว

    Suje susamu wancen malamin mana malam bello asada ne ko to wallahi da sunga rashin mutunci inyafara zaginsu yafara bankado da asirin su bazasu ji dadiba ato 🤔🤔

  • @MuhammadMuhammad-ke6de
    @MuhammadMuhammad-ke6de 2 ปีที่แล้ว

    Hakayake

  • @Hameed_A_Suraj
    @Hameed_A_Suraj 2 ปีที่แล้ว

    Allah xai saka mana, kawae En film babu abinda basuyi na daba iskanci na nau'o'i na zina, awani irin discipline ne ba'a samun gurba tattatu...??
    Allah sakama Wanda aka xalunta.

  • @mbello255
    @mbello255 2 ปีที่แล้ว

    Mutumin da ya kasa kyautata zatonshi wai yana kira da a kyautata zato.

  • @adodaniya5998
    @adodaniya5998 2 ปีที่แล้ว +1

    Kilu taja bauuuuuuu!

  • @hauwaahmad6964
    @hauwaahmad6964 2 ปีที่แล้ว

    Duk wadda take zuwa asibiti awo zuwan ta na farko Sai ammusu rawa a asibity Kuma likotoci suke Sawa muyi rawa duka tare dasu