Ka'yarda MAULANA M.D.A DODO ya'zama Allah kenan ? Ok ok ok Tinda kanason bin MAULANA DAN ANTY Hanyoyin bin shi sunfi a lissafo daiki 1 idanma kaqi to ka'bi Wallahi Billahi summa Tallahi
Allah saka da alkairi Allah ya tabbatar da mu A gaskiya masoya da su ke cikin darika Allah ya tabbatar damu acikin failan sheho ibrahim ameen mon gode🙏
Gaskiya najidadin tambayan mutuminnan na zamfara kuma wlhi bakuganebane duk abinda dan antyty yakefadi yana jaddada maganganun malam aminune kawaidai yana jujjuyasune
Allah ya saka wa Malam Aminu under 17 da alkhairi ya Kuma Kara basira . Yanxu Dan anti ya tabbatar Mana dukanin shirmen sa daya keyi ra'ayin sane Kuma dabi'arsu ce ta yan hakika ba yan tijjaniyya ko faidha ba. Kuma nima zanmai maita cewa Su Dan anti fah abin ciki musuluncin su. Domin wannan ba dabi'ar musulunci bace ko tijjaniyya ballan tana faidha.
Slm, sarki zaki kaga yawa Dan anti cewa, idan Allah zai yi halitta baya bukatar wani abu domin yin wannan halitar, kamar yadda mutum idan yana so yayi gini zai bukaci cement yashi da sauransu saboda shi kumfa yakunne. Da yace abu ya kasance zai kasance ne batareda abin yanada abin haduwaba.
slm sarki zaki mudai muna jiran shekh dan anti yaba da hujojin shi kozuwa wane lokaci muna nan kan shafin sarki zaki muna jina kaman yan da shekh mallan aminu yaba da hujoji haka shima shekh dan anti zaiba da su wannan shine muke so godia ta tabata ga Allah mai halli ta mai komai mun gode haza wa slm
Slm. Sarki zaki. Abun dana fahimta a wannan muhawara, shine akan tambayar da Shehu Dan Anty yayi. Shin bayan zatin Allah akwai wasu Abu daban wajan/outside zatin Allah da Allah yayi shiffa ko halitta ne? Yadda na fahimci Dan Anty, Yana nufin duk siffa da halitta, asalinsu daga Zatin Allah ne. Wato duk asalin siffa da halitta daga Allah ta bayyana/evolving ba daga wurin wanin Allah ba. Allah ya saka da gabatar da wannan shiri.
Da ace kowa za yakoma asalinsa wallahi da babu malaiku balantana Adamu....ALLAHﷻ nei kadai za ya saura.... Daga shi muka fito kuma daga shi za mu koma. Babu mu sai shi
@@bishirharunakarkahu2929 To Malan Bahaushe. Minene Reshen da ya rari ? Ni dan Haqiqane Bari kaji Asalin Rshen. Wannan Ganyen da raina ne asalin Rshen !!!
To wa yace miki a sallar ne kadai ake bauta ? Da kikayi me kika dadi Allah S.W.T da shi ? Ji kisan Allahn kafin ki kama bautar !!! Kuma ku sani Hanyoyin bin Allah sunfi a qirga ? Kuma sallar ki bata qari Allah da komaiba 'Yar uwarki da mutu ga hadiyyata a gareta. اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبف ناصرالحق بالحق والهادي إلى صرطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقداره العظيم ١٠٠٠ 'Yar uwarki dai ta'koma ga jinqain ubanjijinta shine abin nemanmu a kullun Allah ka jiqanmu. Kumadai Wal-Baye karki taba ganin cewa kinfita koda kadan ne zaki hallaka Sannan ina miki wasiyya da Allah aje a nemi sanin Allah kada ayi tinani cewa ba haka Allahn yake ba ya'wuce nan ma. Bissalam
@@mahamadoumoustaphamamadou2116 wai tambayata anan itace, tun daga zamanin annabi SAW zuwa yanzu ba asamu wa yanda suka gane Allah bane da basu taba fitowa da wannan fatawaba sai yanzu Dan anti shine na farko da yafara gane Allah shine har yafito da wannan ko yaya abin yake?
@@saadmuhammad5847 Ba sabon lamari bane !!! Idan kai musulmi ne dole ka tabbatar da ba wanin Allah. kuma shine akoina kuma komai shine a Musulunci ma se dai idan bakanemi sanin hakan ba Balle darira. Ita tabbatarwa tayi
Sheck Dan aunty Allah yashiryar dakai akan tafarkin gaskiya kuma Alhmdllh anyi walqiya kowa yaga kowa Kuma Dan aunty yakasa nuna haka cikin dariqa. Alhmdllh munayima izala godiya saboda baqaramin kokari tayyiba wajen saka dariqa ta gyara kura kuranta kuma gaskiya yanzu dariqa sungyara sosai Allah yaqara ganaddamu.
Hhhh kenan izala ce ta hada wannan abu dan mu gyara tsaka'ninmu? Hhhh kenan izala ma tana horon mutane ? To lallai itama za'a horeta!!! Ba'makawa wanda ta hora su za'su horeta Wal-Baye
DAN ALLAH INA NEMAN ALFARMAR A HADA MANA WANNAN MUTUM ME SUNA DAN ANTY MUQABALA DA SHEHANA ABULFATHI ATIJJANY YA KAWO MANA QARSHENSA DA SHI DA MABIYANSA,,,DAFATAN ZA A DUBA KUMA TAIMAKA
Bawan ALLAH Dan Allah banyi magana dakai ba ban kuma kira sunan kowa ba wandanda suka hada debate nake roko ba kaiba so please respect your self I don't want anyone to make me say something wrong
Sheikh / doctor / prof/ dan anty kayi dayday wallahi, babu taqiya, gaskiya da gaskiya kaway !!! Kuma abin da kakeyi dayday né da littaffin tijjaniya ( jawahiril ma'ani) dan anty sha'a giyar Ka da zina ce zina ce Ka ? Kar Ka Bari sam ! Kuma kay cikekken dan dariqa tijjaniya né !! Duk shehunan dariqa suna Auré da zinace zinace saboda ba layfi bane, à dariqar tijjaniya ? Dahiru bauchi, matan sa goma 13 né ??
Sarki zaki why not baza kabari shi malam Aminu yayi ƙoƙarin kare kansa kafin ka janyo'yan Izalah ko shi'a aciki ba ..? Kufara kare kanku tukuna wlh duk fassara da ɗan anty yakeyiwa hadisai da ayar Alqur'ani duk irin taku fassara ce. bai isa yazo gaban 'yan Izalah yayi wannan shirmen ba. littafan ku daban na Ahlulsunnah daban sbd haka kudena cakuɗa zancen, saide in kuna jin tsoron ɗan anty kar ya tona maku asiri)
Ai kamar yadda Dan Anty yake fassara ayoyin Qurani da hadithai bisa zabi Sonka ba tare da dogaro da fassarar masana magabata ba Dan shi Kare wannan aqida tashi ta kafirci,haka Kuma wahhabiyawan Izala kuke yi Kuna dogaro da rubabbiyar fahimtar su Dan taimiyya ta zabin Sonka ga ayoyin Qurani da hadithai ku Murda sanadiyyar haka sai ku fada rudani irin na Dan Anty.An tambayi Dan Anty cewa shehu Ibrahim Nyass ya fassara suratul Ikhlass a tafsirinsa,Ina shehu Ibrahim Nyass ya fassara "qul huwallah ahad "cewa ta nuna kowa Allah ne bisa hadithinda da ke cewa "wakana Allah la shaia ghairuhu(Allah ya kasance ba wani samamme sai shi)"da Dan Anty ya nuna cewa tunda ba kowa sai Allah ,kenan duka samammu daga baya daga cikin Allah suka fito,dan haka kowa Allah ne tunda daga Allah komai ya samo asali da ya kira ssifar Allah?kaga duk wannan falsfasa qirqirota Dan Anty yayi,ba inda aka rubuta haka a bayanan su shehu tijjani da shehu Ibrahim Nyass akan ayoyin Qurani da hadithai.kuma wannan falsfasar ce Dan taimiyya yayi yace halittu basu da farko,suna nan tare da Allah tun azal Yana Mai dogaro da dai wannan Hadith da Dan Anty ya kafa hujja dashi yayi twisting (Murda )yace komai Allah ne. Dan haka qarya kake yi ka ce aqidar Dan Anty ta kowa Allah ne daga littafan tijjaniyya ta samo asali.wawan jahili!!
Wallahi Wallahi malam aminu u-17 kaji kunya, dama na gayama 🤣😂 dan anty ba jahili bane, saura kuma dariqa ta turo dahiru bauchi, KO sharif saley, ya zo ya kare, maganar dan anty ?? In sun isa? Komay kowa Allah né)) Yana cikin dariqar tijjaniya à jawahiril ma'ani ?
allah rabamu da jahilci amma me hankaline kawai zaisan cewa dan anty babu hujja ko daya kayi adalci dan uwa ko kayi adalci meyasa kake neman magana yanzu idan akayiwa mallumanka haka zakaji dadi humm allah zaiyi sakayya
Slm wai kai bawan Allah kana goyon bayan abinda Dan anti yazo dashine ko kuma yaya abin yake? Domin wannan addinin Allah yakeso yakawoma matsala da musulunci kai kuma sai zancen bangaranci kake, u17 yayi abinda Allah ya daura masa ya sauke nauyi matsayinsa na malami, ya fuskanci mai son bata addini face to face tare da kafa masa hujja da al Qur'an da Hadith. Ya kake ganin sauran malamai da suka saka Ido suna ganin wannan barna sukayi shiru ko suka jinjinawa wanda yazo da barnar wai dan saboda bambamcin akida?
Shedanma malamine ko anan sarki zaki yarufamashi asiri sabida yace akoma baya awajan maganar maniyi ama malam aminu yace akoma baya akaratun dan antyty sarki zaki yace a a
Sheik Aminu muna godiya Allah yakara basira.
Gaskiyane
Allah cidayane tak bacida abukin taraya wlh mutuba wlh
Slm sarki Zaki Masha Allah Muna godiya so sai Allah yakara lfy da basira
Allah ka ganar da al ummar ka
Wanene?
Allah ya taimiki sarki zaki
Allah ya kyauta
shek malam aminu Allah yasaka da alkairi Allah Allah tayama dan babiyatu rahamani
Shehu dan anty daiman
Sarmadan Abadan Wal-Baye
Sheikh Aminu Allah kara fahimta
Amen
Sarki Zaki yaushe zansameka lokacin da kake program live ?
Shehu dan anty da iman
Mashaaalla sherhk Sarki zaki,Allah,Saka da Alkhairi'amma Sarki zaki inbahdamuba katuromin number ka
Na saramaka shirk aminu under 17 Allah ya karaoke elimi
sarki zakin zaki allah yasaka da alkairi
Shegiya wiwi
Wlh seda yasha kafin yahau online
😅😅😂🤣😅
Hhhhh Kuma a nan kuka tare kenan ?
To gani nima 'ya'yayen wiwi
Se idan ka'ska kake sanin wanda yasha ai Wal-Baye hakane
To ai kamata yayi kuzo mu hadu mu tarwatsa zaman
Aha
Sehudanati
Shk.Danhantsi baishirya ba, kawai,
Su biyun duk kanwar ja ce, Allah 'ya shiyar damu tafarki madaidaici. Wannan aqidun naku duka biyu acikin bibles suke, zai yi kyau kuyi bincike acikin bibles.
Muna sonku, Allah 'ya shiryeku 'ya ganar daku gaskiya.
Sarkizaaki Allah yakarama lfy danisan kwana👍
Assalamu
Ridwan izala kadai ke gaban shi. Bai bi karatun ba kurum ya zo da kin izala ne. Bakin cikin izala sai ya kashe Ridwan.
mungode sarki zarki Allah ya taimaka
Allah yesamufahimta mugane gaskiya
To masha Allah. Amma Dan anty menene ya halakar da fir,auna ina Don yace shi Allah ne. Todon haka dan anty Ayi hatara kar abi hanyan fir,auna
Fir'aunan da Shaida'nin da Allahn duk nine. kaine. sune. itace. Kowa ne. kuma. Kamai ne
@@mahamadoumoustaphamamadou2116 ban gane wanna amsam ba a min bayani pls
Shin dama musulumshi daban tijaniya daban??
Allah yaqara lfy dodo
Cheikh aminou unde 17 Allah yakara basira kayi magani dan anti
Gaskiya Dan anti yazu dason zuciya
Salam Dan Allah ya zaayi idan Kuma online nima in iya binku
Ka'yarda MAULANA M.D.A DODO ya'zama Allah kenan ? Ok ok ok
Tinda kanason bin MAULANA DAN ANTY Hanyoyin bin shi sunfi a lissafo daiki 1 idanma kaqi to ka'bi Wallahi Billahi summa Tallahi
Karyamanta da kunfayakunu idan Allah yayi niyar qagar Abu anty
Ko kunya babu. Tir
Sarki Zaki Allah yasakamaka da alkairi
wannan kidekidenfa?
Allah saka da alkairi Allah ya tabbatar da mu A gaskiya masoya da su ke cikin darika Allah ya tabbatar damu acikin failan sheho ibrahim ameen mon gode🙏
Gaskiya najidadin tambayan mutuminnan na zamfara kuma wlhi bakuganebane duk abinda dan antyty yakefadi yana jaddada maganganun malam aminune kawaidai yana jujjuyasune
Shk.Dan Inna ya abinyake me ?
Gaskiya wannan danwa yake ,Dan anty mahaukacine
Shehu Dan anyti shehu yakarama lfy
ءآمين بجاه قطب عصرنا * برهام سام القدر
M.D.A DODO Da'iman
Allah ya saka wa Malam Aminu under 17 da alkhairi ya Kuma Kara basira .
Yanxu Dan anti ya tabbatar Mana dukanin shirmen sa daya keyi ra'ayin sane Kuma dabi'arsu ce ta yan hakika ba yan tijjaniyya ko faidha ba.
Kuma nima zanmai maita cewa Su Dan anti fah abin ciki musuluncin su.
Domin wannan ba dabi'ar musulunci bace ko tijjaniyya ballan tana faidha.
😂
Ameen ya rabbi
Sarki Zaki sarki Zaki Allah ya saka da alkhairi 🙏 Sheikh Aminu under 17, daga yau na Kara ma 4mrks yaa sheikh Aminu ka zama under21.
Masha allh allh
Mallam aminu allah yasaka da alheri
Bb
Slm, sarki zaki kaga yawa Dan anti cewa, idan Allah zai yi halitta baya bukatar wani abu domin yin wannan halitar, kamar yadda mutum idan yana so yayi gini zai bukaci cement yashi da sauransu saboda shi kumfa yakunne. Da yace abu ya kasance zai kasance ne batareda abin yanada abin haduwaba.
Sarki zaki ni wannan Kasidar nakeso Taina zansamu??
Assalam sarki zaki barkaku dakukari
Wanan peji na sarki zaaki va pejin da
Ka anfani da houja va né
Allah yakara basira malam aminu onde 17 da tsawon kwana
slm sarki zaki mudai muna jiran
shekh dan anti yaba da hujojin shi
kozuwa wane lokaci muna nan kan shafin sarki zaki muna jina kaman yan da shekh mallan aminu yaba da
hujoji haka shima shekh dan anti zaiba da su wannan shine muke so
godia ta tabata ga Allah mai halli ta mai komai mun gode haza wa slm
Duk daya kuke danjumane da danjummai
Slm. Sarki zaki.
Abun dana fahimta a wannan muhawara, shine akan tambayar da Shehu Dan Anty yayi. Shin bayan zatin Allah akwai wasu Abu daban wajan/outside zatin Allah da Allah yayi shiffa ko halitta ne? Yadda na fahimci Dan Anty, Yana nufin duk siffa da halitta, asalinsu daga Zatin Allah ne. Wato duk asalin siffa da halitta daga Allah ta bayyana/evolving ba daga wurin wanin Allah ba.
Allah ya saka da gabatar da wannan shiri.
Sunsan gaskiyar ai boyewa ce sukeyi. M.D.A DODO Da'iman Sarmadan Abadan
Maganan ma.arufa akeyi minene ba allah ba under 17duba
Dan anty yasha wiwi 😂😂😂😂
Da ace kowa za yakoma asalinsa wallahi da babu malaiku balantana Adamu....ALLAHﷻ nei kadai za ya saura.... Daga shi muka fito kuma daga shi za mu koma. Babu mu sai shi
Mutumin banza a jangale yake ma, yasha giya, yasha wiwiy
Kuduba wanan maganar!!!!da Allah a kayi komi!!to wanene yayin ??
Qarshen alewa qasa Dan anty ALLAH yaqara tauna maka ASIRI
Ameen ya rabbi
Wane Allahn kuke riqo ?
Gajiyayyu kawai kuje kunemi sanin Allahn kafin ku roqeshi
Yazakace kar akoma baya dolene aloko karatunshi nabaya anan wannan karatun shiyace akomabaya awajan maganar maniyi
SARKI ZAKI !!!
Kayi kuskure wajen tauye MAULANA M.D.A SHEHU Dan Anty bakayi adalci irin na muminai ba. Dan Allah a gyara
Maulanka KO? Ka Saki reshe ka Kama ganye
@@bishirharunakarkahu2929
To Malan Bahaushe. Minene Reshen da ya rari ? Ni dan Haqiqane Bari kaji Asalin Rshen. Wannan Ganyen da raina ne asalin Rshen !!!
Salam sarkiza kifa tan alkairi maiyawa
Kada yamanta da kunfayakunu idan Allah yayi niyar qagar Abu kamar sama kasa da abinda ke cikinsu
Amma wannan mawakin bakin dan bidia zindiki
Shehu dan anty yayi kokari duk tambayoyin da aka mishi yabada amsa ba kamar wancan matsoracin ba musa yusuf 😂😂😂😂
Lokacin da suka kara da sheikh junaid
Wallahu ma assabirin🕋🕌🕋
Dan anti kasay datA
Fadan da baruwanka dadin kallo yacin arne da zindiki
Dama kuna tonama kanku asiri daga cikin kafircinku ne. Abin yayi kyawo. Shehu DanAnty Yana aikata abinda yake acikin littafankune
Nadade innajiran wannan muqabalan domin nafishekara samada goma innafamada ciwon shedinancin Dan,anty wandanikaina akwai yar,uwatada tayi aure agurin su baban Salma wato JAMA,ansu Dan,anti wallahi intadawo gida inlokacin salla yayi intaga kowa yayi salla idon mutani yayi yawa akanta setaje tayi alwala tazo tazauna akan sallaya Amma bazatayi salla ba ahaka har,tarasu abinyadade yanamin ciwo dakaga idon Dan,anty duk mehankali daganinni idon Dan,anty kasan baya,aykata Dede kuduba yadda yake fikifikida ido namara gaskiya duk,alamun rashin gaskiya yabaiyana a idon Dan,anty
Hhhhhh
To wa yace miki a sallar ne kadai ake bauta ? Da kikayi me kika dadi Allah S.W.T da shi ? Ji kisan Allahn kafin ki kama bautar !!!
Kuma ku sani Hanyoyin bin Allah sunfi a qirga ?
Kuma sallar ki bata qari Allah da komaiba
'Yar uwarki da mutu ga hadiyyata a gareta. اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبف ناصرالحق بالحق والهادي إلى صرطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقداره العظيم ١٠٠٠
'Yar uwarki dai ta'koma ga jinqain ubanjijinta shine abin nemanmu a kullun Allah ka jiqanmu. Kumadai Wal-Baye karki taba ganin cewa kinfita koda kadan ne zaki hallaka
Sannan ina miki wasiyya da Allah aje a nemi sanin Allah kada ayi tinani cewa ba haka Allahn yake ba ya'wuce nan ma. Bissalam
@@mahamadoumoustaphamamadou2116 wai tambayata anan itace, tun daga zamanin annabi SAW zuwa yanzu ba asamu wa yanda suka gane Allah bane da basu taba fitowa da wannan fatawaba sai yanzu Dan anti shine na farko da yafara gane Allah shine har yafito da wannan ko yaya abin yake?
@@saadmuhammad5847 Ba sabon lamari bane !!! Idan kai musulmi ne dole ka tabbatar da ba wanin Allah. kuma shine akoina kuma komai shine a Musulunci ma se dai idan bakanemi sanin hakan ba
Balle darira. Ita tabbatarwa tayi
@@mahamadoumoustaphamamadou2116 Allah yaganan dakudan kunacikin hallaka bakadanba indazaku temakemu kudena Kiran kankuda dirika dayafimana domin dibiyunku bakidaya bana,dirikabane kokadan
yau game din nacikin gidaneee
Sheck Dan aunty Allah yashiryar dakai akan tafarkin gaskiya kuma Alhmdllh anyi walqiya kowa yaga kowa Kuma Dan aunty yakasa nuna haka cikin dariqa. Alhmdllh munayima izala godiya saboda baqaramin kokari tayyiba wajen saka dariqa ta gyara kura kuranta kuma gaskiya yanzu dariqa sungyara sosai Allah yaqara ganaddamu.
Hhhh kenan izala ce ta hada wannan abu dan mu gyara tsaka'ninmu? Hhhh kenan izala ma tana horon mutane ? To lallai itama za'a horeta!!!
Ba'makawa wanda ta hora su za'su horeta Wal-Baye
Muna godi ya
Dan uncle ka dinga kitso mana
Allah ka shiryemu baki daya ka rabamu da sharri shaidan da zuciya
Under 17 dinfa 17 dinne gaskiya kakarantu Allah yasakamaka da alkairi inshi befahimtaba mumunfahimta
Don Allah inason number ka sarki zaki
Wow
Wannan mutumin shaidani ne, fita sha'aninsa shine yafi,he's not worth people's time.zuchiyarsa atoshe take
Sarki Zaki wanan kafiri ne Wlh way ku yawche za Ku banbance siyasa da malanta wanan dan anti Wawa ne Wlh kafiri 😡😡
DAN ALLAH INA NEMAN ALFARMAR A HADA MANA WANNAN MUTUM ME SUNA DAN ANTY MUQABALA DA SHEHANA ABULFATHI ATIJJANY YA KAWO MANA QARSHENSA DA SHI DA MABIYANSA,,,DAFATAN ZA A DUBA KUMA TAIMAKA
Shehun naka Abulfathi attijjanin ba abinda zai'iya akan DODO. dan shima bai iyawa kansama ba
Kuma Wallahi Tallahi sedai idan gaskiya zeqi ko yabi son zuciyarshi
Inda kowa ya fahimta daban. yawwa
Bawan ALLAH Dan Allah banyi magana dakai ba ban kuma kira sunan kowa ba wandanda suka hada debate nake roko ba kaiba so please respect your self I don't want anyone to make me say something wrong
Kana wani baka kiya sunaba Hhhh moi même je mon lange
Sheikh / doctor / prof/ dan anty kayi dayday wallahi, babu taqiya, gaskiya da gaskiya kaway !!!
Kuma abin da kakeyi dayday né da littaffin tijjaniya ( jawahiril ma'ani) dan anty sha'a giyar Ka da zina ce zina ce Ka ? Kar Ka Bari sam ! Kuma kay cikekken dan dariqa tijjaniya né !! Duk shehunan dariqa suna Auré da zinace zinace saboda ba layfi bane, à dariqar tijjaniya ?
Dahiru bauchi, matan sa goma 13 né ??
Hakane. kuma ba hakaba
Sarki zaki why not baza kabari shi malam Aminu yayi ƙoƙarin kare kansa kafin ka janyo'yan Izalah ko shi'a aciki ba ..?
Kufara kare kanku tukuna wlh duk fassara da ɗan anty yakeyiwa hadisai da ayar Alqur'ani duk irin taku fassara ce.
bai isa yazo gaban 'yan Izalah yayi wannan shirmen ba. littafan ku daban na Ahlulsunnah daban sbd haka kudena cakuɗa zancen, saide in kuna jin tsoron ɗan anty kar ya tona maku asiri)
Ai kamar yadda Dan Anty yake fassara ayoyin Qurani da hadithai bisa zabi Sonka ba tare da dogaro da fassarar masana magabata ba Dan shi Kare wannan aqida tashi ta kafirci,haka Kuma wahhabiyawan Izala kuke yi Kuna dogaro da rubabbiyar fahimtar su Dan taimiyya ta zabin Sonka ga ayoyin Qurani da hadithai ku Murda sanadiyyar haka sai ku fada rudani irin na Dan Anty.An tambayi Dan Anty cewa shehu Ibrahim Nyass ya fassara suratul Ikhlass a tafsirinsa,Ina shehu Ibrahim Nyass ya fassara "qul huwallah ahad "cewa ta nuna kowa Allah ne bisa hadithinda da ke cewa "wakana Allah la shaia ghairuhu(Allah ya kasance ba wani samamme sai shi)"da Dan Anty ya nuna cewa tunda ba kowa sai Allah ,kenan duka samammu daga baya daga cikin Allah suka fito,dan haka kowa Allah ne tunda daga Allah komai ya samo asali da ya kira ssifar Allah?kaga duk wannan falsfasa qirqirota Dan Anty yayi,ba inda aka rubuta haka a bayanan su shehu tijjani da shehu Ibrahim Nyass akan ayoyin Qurani da hadithai.kuma wannan falsfasar ce Dan taimiyya yayi yace halittu basu da farko,suna nan tare da Allah tun azal Yana Mai dogaro da dai wannan Hadith da Dan Anty ya kafa hujja dashi yayi twisting (Murda )yace komai Allah ne.
Dan haka qarya kake yi ka ce aqidar Dan Anty ta kowa Allah ne daga littafan tijjaniyya ta samo asali.wawan jahili!!
Inagafa watarana dan yaya yake ko danwa seya je inda abdul jabba yaje
Ba wanda yafi qarfin zuwa. Bamuda Haufi akan zuwa ko'ina . Hajiya ko ke kinfi qarfin zuwa can Wal-Baye har gaba da can sai kinje
Mashaa Allah sarki zaki
Kai wan nan dan anty akwai wuyar sha ani yayi nisa dayawa
Naji wani me irin sunanka ya kira lokacin tattaunawar. Ya'birgene
Ina bayan Dan anty
Meyasa malam aminu baya zufa Amma Dan,anty yamata zufa Kai gaskiya tanada dadi
Mi nene ma'anar zufa ajikin mutin ???
Hhhhh dan aunty goge fuskar ya,isa ba,amsa
Kay kana hada kan muslmi
Malm.aminu.alh.saka
Under 17 I expected a lot from you, but I am highly disappointed in you.
Zufa yakeyi shegen
😅
Tambaya... Shin minene hukuncin me zufar
SHEHU AMINU UNDER 17, KA KARA NEMAN SANIN ALLAHﷻ SOSAI SA'NNAN KAZO KAYI MAGA AKAN MA'AARIFA... KA KOMA DAKI SABIDA BA KA SAN KANKA BA WALLAHI
Wallahi Wallahi malam aminu u-17 kaji kunya, dama na gayama 🤣😂 dan anty ba jahili bane, saura kuma dariqa ta turo dahiru bauchi, KO sharif saley, ya zo ya kare, maganar dan anty ?? In sun isa?
Komay kowa Allah né)) Yana cikin dariqar tijjaniya à jawahiril ma'ani ?
allah rabamu da jahilci amma me hankaline kawai zaisan cewa dan anty babu hujja ko daya kayi adalci dan uwa ko kayi adalci meyasa kake neman magana yanzu idan akayiwa mallumanka haka zakaji dadi humm allah zaiyi sakayya
Izala kenan batayi musu dadi ba laanannu
Slm wai kai bawan Allah kana goyon bayan abinda Dan anti yazo dashine ko kuma yaya abin yake? Domin wannan addinin Allah yakeso yakawoma matsala da musulunci kai kuma sai zancen bangaranci kake, u17 yayi abinda Allah ya daura masa ya sauke nauyi matsayinsa na malami, ya fuskanci mai son bata addini face to face tare da kafa masa hujja da al Qur'an da Hadith. Ya kake ganin sauran malamai da suka saka Ido suna ganin wannan barna sukayi shiru ko suka jinjinawa wanda yazo da barnar wai dan saboda bambamcin akida?
Ni banida shakku akan Dan Anty MAULANA M.D.A 《S.W.T》
Shedanma malamine ko anan sarki zaki yarufamashi asiri sabida yace akoma baya awajan maganar maniyi ama malam aminu yace akoma baya akaratun dan antyty sarki zaki yace a a
Wannan kafirine wallahi
Abune gudabiyu mabanbamta wannan yasan Allah alitafi wannan Yasan Allah a Zikiri musane da haddir
Hhhhhh
Ba'shakka
yaushe mace take da maniyi, quaranic mistake. hahahahaah
Dan anty is a confused human being
Kace fawajada abdan min Indiana,shehk dananti.Toashe Allah Allane,bawa kuma bawane.
Ai kodaganin siffar Dan aunty kasan ba siffan mutanan kirki bane akwai kazanta tattare dashi kuma dik Wanda iyaye suka Haifa wajibinsu ne subashi suna irinna musulunci shi Dan aunty iyayanshi basu bashi suna bane ? balle sunan mahaifinshi
Haka ka fahimta ko ?
To shi laifi dai tudune. seka hau naka sannan ka hango na waninka !!!
Agaisheku kunyi kokari dukkaninku dakukabada lokacinku kusan awa hudu
Dan and ty bshidahuja
Meya hadashi da ibn Taimiya kuma....kaga mahaukaci
Ashede dik kanwar ja'ce hankalinka ne ya nunamaka shi mahaukaci ne ?
Ma'dallar wannan hankalin! Hhhh