Mallam Maude Allah ya saka maka da Alkairi 🙏 Abinda yafi konamin rai shine daga mikawa gwamnatin Arewa ma'aikatar jiragen ruwa kawai sai jirage biyu su nitse 😭 Lallai mutan arewa ashe anjima da barin mu a baya, Dole kudancin kasar nan su nemi a ciresu daga cikin mu dan ba abinda muka iya banda cin mutuncin junan mu. ALLAH KA KAWO MANA DAUKI, BA DAN HALIN-MU BA 🙏
Very interesting history. The white people had a difficult time dominating Nigeria. But, they did the work of entrenching their colonial administrative services. Thank you for your fine video. Mun Gode sosai.
Allah saka da alheri Mal. Maude 1. Naji takaicin amsar lambar yabon da aka baiwa Sarkin Musulmi Attahiru II.... Wannan ya gwada ƙaranci wayewar yan Arewa a lokacin. 2. Cikin English akwai waɗanda basa goyon bayan cin mutuncin addini da al'adun al'umma... Misali ministan da ya hana bikin ƴan ridda. 3. Farawa da iyawa.... Jiragen ruwa sun nutse a hannun gwamnatin arewa😂, ba tun yau kudu ta raina arewa ba 4. Shin Gwamnan arewa baya hukunta resident ne idan suka ci mutuncin Masarautu? Allah ya sa mu dace.
Ameen ya Allah. Madalla da wannan tsokaci. A 1907, manyan Razdan da suka fara aiki tun 1900 ana yi musu laƙabi da "Super Residents" saboda sun gagari Gwamna.
Gaskiyar magana wannan tarihin ya nuna rashin dadin mulkin mallaka. Tunda har sarkin musulmi da kansa a karrama shi ta hanyar sanya cikin wadanda ake jinginawa zuwa ga wasu waliyyan kirista...Kuma karramawa ce! Sannan yadda aka yi bayanin kamar ana nuna Dikko ya yacewa Yero baya, da kuma nuna cewar shi mai kaunar turawa ne da biyayya a garesu, wanda hakan ya kai shi ga zama Sarkin Katsina duk da cewa bai gada kai tsaye ba.
Allah yabakamaka da alkairi ❤
Ameen tare da kai
Mallam Maude Allah ya saka maka da Alkairi 🙏
Abinda yafi konamin rai shine daga mikawa gwamnatin Arewa ma'aikatar jiragen ruwa kawai sai jirage biyu su nitse 😭 Lallai mutan arewa ashe anjima da barin mu a baya,
Dole kudancin kasar nan su nemi a ciresu daga cikin mu dan ba abinda muka iya banda cin mutuncin junan mu.
ALLAH KA KAWO MANA DAUKI, BA DAN HALIN-MU BA 🙏
Ameen. Na gode. Sai dai fa ka tuna a lokacin da Kudu da Arewa duk Turawa ne ke mulki don haka ba sakacin mutanenmu ba ne.
Very interesting history. The white people had a difficult time dominating Nigeria. But, they did the work of entrenching their colonial administrative services.
Thank you for your fine video. Mun Gode sosai.
Madalla
Allah saka da alheri Mal. Maude
1. Naji takaicin amsar lambar yabon da aka baiwa Sarkin Musulmi Attahiru II.... Wannan ya gwada ƙaranci wayewar yan Arewa a lokacin.
2. Cikin English akwai waɗanda basa goyon bayan cin mutuncin addini da al'adun al'umma... Misali ministan da ya hana bikin ƴan ridda.
3. Farawa da iyawa.... Jiragen ruwa sun nutse a hannun gwamnatin arewa😂, ba tun yau kudu ta raina arewa ba
4. Shin Gwamnan arewa baya hukunta resident ne idan suka ci mutuncin Masarautu?
Allah ya sa mu dace.
Ameen ya Allah. Madalla da wannan tsokaci. A 1907, manyan Razdan da suka fara aiki tun 1900 ana yi musu laƙabi da "Super Residents" saboda sun gagari Gwamna.
Muna jin dadin wanan shiri
Muna godiya
☝️😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲
Mallam Maude sannu da kokari Allah ya biya
Ameen tare da kai.
Assalamualaikum
Wa alaikumussalam
Kada ka dena bankado mana tarihi kala daban daban na komai da kowa
Gaskiyar magana wannan tarihin ya nuna rashin dadin mulkin mallaka. Tunda har sarkin musulmi da kansa a karrama shi ta hanyar sanya cikin wadanda ake jinginawa zuwa ga wasu waliyyan kirista...Kuma karramawa ce!
Sannan yadda aka yi bayanin kamar ana nuna Dikko ya yacewa Yero baya, da kuma nuna cewar shi mai kaunar turawa ne da biyayya a garesu, wanda hakan ya kai shi ga zama Sarkin Katsina duk da cewa bai gada kai tsaye ba.
Haka ne fa.
Abin da ya ja hankalina shine riddar mutum biyu sunyi Asara
Allah ya kyautata
Muna muku fatan alkairi daga B'konni
Ameen tare da ku
Inda hali kana tabo mana batutuwan da su shafi har kudu da kudanci mu ji su ma nasun ba na arewa ba kaɗai
To. In Allah ya yarda.
Haka kawai wata kasa tazo tace sai ta mulkeku dan zalunci
Lallai kam
Amma mutanen Chibok din yanzu sun bani kunya, dasuka bari yan BH suka hanasu sakat
Juyin zamani
😂
@@tarihitv Toh, Allah ubangiji ya kara tsare mu.
Muna jin dadin wanan shiri
Madalla