Ɗan kontagora yana godiya Amma muna buƙatar cigaban kamar yadda kace, akan labarin sarki Umaru na gwamatse, dakuma yadda akayi ya dawo kontagora dama yaƙinsa
Masha Allah. Tambayana anan shine shin a arewacin Nigeria acan dori ana cinikin bayi ? Saboda yawanci black Americans danaga suna tracing root dinsu Yana karkarewana da kabilun kudancin Nigeria, bantaba Jin Wanda yayi tracing root dins da northern Nigeria ba
Allah ya Sanya alkairi Allah ya Karo hikima da basira
Ameen ya Allah
Ba wani abin burgewa se na kuka 😭 da takaici. Allah ya kawo karshen zaluncin su a duniya
Ameen ya Allah
Allah yakara basira Dr
Ameen Honorable
Masha allah
Alhamdulillah
Muna godiya
Madalla
Allah ya Isa tsakanin mu da turawan mulkin mallaka
Ameen ya Allah
Ma sha Allah
Madalla
Allah ya tsinewa Azzalumai turawa sun raba mu da asalin mu😢 , su kuma shugabanninmu na yanzu Allah ya shirya mana su su bar zalunci zuwa Adalci
Allah ya kyauta
Dan Allah Arika yinshi Mai Dan tsawo saboda cika bayani daidai
Kuma Ina mgnr sarakunan arewa musamman na katsina a 1900 da 1901
Kuma Ina mgnr da fodio
In Allah ya yarda za mu ƙara tsawon. Katsina za ka ji labarinsu a 1903. Ɗan Fodio kuma a lokacin zamaninsa ya wuce da kusan shekara 100.
@@tarihitv tohhh ashe Dan fodio ya dade da rassuwa.
Toh pls ko zaku bamu tarihinsa a trust TV
Zamu cigaba da kasancewa tare Saku insha Allahu
Haka kawai wata kasa kawai tazo tana kasheku wai ita dole sai ta mulkeku, Allah ya'isa
Ameen ya Allah
Ɗan kontagora yana godiya
Amma muna buƙatar cigaban kamar yadda kace, akan labarin sarki Umaru na gwamatse, dakuma yadda akayi ya dawo kontagora dama yaƙinsa
Ma sha Allah! Ka tara cikin shirye-shiryen mu na gaba.
😢
Ina bukatan Jin yan majalisun da Şuke wakiltan bauchi a lagos dan Allah
In Allah ya yarda za mu kawo su
Dan Allah wannan hotunan na gaskiya ne
E. Na gaske ne.
@@tarihitv Nagode, dan Allah number gwadabe nake nima
Maganar tubaben sarkin yola
To. Madalla
Muna so akawo mana tarihin yakin rabi na borno
In sha Allah
In sha Allah
A gaskiya ina jindadin shirib tare da maude rabiu gwadabe
Madalla
Ashe wannan Lugard (Gwamna Lugga me hular karfe) din ba karamin azzalumi bane.
Lallai kam
Masha Allah. Tambayana anan shine shin a arewacin Nigeria acan dori ana cinikin bayi ? Saboda yawanci black Americans danaga suna tracing root dinsu Yana karkarewana da kabilun kudancin Nigeria, bantaba Jin Wanda yayi tracing root dins da northern Nigeria ba
E, an yi amma mafi yawa a cikin gida ake amfani da su ko kuma a ƙetara Sahara zuwa ƙasashen Larabawa.
@@tarihitv nagode
Munajin dadin labarai
Madalla
Muna so ayi mana cikakken tarihin complete munajin dadin wannan shirin Muna muku fatan alkairi
Madalla. Mun gode.
Mun gode. Madalla
Ina matukar jin dadin tarihinan
Zamu so a kawo mana tarihin Marigayi Ibrahim nagwamatse
Madalla. In sha Allah ya na nan tafe
Assalamu alaikum. Muna son a kawo mana tarihin yadda turawa su ka yi da Sarkin Nasarawa Muhammadu(Dan waji) Umau wanda aka fi sani da maje lakwaja
To. In sha Allah