Karda kadamu allah yana bayan me gaskiya insha allah zakafi haka da yardarsa allah yabaka sarauta kuma babu wanda ya isa yacireka seka koma insha allah domun kaine farin cikin kano baki daya Wallahi duk duniya baka rasa makiya wallahi kana ranmu muna tare dakai sakina daga saudia
Allah hu akbar Allah sarki kajimuminì maitawakkali Allah ya sahaka shineyafizama alkairi ameen bawan Allah yayimagana maima anamaitsima zuciya yayi wa azaicikinhikima murroki Allah ya karatsareka adik indakashiga Ameeeeen🤲🇳🇬❤👌🇸🇦😭😭😭😭
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭Allahu yamaka mafita ta alkairi yakuma baka ikon cinye jarabawar, dama hk akeson musulmin qwarai yazama me karbar kaddarar shi aduk yadda tazo masa, Allah yasaka maka
As salam kundi shahara ina son kou bani bayani bisa tsabe sarkin Kano. Ina son in sani gomnati ne ke nada sarki? Ko al'uma ( hakimai) ne ke zabe sarkin da su ke so?
Hajara sunusi dayake sarkin kano ina ruwansa da shiga siyasar kano dan yana dan boko. Cin mutumcin juna shine asiyasar kano.amma se yadauki side bai daceba.
Bakada hankali wllh, wayace ma gskya yake fada... mutumin da koda yaushe cikin conferences dinda ake gayyatarsa , garuruwan lagas, ogun nd so on... sai yaje chan yana zagin arewa cewa illitracy , poverty , almajiranta da rashin aure ke damun arewa... y nt maisa bazai same mu yamana hausa baaa, tinda ai gyara yakeso idan da gske ne ai sai yayi hausa amma tinda munafiki ne , kullun cikin fadan matsalar arewa yake fada .... shi mai yayi a matsayinsa na sarki dan tallafawa arewar , wace foundation ya assasa , a emirate dinsaaa
Daman komai da lokaci, Allah yayiwa gandujiyah albarka, daman sunusi lamido dan raine hankali ne
Allah shi ne sarki shi yake badawa shi yake hanawa karka damu Allah yasa hakanne mafi Alkairi a gareka damu baki daya Ameen dan Nabiyil izzati
Sunusi lamido sarkin kano Allah ya ja kwanan ka
Allah ya Mayar ma da alkairi bijahi rasulililhi s a w
Allah ya bashi ikon cinye wannan jarabawa Dan arzikin annabi s.a.w ameen🙏
Allahumma amin Allah ys hakanne mafi alkhari y ja zamanin bayinsa Allah ya qara imani y kare ka
Allah ya saka maka da matsayin da yafishi (Alhamdulillah haka akeson musulmai su ke runguman qaddara Alqairi ko kuma sharri)
Sarkin Kano sanusi lamido sanusi na biyu allh zaitemakeka un allh yayarda
Ameen ya rabbi, Allah yasa haka shine mafi alkhairi
Ameeen y rabbi baba sunusi😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭Allah k saka mn
Karda kadamu allah yana bayan me gaskiya insha allah zakafi haka da yardarsa allah yabaka sarauta kuma babu wanda ya isa yacireka seka koma insha allah domun kaine farin cikin kano baki daya Wallahi duk duniya baka rasa makiya wallahi kana ranmu muna tare dakai sakina daga saudia
Allah ya isa ba Ama adalcibac
Masha Allah dogaro da Allah jarine Allah ya karama hakuri da karfin imani da jajircewa wajan tsage gaskiya ya karatsareka
Allah sarki, Allah sa hakan shiyafi alkhairi, Allah maka zabi mafi alkhairi baba Sanusi
Kowayayi Dakyau zaiga Dakyau Ganduje Inaso intunasar Dakai Mulki fir, aunama Yayiyagama
Allah yazabamaka mafi alkhairi shi dama rayuwa haka yake to mungodewa Allah Allah kuma yasa wanda. akazaba muna yakoyi na wancan tsohon sarkin ameen,
moun go de ya Allah ka sa chine
Mafi Al kari gareka 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
😢😢😢💔
Allah kasa wannan canji yazamo mafi alkhairi a gareka
Amman ba haka zuciyar mu ta soba sarkin kano Ina sonka har cikin zuciya ta. 😢😢😢😢😢
To Allah yassa wanan chiné alkairi
Ameen y allah, Allah yakareka Allah yasa haka shiyafi alkairi
Allah hu akbar Allah sarki kajimuminì maitawakkali Allah ya sahaka shineyafizama alkairi ameen bawan Allah yayimagana maima anamaitsima zuciya yayi wa azaicikinhikima murroki Allah ya karatsareka adik indakashiga Ameeeeen🤲🇳🇬❤👌🇸🇦😭😭😭😭
Allah yasa hakan hine mufi alkarri
Haka Allah yaso kuma chi keda komé.Allah zapa maka wani guri wanda yahi wannan.kayi naka kokari wanda Allah kaday zay biyaka
Allah ya kara sarki sunusi ll lpia allah yakaika lpia
Gaskiya kundin shahara yakamata kuringa wallafa mana jarida munajin dadin labaranku komai kuka fada gaskiyane
امين يا رب العالمين امين ثم امين الله يا كارا مكه ايمان امين يا ربي عالمي عالمين عالمين 😭😭😭😭😭😭😭😭😭
ALLAH YA sa hakan ne mafi alkhairi..AmeenthummaAmeen
Hakane Allah ya shiga lamarin dama ay yadda da qaddara imanine Allah yasa haka shine mafi alkairi
ALLAH ya sa hakan shine mafi Alkhairi
Allah yasa hakane mafi alhairi
Hmmmm Allah sarki Rayuwa Allah yasa hakan shine mafi Alkhairi 😪😪
Ameen
Amiin
Ameen
Aslm wai dan Allah miye sunan wanan waka da saka mai sawty a hankali miye sunan wakarnan.✌🇳🇪✌
Allah ya kawo maka mafita
Inah Lili Lahi
🙏🏿🙏🏿
May Allah bless your heart more Islam
Allah yasa hakan shine mafi alkhairi Amman siyasa tashiga masarautar kano
Allah Yabaka lafiya
Slm gaskiya kam dukkan Wanda ya dogara ga Allah bazaitabeba
Ameen Ameen
Har gobe muna tare da kai mai martaba abindaga Alla Ne muna ma fatan alhairi mai martaba
Allah ya kareyka Sarkin mou lamido
Allah yasa hakane yafi alkairi
Basutawata hujja. cewa sarki yajewajen pate sainan yarsa nasuwa taro toh muji.yinhaka haramune. 1 kaifa dakaji coci harkabada kudi 2 menene hukunci barawo 3 annuno yarka narawa tana karkada jiki
Dan Allah kubamu hukunci wannan adatdini
Andulla Babagero oboy go learn hauwa plse....you’re written is some how else
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭Allahu yamaka mafita ta alkairi yakuma baka ikon cinye jarabawar, dama hk akeson musulmin qwarai yazama me karbar kaddarar shi aduk yadda tazo masa, Allah yasaka maka
Ameen
Allah ya biyamaka da maifi lafiya
Aminu ba yaru Sarki Kano Allah timakika ameen ya rabi 💪🏿💪🏿💪🏿
Ahmad yushau sidi
they are two lion in kano SLS and AUG but in the game of throne is seven kingdom
Allah yasa haka yafi zama alkhairi
Allah yasa hakan yafi alkairi
Kai gaskiya wannan abuyeba
Allah ubagiji ya yabarka arka gan bayan makiyi ka
Akwai banbanci tsakanin jahili da malami
Muna jiran hudubar sabon sarki a ranar juma'a idan Allah ya kaimu
Allah ya Kara dauka sarki Sanusi lamido
As salam kundi shahara ina son kou bani bayani bisa tsabe sarkin Kano. Ina son in sani gomnati ne ke nada sarki? Ko al'uma ( hakimai) ne ke zabe sarkin da su ke so?
Allahu akbr.
😭😭😭😭😭😭😭😭😭Allah yama albarka Allah ya samu dace
Amin yahayyu ya kayyum
Ameen ya rabbi 🤲🤲🤲
👍
👍👍👍👍👍👍👍👍👍🙌🙌🙌🙌
Mouday fatanmu Allah yataïmaki maygaskia 🤲🤲☝️
🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭
Allah ya sakama allah ya sa hakane mafi alkairi
Innalillahi wa inna ilaihi raaji'un
Aslm to Allah ya zabamasa mafi alheri ma dalla ay kumi nada karxhe ✌🇳🇪✌
😭😭😭😭😭
Ohhh 😭😭😭
💔💔😩
Wannanshine tauhidi Allah yachanjamaka dafi alheri
ALLAH tabatar da Alkairi
Ai kai kajawa kanka
Da yayi me?
Nafiu Mikailu mai yeyi
Hajara sunusi dayake sarkin kano ina ruwansa da shiga siyasar kano dan yana dan boko. Cin mutumcin juna shine asiyasar kano.amma se yadauki side bai daceba.
Tunatarwa kaduba sila kuma tabbas nayarda allah ke kaddarawa bawa duk abunda zai sameshi.no talk cikin fushi.dan allah
Nafiu ka San abubuwan da zaka dinga furtawa
haka akeson musulmi darungumar kaddara mekyau ko mara kyau suje suyi mugani lntusa nahura wuta
Ganduje ya haukace
Ganduje Allah ya sakamana
HhahahahahH surutunka ya jawomaaa,
Gaskiyar sa dai
Amma kai jahiline kawai sabi da ana tsoron azzalumi sai abarshi yaci gaba da zalunci.sunusi cigaba da fada musu gaskiya ko basaso
Bakada hankali wllh, wayace ma gskya yake fada... mutumin da koda yaushe cikin conferences dinda ake gayyatarsa , garuruwan lagas, ogun nd so on... sai yaje chan yana zagin arewa cewa illitracy , poverty , almajiranta da rashin aure ke damun arewa... y nt maisa bazai same mu yamana hausa baaa, tinda ai gyara yakeso idan da gske ne ai sai yayi hausa amma tinda munafiki ne , kullun cikin fadan matsalar arewa yake fada .... shi mai yayi a matsayinsa na sarki dan tallafawa arewar , wace foundation ya assasa , a emirate dinsaaa
Uwar da ta haifi gandu allah ya stine mata albarka ba she ka dai ba
U
😭😭😭
Uwar da ta haifi gandu allah ya stine mata albarka ba she ka dai ba
😭😭😭😭😭
😭😭😭😭