"Duk ranar da Gandujiyya ta dawo mulki Ganduje ne Sabon Sarki":- Garba Kore 'Baƙon Mako' 10/06/2024.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 10 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 19

  • @AbdulsaboAliyu
    @AbdulsaboAliyu 3 หลายเดือนก่อน +1

    Dan allah inasan aha danni dawannan bawan allah n

    • @abbaashiru8062
      @abbaashiru8062 2 หลายเดือนก่อน

      Wallahi nima da zan samu number na sa in kira in gaishe shi kawai..

  • @AbuabdulrahmanDireevo
    @AbuabdulrahmanDireevo 6 หลายเดือนก่อน

    Kowa zai soka ya soka Dan gaskiyarka Alh. Garba kore D.kudu🙏🙏

  • @SahabiMagaji
    @SahabiMagaji 5 หลายเดือนก่อน

    Dan Uwa Rano Inayi

    • @SahabiMagaji
      @SahabiMagaji 5 หลายเดือนก่อน

      Dan Uwa Rano Inayi Maka fatan alkhairi Allah ya qara sutura Da'ima.

  • @YusifZakariyya
    @YusifZakariyya 6 หลายเดือนก่อน

    Gaskiyane wannan malam garba

  • @SadiqaMuhammed
    @SadiqaMuhammed 4 หลายเดือนก่อน

    Sai dai yazama sarkin barayi Amma ba sarkin Kano ba

  • @isahayuba1642
    @isahayuba1642 5 หลายเดือนก่อน +2

    Gaskiya garba kore kana fadan gaskiya Kuma Samun Dan siyasa irin ka da wahala

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 5 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya da ban fahimci yadda rigimar sarautan Kano take ba amma wallahi da Garba kore yazo yayi wannan bayanin wallahi na yarda da maganar sa Kuma wallahi wannan rigimar fa yanzu aka fara, Allah ya sauwake. Amma gaskiya Abba yayi babban kuskure,da ya nemi yin ramuwar gayya, to ga abunda ta haifar mishi, kullun gwamnatin sa tana cikin asara ne. Gashi yauma ta sake tafka wani asaran,ance ta biya #10,000,000 wa sarkin kano Aminu Ado bayero.

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp 6 หลายเดือนก่อน

    صباح النور والسرور للجميع
    1-مهندس ربع موسى كوانكواسو
    2-الأستاذ شيكرو
    3-دكتور غندوجي
    4-حاكم ولاية كانو مهندس أبا كبير يوسف
    ،، ،،، ،،،،
    إن شاء الله إذا ما وقفت المضاربه
    سياسه في كانو
    شباب كانو جميعآ
    راح يختاروا جمعيه شباب 🏃‍♂️🏃‍♂️🏃‍♂️
    ☝️ بأذن الله

  • @GaladimaMrm
    @GaladimaMrm 6 หลายเดือนก่อน +2

    Aikuma Kuna bada gudun mawa a rigimar

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp 6 หลายเดือนก่อน

    والله الدنيا مالها أمان
    نيجيريا الله كريم بس
    أكثر الناس يحب نفسهم بس حمى الصادقين وأمنين
    لا حول ولا قوه الا بالله العلي العظيم
    الله يصلح نيجيريا
    وشعبها
    سياسه نيجيريا كلها كذب في كذب
    أكثرهم يخونون أصدقائهم عشان سياسه
    💔😔

  • @ameenahaliyu5848
    @ameenahaliyu5848 6 หลายเดือนก่อน +2

    Wannan bawan Allahn yana da stage gaskiya babu shakka ko storon wani mahaluki

  • @sunusidalhatu8581
    @sunusidalhatu8581 5 หลายเดือนก่อน

    Yaushe zaka kira Bashir hayatu jantile

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 6 หลายเดือนก่อน +1

    da wani katon cikinka kaida wannan Ibrahim Dan uwa rano din munafiki muna sane daki kaga shine ahirmennasu wai ganduje sarki indai ba sarkin barayi kake nufiba

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 6 หลายเดือนก่อน

    Duk wannan abun daku ke ganin yana faruwa a kano kwankwaso ne sila shine y dauke sarautar gidan ado bayero y kaita wani gidan kuma ado bayero nan yana d manyan yaya hakimai menene dalilin sa dayasa bai bar sarautar kano a gidan ado bayero b meyasa???

    • @hussainiaminu6267
      @hussainiaminu6267 3 หลายเดือนก่อน

      Kaima kazo da sonzuciya itta sarauta jini takebi Ado da Sanusi yayan mutun dayane da jika da da duk dayane a fada

  • @AbuabdulrahmanDireevo
    @AbuabdulrahmanDireevo 6 หลายเดือนก่อน

    Kowa zai soka ya soka Dan gaskiyarka Alh. Garba kore D.kudu🙏🙏

  • @AbuabdulrahmanDireevo
    @AbuabdulrahmanDireevo 6 หลายเดือนก่อน

    Kowa zai soka ya soka Dan gaskiyarka Alh. Garba kore D.kudu🙏🙏