Babu hikima tattare da salon mulkin Tinubu - Sule Lamido

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 20 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 19

  • @MusagarbaSaad-ir3yp
    @MusagarbaSaad-ir3yp 14 วันที่ผ่านมา +2

    Allah sarki rayuwa Allah Yajikan. Limaman chanji Tshon Governor jahar Kano Alh. Dr. Abubakar Rimi ✍️👏 Exactly da Yann Tom. Zaibada Babar Gudun mawa wajen kauda Gwamnatii zallunchi wlh. Kuma sunyi iya Baki kokarii su sosai wajen kawo wa Arewa chigaba 🔥@ in dai Naji murya Governor sule Lamido Tom sai Natuna da Dr. Abubakar Rimi ✍️ 💫 Sabi da Abokin Tafiya Ne Yan Gwagarmaya... Allah Yasa muchika da Imani 👏🙏

  • @muhammadamuhammad1631
    @muhammadamuhammad1631 15 วันที่ผ่านมา +2

    Jagora na gari❤

  • @shapiudalhat7408
    @shapiudalhat7408 17 วันที่ผ่านมา +4

    Allah ya karya mulkin zalinchi

  • @ayubaharisu4904
    @ayubaharisu4904 17 วันที่ผ่านมา +2

    Wlh Tinubu karyayi mamaki idan Allah yayi fushi dashi😢

  • @saifudalhat2011
    @saifudalhat2011 16 วันที่ผ่านมา +1

    Irin su sule lamido ya kamata su zama shuwagabanni, mutum ne me hangen nesa da son ci gaban al umma

  • @aliyuauwal7297
    @aliyuauwal7297 16 วันที่ผ่านมา +1

    Babau yanda bamuyi da Yan uwanmu talakawa ba karsu zabi APC Amma sukayi kunnen uwar shegu

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 17 วันที่ผ่านมา +1

    ❤❤❤❤❤ Gaskiya ne

  • @AbdoullahiSalisou
    @AbdoullahiSalisou 16 วันที่ผ่านมา

    Zaharaden kana wa Allah kada kasa ke hira da rarara saboda karene baya qaunar yan arewa🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪 muna son yan arewa 🇳🇬🇳🇬

  • @AliYusif-e2w
    @AliYusif-e2w 17 วันที่ผ่านมา +2

    Allah taimaki jagora

  • @ZakouMaman-f2u
    @ZakouMaman-f2u 16 วันที่ผ่านมา +2

    wlh wlh zaharadine ma aikathin DLC haoussa dans chegiya mounafiki kawai sakare Karen Un siyasa

  • @aminumukhtar
    @aminumukhtar 16 วันที่ผ่านมา +2

    Baa taba mahaukaciyar gomnati ba irin gomnatin tunibu ba kawai gomnati yake kamar ya samu bayi

  • @AbdoullahiSalisou
    @AbdoullahiSalisou 16 วันที่ผ่านมา +1

    Miyasa yan kudu basa kare tinubu

  • @real_m_kalla_tv
    @real_m_kalla_tv 4 วันที่ผ่านมา

    Sai baba

  • @Faisaldanyaya
    @Faisaldanyaya 16 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan hira tabani nishadi 😂😂😂

  • @anasisah9245
    @anasisah9245 17 วันที่ผ่านมา +1

    Shima tinubun ze ci uwatar

  • @AbdoullahiSalisou
    @AbdoullahiSalisou 16 วันที่ผ่านมา +1

    Tinubu Yana aiki a kudu bayayi a arewa amma ku yan arewa kukuke kareshi Miyasa

  • @ArnaudNdongEbouom
    @ArnaudNdongEbouom 13 วันที่ผ่านมา

    ❤❤❤❤❤😂

  • @BBaffa08
    @BBaffa08 16 วันที่ผ่านมา

    Jagoran talakawa UP PDP