Macha allah mahadi akaskiya ina matugar godiya saboda ni arayuwana ina san indinga yin kasuwanci ta hayar intenet amman narasa hanyarda zan bi domin insamu kudi saboda ina gasar libya ina neman kudine tahanyar halal domin yanzu libya se hamdala kaway akaskiya nagode sosai allah yabarmu tare allah ya gara illimi mai anfani aminn summa aminn🇳🇪🇱🇾
Wlhi Allah kuna matukar taimakon mutane , Allah ya biya ku domin wajen kulle lambar Waya ta WhatsApp ,. Na gani yayi lokaci guda wlhi Allah ya kara dawkaka da basira
Kai malam mahdy agaskiya Yakama yimana komai mudalibanka sai dai muce Allah ya saka da alkairi Allah ya qara basira. Don nadade inaso nayima tambaya akan PayPal account sai gashi yau kayi mana qarin bayani Allah yajiqan mahaifa,
Mahdy please tambaya daya yau na wayi gari naga TH-cam dina kudi ya ragu sannan na duba life time bai nuna min ba daman farkon bude TH-cam suna haka ne suna daukar haraji ne
Aslm Dan Allah ate maka mun wallahi tun lokacin da akayi bidion nan nake saka link card dina amma wallahi yakiyi katin nawa har karya shi nayi na dauka matsalar sace nasake yin wani amma wallahi shima yakiyi se su dinga cewa inada matsala da accout dina nikuma narasa ta ina matsalar take dan allah atemaka mun mahdy nagode
Allah ya kara basira mahdi,ina da PayPal din amma in nisa debitcard baiyi kuma master card gtbank don' Allah kayi muna Karin bayani,ina yin game ne kuma inasa email dina na paypal amma ban ganin kudin
Mahdi wane bank ne mutum zaiyi link dinshi da paypal account dinsa saboda mafi yawan banks gaskia basayi please wane bank ne card dinsa zaka iya link da paypal????
Allah yasakamaku da alheri danganeda wannan bayani nakau na yedda mutum zai buɗe Paypal a/c, gaskiya naji daɗin wannan vedioɓ sosai. Dafatan baafuskantar haɗari wajen bada debit card number kokuma abinda yadanganci wannan na banki. Inafata zakaturomin da link ɗinda zanbuɗe Business a/c don banganshi a comment ba
Ameen ya Allah na gode ina muku fatan Alheri Yallabai dangane xa debit card babu matsala idan ka saka. Wannnan yana daga cikin manyan kampanunuwa a dunia wanda yake aiki shekaru da dama kuma an tabbatar da ingancin su
Masha Allah muna godiya... Amman dan allah ni tambayata itace idan zakayi Linking da ATM a Paypal wani code ake sawa ne awajan da akasa security code wlh shine kawai yaki shiga wani number ne please 🙏🙏
Muna godiya mahadi, Allah ya ƙara illimi mai amfani da albarka, don Allah ina neman taimako akn na samu sani sosai akan "PayPal personal account " da kum "PayPal business account" kamar yadda ka illimatar damu a nan shafinka na "TH-cam" Allah yasa na fahimta sosai kuma dukka na samu mallakar nawa "PayPal account" din. Sai ina son nasan wanne irin cards zanyi amfani dashi nayi link ɗin sa da PayPal account dina kuma yazan yi link my credit, Debit, Master, Visa Card dina? Don Allah ina kara yi maka godiya da fatar alheri 👏
Ameen ya Allah na gode ina maka fatan Alheri Allah ya saka da Alheri Paypal personal na mutum ne karan kansa shi muma business na kasuwanci ne musamman kanada customomi dayawa. www.paypal.com/us/smarthelp/article/what-is-the-difference-between-personal,-premier,-and-business-accounts-faq2258
Aslm muna godiya sosai ykk kwana biyu nawa yadan sami matsala walh dan allah ina so katai makami ga number na ko kamin flashing ko kuma yada kaso da ko kabani number ka dan allah nakiraka muyimagana nasiri bachuta wlh nagode allah yada famana senajika wlh nasha wahala sosai
Assalamu alekum mahadi barka da aiki dafatan kana lafiya ni tanbayata anan shine na seta nawa PayPal account din yayi redi to Amma Kuma idan na tura kudi cikin basa shiga bana gainsu menene matsalar Kuma game da link din account din da ainayi bankina sai sunan man sai viza kat Amman vav bazaiyi ba shine nace ko akwai Karin bayani da zakayi min
Slm allh yakara basira ni anbani kudi a wata game da nayi amma sunce senabu de PayPal account nayi amma nakasa Dan allh inada bukatar number wayarka Dan nakara maka bayani saboda ni yanxu bana Nigeria please 🙏
Slm mahdy mungode sosai Dan Allah tanbayta anan iyace information da nayi anfani da shi a personal shine zan maimaita a business account din kodei zaniya sa daban daban ??? Nagode
Mallam mahdy na bude business paypal account amma yaki ya karbi katin bank nawa kuma dan Allah muna so a nuna mana website da zamu yi aiki a biya mu through paypal account din mu.Nagode
Macha allah mahadi akaskiya ina matugar godiya saboda ni arayuwana ina san indinga yin kasuwanci ta hayar intenet amman narasa hanyarda zan bi domin insamu kudi saboda ina gasar libya ina neman kudine tahanyar halal domin yanzu libya se hamdala kaway akaskiya nagode sosai allah yabarmu tare allah ya gara illimi mai anfani aminn summa aminn🇳🇪🇱🇾
Na gode sosai Allah ya saka da Alheri
@@MahdyTech aimuna tare da kai incha allah fatan alheri
Masha Allah yayi kyau Allah shi taimaki mu inda tanbaya Bayan kasa imel wani irin coode Yakamata insa lanba koko sona koma goda nawa Yakamata insa
Assalamou allekum~~oga Mehdi ina maka fantan alheri~~muna godiya Allah ya karra Bassira amine 💯🤝👉daga nan alggeria 🇩🇿
Ameen ya Allah na gode ina maka fatan Alheri. Barka da sallah
@@MahdyTech slm mahadi dan Allah taya zan bude PayPal ina cikin libya
Masha Allah
Muna godiya sosai Allah ya biyaka
Muna jiran yadda ake samun kuɗi a internet kuma
Muna nam za muyi insha Allah
Madallah Allah ya jiqan mahaifa
Allah yasaka da alkhairi❤
Allah ya kara basira Alfarma manzon rahma annabi muhammad saww
Ameen ya Allah na gode ina muka fatan Alheri
Mukam ba abinda zamuce face fatan alkhairi gareka Allah ya Kara basira
Ameen ya Allah na gode ina maka fatan Alheri da kuma barka da sallah
Allah yasaka make da alkhairi
Ogah mahdy wallahi wannan baiyayi anan kasar Libya
Allah ya qara fasaha Muna godia
Dan Allah Ina so kabude min nawa zan biya
kamin magana ta nan 08032389453 a whtsapp
Muna godiya Allah yasaka da alkhairi
Ameen ya Allah na gode Allah ya saka da Alheri
Muna godiya Allah ya sakada alheri
Muna godiya mahadi allah yakara basira dan allah kabani lambar whstaapp dinki
Wlhi Allah kuna matukar taimakon mutane , Allah ya biya ku domin wajen kulle lambar Waya ta WhatsApp ,. Na gani yayi lokaci guda wlhi Allah ya kara dawkaka da basira
Wai dan Allah zanyi in samu lambar wata kasa
Idan ka saka zaka iya samun matsala gwara kasa lambar kasar da kke da takardunta
dan allah inaso amma na kasa budeshi
Masha Allah Allah ya taimaka
Allah yasakada alkhairi oga mahdy
Ameen ya Allah na gode Allah ya sala da alheri
Allah Yayi maka albarka, gaskiya kuna kokari na bada ilimi cikin sauki.
Ameen ya Allah na gode ina maka fatan Alheri. Barka da sallah
Masha Allah
Na gode
Allah ya kara basira
Masha allah mungode sosai nadade inaso na bude PayPal amma saiyau nabudeshi daga kallon wannan video harna bude yanzu
Gaskiya kasan me KAKEYI ka iya bayani cikin natsuwa muna godiya
Thanks so much brother 🙏
Masha Allah
Muna godiya
Nima na gode
Muna godiya da fatan Alkhairi a gareka,
Ameen na gode ina maka fatan Alheri. Barka da sallah
Assalamu alaikum dan Allah M.mahdi ina san lambar ka akwai wani bayani danake so kamin
Munagodiya masha Allah
Muna godia mallam mahdy hk muke so
In kana San koyan hacking
Kashiga kayi subscribe
th-cam.com/video/6IkoExfqy4E/w-d-xo.html
th-cam.com/channels/yILaNeKYyJtidtoPlhWf8A.html
Na gode yallabai
I #bin_adam_tech I really appreciate all your Videos on TH-cam
Ga wasu ingantattun hanyoyin samun kudi a Internet a wannan website www.zmansample.xtgem.com
Assalamu alaikum malam Mahady brk warhaka yakasuwa masha allah muna godiya Saide wlh ni ansamu akasi babu Application din anan Kasar Libya babuci
Dan allah lambar wayarka
DA Allah na temakamin insamu peypal
Da Allah malan ina da tan baya
God bless sir.
You welcome sir
Godiya muke
Allah yakara basira#
Kai malam mahdy agaskiya Yakama yimana komai mudalibanka sai dai muce Allah ya saka da alkairi Allah ya qara basira. Don nadade inaso nayima tambaya akan PayPal account sai gashi yau kayi mana qarin bayani Allah yajiqan mahaifa,
Ameen ya Allah na gode ina maka fatan Alheri na gode sosaii
Best comment INA da tammbaya taya zansamu AdSense pin dawuri sai najika
th-cam.com/channels/yILaNeKYyJtidtoPlhWf8A.html
Idan ka saka address dinka baya wuce sati biyu amma yanxu matsalar corona ta saka yana kaiwa wata daya kafin pin yazo
Mahdy please tambaya daya yau na wayi gari naga TH-cam dina kudi ya ragu sannan na duba life time bai nuna min ba daman farkon bude TH-cam suna haka ne suna daukar haraji ne
Thanks
fatan alheri
th-cam.com/channels/yILaNeKYyJtidtoPlhWf8A.html
monaso masan yace ake kirkira passward
ماشاءالله
Oga godiya nake amma yau nafara ganin wannan video yaxa ayi nasamu cikakken Karin bayani
Muna godiya
Nayi bayyiba
Gaskia bakayi yanda ya kamata ba
very much
Allah yaqara bacira
Ameen ya Allah na gode ina maka fatan Alheri. Barka da sallah
Inada tambaya dan allah
Allah ykara vasira
Ameen Ya Allah Na gode Allah saka da alheri
Mogode 👍👍👍👍
Na gode sir ina maka fatan Alheri
Amma idan nayi game nasamu kudi yazanyi natura PayPal account dina
Nimahaka ne yazanyi Dan allah
Masha Allah mahdy
th-cam.com/channels/yILaNeKYyJtidtoPlhWf8A.html
Na gode
Aslm Dan Allah ate maka mun wallahi tun lokacin da akayi bidion nan nake saka link card dina amma wallahi yakiyi katin nawa har karya shi nayi na dauka matsalar sace nasake yin wani amma wallahi shima yakiyi se su dinga cewa inada matsala da accout dina nikuma narasa ta ina matsalar take dan allah atemaka mun mahdy nagode
Allah ya kara basira mahdi,ina da PayPal din amma in nisa debitcard baiyi kuma master card gtbank don' Allah kayi muna Karin bayani,ina yin game ne kuma inasa email dina na paypal amma ban ganin kudin
Allah ya kara basira mahdy inada PayPal account kuma inayi games Wanda ake tura kudin ta papal.in NASA mastercard dina baiyi kuma na gtbank
Dan Allah zamu iya samun number ka
Eh yallabai +2348106294685 ga lambata
Allah yasaka da Alhairi
Ama Ni ina kassa Côte d'Ivoire Na
Baàbani dama dauko wanan Application ya Zaniyi
Sai ka shiga cikin browser cikin chrome sai ka rubut www.paypal.com zaka iya amfani dashi tanan ba ta application ba idan kasarka bai baka dama ba
Da master card zakayi amfanishe Koko kowane irin card?
Kana iyasa ATM Wanda ka Bude bankin ka da shi
Thanks you Mahdy
Muna bukatar nan gaba ka koya Mana yadda ake bude Bitcoin account da Kuma payoneer
Nagode
Zam koya muku yanda ake budewa Bitcoin din da payoneer
Done
Amma dole sai mai pepal kawai xaiturama kudi ko harda mai bank ma zai iya turama
Mahdi wane bank ne mutum zaiyi link dinshi da paypal account dinsa saboda mafi yawan banks gaskia basayi please wane bank ne card dinsa zaka iya link da paypal????
Allah yasakamaku da alheri danganeda wannan bayani nakau na yedda mutum zai buɗe Paypal a/c, gaskiya naji daɗin wannan vedioɓ sosai.
Dafatan baafuskantar haɗari wajen bada debit card number kokuma abinda yadanganci wannan na banki.
Inafata zakaturomin da link ɗinda zanbuɗe Business a/c don banganshi a comment ba
Ameen ya Allah na gode ina muku fatan Alheri
Yallabai dangane xa debit card babu matsala idan ka saka. Wannnan yana daga cikin manyan kampanunuwa a dunia wanda yake aiki shekaru da dama kuma an tabbatar da ingancin su
Pls yadda ake sa debit card a pay pal
Mutum zai iya linking din paypal account dinshi da Naira card?
To ai baka nuna yadda za a samu kudiba
Masha Allah muna godiya... Amman dan allah ni tambayata itace idan zakayi Linking da ATM a Paypal wani code ake sawa ne awajan da akasa security code wlh shine kawai yaki shiga wani number ne please 🙏🙏
To yan zu wajen saka debit card lai sai master ko visa
Eh sai master card ko visa amma yawanci GT bank da kuma zenith bank da access bank sunfi hawa
Nakai wata 4 inaneman Hanyar DA zabude na kasa
Muna godiya mahadi, Allah ya ƙara illimi mai amfani da albarka, don Allah ina neman taimako akn na samu sani sosai akan "PayPal personal account " da kum "PayPal business account" kamar yadda ka illimatar damu a nan shafinka na "TH-cam" Allah yasa na fahimta sosai kuma dukka na samu mallakar nawa "PayPal account" din. Sai ina son nasan wanne irin cards zanyi amfani dashi nayi link ɗin sa da PayPal account dina kuma yazan yi link my credit, Debit, Master, Visa Card dina? Don Allah ina kara yi maka godiya da fatar alheri 👏
Ameen ya Allah na gode ina maka fatan Alheri Allah ya saka da Alheri
Paypal personal na mutum ne karan kansa shi muma business na kasuwanci ne musamman kanada customomi dayawa.
www.paypal.com/us/smarthelp/article/what-is-the-difference-between-personal,-premier,-and-business-accounts-faq2258
dole sai kana da accoung bank ne kadai zaka iya bude paypal dinka kodai ko baka dashi zaka iya budewa sai naji ka
Dan Allah abani link din PayPal business
Don Allah inah buqatar number ka
Machan Allah mahdy ama PayPal Bai yi da kowacce wsya
Yanayi a kowace waya idan baka dakko application dnba zaka iya shiga ta browser www.paypal.com
Slm oga barka da warhaka mgd dan tambayata itace in dan Inasan nasawa alpha caller na kudi to my account bank yaya zanyi dan Allah
Aslm muna godiya sosai ykk kwana biyu nawa yadan sami matsala walh dan allah ina so katai makami ga number na ko kamin flashing ko kuma yada kaso da ko kabani number ka dan allah nakiraka muyimagana nasiri bachuta wlh nagode allah yada famana senajika wlh nasha wahala sosai
idan katura kudi yana daukan lokaci ne kafun ya shigo
Zaka iya SA kudi da Allah
Oga tambayata itace inzaka cire kudin sukoma banki daga pay pal ya xakai nagody
Akwai payoneer da ake amfani dashi su kuma zasu saka naka a banki
Assalam mahadi Dan Allah nawa zan bayar a tallata min TH-cam channel dinna plz
❤❤❤Thanks ❤❤❤
❤
Mahdy nikatina varve ne kuma naga daga viza sai marstar card yazanyi kenan
Gaskia verve bazaiyi ba sabda yanada wasu abubuwan da bayayi
Mun gode pls abunda ban ganeba wurin saka address nasa sokoto suka bani street Lagos
Ka saka address din garin da kke
Toni inaso inbude Amma ina Saudia yazanyi zan iya budewa da Layin Saudia
Assalamu alekum mahadi barka da aiki dafatan kana lafiya ni tanbayata anan shine na seta nawa PayPal account din yayi redi to Amma Kuma idan na tura kudi cikin basa shiga bana gainsu menene matsalar Kuma game da link din account din da ainayi bankina sai sunan man sai viza kat Amman vav bazaiyi ba shine nace ko akwai Karin bayani da zakayi min
Kaman ta da abu guda 1 baka koya mana yadda mutum zai tura kudin sa banki ba
A darasi na gava xam koyar daku kasan bude paypal din na koyar tukun
Slm allh yakara basira ni anbani kudi a wata game da nayi amma sunce senabu de PayPal account nayi amma nakasa Dan allh inada bukatar number wayarka Dan nakara maka bayani saboda ni yanxu bana Nigeria please 🙏
Dan Allah Ya ake activate din ATM card cikin PayPal
Slm mahdy mungode sosai
Dan Allah tanbayta anan iyace information da nayi anfani da shi a personal shine zan maimaita a business account din kodei zaniya sa daban daban ??? Nagode
slm dan Allah mahadi taya zan bude PayPal ina libya
Mungode sosai Amma Dan Allah ya mutum xeyi business din?
Dan Allah yazan linking din account dina Dan innasaka atm card dina sai yasaman ( ur card declined by issue bank ) plss
eh ba kowane banki keyi ba saboda bankunan mu yanzu ansa dokoki akai shi yasa muke shan wahala wajen saka banki
@@MahdyTech nawa UBA ne
Mallam mahdy na bude business paypal account amma yaki ya karbi katin bank nawa kuma dan Allah muna so a nuna mana website da zamu yi aiki a biya mu through paypal account din mu.Nagode
Zan koyar da yanda ake bude payoneer sai ka saka bankin payoneer a cikin paypal din
Slm mahdy dole sai da kati baki
Eh dole sai dashi
SLM barka mahadi inason labar ka ta watsa
Ya za aiii kukoyamana yedda mutum zai bude dollar account
Aslm Don Allah anuna muna yadda za a kasa number account na bankinka
ni ina dashi dama amma kuma baya request kudi
Idan baya request tsoho ne sai ka sake bude wani da sabon email zai nunama request
Slm