Kai jama'a Wallahi Allah yayi Mana maganin malamai Masu son daukaka da neman suna munafukan Allah, meyasa bazaku gayyaci Nuru Khalid kuyi muhadara dashi akan maganar Aqidar sa ba,? Sai yanzu zako fito kuna cewa Wai Yana bisa Aqidar inter Faith, ko Fafaroma yayi kalaman Gaskiya zamu goyi bayansa tunda bacewa yayi muzo mubi Aqidar sa ba, cewa yayi Adaina kashe Al'ummar mu a arewa
Iko sai Allah wlh na dauka malam zai fito ya yabawa Sheikh Nuru Khalid,bisa fitowa da yayi ya fadawa gwamnati gsky amma Allah ya nuna mana lokacin da Mlm zai fito ya fadawa gwamnati gsky kamar yadda Bello yabo yayi da Sheckh Nuru Khalid,da Sheckh Yakubu Katsina sukayi ba,🙏🏼🙏🏼
Sheikh Nura Khalid well done. Continue the fight against injustice, terrorism and hypocrisy. And may the good Lord protect you from the foolish, envious, wicked and mischievous people.
Allah yatsare mana imaninmu ,akidarsa daban Dama Bana binsa gaskiyarsa ma daban ,idan yafadi gaskiya zanbi ,bayan wannna kuma yariqe aqidarsa can Allah ya shiryeshi mukuma Allah ya tsaremu
Gaskiya na yarda yan'izala sune yan bokoram, wato kunfiso aci gaba da kashemu yan'iska kawai bi'iznillah saidai ku akashe ku MAKIYA ANNABI masu raba kawunan al'umman annabi, Allah ya shirye ku alfarman sayyadina rasulullahi 🤲
Maganar banza maganar wofi Wallahi kuji tsoron Allah Ko bautar gunki yakeyi meyasa Bakufada ba sai da ya taba masu Baku kongila. Toh kusani wallahi talakawa suna bayanshi Kuma Allah ya na bayan Mai gaskiya.
wallahi kuji tsoran Allah ku gama mai qazafi da makircin Allah yana tare dashi inshaallhu kuma zaku hadu a wajen Allah zuku maimaita abunda kuke fada a kanshi
Matt 5:44 Amma ni ina gaya muku, ku ƙaunaci magabtanku, ku yi wa masu tsananta muku addu'a. Allah ya gafarta malam duk wanda ya ga abinda sheikh ya fada ba daidai ba ya Allah ka daura masa abinda yake faruwa ga yan uwan sa ko na kusa da shi saboda ya ji zafin da sauran bayin Allah soki ji.
Duk cikinsu babu wanda aka kashe iyalinsa, shi yasa suka samu damar yin wannan surutun banza da wofi, amma inda lokacin Gwamnati Goodluck ne da yanzu sunce Nuru Khalid yayi dai dai, shegu makiya Allah
Inaga a fahimta ta adalci anan shine tabbas akidar nuru khalid ta inter faith ba Mai kyau bace amma maganan da yayi kan kisa da ake mana ba'a daukan matakin da ya dace tabbas anan inaga gaskiya ce y fadi...
Ba maganan intafed ba maganan tsoro akeyi kona kawo wani abu wallahi kunji kunya Allah. Karyan banza karyan bakomai ba sairakan musulmai. Kaduba su zakir naik mana kayi wa a azi akan mutane suyi addini mana amma sai raba kan musulmai.
Wai ba ance adaina datse karatun malamai ba sbd gudun tashin tashina, mudai Allah ya tsaremu Allah Yana gani duk Wanda bayason musulunci Bama yinsa ,kowaye Amma kasancewa Shi musulmine bazamuyi saurin yanke masa hukunci ba ,Amma dai duk Wanda yataba addjninmi wallahi saiya Debi kashinsa a hannu
Ynz dai magana ake ta gaskiya da gaskiya kuma ya fadi gaskiya tabbas,amma maganar akidar shi bbu ruwan mu kowa yaji da kanshi kawai...allah ya shiryar damu baki daya
Mallam ka fadi gaskiya Mal. Nuru ya fiku gaskiya wallahi. Idan Kun iya gyara ai ga abinda yayanmu na arewa suka koma. Idan abinda kuke koyarwa abu Mai kyaune ku gyara mana yayanmu na arewa da suka lalace
Tabbas Al, amurranan Na wasu Malamammu Chike Suke da Rudani Mu Samman ma Mu da bamuda ilimi Sai mu rasa Wanda Zamu kama Allah Ta,aala ya haska Muna hanya Madae Dae chiya yasa mugane gaskiya kuma yabamu ikon binta. Allah shi kyauta.
Agaskiya kuji tsoron allah Bedace ace anjingina manar nura khalid da waccan maganaba ta intafe koda hakane sai akalubalab ce shi tawata hanyar anma ba awan nan gabar ba yin haka kuskure ne dan maganar nema kuke kufidda shidaga muslunci anma batahan yar daya daceba saida yafadi wata gaba mai tsada anma dan kin allah sai ayanzu zaku haskawa al,umma cewa shi bacikakken musulmi bane inahankalinku da addininku
Yanzu mufah baruwanmu da waccan aqidar tashi ba ittah mukajiba yanzu abinda mukaje kawai yace Adena kashe mutane aka dakatar dashi Dan hakkan Kuma wallah Kuna da San rai da a kan waccan aqidar a ka qalubalanceshi da mungoyi baya Amma meyasa akaqi qalu balantarsaba a baya muna finci kenan ?
Da nazo kotu ka maimaita wadanan malaman da kayiwa Abdul-Jabbar da kaji kunya,ko su munafukai Yan maja malamanda Sun fuya balle kai makaryacin dan jarida izala,nura khalide ai tuni kungiyarku takishi saboda fadin gaskiyarsa safanin izala Yan neman kudi da addini
Wlh duk shekh Nura yafiku gaskiya da adalci da sani abinda yakamata kawai da baqin cikine da hassada akeyi mishi to in hakane ai ku yan izala Kuma ai gayanan muna tare da musulmin Saudia shekara da shekaru ammah Kuma suna fifita chiristia akanmu ayanzu a Saudia suma sunfi girmama wanda yazo daga America akan wani musulmi
Yakamata al'umma suguji wanan Radio n'a Abu Aicha alfurquane wal huda,.....domin kampen izala kawai sukeyi,sunkarya kasa dan neman alert,dan Allah awatsama jama'a. Wanan Tv agugeshi kawai.
Shi kuma wann Malamin Izalar wanda abu yayi ko yace akan kisan mutane da akeyi... Idan mutum ya fadi gskiya koda bakwa tare dashi yana da kyau asan ya fadi gskiya...
Maganar tsaro yayi bata akidaba amma yanzu ananema akawar da maganarshi ashigo da akidarshi mudai babu ruwanmu da wata akidarshi maganar tsaro da yayi muna bayanshi wlh
Slm Mlm, Don Allah mu daina kware wa juna baya. Naga yanzu malamai daga dayansu wani abu ya same shi sai ya zama wasu daga cikin su kamar murna suke. Kowa so yake ace shine ya daga tuta. Maganar Mlm Nuru gaskiyace. Kuma abin da ake nufi da a hada kai shine idan Christian zai girmama sauran addinai, musulmi zai girmama sauran addinai. Kowa zai girmama addini da aqida ta kowa me zai sa a riqqa fadace fadace a na zubda jini? Haka Allah ya ga damar ya halicce mu. Was farare wasu baqaqe. Addinai daban daban aqida daban daban. Kai hatta abinci yana da banbanci. Idan dan wani addini ya girmama addini na bai taba mun annabi na(SAW), bai taba addini na ba, bai taba mutunci na ba ina ruwa na da shi. Halin mu na kirki shi zai sa dan wani addini ya yi shaawar addinin mu har ya tuba ba wai da qarfin tsiya da fada ake canza ma mutum addini ba. Don Allah malamai a hada kai. In har da gaske ma mutum yayi kuskure to a tuntube shi a cikin sirri a fada mai kuskuren shi ba wai a fito duniya ana ta yada mutum ba. Allah ya sa mugane gaskiya kuma ya bamu ikon binta
Gaskiya ne a najeriya akwai massallar fahimta, ba kowa bane zai zama musulmi ba da hada kai mu zama daya ,da kyawawa tabi'u musulmi zaï sa wani Christian ya tuba, annabi (SAW) ya koya mana kyawawa halaya,baï kamata musulmi ya force kowa ya zama irinsa ba taare da meshi yayi sha'awar addinin ba,ama in an hada kai Christian ze iya fahimta addinin mu a sanu har yayi sha'awar tuba, Ku fahimce abinda cheikh Khalid ya fada,ba zaagi za kuyi ba, mu dukan mu maasu laïfi ne Only God Can judge
Allah yaqara wulaqantash Ni wallahi nayi watsi dashi harsai ya baiyana duniya cewa shi yadaina taya yahudawa aikin zuguza musunci Allah ya qara ganar damu
Ummah Shehu Allah ya saka miki da Alkairi, Allah ya kara kawo mana zaman lafiya a Nigeria, wallahi idan babu zaman lafiya ko wannan surutan da wa'innan malaman suke bazai yiwu ba.
Munafukin Allah Kaine baka gane addini ba. Makaman Nigeria 95 percent tsinannune . Wallahi duk Mai bin raayin makaman Nigeria sai ya shiga balai . Ba addini sukeyi ba illa sukar juna . Munafukan banza Yan alert
Kaji shirme, Yan kamfani, to amma Annabin Allah Ya San da hakan akwai kiristocin a lokacinsa amma yamusu adalci. Shiyasa ake qaga muku Yan ta'adda, Yan ci da addini. Koyi tamishi sharri kuna so sai kun baqantashi a idon mutane amma asirinku na tonuwa wadda ke fitowa da talaka matsayinku a addinin. Mayaudara masu ci da addini. Allah Ya gyara tunaninku
Na gode kwarai Abu Aishah Allah ya sa ka da alkhairi ameen. Babu shakka Nuru Khalid yana tare da barazana ga aqidar musulmi amma matsalar shine mafi yawan lokuta mutane sunfi girmama rayuwa da dukiya akan addini. Allah yasa mu dace da alkhairi ameen
Sam sam ba haka bane. Babu wata barazana daga Nuru khalid ga Musulunci. Sai dai in kana farin ciki da kisan bayin Allah da ake tayi musamman a northern Nigeria.
Ina Allah wadai da wannan akidanashi Allah yasa yagane gaskiya Dan wallahi duk Wani hadin Kai sakanin musulmai da kirista Babu soyaiya Nagaskiya sabuda basason musulmai kokadan wlh Allah yaganardamu Wannan masallaci da aka budemai Allah yasa kar ayi nadaman budemai
Tabbas allah zai daukaka nuru khalid sabida ubangi zuciya yake dubawa badadin bakin muba dan haka idan allah yaga gaskiyar a,amuransa to jahilai ko ince anbakinci sai dai sumutu abin mamaki maganarsa batashafi wata akidaba kawai gaskiya dakishin kasa yafada anma antono kuskurensa anfada dan abata abindayayi nakishin kasa da talaka kuma kusake salo wan nan bai karbuba
Kada kudauka kowa ma jihili ne Mana, shin maganar da sheik Nuru Khalid Yayi, cewa kodai gwamnati ta Hana kashemu da akeyi a Najeriya ko Kuma zamu kiyin zabe, menene illar wannan maganar? Mu meyadamemu da aqidarsa akan maganar dayayi koma waye yayisu
Gaskiya akwai malamai marasa tsoron Allah wallahi, shin Wai meye illar maganar sheik Nuru Khalid? Kai Dan bichi dakake cewa Nuru Khalid Yana Kan Aqidar inter Faith kaikuma mecece taka Aqidar? Kai Allah wadan wannan tashar takuma wallahi. Ku ko kunya bakyaji kuna kallon yadda ake kashe Al'ummar mu a arewa Amma Wai kunkoma kuna kallon Aqidar Nuru Khalid madadin ku kalli kalamansa, to Naga shedan ma yafadi Gaskiya Kuma manzon Allah s a w ya goyi Bayan Gaskiyar
Allah y karawa shek nuru Khalid lfy
Mudai munu tareda shi💪💪 kuma ko karuna yayi gaskiya zamu bita
Kai jama'a Wallahi Allah yayi Mana maganin malamai Masu son daukaka da neman suna munafukan Allah, meyasa bazaku gayyaci Nuru Khalid kuyi muhadara dashi akan maganar Aqidar sa ba,? Sai yanzu zako fito kuna cewa Wai Yana bisa Aqidar inter Faith, ko Fafaroma yayi kalaman Gaskiya zamu goyi bayansa tunda bacewa yayi muzo mubi Aqidar sa ba, cewa yayi Adaina kashe Al'ummar mu a arewa
Wannan haka yake
Allah yasaka da alkhairi malam abdulmajid diffa niger thanks you so much senior brother
Iko sai Allah wlh na dauka malam zai fito ya yabawa Sheikh Nuru Khalid,bisa fitowa da yayi ya fadawa gwamnati gsky amma Allah ya nuna mana lokacin da Mlm zai fito ya fadawa gwamnati gsky kamar yadda Bello yabo yayi da Sheckh Nuru Khalid,da Sheckh Yakubu Katsina sukayi ba,🙏🏼🙏🏼
Sheikh Nura Khalid well done. Continue the fight against injustice, terrorism and hypocrisy. And may the good Lord protect you from the foolish, envious, wicked and mischievous people.
Munatare da malam nura Khalid
Allah yatsare mana imaninmu ,akidarsa daban Dama Bana binsa gaskiyarsa ma daban ,idan yafadi gaskiya zanbi ,bayan wannna kuma yariqe aqidarsa can Allah ya shiryeshi mukuma Allah ya tsaremu
Allah shi kyauta
Gaskiya ne
Hassada ga mai rabo taki ce.
Allah ya taimaki mai gaskiya.
Gaskiya na yarda yan'izala sune yan bokoram, wato kunfiso aci gaba da kashemu yan'iska kawai bi'iznillah saidai ku akashe ku MAKIYA ANNABI masu raba kawunan al'umman annabi, Allah ya shirye ku alfarman sayyadina rasulullahi 🤲
Maganar banza maganar wofi
Wallahi kuji tsoron Allah
Ko bautar gunki yakeyi meyasa
Bakufada ba sai da ya taba masu Baku kongila. Toh kusani wallahi talakawa suna bayanshi Kuma Allah ya na bayan Mai gaskiya.
Subhanallah
Tabbas Nuru khalid gaskiya yafada amman shima badan Allah yakeyiba saboda Shima wakilin yahodawane saboda dan inter fetne
wallahi kuji tsoran Allah ku gama mai qazafi da makircin Allah yana tare dashi inshaallhu kuma zaku hadu a wajen Allah zuku maimaita abunda kuke fada a kanshi
Allah sakamuki da alkairi shawa nazu Allah Yanatari da Mai gaskiya
Matt 5:44 Amma ni ina gaya muku, ku ƙaunaci magabtanku, ku yi wa masu tsananta muku addu'a. Allah ya gafarta malam duk wanda ya ga abinda sheikh ya fada ba daidai ba ya Allah ka daura masa abinda yake faruwa ga yan uwan sa ko na kusa da shi saboda ya ji zafin da sauran bayin Allah soki ji.
Waishin Dan Allah Kai Abu aisha meke damunka ne mtseww
Daga yanzu na bar kallon alfurkan redio
Duk cikinsu babu wanda aka kashe iyalinsa, shi yasa suka samu damar yin wannan surutun banza da wofi, amma inda lokacin Gwamnati Goodluck ne da yanzu sunce Nuru Khalid yayi dai dai, shegu makiya Allah
Hakane Amma in murum ya fadi gaskiya y kamata agoyi bayan sa inde anason gaskiya
Mudemuna bayan Shaik nura khalid
Gaskiya malaman nageria sungamu da musifa dazarar ansamu wani malami na Allah yatashi zaiyi waazi Dan Allah
Shikenan ragowar sai suzame sujiya masa baya suyimar sharri iri iri Suma fitsr dashi daga musulunci saboda yace ahadu ahada Kai shine laifinsa hassada afili kaji wai ankai faransa ankaishi inane ku kinmanta bawa saudiyya take Baku Dan kuyada raayinta wai harkune kike dabakin wai anbashi kudi kida duk kowa yasan gwangila kuka dauko
To shikenan karkuzauna lfy daragowar Yan kasa kufito kukashesu tunda hakane raayinku munafikan banza
Duk irin bakin zaluncin dashugabanninmu sukemana
Kawai Dan anfadamusu gaskiya
Shine kuke fidda malamin daga addini saura Kuma kufara rabona wuta da aljanna tunda matsayinku yakai wlh kuji tsoran Allah duk wadannan dakake kafa hujja dasu dasu dabanza daayane bawanda zaikara yadda daku
Allah yatsare mana imaninmu yasa mufi karfin zukatanmu
amin
Gaskiya kuna so ne kawai kurikita al'umu domin shi malam nura bai nufin abinda malam albani yake bayani dom Allah kubar canjama mutane tunani please
Wallahi fa, kaayi gaskiya
Gaskiya
Nuru Khalid for life, Allah ka cika da Karare ka, yan'iskan malamai da Basu da hadinakai wato kun fiso ata kashe mu.
Qaryar banza che wallahi kawai dan ya fadi gaskiyane akan government
Inaga a fahimta ta adalci anan shine tabbas akidar nuru khalid ta inter faith ba Mai kyau bace amma maganan da yayi kan kisa da ake mana ba'a daukan matakin da ya dace tabbas anan inaga gaskiya ce y fadi...
Gaskiyane nikaina ina bayanka
Nima haka
Ba maganan intafed ba maganan tsoro akeyi kona kawo wani abu wallahi kunji kunya Allah.
Karyan banza karyan bakomai ba sairakan musulmai. Kaduba su zakir naik mana kayi wa a azi akan mutane suyi addini mana amma sai raba kan musulmai.
Wai ba ance adaina datse karatun malamai ba sbd gudun tashin tashina, mudai Allah ya tsaremu Allah Yana gani duk Wanda bayason musulunci Bama yinsa ,kowaye Amma kasancewa Shi musulmine bazamuyi saurin yanke masa hukunci ba ,Amma dai duk Wanda yataba addjninmi wallahi saiya Debi kashinsa a hannu
Maganganun dayayi akan tsaro gaskiya yafada kungikuma wannan Allah yashiryeshi yagane ba.asan gaskiya wlh duniya inazaki damu Innalillahi.wa.inna.ilaihirrajiun
Ynz dai magana ake ta gaskiya da gaskiya kuma ya fadi gaskiya tabbas,amma maganar akidar shi bbu ruwan mu kowa yaji da kanshi kawai...allah ya shiryar damu baki daya
Muna bayan Nuru khalid duk yadda zakukai ga batashi da yimai hassada.
Hmmm sani gaskiya daci gareta tabbas maganarsa akan tsoro da gwamnati gaskiyace bt akidarsa abin kyamace
Mallam ka fadi gaskiya Mal. Nuru ya fiku gaskiya wallahi. Idan Kun iya gyara ai ga abinda yayanmu na arewa suka koma. Idan abinda kuke koyarwa abu Mai kyaune ku gyara mana yayanmu na arewa da suka lalace
Assalamualaikum warahamatullah,wanna gaskiya abun kuyane ace yawanci malammanmu kunkoma yan cida siyasa wallahi kuji tsoron ubangijiku kusani zaku koma a hannusa ranar tashin kiyama. Ace wai kowane malami idon yaga Dan uwansa yakauce hanyar ungiji batatalin ya kirashi koyasameshi ya fahimtar dashi yakeyi ba saidai yane tozartar dashi aduni wanna dami yayi ka Don allah.
Abu Aisha, wallahi kanada matsala sosai, don haka kaji tsoron Allah.
Wannan hujojin basu isheka ba
Tabbas Al, amurranan Na wasu Malamammu Chike Suke da Rudani Mu Samman ma Mu da bamuda ilimi Sai mu rasa Wanda Zamu kama Allah Ta,aala ya haska Muna hanya Madae Dae chiya yasa mugane gaskiya kuma yabamu ikon binta.
Allah shi kyauta.
Amman tundabakufadaba sai yanzu munafukanbanza
Gaskiya Malam mudinga jin tsoron ALLAH
wanda yace a ajiye matsalolin addini a koma akan na duniya ya kamata ayi shiru akan haka? afuwan
Kai dan hassada a ina kuka kwace masallacin shashasha harkun yanke hukuncine matsiyaci la'ananne insha ALLAHU ubangiji saiya kunyataku
Up! Up!! Up!!! Nuru Khalid, say no to injustice, no killings of human being, Muna tare da Nuru Khalid.
Tundama da hannu izala tsige sheikh Khalid ina belo yabo mai baci buhari gabadaya mi anka ce mai
Allah yasa mudace Allah ya ganar damu gaskiya
Muji tsoron Allah.Ana ta kashemu dai amma bakwa magana.
Malam bichi bamu gamsu dabayanankaba
Allah ya ƙare Al furqan Allah ya ƙara ma na imani
Agaskiya kuji tsoron allah Bedace ace anjingina manar nura khalid da waccan maganaba ta intafe koda hakane sai akalubalab ce shi tawata hanyar anma ba awan nan gabar ba yin haka kuskure ne dan maganar nema kuke kufidda shidaga muslunci anma batahan yar daya daceba saida yafadi wata gaba mai tsada anma dan kin allah sai ayanzu zaku haskawa al,umma cewa shi bacikakken musulmi bane inahankalinku da addininku
Yanzu mufah baruwanmu da waccan aqidar tashi ba ittah mukajiba yanzu abinda mukaje kawai yace Adena kashe mutane aka dakatar dashi Dan hakkan Kuma wallah Kuna da San rai da a kan waccan aqidar a ka qalubalanceshi da mungoyi baya Amma meyasa akaqi qalu balantarsaba a baya muna finci kenan ?
Da nazo kotu ka maimaita wadanan malaman da kayiwa Abdul-Jabbar da kaji kunya,ko su munafukai Yan maja malamanda Sun fuya balle kai makaryacin dan jarida izala,nura khalide ai tuni kungiyarku takishi saboda fadin gaskiyarsa safanin izala Yan neman kudi da addini
Wlh duk shekh Nura yafiku gaskiya da adalci da sani abinda yakamata kawai da baqin cikine da hassada akeyi mishi to in hakane ai ku yan izala Kuma ai gayanan muna tare da musulmin Saudia shekara da shekaru ammah Kuma suna fifita chiristia akanmu ayanzu a Saudia suma sunfi girmama wanda yazo daga America akan wani musulmi
Ml maganar interfaith daban maganar kiraga govt da kakkausar murya daban. Ina bayan ml nura 💯
Wallahi gaskiyanka ne tunda basuyi magana interfaith ba sai yanxu wai mesa mutane suke haka ne wallahi muna tare da malam ko kunqi
Malan Nigeria babu gaskiya
Bichi malaman Alert. Allah ya kyauta
Yakamata al'umma suguji wanan Radio n'a Abu Aicha alfurquane wal huda,.....domin kampen izala kawai sukeyi,sunkarya kasa dan neman alert,dan Allah awatsama jama'a. Wanan Tv agugeshi kawai.
Fahimtar kace kaje sake bincike dakuma tunani
Ya Allah ka shiryan da mu Hanyar madaidaiciya
Allah yasaka da alkairi mlm abu aisha
Allah ya tsare muna immanin mu ka a zamu bisa ga hanya madaidaiciya
Assalamou alaykum warahamatoullah wabarkatahu malam allah ya sa mu gane musulumci
Shi kuma wann Malamin Izalar wanda abu yayi ko yace akan kisan mutane da akeyi...
Idan mutum ya fadi gskiya koda bakwa tare dashi yana da kyau asan ya fadi gskiya...
Abun da kakefada ba akidas Sabane sabo da ba akidarku dayaba malam kaji tsoron Allah
Maganar tsaro yayi bata akidaba amma yanzu ananema akawar da maganarshi ashigo da akidarshi mudai babu ruwanmu da wata akidarshi maganar tsaro da yayi muna bayanshi wlh
This man is talking about peace but you felt to understand him
Itadai gaskiya sunanta gaskiya kuma zamu karbeta kuda dagabakin wanda bamu sulmibane Sabuda gaskiya wannan malan yafadi gaskiya kuma bazamuyi zabeba
Allah ya sinewa IZALA
Slm Mlm, Don Allah mu daina kware wa juna baya. Naga yanzu malamai daga dayansu wani abu ya same shi sai ya zama wasu daga cikin su kamar murna suke. Kowa so yake ace shine ya daga tuta. Maganar Mlm Nuru gaskiyace. Kuma abin da ake nufi da a hada kai shine idan Christian zai girmama sauran addinai, musulmi zai girmama sauran addinai. Kowa zai girmama addini da aqida ta kowa me zai sa a riqqa fadace fadace a na zubda jini? Haka Allah ya ga damar ya halicce mu. Was farare wasu baqaqe. Addinai daban daban aqida daban daban. Kai hatta abinci yana da banbanci. Idan dan wani addini ya girmama addini na bai taba mun annabi na(SAW), bai taba addini na ba, bai taba mutunci na ba ina ruwa na da shi. Halin mu na kirki shi zai sa dan wani addini ya yi shaawar addinin mu har ya tuba ba wai da qarfin tsiya da fada ake canza ma mutum addini ba. Don Allah malamai a hada kai. In har da gaske ma mutum yayi kuskure to a tuntube shi a cikin sirri a fada mai kuskuren shi ba wai a fito duniya ana ta yada mutum ba. Allah ya sa mugane gaskiya kuma ya bamu ikon binta
Wannan gaskiya ne wly
Gaskiya ne a najeriya akwai massallar fahimta, ba kowa bane zai zama musulmi ba da hada kai mu zama daya ,da kyawawa tabi'u musulmi zaï sa wani Christian ya tuba, annabi (SAW) ya koya mana kyawawa halaya,baï kamata musulmi ya force kowa ya zama irinsa ba taare da meshi yayi sha'awar addinin ba,ama in an hada kai Christian ze iya fahimta addinin mu a sanu har yayi sha'awar tuba, Ku fahimce abinda cheikh Khalid ya fada,ba zaagi za kuyi ba, mu dukan mu maasu laïfi ne Only God Can judge
Gaskiyana
Allah yaqara wulaqantash
Ni wallahi nayi watsi dashi harsai ya baiyana duniya cewa shi yadaina taya yahudawa aikin zuguza musunci Allah ya qara ganar damu
Ummah Shehu Allah ya saka miki da Alkairi, Allah ya kara kawo mana zaman lafiya a Nigeria, wallahi idan babu zaman lafiya ko wannan surutan da wa'innan malaman suke bazai yiwu ba.
Gabadai Nigeria ba asan mai gaskiya ba
kaji tsoron allah malam
Aslm baa tonowa mutun tsohon laifi ko kuskure yatabyin barku tayiwa yabari danhaka azan aiki dabisa akan maganada tasamu yanzu ba tsohowar magaba tudda tayuwa yadaina
To malam miye kuskuran dr nurun
Allah ya shiryi malamanmu.
Muna godiya sasai malam
Karya kuke allah ya fiku
Mallam gaskiya yafada akan tsoro.
Me yasa bakafadaba tunda farko ssi yanzu. Sanata yabaka kodi ko.
Wonan karyane
Munafukin Allah Kaine baka gane addini ba. Makaman Nigeria 95 percent tsinannune . Wallahi duk Mai bin raayin makaman Nigeria sai ya shiga balai . Ba addini sukeyi ba illa sukar juna . Munafukan banza Yan alert
Mal sheik Nuru khlid, gaskiya ya fada, ana kashe mu, manyanmu na shuru, Allah ya isa.
amin
Kaji shirme, Yan kamfani, to amma Annabin Allah Ya San da hakan akwai kiristocin a lokacinsa amma yamusu adalci.
Shiyasa ake qaga muku Yan ta'adda, Yan ci da addini.
Koyi tamishi sharri kuna so sai kun baqantashi a idon mutane amma asirinku na tonuwa wadda ke fitowa da talaka matsayinku a addinin.
Mayaudara masu ci da addini.
Allah Ya gyara tunaninku
Allah yatsinewa maciya amanar addini masuci da Addini mustiyata Azzalimai mutsiyatan banza da wofi
Amin
allah shi tabbatar da alkhairi
Na gode kwarai Abu Aishah Allah ya sa ka da alkhairi ameen.
Babu shakka Nuru Khalid yana tare da barazana ga aqidar musulmi amma matsalar shine mafi yawan lokuta mutane sunfi girmama rayuwa da dukiya akan addini.
Allah yasa mu dace da alkhairi ameen
sosai ma kuwa ai wannan shine manufar su su kara cusawa mutane san duniya
Sam sam ba haka bane. Babu wata barazana daga Nuru khalid ga Musulunci. Sai dai in kana farin ciki da kisan bayin Allah da ake tayi musamman a northern Nigeria.
Kai kafiye yada farfaganda
Abun daya kamata Karin ka research dinsu bashi kakeyiba Sai farfaganda Anya kuwa kagyara zuyiyan ka
Kai malam kaima baka San gaskiya
NIRA khalid is a fine preacher., and he is not a government stooge.
Amma kai bakada kishin wan uwanka musulmi allah yasa yan ta adda suma ziriar ka fede agabanka yanda sukeyi
A'uzu billah walaki
Wallahi tallahi hakane malam
Baruwanmu da matsalar fahimtarku yanzudai mahanar ceton rayuwar talakawa ake. Muna tare da nura Khalid
AminAminMashaAllhaNgier🤲🤲👏👏
Ina Allah wadai da wannan akidanashi Allah yasa yagane gaskiya Dan wallahi duk Wani hadin Kai sakanin musulmai da kirista Babu soyaiya Nagaskiya sabuda basason musulmai kokadan wlh Allah yaganardamu
Wannan masallaci da aka budemai Allah yasa kar ayi nadaman budemai
Nuru halide ya fadi gaskiya
Tabbas allah zai daukaka nuru khalid sabida ubangi zuciya yake dubawa badadin bakin muba dan haka idan allah yaga gaskiyar a,amuransa to jahilai ko ince anbakinci sai dai sumutu abin mamaki maganarsa batashafi wata akidaba kawai gaskiya dakishin kasa yafada anma antono kuskurensa anfada dan abata abindayayi nakishin kasa da talaka kuma kusake salo wan nan bai karbuba
Ya Allah kasa yagane
Allah yatsinewa dukkan makiya gaskiya
Wannan mutumin banyarda dashiba wallahi
Kada kudauka kowa ma jihili ne Mana, shin maganar da sheik Nuru Khalid Yayi, cewa kodai gwamnati ta Hana kashemu da akeyi a Najeriya ko Kuma zamu kiyin zabe, menene illar wannan maganar? Mu meyadamemu da aqidarsa akan maganar dayayi koma waye yayisu
Mash alla mins godiya da iron wayarmana dakai daake allyakara
Anbaka kudi kazo kana chika Mana kune malamam alart
Malam Allah ya saka maka da aljannah ameen.
Shi Buhari Annabi ne?
Mudai muna goyan bayansa adaina kashe mutane babu ruwanmu da aqidan sa sarkin yada farfa ganda da iyayi kawai
Gaskiya akwai malamai marasa tsoron Allah wallahi, shin Wai meye illar maganar sheik Nuru Khalid? Kai Dan bichi dakake cewa Nuru Khalid Yana Kan Aqidar inter Faith kaikuma mecece taka Aqidar? Kai Allah wadan wannan tashar takuma wallahi. Ku ko kunya bakyaji kuna kallon yadda ake kashe Al'ummar mu a arewa Amma Wai kunkoma kuna kallon Aqidar Nuru Khalid madadin ku kalli kalamansa, to Naga shedan ma yafadi Gaskiya Kuma manzon Allah s a w ya goyi Bayan Gaskiyar
Allah yashirya
Wallahi Kai karen Yan izalane kuda kuke da akidar kafirta iyayen annabi munafukai kawai
Zaku tsaya agaban Allah da sheik
Abun ansa sonzuciya Allah ya kyauta
Allah yasa mudace
Abu aisha duk abindazakufada mu nabayan nurakalid munafikin banza
Kayi hakuri idan abinda na fadi ya bata maka na gode dan uwan
Wonan hasadane
Gaskiya wannan gidan youtube dinnan se a hankali