turji, wata sabuwar hirar tonon asiri me ban mamaki da akayi da dan majalisa

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 27 พ.ย. 2024

ความคิดเห็น • 57

  • @ibrahimabubakar2176
    @ibrahimabubakar2176 2 ปีที่แล้ว +3

    Allah ya saka da alheri abu aisha
    Allah ya kawo mana qarshen wannan masifa ya hayyu ya qayyum

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne Hon Aminu boza. Allah ya kareka

  • @اميناساني
    @اميناساني 2 ปีที่แล้ว

    Allah sarki mlm muna maka fatan samun nasara arayuwarka duniya da lahira wlh inajin dadin shirinka

  • @dalibansunnahtv
    @dalibansunnahtv 2 ปีที่แล้ว +1

    Inna lillahi wa inna ilaihirrajuun, wallahi wannan gwamnati annobace a garemu kenan kisan ya zama siyasa, Allah yayi mana maganin su alfarmar Annabi da alquran Ameen

  • @rabiatukatsinaal7626
    @rabiatukatsinaal7626 2 ปีที่แล้ว +1

    ALLAH ya kyauta isha ALLAH zesa kinna lahira

  • @illaissaka272
    @illaissaka272 2 ปีที่แล้ว +6

    Malam wlh inajin dadin sauraranka Allah Saka da alkairi

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 2 ปีที่แล้ว +2

    Toh Allah kaine Allah qarfinmu yaqare dabaru sun qare ya Allah ka kawomana dauki

  • @alousoufianou9847
    @alousoufianou9847 2 ปีที่แล้ว +1

    Agaskiya al'amarin Nageriya

  • @kabiruabdulkadir6231
    @kabiruabdulkadir6231 2 ปีที่แล้ว +1

    Malam Allah ya karama basirà

  • @bounougana5011
    @bounougana5011 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alkhairi allah ya bamu Zaman lafiya

  • @AishaAbubaka-vn3vs
    @AishaAbubaka-vn3vs ปีที่แล้ว +1

    Allah ya isa Wallahi karshensu bazatayi kyau ba duk Wanda keda hannu ko baki cikin wannam musiba😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭.

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ
    @امكوثرامكوثر-ك5ظ 2 ปีที่แล้ว +1

    Subahhanallah allah katsaremu jamial musilmai allah yasa mudace allah yakawu mana dauki dan girmaka ya rabbi jazakumllahu khairan

  • @abdussamadabdulaziz5812
    @abdussamadabdulaziz5812 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yabamu shuwagaba nagari Allah yatimaki musilimci da musilmai baki daya

  • @abubakarbubajajere1020
    @abubakarbubajajere1020 2 ปีที่แล้ว

    Allah yakarawa malam Imani da nisan kwana allah yakawomana karshen wadannan kashe kashen

  • @issahoussaini7465
    @issahoussaini7465 2 ปีที่แล้ว +4

    Innalillahin wa Inna ilaihin raji'un😭 Allah ya sakama da Alheri Dan uwa🙏

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 2 ปีที่แล้ว

    Ya Allah kayimana maganin azzalumai malam Allah yasakada alkairi

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 2 ปีที่แล้ว +1

    Kawai Ana Siyasa da Rayukan mutane ne.
    Jama a Batun Gwabnati ta taimakeku. Bata lokacine, babu wani taimakon da buhari zaiyi.
    Ba shine ke gaban Shiba. Kusan abinda kuke. Kuma buhari adalin shugaba bane. Kuyi Hattara

  • @malamgumel3547
    @malamgumel3547 2 ปีที่แล้ว +1

    Lahaula wala quwata illa billah Allah ka mana maganin wannan masifa Jamaa a ci gaba da rokon Allah don shine magani Allah ya kyauta menene irin haka gwamnati hakki ne kanta ta yi maganin wadannan lalatattu tsinannu yan taadda masu kashe jamaa baji ba gani

  • @ibrahimabubakar2176
    @ibrahimabubakar2176 2 ปีที่แล้ว +3

    Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un
    Allah ka kawo mana dauki dan hasken alqur'ani mai girma 😭

  • @gmlibya6483
    @gmlibya6483 2 ปีที่แล้ว

    Jin jina ga mortala Balou asada
    Allah yakareci amen🤲🤲🤲

  • @ibrahimabubakar2176
    @ibrahimabubakar2176 2 ปีที่แล้ว +3

    Gskya wannan dan majalisar yana fadan gskya akan gwamnatin Nigeria .......kawai ana wasa da hankalin mutane ne wlhi

  • @yaumusaumaru410
    @yaumusaumaru410 2 ปีที่แล้ว

    You

  • @faridamahammad556
    @faridamahammad556 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah yasamudace. Amin

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kyauta

  • @yakubumusbahuyakubu2364
    @yakubumusbahuyakubu2364 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara tona musu asiri
    Kuma allah yay mana maganinsu

  • @Fatima-zo7eq
    @Fatima-zo7eq 2 ปีที่แล้ว

    Innalillahi wainna Innalillahi rajun
    😭😭😭😭😭💔💔💔💔Africa Africa Africa eeeh, Africa leaders why?
    May Almighty protect you all ameen

  • @hajiyahauwasaudiyya3585
    @hajiyahauwasaudiyya3585 2 ปีที่แล้ว

    kai duniya ya allah sa abusa kahon
    tashi kiyama wih masifar ta isa
    😭😭😭😭😭😭

  • @sarkialakos5839
    @sarkialakos5839 2 ปีที่แล้ว

    Innalillah wa inna ilaihi raji'ou Allah yasa mu dace

  • @habubakarsala175
    @habubakarsala175 2 ปีที่แล้ว +1

    Nigeria tanabukatan zama hurriya saboda yakasance kowa yaji soron kowa

  • @faroukomar5500
    @faroukomar5500 2 ปีที่แล้ว

    Haba kaima Dan majalisa yakamata kudaina wasa da hankalin talakawa, kunsan da sojoji basayin operation a inda su turji suke zaune kuma kuka kasayin Report zuwa ga gwamna shikuma yafadawa shugaban kasa, wannan kawai kana kare Mai gidanka ne (governor) saboda kununa ma mutane cewa federal government batayin komai Akai. Allah yasakawa talakawan da ake kashewa

  • @ibrahimandi4226
    @ibrahimandi4226 2 ปีที่แล้ว +2

    Tabɗijan maganar Bello MT Asada ta tabbata wlh akwai munafunci da cin amana kasa a Nijeriya

  • @hajiyahauwasaudiyya3585
    @hajiyahauwasaudiyya3585 2 ปีที่แล้ว

    innalilawa inna ilaihirra ju un 😭😭😭
    👏👏🇸🇦🇳🇬

  • @mustaphaadamu5822
    @mustaphaadamu5822 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya kara maka lafiya

  • @حفصهحفصه-ذ4ي
    @حفصهحفصه-ذ4ي 2 ปีที่แล้ว

    😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲

  • @makkahlives4603
    @makkahlives4603 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasa mudace

  • @ibrahimusman6032
    @ibrahimusman6032 2 ปีที่แล้ว

    Wlh akwai wata manifa cikin wanan tafiya

  • @rabiyammama4324
    @rabiyammama4324 2 ปีที่แล้ว +1

    Ni kam wallahi na kasa gane wannan al amari. Me y'an siyasa za su samu da ga kisan bayan Allah da ke yi don Allah.

  • @hassanmujitabazander8538
    @hassanmujitabazander8538 2 ปีที่แล้ว

    Innalillahi wa inna ilaihi ra ji un Allah ya kawo dauke gagawa😭😭😭

  • @muhammedbappa7560
    @muhammedbappa7560 2 ปีที่แล้ว

    To wa ya cire su

  • @aliyunakoza2474
    @aliyunakoza2474 2 ปีที่แล้ว

    Muna rokon Allah yabamu zaman lafiya.

  • @gmlibya6483
    @gmlibya6483 2 ปีที่แล้ว +2

    Abin maki🤔🤔🤔😭😭😭

  • @khadeejahusmanyerro93
    @khadeejahusmanyerro93 2 ปีที่แล้ว

    Allah katseremu...Wai kidnapper's tsafi ne yasa suka gagari manyan Nigeria ko Kuma sbd akwai hannun manya a wannan abun????

  • @fatimadaudaabdul8493
    @fatimadaudaabdul8493 2 ปีที่แล้ว

    Haka ne, wallahi gaskiya ka fada

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 2 ปีที่แล้ว

    Ya Allah kayimana maganin azzalumai malam Allah yasakada alkairi