Sallah Raka'a biyu don neman kusanci da Allah bayan sallama sai a karanta Ala ya'alamu man khalaqa wa huwalladiful habir, 72. Sannan kace Allahumma ar'rini fi manami kaza.... .... Anason inzai yiyu ka/ki kwanta awaje kai/ke kadai kuma wajan ya zama yana da tsarki, ana iya maimaita wannan aiki har sau uku in ba'a ga abun da ake nema ba a yi na farko da izinin Allah za a ga abun da akenema. Allah Ya datar damu da ijaba amin.
Idan kanaso a nuna abu a mafarki kayi Sallah rakaa 2 ka karanta Allah Ya'alamu min Khalaqa wahuwa ladiful kabeer 72, Kulhuwallahu 11,Sai kace ya Allah ka nunamin a bacci na wannan
Dan allah malama nayimafar. Indiban ruwa ariji kwadi sai naga nadebo ruwan da kwadi aciki❤❤❤❤
Always bless 🙌
Sallah Raka'a biyu don neman kusanci da Allah bayan sallama sai a karanta Ala ya'alamu man khalaqa wa huwalladiful habir, 72. Sannan kace Allahumma ar'rini fi manami kaza.... .... Anason inzai yiyu ka/ki kwanta awaje kai/ke kadai kuma wajan ya zama yana da tsarki, ana iya maimaita wannan aiki har sau uku in ba'a ga abun da ake nema ba a yi na farko da izinin Allah za a ga abun da akenema. Allah Ya datar damu da ijaba amin.
Allah yasaka da alkairi ❤
❤❤❤❤❤❤
Allah yasaka da hairan muna godiya Malam
👍👍👍
Allah yasa da alkairi
allah ya taimaka mallam muana godiya
Jazita Khairaan Fadhilatush Sheikh Maulana Malam Abbas Sadauki, Sadaukin Faidha.
🎉
Jazakallahu khairan
Allah ya saka da alkhaire
Muna godiya sosai
ina yima malan fatan alleri allha ya biyaka da aljan n'a fidawusi
madallah
Allah yasaka maka da alkhairi
Masha allah
assalamu alaikum ina tambaya wai kuneman zabin wana abu mutum zai iya yin wanan aikin
2:01 جعفر
الله
شكرا لك
Allah Ya biya bukata Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam
Assalamualaikum malam ya fassaran mafarci danbiga SUNA mutun ama Koda sunhadu ba againi wada sunanema nagode malam
Erreur neman mutun
Idan kanaso a nuna abu a mafarki kayi Sallah rakaa 2 ka karanta
Allah Ya'alamu min Khalaqa wahuwa ladiful kabeer 72, Kulhuwallahu 11,Sai kace ya Allah ka nunamin a bacci na wannan
Mungode sosai malam
👍👍👍