HADIZA GABON: Shehu Ajilo ya ja mu can baya,na gano kalubalen mawakan da,na kuma jiyo halin Dan Adam

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 219

  • @alhshuaib4138
    @alhshuaib4138 ปีที่แล้ว +3

    Alhamdulillah alh shehu ajilo shut is life a teacher and again an Artist very interllengent In those days I so much like his songs may Allah guided him and protect him ameen

  • @hauwabello6706
    @hauwabello6706 ปีที่แล้ว +7

    Allah sarki ajilo da ba mutuwa da anyi wa tsufa kuka…so touching Wallahi, ya burgeni kallamansa a natse.Allah ya bashi lfy.Gabon Allah ya sakamiki da mafificin Alkhairi fid dunya wal akheer Don nasan bazaki barshi haka ba.I like the way u respect him. Keep it up👍

  • @habibausmanbawa2573
    @habibausmanbawa2573 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya qara lpy Mai Amfani da nisan kwana baba ajilo, Allah yasa su cika alqawari

  • @gccgggmistakes3501
    @gccgggmistakes3501 ปีที่แล้ว +4

    Dan Allah hadiza kinfi karfi mota kibashi inda hali

  • @nasirabba7034
    @nasirabba7034 ปีที่แล้ว

    Muna godiya hajia hadiza shi kuma allah ya kara mashi lfy
    Saura a gayyato mana alh surajo mai asharalle

  • @wkjsjshs7879
    @wkjsjshs7879 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah ya Kara lfy alhaji shehu ajilo tun Ina yarinya nakeson wakokin ka wakar aure da wakar halin Dan Adam ❤

  • @muhammadmusabello4477
    @muhammadmusabello4477 ปีที่แล้ว

    Masha Allah gaskiya naji dadin wannan hiran taku da Alh Shehu Ajilo sannan wannan wakar da yayi na dan adam mai wuyan gane hali ina matukar son ❤ wakar sosai

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 ปีที่แล้ว

    In da rai za a ha'du...gani ga Alh Ajilo a TVn Gabon..farkon ganin sa da ni a bikin 'kawata June 1994...👏👏🇳🇬 #hadzaaliyugabon 👍👍

    • @bekamtanimun2542
      @bekamtanimun2542 ปีที่แล้ว +1

      Ashe kin tsufa

    • @jamilaadamuy9975
      @jamilaadamuy9975 ปีที่แล้ว +1

      @@bekamtanimun2542 e mana 😀, sauran qarashi ne kawai Allah sa mu cika da imani🙏

    • @bekamtanimun2542
      @bekamtanimun2542 ปีที่แล้ว

      @@jamilaadamuy9975 ameen yayata fatan alkeri daga adis ababa Ethiopia

  • @Hms_collectionng
    @Hms_collectionng ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kara tsawon kwana Mamman Shu’aibu gadar gayan he’s my grandpa and he’s 100yrs+ now well and healthy

  • @abuajatv4441
    @abuajatv4441 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah,Allah yakara daukaka Gabon

  • @bellosalisu447
    @bellosalisu447 ปีที่แล้ว

    Allah sarki hadiza gabon kinyi kokari dan Allah kitambayeshi wakar haliburaza hali

  • @YusufAbbas-tv
    @YusufAbbas-tv ปีที่แล้ว

    Ina farin ciki so sai gani Uba na Shehu Ajilo Danguzireey a wana gida na Hadiza Gabon tv Allah ya kara arziki na nisan kwana🫡

  • @abubakarmsani7705
    @abubakarmsani7705 ปีที่แล้ว +2

    A gaskiya hajiya hadiza wannan show nake ya wuce nishadantarwa,,, makaranta ce,,,kuma muna karuwa

  • @alhassanusman159
    @alhassanusman159 ปีที่แล้ว

    Gaskiya shehu ajilo yanada basira Allah yakarama rayuwa Albarka

  • @salamathamidu1421
    @salamathamidu1421 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah, Allah yasa a gama da duniya lfy alhaji baba ajilo

  • @MuhammadsaniGarba-cf5dt
    @MuhammadsaniGarba-cf5dt 10 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah Allah ya qara daukaka da arziki yabada lfy

  • @KATSINATV
    @KATSINATV ปีที่แล้ว +4

    MashaAllah, one thing i like about him is he's just sooo straight and honest no any corner corner. Amma Kanal Abdulmuminu Aminu tsohon gwamnan Borno yana nan da ranshi bai rasu ba

  • @zainabbashir113
    @zainabbashir113 ปีที่แล้ว

    Masha Allah
    Allah yaqara lfy da nisan kwana
    Allah sarki rayuwa
    Allah ya baku ikon cika mishi alqawari
    #governo el rufa'i #matawallen maradun

  • @AishaAbdulazeezUzair-ly4ni
    @AishaAbdulazeezUzair-ly4ni ปีที่แล้ว

    Masha Allah!
    Rayuwa kenan Furfura ta ishe Matashi Wa'azi Allah kasa mugama da duniya lafiya.

  • @issoufoudadesanoussi8400
    @issoufoudadesanoussi8400 ปีที่แล้ว +1

    Wow thanks for bringing Ado for us

  • @Aminou20
    @Aminou20 ปีที่แล้ว

    Barka Hajia Hadiza ni masoyikine allah yayi albarka

  • @basirabello5665
    @basirabello5665 ปีที่แล้ว

    Allah sarki rayuwa, Ubangiji na roke Ka Ka bani arziki dazan taimaki bayin Allah irin Wannan Dattijon.Alhaji Ajilo ganin Ka haka wallahi Ka bani tausayi sosai Allah ya baka lafiya

  • @Zakitv-e4v
    @Zakitv-e4v ปีที่แล้ว

    Inaso à kamuna naziru sarki kuma inaso abamu labari Soyyar sa da hadiza aliyu Gabon nagode❤

  • @ruqayyahaliyu1534
    @ruqayyahaliyu1534 ปีที่แล้ว

    Ma sha Allah... Interesting Allah ma ta rahama. I am also a sickle cell warrior. Baba we are warriors not sickler.

  • @nuragambo8328
    @nuragambo8328 ปีที่แล้ว

    Hajiya Hadiza Wallahi kin kyauta kwarai da gaske

  • @yahayaumardanhajiya1962
    @yahayaumardanhajiya1962 ปีที่แล้ว +1

    Mash Allah hajiya yarmu maganin kukan Allah yakara daukaka da nisan kwan biyu🥰

  • @halisagambo1482
    @halisagambo1482 ปีที่แล้ว

    Masha Allah aunty hadiza Allah cikamaki burikanki na alkairi
    Allah yacigaba da shiga lamarinki damu gaba daya

  • @ibrahimalhassan3351
    @ibrahimalhassan3351 ปีที่แล้ว

    Muna jiran ranar da SARKI A KANNYWOOD ZAI ZO, wato sarki Ali Nuhu

  • @issoufououmar-v2g
    @issoufououmar-v2g ปีที่แล้ว +1

    fatan.alhayri.hadiza.gabon.
    nazabai.hamaisu.bireker

    • @issoufououmar-v2g
      @issoufououmar-v2g ปีที่แล้ว

      dagani.issofou.jinjina.ga.tashar.
      hadiza.gabon.

  • @danfulotikadoguga8632
    @danfulotikadoguga8632 ปีที่แล้ว

    Gaskiya na ji dadin wannan Hira. Ajilon waqa Allah Ya qara ma ka lahiya.

  • @NAKOWAPLUSTV
    @NAKOWAPLUSTV ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah done

  • @mahadim.isahofficial1303
    @mahadim.isahofficial1303 ปีที่แล้ว

    Masha Allah naji dadin kawo mana wannan mawaki Allah ya taimake mu baki daya.

  • @muazumuhammedboto2824
    @muazumuhammedboto2824 ปีที่แล้ว

    Allah sarki shehu ajilo, Allah ya kara lafiya.

  • @MammanMuhammad-rd6tz
    @MammanMuhammad-rd6tz ปีที่แล้ว

    Hajiya hadiza Allah ya Kara basira don Allah hajiya hadiza fun da kin fara kawomana mawakanmu dauri wauche Zaki kawomana alh surajo mai asharalle????

  • @etsarzikadogotv6209
    @etsarzikadogotv6209 ปีที่แล้ว

    Dan Allah a kawo mana Ibrahim guda biyu mindawari da mai shinku in ma son samu ne da Saima Muh'd, kin ji Hadiza, wallahi muna jin daɗin wannan shirin sosai, Issaka daga yamai Jamhuriyar Nijar.

  • @IbrahimSabosani-ou6bv
    @IbrahimSabosani-ou6bv ปีที่แล้ว

    Slm hajjiya hadixa aliyu gabon, ina kaunar ki sbd allah, kuma inai miki addu'a koda yaushe, allah yabaki miji nagari, mekaunar ki sbd allah, shigar mutunci tana yimiki kyau.

  • @aeshamagaji
    @aeshamagaji ปีที่แล้ว

    Najidadi firan nan, Allah ya kara daukaka🙏🏻shikuma baba Allah ya bashi lfy👏🏻 munkuma gode da shawaran da ake bamu hakan yakara chusamun qaunar harkan nan..much love mamah❤🥰bye👋

  • @sameerahshehu6079
    @sameerahshehu6079 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Hadiza Gabon kina shan yabo sosai Allah ya kara daukaki

  • @rakiyaannur8421
    @rakiyaannur8421 ปีที่แล้ว +1

    Màsha Allah. Words and counsel of our elders are words of wisdom

  • @bachobachibachir4583
    @bachobachibachir4583 ปีที่แล้ว

    Allah yabaka Lafiya 🤲 BaBa 🤲 Amine suma Amine 🤲🤲

  • @lawalimadougou6386
    @lawalimadougou6386 ปีที่แล้ว

    Macha allah barikalahou fikoum akayatomouna malan mawaki masoyiki nazirou m Ahmed

  • @BasharMuhammad-gn5mn
    @BasharMuhammad-gn5mn ปีที่แล้ว

    Dun Allah hadiza kisako Muna sarki mana

  • @IchaouAbdousouley-oz2oe
    @IchaouAbdousouley-oz2oe ปีที่แล้ว

    Masha Allah najidadin firannan Allah yabaka lafiya Shehu ajilo

  • @ummuaffantv6280
    @ummuaffantv6280 ปีที่แล้ว

    Ma sha Allahu.
    Aunty Hadiza a dunga gayyato marubuta don Allah.

  • @mustaphaidris8747
    @mustaphaidris8747 ปีที่แล้ว

    ❤❤❤❤❤
    Allah ya qarama lpy ya sa kaffara ne

  • @IbrahimMohammed-en1uj
    @IbrahimMohammed-en1uj ปีที่แล้ว

    Godiya Haj Hadiza naji matukar wannan gyayyatar dakuma tattaunawa

  • @hajiyabinta1192
    @hajiyabinta1192 ปีที่แล้ว

    Allah sarki

  • @ibrahimfatima961
    @ibrahimfatima961 ปีที่แล้ว

    Masha Allah
    Wlh kina matukar burgeni,Allah yasa ka Miki da alkhairi

  • @salamatumohammed5428
    @salamatumohammed5428 ปีที่แล้ว

    Hadiza garbon gsky kina burgeni Ina Jin dadin wannan program din naki, Alh ajilo Allah ya Kara lfy da nisan kwana

  • @Danliman
    @Danliman ปีที่แล้ว

    Dattijon arziki allah yakarawa rayuwa albarka ameen next time UMAR MB ❤❤

  • @MuktarBello-qi1qv
    @MuktarBello-qi1qv ปีที่แล้ว

    Allah yabamu ikon cika alkawari

  • @MohammedNura-g6z
    @MohammedNura-g6z ปีที่แล้ว

    Best Guest Allah Yakara maka Lfy Alhaji shehu ajilo Wanka

  • @asmaualiyu191
    @asmaualiyu191 ปีที่แล้ว

    Masha Allah, allah yabaka lfy.aunty dije barka da aiki❤

  • @EngHausaTech
    @EngHausaTech ปีที่แล้ว

    Yakamata a sakq matasa suma adinga gayyatansu🙌

  • @ruqayyahaliyu1534
    @ruqayyahaliyu1534 ปีที่แล้ว

    Allah sarki kakus Allah baka lafiya ya sa ka mike. @malam nasir El Rufa'i and @ maradu help kakus and fulfill ur promise

  • @samailasidi3255
    @samailasidi3255 ปีที่แล้ว

    Macha Allahu ya kara lfya da basira

  • @AsmyBabeey
    @AsmyBabeey ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah baba ajilo

  • @علويبنعلي-ي1ب
    @علويبنعلي-ي1ب ปีที่แล้ว

    ALLAH ya qarawa baba lfy

  • @dausiyyanuhuyusuf
    @dausiyyanuhuyusuf ปีที่แล้ว

    Allh sarki bantaba ganinsaba se yanzu sedai wakokinsa da nakeji

  • @AhmadUsmanMininyawa
    @AhmadUsmanMininyawa ปีที่แล้ว

    a gayyato mana Dr. Sirajo maiasharalle da Alh. Bawa Dankwairon Gombe da Fahad Saadou Bori.... i like the way you doing things keep it up Hajjaju

  • @doctorfreesh9623
    @doctorfreesh9623 ปีที่แล้ว

    Masha Allah.
    Alh Shehu Ajilo Muna Maka fatan Alheri Allah Ya Kara lpy,

  • @nusaibaabdulhadialiyu9660
    @nusaibaabdulhadialiyu9660 ปีที่แล้ว

    Ae muna son shata🥹❤️‍🔥❤️‍🔥

  • @alhajiringim8386
    @alhajiringim8386 ปีที่แล้ว

    Tun ina yaro nake son wakokinsa. So philosophical and intelligent celebrity.

  • @hayatusuman9055
    @hayatusuman9055 ปีที่แล้ว

    Masha ALLAH Thanks you baba chefu

  • @umarsale-nr3qi
    @umarsale-nr3qi ปีที่แล้ว

    gaskiya hadiza kidinga gaiyatomana mawaƙin galgajiya

  • @moussahabou2886
    @moussahabou2886 ปีที่แล้ว

    Bonjour la grande dame hadjiya hadiza aliyou gabon, j'espère que tu es en pleine de santé ? J'ai l'un de ton supporteur

  • @AdamMagaji-ie6ne
    @AdamMagaji-ie6ne ปีที่แล้ว

    Bring shehi tajill izzi pls

  • @ZaharauSalisu-rt9pr
    @ZaharauSalisu-rt9pr ปีที่แล้ว

    Masha Allah, farinciki mai dorewa Aunty hadiza

  • @ddudv
    @ddudv ปีที่แล้ว

    Allah ya kara lfy babbn mu🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @HuduSamaila
    @HuduSamaila ปีที่แล้ว

    I need aisha Aliyu tsamiya to be our next visitor

  • @sahabiyakoubou941
    @sahabiyakoubou941 ปีที่แล้ว

    Bonsoir comment vous allez je suis très content je suis heureuse je suis fier j'ai taxify de votre programme qui Allah soubhana wa ta'ala vous bénisse Kiala Maître Albert dans votre programme c'est votre ami Yacoubou sahâbi Cotonou

  • @aishatumusa3574
    @aishatumusa3574 ปีที่แล้ว

    Allah sarki 😢

  • @saleemalkalisenior5946
    @saleemalkalisenior5946 ปีที่แล้ว

    Allah Yaqara Girma Anty Diza

  • @halisagambo1482
    @halisagambo1482 ปีที่แล้ว

    Aunty hadiza inasan inyi magana da ke Amma banida hanyar hakan Allah sarki ni

  • @SulaimanTukur-vq2er
    @SulaimanTukur-vq2er ปีที่แล้ว

    Masha Allah fatan alkairi
    Allah yakara dau'kaka

  • @musashuaibu110
    @musashuaibu110 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Thank Your My Baby

  • @alioagali7057
    @alioagali7057 ปีที่แล้ว +1

    Ali nuhu ❤❤❤

  • @Abbarx7
    @Abbarx7 ปีที่แล้ว

    Allah ya game rai da gafara. Allah ya kara lafiya

  • @Maijiddamainasara
    @Maijiddamainasara ปีที่แล้ว

    Tsufa me kyau🎉❤❤

  • @BilyaIbrahim-on6bw
    @BilyaIbrahim-on6bw ปีที่แล้ว +1

    Aslm hajiya Hadizatu dan Allah ki gayya ci babangida kaka dawa gusau

  • @aichatoumahammedd9964
    @aichatoumahammedd9964 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara dauka ka

  • @nanaaishaahmed2231
    @nanaaishaahmed2231 ปีที่แล้ว

    Please kikawo mana Sadi Sidi Sharifai dan Allah yai mana wakokin shi masu dadi da muryan mutane kala kala yabamu tarihin rayuwar sa.

  • @aminulawal7662
    @aminulawal7662 ปีที่แล้ว

    Haj. Hadiza banji kin kawo ma bako maganar jakadiya ba.

  • @buharialiyu3818
    @buharialiyu3818 ปีที่แล้ว

    Assalamu alaikum warahamatullahi dafatan alhairi, naji dadin wannan fira da kukayi tareda Alhaji shehu Ajilo Danguzuri,ina son wannan zaure ya gayyato mana Alhaji Buhari Aliyu Idris Wakilin Ayyukan Zazzau Zazzau domin a tattauna dashi akan sha'anin Sarauta

  • @lagostv4894
    @lagostv4894 ปีที่แล้ว

    Gaskiya hajiya hadiza kina bamu nishadi

  • @abdulwahabmuhammad1834
    @abdulwahabmuhammad1834 ปีที่แล้ว +1

    Da allah ki bashi motor hajiya hadiza

  • @yusufabubakar1190
    @yusufabubakar1190 ปีที่แล้ว

    Hadizah Gabon munaso akawomuna Bashir Mai shadda

  • @alheriyusuf2693
    @alheriyusuf2693 ปีที่แล้ว

    Very nice man

  • @abdullahiadamujibir6566
    @abdullahiadamujibir6566 ปีที่แล้ว

    I wish you quick recovery from your paralysis. Dan Allah yan uwa duk wanda yanada hanya tunatar da mai girma Gov. El-Rufai ya taimaki bawan Allah nan dukuma shi Gov. Gaba daya

  • @yusufmuhammad6270
    @yusufmuhammad6270 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara Nisan kwana dattijon arziki

  • @inadalbrnadazanbakamadine1060
    @inadalbrnadazanbakamadine1060 ปีที่แล้ว

    ma sha allah Allah yaqara nisan kwana❤❤❤

  • @MuhammadKabirumar-ci7cx
    @MuhammadKabirumar-ci7cx ปีที่แล้ว

    Muna godiya Hajiya deeje

  • @joory3829
    @joory3829 ปีที่แล้ว +1

    He's beautiful man masha Allah and beautiful eyes😍😍❤

  • @صفيةميغا
    @صفيةميغا ปีที่แล้ว

    ماشاء الله تبارك الله

  • @PMGTv-w2
    @PMGTv-w2 ปีที่แล้ว +1

    Zanturama Matawalle In Sha Allah Dankalili Kuma Zan Turamashi

  • @Usmanumar-d2v
    @Usmanumar-d2v 5 หลายเดือนก่อน

    Allah yabada LAFIYA

  • @bangismg2657
    @bangismg2657 ปีที่แล้ว

    barkanki da kokari anty🤗

  • @Haidarsnn-ml6ff
    @Haidarsnn-ml6ff ปีที่แล้ว

    Assalam alaikum anty hadiza Allah yakara lafiya da nisan kwana dan Allah kigayyatomana saurayinki aliji (hausa Rafas)🙏🙏🙏

  • @kingb2k952
    @kingb2k952 ปีที่แล้ว

    Masha Allah 🙏

    • @abdullahimuhammad3424
      @abdullahimuhammad3424 ปีที่แล้ว

      Aslm. Hajia hadeeza sis. Dan Allah ki gayyatomana Auwal Adam. Aminin Adam A zango. Ada

  • @muhammadnasiruharuna8654
    @muhammadnasiruharuna8654 ปีที่แล้ว

    Allah qarakyauta Rayuwa