Magana akan sabanin Dr idris da wasu malamai.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 2 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 69

  • @IssaHoussaini-rl2tr
    @IssaHoussaini-rl2tr วันที่ผ่านมา +4

    Ma sha Allah Allah ya saka da alheri da nasiha amine

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji 2 วันที่ผ่านมา +8

    Allah saka da alkhairi dr imam idris muna tare da dr

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 2 วันที่ผ่านมา +8

    Abu aïsha mungode ina nemanka kayafemin Abinda nayimaka lokacin kadiyar iyayen annabi.inda nace kana neman jeudi da kadiyar iyayen annabi Muhammad saw🙏🙏🙏 Masha'allah Allah ya saka da alhairi mu munatareda dr idiris mujadaddi tawhidi ❤❤

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  วันที่ผ่านมา +3

      Dan uwa na yafe maka na kuma yafe maka Allah ya yafe mana baki daya na gode sosai uhibbuka fillah.

  • @AboubacarAlassane-f7t
    @AboubacarAlassane-f7t 2 วันที่ผ่านมา +5

    Daga Gabon salut Ina tare da kai

  • @actualiteenafriquetv9766
    @actualiteenafriquetv9766 2 วันที่ผ่านมา +3

    Ma cha Allah
    Allah ya kare Dr Idriss

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 2 วันที่ผ่านมา +6

    Dr Ikun Allah,Allah shi karawa rayuwa albarka,tanki bakin cikin Yan kamisho kana tasha ace ba mota

  • @احمدعبدالله-ب3و7ع
    @احمدعبدالله-ب3و7ع 2 วันที่ผ่านมา +6

    Alhamdullahi Asheikh Idris abdul'aziz dutsen tanshi
    Dokton TAUHIDI africa
    Dokton SUNNAH africa
    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @jikanadamasuleman8664
    @jikanadamasuleman8664 วันที่ผ่านมา +1

    Yes Dr is the best sheikh in Nigeria

  • @mansurshuaibu6796
    @mansurshuaibu6796 23 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Dr ikon Allah ne Allah yakarawa dr idris imani da nisan kwana

  • @abdulbakiibrahim2556
    @abdulbakiibrahim2556 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yasaka da gidan Aljanna Allah yakara tsayar damu Alan gsky da Amana Allah yakara Kare Dr

  • @zainabyahaya1548
    @zainabyahaya1548 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan magana haka take yana yawan fadan gaskiya Allah ya tsare dr idris.

  • @Kwame966
    @Kwame966 2 วันที่ผ่านมา +6

    Dr tauhidi to the world ❤❤❤

    • @usmanmunir2554
      @usmanmunir2554 วันที่ผ่านมา

      ko Kuma Dr Hassada bah

  • @AdvancePhones
    @AdvancePhones 2 วันที่ผ่านมา +4

    Habu Aisha Allah Sakamaka da Alkairi, Allah kara karemana Dr Idris

  • @harounamahamadou
    @harounamahamadou 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    As salamu aleikum abu A'ishah Allah ya sakah maka da alheri amine summa amine muna bayan gaskiya duk indatake Allah yasaka wa dr idris abdul aziz dah alheri Allah ya albarkaci rayuwar sa da alheri amine summa amine Daga kwatano Benin république

  • @MuhammadIdris-r3k
    @MuhammadIdris-r3k 2 วันที่ผ่านมา +3

    Muna tare da dr Idris insha Allah

  • @Hamzaaliyu655
    @Hamzaaliyu655 วันที่ผ่านมา +1

    Dr. TAUHEED ❤❤❤

  • @Yahouzamahamadou-h8p
    @Yahouzamahamadou-h8p 2 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya karama Dr Idriss lafiya da Nisan kwona❤❤❤

  • @smgcom2908
    @smgcom2908 วันที่ผ่านมา +2

    Dr is the best word

  • @MIBelloGraphicDesign
    @MIBelloGraphicDesign วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya sakawa Dr. Da Alkhairi, duk Malamam Izala babu wanda yakaishi Tauhidi, shi abu mafi muhimmnci a musulunci.

  • @mamaneoumarou543
    @mamaneoumarou543 วันที่ผ่านมา +4

    Daga Sénégal ina Tare da ku

  • @souleymaneamadou4218
    @souleymaneamadou4218 2 วันที่ผ่านมา +2

    Dr Idriss hafizahu Allah 🥰🥰🇳🇪♥️🇳🇪♥️🇳🇪♥️

  • @MUBARAKSAMBO-w2i
    @MUBARAKSAMBO-w2i 2 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya biya da aljanna Firdausi

  • @ibrahimyusufyawale2180
    @ibrahimyusufyawale2180 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya taimaki Dr idris

  • @aboubacarsahibou.adarnagat414
    @aboubacarsahibou.adarnagat414 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya saka da alheri❤

  • @lawalibrahim5181
    @lawalibrahim5181 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yasakamaka da Alkhairi

  • @MoussaAssoumane-e7n
    @MoussaAssoumane-e7n 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yasaka da alheri

  • @RabilouSani-g7x
    @RabilouSani-g7x 2 วันที่ผ่านมา +2

    آمين

  • @khaleefazulfa933
    @khaleefazulfa933 2 วันที่ผ่านมา +2

    ❤❤❤

  • @AbdulhamidAbdullahi-k9e
    @AbdulhamidAbdullahi-k9e 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya sake da alheri

  • @MAMANEIbrahim-l1z
    @MAMANEIbrahim-l1z 2 วันที่ผ่านมา +1

    Toh Allah yasawaka muku

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah yasakama dr Idris da alkhairi munagane tauhidi

  • @ZakariaAdaman
    @ZakariaAdaman วันที่ผ่านมา

    Amine

  • @khaleefazulfa933
    @khaleefazulfa933 2 วันที่ผ่านมา +3

    Dr Idris abdulaziz bauchi hafizahullah imamu ahlussunnah wal jamaah na Africa bana kano ba 🤫 ehee

  • @issayacouba8712
    @issayacouba8712 2 วันที่ผ่านมา +5

    Wallahi summa tillahi billahil azim Dr Idris ne kadai nike iya kona data ta duk juma'a in saurari hudubar sa tun farko har karsha da baya da son zuciya amma sauran Allah ya sawwaka

    • @slimkid0225
      @slimkid0225 วันที่ผ่านมา

      Billahi ka binciki zuciyarka?

    • @ahmadjabir7087
      @ahmadjabir7087 วันที่ผ่านมา

      Huduba ko surutai

    • @mubarak7219
      @mubarak7219 วันที่ผ่านมา

      Kakoyi asara

    • @sanusirkhausatv1825
      @sanusirkhausatv1825 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Nima haka

  • @Djamilou-ct4le
    @Djamilou-ct4le วันที่ผ่านมา

    Allahu Akbar mungode

  • @moubarakabdussalamtv
    @moubarakabdussalamtv 2 วันที่ผ่านมา

    gaskiyane ❤❤❤❤

  • @AliyuYusuf-c3l
    @AliyuYusuf-c3l วันที่ผ่านมา

    Wanda yakeso yahada kan alle umman annbi Allah ya taymakeshi wanda yakeso yaraba Allah yaraba tinaninshi da hankalin shi

  • @Sheikh_jafar_Jr
    @Sheikh_jafar_Jr 2 วันที่ผ่านมา +2

    Assalamu Alaikum, Dan Allah asa Mana Link din WhatsApp Group

  • @ALIYUMUHAMMADGARBA
    @ALIYUMUHAMMADGARBA 2 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah

  • @abdulrasheedkurgwi2294
    @abdulrasheedkurgwi2294 วันที่ผ่านมา

    Ai Dr. IDRIS da ace ba gaskiya yake karewa ba, Walh da tun can baya da'awar sa ta mutu. Amma sama da shekaru 30 haka yake babu canji. Allah ya kare mana Dr.

  • @MansurJibrin
    @MansurJibrin 2 วันที่ผ่านมา

    ❤❤❤❤❤

  • @BassirouSaidi
    @BassirouSaidi วันที่ผ่านมา

  • @MamanHumaira-xk6sy
    @MamanHumaira-xk6sy 2 วันที่ผ่านมา

    Ai sai sutayi dama wlh malam banza yai dasu baimasan sunyiba insungaji zasuyi shiru

  • @gmlibya-5359
    @gmlibya-5359 2 วันที่ผ่านมา

    ❤️❤️🇳🇪🇳🇪

  • @suleimanadam5021
    @suleimanadam5021 วันที่ผ่านมา

    Haukar banza kenan shine kadai yake da gaskiya kenan shi bazaa fada mishi ba kenan

  • @abdoulwassioukpodji580
    @abdoulwassioukpodji580 2 วันที่ผ่านมา

    Malam mun gane su

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 2 วันที่ผ่านมา

    Bama goyon bayan cin mutunci da sunan raddi wannan ba dedebane, kuma Dr idris yaji soron Allah tabbas alafuzansa akwai kuskure abunda yake zucciyansa kuma Allah ne yasani yakamata ya karbi kuskurensa ya gyara kalamansa shine kawai damuwan mu ahlusunnah. Allah sa mudace

    • @MoussaAssoumane-e7n
      @MoussaAssoumane-e7n 2 วันที่ผ่านมา

      Mine ne cin mutunci ?

    • @bilyaminuabubakar9907
      @bilyaminuabubakar9907 2 วันที่ผ่านมา

      @MoussaAssoumane-e7n eg kwananan akan masalar hoto yafito ya zagi manyan malaman mu na sunnah ykirasu da yan iska

    • @lawalibrahim5181
      @lawalibrahim5181 2 วันที่ผ่านมา

      To ai duk wanda zekawo shubuha ahadisan manzon Allah (S.A.W) to Dan iska ne. Tunda bawani malamin da Allah yaturomana wai muyi anfani da raayinshi bachin yayi karo da hadisi.

    • @bilyaminuabubakar9907
      @bilyaminuabubakar9907 2 วันที่ผ่านมา

      @@lawalibrahim5181 Allah sarki ynzu irin tarbiyan da kakoya agurin mll idris ynxu dukkanin malamai da sukyi tawili a hadisin manzon Allah akan masalar hoto dukaninsu yn iskane, tab Allah sa kugane ku manyan Dr kudena yimasa makwaniyar soyayya

    • @khaleefazulfa933
      @khaleefazulfa933 วันที่ผ่านมา

      @@bilyaminuabubakar9907 malan abinda baka gane ba shine mu agurinmu duk wanda zaiyi fada da hadisan annabi bawai dan iska ba idan akwai abinda yafi dan iska to zamu kirashi dashi ( hadisan annabi muke karewa bawani qato ba ).

  • @LawalSulaiman-h5g
    @LawalSulaiman-h5g 2 วันที่ผ่านมา +2

    Shima dr Idris haka yake neman kuskuren malamai ni har kullun tambayata shine su malaman dayake fadin sharrinsu basu da wani alkairi ne? Yakamata kufahimci wani abu wlh tallahi wasu suna sauraran dr Idris ne sabida raddi bawai dan su fahimci ilmi ba yakamata mabiya su lura da wannan Allah ya ganar damu gaskiya ya bamu ikon binta

  • @auwaluahmad182
    @auwaluahmad182 2 วันที่ผ่านมา +1

    Abu Aisha kaima kanaso karinga goyon bayan San zuciya to wlh kasani Allah zai iya dauke albarkar wannan tashar taka Kai shaidane gameda tashar sarki zaki saboda San zuciyarsa Allah ya kwashewa tashar albarka Ina Kara jaddada maka Dr akan katon kuskure yake kadena raragefe kana goyon bayansa arziki Allah be take bayarwa KO Dr idris bai bakaba to Allah zai baka bana goyon bayan barna cin zarafin malamai

    • @AdvancePhones
      @AdvancePhones 2 วันที่ผ่านมา

      Saidai Adauke Albarkarka

    • @mandeensalisu4762
      @mandeensalisu4762 วันที่ผ่านมา

      Hmmm Allah yarabamu da san zuciya, wato shi dr maganar sa tana iya daukar taawili. Allah ya kyauta amma kusani wlh wannan shine asalin kungiyanci, tunda dr ba haka yake maamalantar yan uwansa malamai ba, kuna nufin duk kasarnan shi yafi kowa fahimtar gaskiya? Kowa akan kuskure yake kenan? Allah yarabamu da san zuciya, ya taimaki maluman mu nasunnah yakara hadamana kansu

  • @abubakarwando2642
    @abubakarwando2642 2 วันที่ผ่านมา +1

    Masha Allah

  • @tankoabdulsalam3562
    @tankoabdulsalam3562 วันที่ผ่านมา

    Masha allah