🙄🙄 no wonder he continues doing what he’s doing! Ya tara daki kai sai abinda ya ga dama yake fada muku, shi idris yafi kowane malamine? Shi baya kuskure ne? Wawaye yan wahala
Kai Alkanawy shaidan ma tsoranka yakeji saboda sharrinka. Dr Idris yawuce ka Nan Gani Nan bari. Kuma wlh idan baka tuba ba fitinar da kakeso ka yada, sai yadawo kanka
KAI DAI MUNAFUKI NE WALLAHI, DUK MAI HANKALI YAFAHIMCI MAI DR YAKE CEWA, KAI KUMA KAMURDA MAGANAR, ACIKIN BIYU KO KAI JAHILI NE? KO MAI SON ZUCIYA, WAWA KAWAI
Sai zagi kukeyi Ku fada ma Dr Idris gaskiya. Shi Dr Idris lokacin da yake magana akan wasu ba Mai zagin sa amma idan wani yayi magana akan Dr sai Ku haushi da zagi.
Alkanawi ba abinda kake nufi haka Dr idirs yakenufi ba. Hakkinsa akanka shine ka kyautata zato gareshi. Takayama zai gadi magna Don kokarin daidaita Kansa da annabi? Anya bakaso zuciya bakuwa alkanawi? Kar fushinka akan mutum yahanaka yi masa adalci.
Allah ya tsaremuna dr tawhidi daga shedanun yaran zamani irinsu alkawi.dr Rana merabama kowa aiki Allah ya taimaki mujadaddi tawhidi
In Allah ya yarda Dr bazaitanka maba Wawa kawai
Allah Qarawa Rayuwar Dr Idris Albarka 🙏🏻
Amin Amin
Continue deceiving yourself
Ameen thumma ameen.
Ameen 🤲
Allah ya sawwake Amma alkanawi na bar sorareka insha'Allah
Wlh kai wannan tsedaninekai Allah yashiryeka wawa kawai mai san tada fitina
Kai wannan yaro kaji tsoron Allah
Alkanawi dan Allah kasa litafi Ka karantar da mutane yafi wanan rudani da ka keyi wly billahi a tafi ayi karatu yafi
Dr Idriss Allah yakiyayeka daga in iska wawayé
Sha sha sha
Da ina sauraran ka Amma yanzu na sauka daga hakan domin na fahimci baka da kunya wallahi
Saboda ya taba annabinka ko ?
Allah ya shirye ku
@Kaigam subhaallah Annabi kuma
Kuji tsoron Allah ku dai na Dora irin wannan shirmen
Dan Allah asaka littafi akarantarda jama'a abar cikamu da surutun banza
Malam kafadi gaskiya duk zafinta mungode sosai
Allah yakarama dr idiris dawkaka
Idris ikon Allah ❤❤❤❤❤
Allah ya shir yaddamu baki daya,Dr ikun Allah
Allah yakawomana mafita gahalinda mukeciki akasarmu Nigeria da Sauran kasashen musulmai
Insha Allah sai Allah ya tozarta ka
Dr,ikon Allah,kai kadai gayya.Alkanawi mu baka burgemu ko kadan fa.
Abubuwanda sukafatu kwanannan wlh sainaji inason dr idris
Munsan akwai munafukkai ahlussunnah, wlh da zaran bakada tauhidi kazo duniya a banza...@...😢
Kaji wawa shaidan minene wanda dr yayi na kuskure banza jaaki
Alkanawi Allah ya taimakeka.
Alkanawy Allah ya tsare mana kai. Acigaba da kokari up sunnah
Wlh kura kuren dr idris gameda sunnah sunada yawa kawai ankawar da kaine don wasu alkhairai nasa to Amma abin yafara wuche gona da iri
To'Allah ya shiryamu
Ina ji wannan ba chi da abin yi
Wanan hassada ce kakeyi Idriss waliyin Allah ne wly kana bata sunanka
🙄🙄 no wonder he continues doing what he’s doing! Ya tara daki kai sai abinda ya ga dama yake fada muku, shi idris yafi kowane malamine? Shi baya kuskure ne? Wawaye yan wahala
Kai Alkanawy shaidan ma tsoranka yakeji saboda sharrinka. Dr Idris yawuce ka Nan Gani Nan bari. Kuma wlh idan baka tuba ba fitinar da kakeso ka yada, sai yadawo kanka
Wallahi daliban Dr basa son gaskiya
MAHAUKACI
Mabiya dr Idris zagin alkanawi dakukeyi shike tabbatar da kungiyancinku
Yauwa ka gane kenan
In Allah ya yadda nadena sauraronka
Allah ya Saka da alkhairi Malam Rabiu Alkanawi
Kay kaypa ba mlm bane, ku kanawa duk Wanda ya gaji da karamin sana'anar sa se ya koma dampara dasunan malamta duk karya kuke. Kalli gemunka munapiki
Alkanawi ikon Allah, likitan mahaukata.
Shi dr idris matsalarsa indai kana bayansa wai dole yakareka ko yadaga maka kafa
Kuma daka baya yazama haka
Yauwa haka yake wallahi
Ko waye idan zaka goyi bayan sa to saiya baka kariya
Alkanawi Allah yatsine ma albarka munafiki
Tsoho ya gaza wajen Tarbiyya
Wlh kazubar da mutuncinka
Dan marasa Tarbiyya, sarkin Hassada.
Zatunka ra'ayinka..To ina ruwanka da daliban Dr. Wallah bakada tarbiya, ka kira mal. Idris goga.
Wannnan yaron yafara zarewa wlh 😂😂😂 yakamata akaishi hasibiti
jahili wawa
KAI DAI MUNAFUKI NE WALLAHI, DUK MAI HANKALI YAFAHIMCI MAI DR YAKE CEWA, KAI KUMA KAMURDA MAGANAR, ACIKIN BIYU KO KAI JAHILI NE? KO MAI SON ZUCIYA, WAWA KAWAI
Sai zagi kukeyi Ku fada ma Dr Idris gaskiya.
Shi Dr Idris lokacin da yake magana akan wasu ba Mai zagin sa amma idan wani yayi magana akan Dr sai Ku haushi da zagi.
Wannan shine Qungiyanchi ai
Mahaukaci makaryaci jahiline Kai wlh alkanawi
Ko na dai bata tafiyar gaskiya. Da kai data.
Alkanawi ba abinda kake nufi haka Dr idirs yakenufi ba. Hakkinsa akanka shine ka kyautata zato gareshi. Takayama zai gadi magna Don kokarin daidaita Kansa da annabi? Anya bakaso zuciya bakuwa alkanawi? Kar fushinka akan mutum yahanaka yi masa adalci.
Kai an yi wawa munafuki a nan.
Wallahi alkanayi munafukini
Kai mah
baka kai komai bh sai jahilci da cin mutuncin mutane haka zaka kare
Likitan mahaukata , alkanawi.
Alkanawi richin adalcinka Yana fitowa
Allah chiryeka munafiki 😅😅😅
Mal alkanawi kafadi gaskiya duk zafinta mungode