To dama awannan kadanne dagachikin akin karamin dansanda shariba wllh dayawan yansanda masu shiga da karatunsu sunfi mutunta mutane dakuma kokarin kyautata aiki Allah dai ya kyauta
Yayi rashin gaskiya, amma akwai alamar tambaya a magan ganun, 1.Abokin aikin shi yace bayan ya ajiye uniform ne ya dena zuwa aiki? 2. Shin ya rubuta takardan barin aikin? Allah ya bayyana gaskiya.
😂😂😂wallahi nidai banyadda da wannan video ba, Inaga kamar tsoron brekete family ne police keyi shi aka shafamashi mai abaki chewa zaa shiga lamarin shi. Amma nasa brekete family zasu binchika abunnan in sha Allah
Basoron allah balai na mutane allah ya issa 😢😭
Gaskiyane, kiyawa kama Allah yataimakeka bisa yi dan Allah
Dan Allah Jama.a Kuji Taran Allah Arika Fadin Gaskiya
Allah ya kyauta ya kuma taimaki jami'an tsaron mu akan dadai.
Baka kyautawa kankaba domin munji tausayinka Amma yanzu ta tabbata kai makaryacine Allah yashiryemu.
Gaskiya haruna kyawa inamatuqar qaunarka saboda Allah domin gaskiyarda kake kamantawa Allah dafamana gabaya
To Allah yasa da gaskine bazaluntar shi akayiba Allah ka sawwaqa
Dan girman allah kukara kulleshi
Kaji Kunya Wallahil inbanda zuciyata muslunci da nai maka bakar addu'a kabatawa yansanda suna kasa munji haushinsu Ashe Kaine azzalumi.
Wlh na sanshi a sheka
Yah Allah kabashi lafiya
😢❤❤❤❤🎉🎉 Masha Allah Amin Suman Amin
Allah yasa mudace
To dama awannan kadanne dagachikin akin karamin dansanda shariba wllh dayawan yansanda masu shiga da karatunsu sunfi mutunta mutane dakuma kokarin kyautata aiki Allah dai ya kyauta
Innalillahi Allah ya rabamu da ƙarya
Allah yayi jagora sosai
Nigeria kénnan fah kouloum sakaji watta sabawa
Subhanallah
Yayi rashin gaskiya, amma akwai alamar tambaya a magan ganun,
1.Abokin aikin shi yace bayan ya ajiye uniform ne ya dena zuwa aiki?
2. Shin ya rubuta takardan barin aikin?
Allah ya bayyana gaskiya.
Ayi mashi hukunchi tukuna tunda sun maida social media wajen karya
To abin da baiyana shi zamu bi
Allah
😂😂😂wallahi nidai banyadda da wannan video ba,
Inaga kamar tsoron brekete family ne police keyi shi aka shafamashi mai abaki chewa zaa shiga lamarin shi.
Amma nasa brekete family zasu binchika abunnan in sha Allah
Gaskiya kam
Gaskiya kam
Ku tumurmushe shi
Toooo😅
😂😂😂
AHAF WALLAHI GASKIYA GARA A DAINA BIYEMA MARASA ĎA'A IRIN SU SEAMAN ABBAS 😂😂😂😂
😂😂
Ku bincika kwakwalwarsa
🎉🎉🎉🎉😂❤
Toooo😅