YANZU-YANZU Shugaban ‘yan bindiga Kacala Bugaje ya tuba, ya mika wuya da kansa, ya saki mutane (50)

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 8 ก.พ. 2025
  • Fitaccen Shugaban ‘yan bindiga Kachallah Bugaje ya tuba, ya mika wuya da kansa, ya kuma saki mutane (50) da ya yi garkuwa da su
    Wani fitaccen shugaban ‘yan fashin daji, da aka fi sani da Kachallah Bugaje, ya yi watsi da ayyukan fashi da makami a bainar jama’a, ya kuma yi alkawarin mika wuya tare da mayakansa guda 50.
    A cikin wani faifan bidiyo mai tsawon mintuna 5 da dakika 42, wanda Zagazola Makama ya saki, Bugaje, wanda a yanzu yake son a yi masa lakabi da Zakiru Bugaje, ya yi tir da sace-sacen mutane da kashe-kashe, inda ya bayyana matakinsa na sauya wata sabuwar rayuwa.
    “Mun yi garkuwa da mutane sama da 50, mun kira iyalansu, kuma mun nemi kudin fansa- wasu sun kai naira miliyan 10, wasu kuma naira miliyan 25. Amma daga baya mun sake su ba tare da mun anshi ko kwabo ba, saboda tsoron Allah.” Inji shi.
    Bugaje ya nanata nadamar abin da ya aikata a baya, inda ya jaddada cewa ba zai sake shiga cikin aikata laifuka ba.
    Ya yabi Annabi Muhammad (SAW) sannan ya bukaci sauran masu aikata miyagun laifuka da su yi watsi da wannan hanyar.

ความคิดเห็น • 25

  • @ibrahimissoufou2077
    @ibrahimissoufou2077 7 วันที่ผ่านมา

    ALLAH ya sa mu tsira taré Machallah

  • @taseuabubakar4117
    @taseuabubakar4117 7 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah, Allah ya karbi tubanku

  • @EshaBabah-tj5tg
    @EshaBabah-tj5tg 7 วันที่ผ่านมา

    Allah ya Aminche yasa wannan tuban NAKU shine Alkhairinsa agareka Allah yataimake ku yasa kuyi TUBA na GASKIA

  • @AmeenatuAbdulqader
    @AmeenatuAbdulqader 8 วันที่ผ่านมา +3

    ALLAH yasa haka Ameen

  • @NuraKabir-q2m
    @NuraKabir-q2m 6 วันที่ผ่านมา

    Allah ya
    Gafartamana gabadaya

  • @IbrahimYusuf-x1w
    @IbrahimYusuf-x1w 8 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yasa dagaskene Imani yashigeku kuma kuntuba tubata gaskiya taubatun nasuha Ameen

  • @wliyyi3775
    @wliyyi3775 7 วันที่ผ่านมา

    Allah yaqara shiryaku

  • @Shehugmt.v
    @Shehugmt.v 6 วันที่ผ่านมา

    Salllahu Alaihi wasallam 💖💖💖💖

  • @MaryamMuhammad-y6c
    @MaryamMuhammad-y6c 5 วันที่ผ่านมา

    Allah y Kara shiryaku

  • @JamiluShehu-c8p
    @JamiluShehu-c8p 8 วันที่ผ่านมา

    Dan Allah wanan barawo dan wane wajene

  • @adammuhammadnur6677
    @adammuhammadnur6677 7 วันที่ผ่านมา

    Allah yashiryi dukkan mugayi

  • @aminaabubakar2551
    @aminaabubakar2551 8 วันที่ผ่านมา

    Ya Allah Ka qara shiriyar su

  • @adammuhammadnur6677
    @adammuhammadnur6677 7 วันที่ผ่านมา

    صلى الله عليه وسلم

  • @sanimsaeed4272
    @sanimsaeed4272 8 วันที่ผ่านมา

    Masha ALLAH allah ubangiji ya gafarta maku dan girman annabi Muhammad S A W

  • @Frdoes
    @Frdoes 8 วันที่ผ่านมา

    S a w Allah yasa Allah gafurin rahimane

  • @umarsalisu3895
    @umarsalisu3895 7 วันที่ผ่านมา

    Katuba mikake da makami
    Katuba kabaro daji

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 8 วันที่ผ่านมา

    Ma sha allah Allah yaqara shiryaku

  • @SADDIQUSADIQ
    @SADDIQUSADIQ 8 วันที่ผ่านมา +1

    ❤ ALLAHU AKBAR

  • @ghalimuhammad4683
    @ghalimuhammad4683 7 วันที่ผ่านมา

    Wai Allah za'a yaudara 😂

    • @Abdullahi-tj2ee
      @Abdullahi-tj2ee 6 วันที่ผ่านมา

      Ka ringa kyakkyawon zato kaifa kana amsa sunan Muslim

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 8 วันที่ผ่านมา +1

    Yaya zakayi da haqqin jamaa akan ka........?

  • @YauOil
    @YauOil 8 วันที่ผ่านมา

    Dan Segiya jikukin Dan ta ada Dan fudiwa karyakakiyi munakuki Jinita ta adachi NE kufulani bakuda asuli fulani

    • @AmeenatuAbdulqader
      @AmeenatuAbdulqader 8 วันที่ผ่านมา

      Kufa mutane kuna da matsala

    • @Abdullahi-tj2ee
      @Abdullahi-tj2ee 6 วันที่ผ่านมา

      Wallahi Allah kuwa kamar ba musulmai ba ku ringa kyakkyawon zato ga mutane

  • @MohamedAlassue
    @MohamedAlassue 4 วันที่ผ่านมา

    😂😂😂