Wannan wace irin gwamnati muke daita da bazasu iyakula da alummar suba Allah yaisa tsakaninmu da Wannan gwamnati 😢😢😢😢😢 maganar hamdiyya sidi Allah yasakamana
Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun Nigeria kenan wlh shuwagabanni ko alhakin wannan uwa da Dan kadai ya isheku Bala'i a duniya da lahira Allah yaqara ku wahala da Bala'i da Ku da Yan addar Allah yahadaku da wahala ko waceqasa suna neman Yadda qasarsuzata cigaba Amma Banda Nigeria hasbunallahu wani malwakil dada tsaro wannan Mata tabata mutu atitiba danta bezamaragataba Allah ya ISA bamuyafeba wlh 😭😭😭😭😭
Allah ya jikan ta da Rahama, Allah ya sa Aljannah Firdausi ce makomarta.Allah ya raya abin da ta bari.
الله ير حمها ويغفر لها ويسكنها فسيح جناته
Subhanallah, gaskiya shuwagabanni su shirya abinda zasu fadawa Allah gobe kiyama
Wannan wace irin gwamnati muke daita da bazasu iyakula da alummar suba Allah yaisa tsakaninmu da Wannan gwamnati 😢😢😢😢😢 maganar hamdiyya sidi Allah yasakamana
Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun Nigeria kenan wlh shuwagabanni ko alhakin wannan uwa da Dan kadai ya isheku Bala'i a duniya da lahira Allah yaqara ku wahala da Bala'i da Ku da Yan addar Allah yahadaku da wahala ko waceqasa suna neman Yadda qasarsuzata cigaba Amma Banda Nigeria hasbunallahu wani malwakil dada tsaro wannan Mata tabata mutu atitiba danta bezamaragataba Allah ya ISA bamuyafeba wlh 😭😭😭😭😭
Allah ya jikanta
Allah ya jikan ta
Ya Allah kakawomuna karashen zalikin sugabani sunayaudara mutane gasakiya Allah yakawomuna mafita alabaraka kin annabi Muhammadu SAW
Allah ya yikanta yasa rahama akabarinta
Amin summa Amin dan uwa
Allah yajikanta da rahama
Allah ya jikanta ya satahuta
Allah yajikanta amma kudau hotan dakyau yandaza aganeta dakyau
shuwabannin arewa suka kashemata miji kuma za su dawo campaign kuma wawaye ko kuma dabbobi su zabesu duk wadda baiyi hankali ba ba zaiyiba
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un