Nasihar Sheikh Anas ga Sheikh Alkali Salihu Zaria bayan ziyararsa ga Attalili Attagazuti

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 1 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 54

  • @HassanSani-z2q
    @HassanSani-z2q หลายเดือนก่อน +4

    Assalamualaikum, Malam Anas Allah ya sa kamaka da alkhairi, wallahi inajin dadin nasihan ka,

  • @zynarbmustapher6588
    @zynarbmustapher6588 หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allah ina wallahi wannan alkali zaria kwata kwata abinda yakeyi bashida amfani komai wasa.

  • @khalidauwalahmad-w8p
    @khalidauwalahmad-w8p หลายเดือนก่อน +2

    To wai kai mai yasa bazaka saka karatu ka koyar da shiba sai dai duk Wanda ya kuskurewa fahimtarka kace zakai masa raddi Annabi bai bi wannan hanyar da kabi wajen yada addinin Allah ba

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 หลายเดือนก่อน +1

    JazakAllaahu Khayran Ya Ustaz. Tamalmatu da Alkali duk daya ne, gasu yan comedy kuma gasu yan gargajiya kuma ban taba ganin Alkali a matsayin dalibin ilimi ba.

  • @yahayaabubakar7284
    @yahayaabubakar7284 หลายเดือนก่อน

    Allahumma Amin ya hayyu ya qayyum...🌹🙏🙏🌹🌹❤️🌺🌺🌺🌺

  • @muhammadnafiu433
    @muhammadnafiu433 หลายเดือนก่อน +2

    Allah ya saka da Alkhairi

  • @HadizaNafisatu
    @HadizaNafisatu หลายเดือนก่อน +1

    Karya kake kaima bamutumin kirki bane wlh zamu tonama asiri munsanka ciki dawaje kaje kayi karatu kashagala da bautar ubangijinka in nasiha zakamar kasameshi gaka gashi kamasa Amma kafito idon duniya Dan ace Kai mutumin kirkineko tokaima kaji tsoran Allah kayi aiki Dan Allah

  • @ISAHSAIDU-l8e
    @ISAHSAIDU-l8e หลายเดือนก่อน

    Allah yabiya Yan addinin izala

  • @safiyanuabdulmumini9886
    @safiyanuabdulmumini9886 หลายเดือนก่อน +1

    Allah tsare mana Imaaninmu

  • @muhammadalihassan603
    @muhammadalihassan603 หลายเดือนก่อน

    Allah shiyimu bakasan idan gaskiya tabaiyana ai babu niman wasu shawara

  • @abudaanish9208
    @abudaanish9208 หลายเดือนก่อน +4

    Kungiyancin ma a dainashi kwata kwata mana. Kungiyancin wai dole ne. Mallam da basuyi qungiyanciba irinsu Albananin Zaria zasu baku labarin yadda yan qungiya suka wahaladdasu. Waqa bakin mai iya yafi dadi. Har yau akwai video. Kuma duk Malamin da baya qungiya zai baka labari. Allah ya qara mana shiriya, Ameeen.

    • @VithinhaAdam
      @VithinhaAdam หลายเดือนก่อน +2

      Wai su yan izala sundauki kansu sukadai ahlun sunnah 😂

  • @hrbab2568
    @hrbab2568 หลายเดือนก่อน

    Allah ya tsinewa kugiyarku tun da bahikima ddaawa irin ta annabi

  • @IbrahimaMahamadou-ip7od
    @IbrahimaMahamadou-ip7od หลายเดือนก่อน

    ماشاء الله تبارك يا أخ كريم أنس النسة

  • @AnasibnSani
    @AnasibnSani หลายเดือนก่อน

    Allah ya saka da alkhair
    Wlh se da naji wani iri dana ga mal awajen wannan mutumin

  • @AbdoulAzizSabougidou
    @AbdoulAzizSabougidou หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka da alhairi Amin yaallah gaskiyane kafada

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 หลายเดือนก่อน +3

    Malam Allah,ya saka muku da alkhairi muna godiya

  • @AliyosBello
    @AliyosBello หลายเดือนก่อน

    Kai jama a wai malamai mikukeso kuzaman yanzu chi abunda allkali zariya yayi chine abun magana Chima Kasa Yamada hasada

  • @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad
    @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad หลายเดือนก่อน

    Sheak Anas Masha Allah tabarakallah jazakallahu kairan

  • @khaleefazulfa933
    @khaleefazulfa933 หลายเดือนก่อน

    Malam anas kano kayi magana fa ❤❤❤

  • @abdulkarimdanlibiya8405
    @abdulkarimdanlibiya8405 หลายเดือนก่อน

    to shi wanda yakay ziyara nifa bandokeshi Dan izala ba nifa mahagar shi wanana malam Dan darikane

  • @BabagedaMuhammad
    @BabagedaMuhammad หลายเดือนก่อน

    Shiy Akali kana nufin bashiy da ancikenan

  • @fatimazaraabdulkadir7683
    @fatimazaraabdulkadir7683 หลายเดือนก่อน

    Ba izala da dariqa,duk muje mu tsarkake zuciyar mu pls,banason abunda yan izala keyi wlh

  • @zilkifiluabdullahi3943
    @zilkifiluabdullahi3943 หลายเดือนก่อน

    Kaima katafi kaamso taka tarika,

  • @SurprisedApron-gs5yh
    @SurprisedApron-gs5yh หลายเดือนก่อน

    Gaskiya mafi yawancin malam zamaninan qauyawane , kuma basu san me ya kamata ayi magana akanshi ba. Me ye laifin akai masa ziyara ,ai da haka za ajawo hankalin sa, har ayi masa Nasiha.

  • @AssoumanabouvacarIssoufou
    @AssoumanabouvacarIssoufou หลายเดือนก่อน

    Allah ya biya ka da gidan aljanna maɗaukakiya Mln anas

  • @khadimulansartv
    @khadimulansartv หลายเดือนก่อน +2

    Kaga yanzu kaima, ka kafa camera kama cin mutuncinsa ne Malam Anas

  • @yakubuabdullahi4579
    @yakubuabdullahi4579 หลายเดือนก่อน

    Anas Kai wawane kuyi abinda ya dachi Kuna reddi Wawa kawai

  • @garbafadlu2699
    @garbafadlu2699 หลายเดือนก่อน

    Ai matsalanda kuka Samu shine shiriya hannu Allah yake . Kutuna da annabi nuhu da dansa , firauna da asiya , matan annabi nuhu da annabi lut matansu kafiraine . Kune kuke kawo tarihin iyayen annabi toh mai yasa kuke damuwa . Yau akashe babba malamin izala yazama kafiri KO yayi ridda yafi damunku akan iyayen annabi . Saisa ba abintada hankali bane kuyi hakuri Akan kaddaran Allah akan kowa . Kasamu numbarsa kayi masa nasiha Amma social media

  • @nafiutahirbalarabe
    @nafiutahirbalarabe หลายเดือนก่อน +2

    Allah ya saka da Alkhairi, amma Mallam I think kuna wani mistake fa, wannan fa ba Mallami bane fa! Dan Tiktok ne fa! Ya kamata a matsayin jahili zaakuyi relating da shi.

    • @Abdulazeez-8935
      @Abdulazeez-8935 หลายเดือนก่อน

      Ehh jahili ne amma ai bamuga ubanka yana wa’azi a TikTok ba

    • @nafiutahirbalarabe
      @nafiutahirbalarabe หลายเดือนก่อน

      @@Abdulazeez-8935
      Toh fa! Amma ai Babana (Allah ya jikan Shi da Rahama) Bai daura rawanin Mallunta BA, Ka GA yana da uzuri a gaban Allah, Shi wannan Alkalin fa?
      Kuma Dan uwa, shawara gare Ka, iyaye BA abin wasa bane, Ka gyara. Allah ya SA mu dace, Amin.

  • @FatimaJibrin-ke2xz
    @FatimaJibrin-ke2xz หลายเดือนก่อน

    Shidai afahimtata bazai fito yafadi yanda sukayibane kai kuma baikamata kafito kafadi abinda baka da masaniyaba malam alkali zaria ka kyauta

  • @yahuzahalilou7319
    @yahuzahalilou7319 หลายเดือนก่อน

    Wiku malaman nan wane irin adinine kukesu mutane suye chikenan badamar ka ziyarce dan uwanka musulman ya subahanallah kungiyoyi sokache najeria 😢

  • @saniadamu9671
    @saniadamu9671 หลายเดือนก่อน

    Alkali Salihu Zaria Dan TikTok nefa.... yakamata kudena sanyashi acikin sahun malamai

  • @ramadanahamadibrahim3050
    @ramadanahamadibrahim3050 หลายเดือนก่อน

    Bada adalchi abokina

  • @ahmadmahirtv645
    @ahmadmahirtv645 หลายเดือนก่อน +1

    Sheikh Anas Allah Kara basira

  • @lukmanYau-n8e
    @lukmanYau-n8e หลายเดือนก่อน

    Wannan gaskiyane mlm

  • @abubakartaibuali7867
    @abubakartaibuali7867 หลายเดือนก่อน +2

    The guy was a comedian for along time. I dont take him serious

    • @ishaqibrahimyerima3591
      @ishaqibrahimyerima3591 หลายเดือนก่อน

      I never liked him. He's nothing but a comedian. He's not a student of knowledge.

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c หลายเดือนก่อน

    Kaci uwarka anas
    Shege jaki

  • @muhammadabbas8077
    @muhammadabbas8077 หลายเดือนก่อน

    Dalla Yi mana shiru😮

  • @jabirudanyaro194
    @jabirudanyaro194 หลายเดือนก่อน

    Kaji magana ta ilimi

  • @umarjibrin8473
    @umarjibrin8473 หลายเดือนก่อน

    Kai magulmaci kawai kayi ibadarka mana ina ruwanka dasu ai لكم دينكم وليدين

  • @fatimazaraabdulkadir7683
    @fatimazaraabdulkadir7683 หลายเดือนก่อน

    Ba izala da dariqa,duk muje mu tsarkake zuciyar mu pls,banason abunda yan izala keyi wlh,we claim izala babu muamala mai kyau da mutane,kana izala kanayi kaman kafi kowa a gun Allah,bawani izala go and clean your heart

  • @AminuIsmail-c8l
    @AminuIsmail-c8l หลายเดือนก่อน

    Mal. Alliah yasakamada'alkhairi

  • @umarrakana4364
    @umarrakana4364 หลายเดือนก่อน

    Kai meyasa baza kajeba munafiki kawai 😂😂😂

  • @AhmadMuhammad-c5m
    @AhmadMuhammad-c5m หลายเดือนก่อน

    😂😂😂😂

  • @salihuabdullahi6762
    @salihuabdullahi6762 หลายเดือนก่อน

    Anas jahili malamai malami jahilai

  • @Auwal_Sadiq
    @Auwal_Sadiq หลายเดือนก่อน

    Jahilin Banza Me Kasani Kawai Kabar Abinda Yafi Karfinka Kayi Abinda Ke Gabanka

  • @RabiuIsiaku
    @RabiuIsiaku หลายเดือนก่อน

    Wai dan Allah ku ba kuda Hausa ne??
    Tsakaninka da Allah ya karbi darikar ko ya mayar??
    Arinka adalci tunda bakusa manufar sa ba….
    Kullum muna kara sanya kanmu cikin ruda ni
    U must not say everything u see it’s called foolishness

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 หลายเดือนก่อน

    Izala sallafiya wahabiyawa gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam Yan Boko Haram

  • @Abdulazeez-8935
    @Abdulazeez-8935 หลายเดือนก่อน

    Why didn’t you go and preach to (rigi rigi) by yourself?1 I so much believe that malam salihu went there for a purpose to confirm what the actual and true sufism is all about.. because 80% of sufi people in Nigeria argue that him Rigi Rigi was telling lies and what he was preaching wasn’t from their famous evil book called JAWAHIRUL MA’ANI.. Malam salihu did that to prove the sufis wrong.. but you guys were quick to judge him.. nowadays I only listen and believe what my brain could take and understand.. you guys are nothing but a mere social media attention seekers.. mtseew

  • @basirumusad-wai
    @basirumusad-wai หลายเดือนก่อน

    Irinku marasa hankali wayanda basu fahinci ilimiba.
    Kanada Dan karamin iliminka saboda rashin kunya kaje kasameahi kaidashi mana.