Kwata-kwata babu cin mutuncin anan, magana ce ta hujjoji da dalilai. Daliban Dr. Idris kuyi taka tsantsan fa, saboda na lura kun fara daukan Dr. Idris a matsayin wanda baya kuskure. Tunani na lura Dr. Idris yana da son zuciya.
Malam jaafar baka kewtata ba .domin ka ki karanto Maganan Ibn kudhama yanda yake.ka yi fassaran karya bayan tsalake a jikin bayanin Ibn khudama.ka je karatu amma ka zarche da neman suna.che ka hasko magagan Ibn kudhama kowa ya gani domin a tabbatar da may gaskiya.kayi ma Ibn kudhama karya a chikin fassaran ka. Anji kunya
To menene abun jayayya ko bugewa anan, Dr yasan matsayin zama tsakanin huduba kuma yana yin zaman a mafi yawancin hubarshi..to idan rana daya baiyi zaman ba soboda wa ba Sunnah wajibi bane kamar yadda malamai sukayi sabani akai to menene matsalan anan...Shin dole ne sai mutum ya lizamci aiwatar da Sunnah a kowani hali a ko yaushe?? Yanza idan mutum baiyi Sallar nafila ba kafin sallar magrib sai a lizimta mishi sai yayi don kar wani sunnah ta kubuce mishi?? Ni ban gane irin wannan fasahar ba.
Wannan shine bayani na ilimi allah ya tsare mana ku kuma yasa kunayine dan allah❤❤❤
Wallahi Dr kaji tsoran allah fa gaskiya dayace ko danka yafadama ka amsa
Nikam bana son abinda Dr Idris yakeyi na rashin ansar gyara sai fadace fadace Allah ya shiryar da musulmi Ameen
Allah ya Kara wa Mallam Dr Idris lafiya. Kuma ya kare shi daga sharri masu sharri.
Matsalar Dr idiris Rashin amsar gyara, sukuma mabiyanshi basu fahimtar karatu, sai ta'assubanci.
Allah ya kawo mana karshen nache kache malamai su chigaba da koyar damu addini ta hanya madaidaichiya ba kache na che ba Allah ya daidaita Alamura
Dr Idiris ikun Allah,tanki bakin cikin Yan kamisho kana tasha ace ba mota.
Malam Allah ya sakamaka da alhiri Dr idrs ya ji kunya
Allah ya saka da alkhairi mlm
Don Allah dr kakoma kakarbi gaskiya kada kayi mummunan karshe fa
Allah yakiyaye
Jazakhallahu khairan mallam jafar
جزاكم الله خيرا شيخنا الفاضل
Malam Allah yasaka da alhairi, gaskiya gaskiya ce
Allah ya karama sa Lafia kaima Allah ya taimake ka
Mr. Fu,adu Sallameshi😢Sallameshi 😂😂😂. Gaskiya Dr bai Kyautaba
Macha allah
Mallam kaji soron Allaah
Wlhy dr hassada tayimai yawa na shawran malamai
Akwai abinkunya agun dr idris indai yasa hankali zaigane
Acheyau yarane suke wasan kura da dr idris akan hadisi da sunnah Amma yaki gaskiya
Dr ya fahinceka kanason kawo subha shiya sa yace asaukeka, kuma hakane daidai
Kasan shi matsan malam baya karbar gyara shine kawa matsalarsa
Dr. Idris fa dan gargajiya ne shima.
Rashin kunya kazo dashi
Dr. Idris fa katon dan gargajiya ne wanda baya daukar gyara.
Nayadda da maganarka tafarko amma nakarshennan duk kafita daga layi domin babu wani abun qaruwa aciki
Befasaniba baizo wajanba
Shubha kake so kawo mlm
Wlh dr idrs azalimene
Zaku hadu agaban ALLAH zesaka masa
To KAYI WA ibnu kudama KARYA MALAM KUMA MALAM YAYI MA TAMBAYA KAYI KARYA
M.jafar kabada daliban ilimi kunya wlh!
Wannan maganar da kake cewa dr imam idris malaminkane Wannan maganar qarya kake inhar dr idris malaminkane wallahi batahaka zakamasa gyaraba anma wannan cin mutuncin dr imam idris kayi
Idan hakan cin mutuncine to a matsayin shi na dalibin dr bayi komai bama domin babban abinda dalibin dr zai iya dauka shine cin mutunci
Kwata-kwata babu cin mutuncin anan, magana ce ta hujjoji da dalilai. Daliban Dr. Idris kuyi taka tsantsan fa, saboda na lura kun fara daukan Dr. Idris a matsayin wanda baya kuskure. Tunani na lura Dr. Idris yana da son zuciya.
Malam jaafar baka kewtata ba .domin ka ki karanto Maganan Ibn kudhama yanda yake.ka yi fassaran karya bayan tsalake a jikin bayanin Ibn khudama.ka je karatu amma ka zarche da neman suna.che ka hasko magagan Ibn kudhama kowa ya gani domin a tabbatar da may gaskiya.kayi ma Ibn kudhama karya a chikin fassaran ka. Anji kunya
Dan Allah kubarshi yatasurutu
Yaw dedayne a sabkeka. Kanason ka quré malam kaway. Ina anfanin tambayoyin