Assalamualaikum barka da warhaka barka da kokari Allah ya Kara ilimi me amfani gaskiya shine ahakama muna fahimta sosai wlh, ba seka fitoba amma tunda kadena fitowa watakila kaima hakan yafi makane shiyasa domin ba mamaki kaima hakan yafi maka, don komai yana bukatan ayi abunda yadace don haka duk abunda kake ganin yafimaka to muma hakane insha Allah mu ko ayanzu sai hamdala da fatan alheri muna gdy🙏sosai peace 🙏
Masha Allah Allah kuma ya ƙara basira eh gaskiya Ni dai a nawa ra'ayin basaika fito ba tunda hakanma muna ganewa, amma ƙila su masu so ka fito basa ganewa ɗin ne sai ka fito to kaga suma suna da haƙƙi da za'ayi musu dan su gane Allah yasa mu dace duniya da lahira 🤲
Fatan alkairi oga, kayi duk yanda kaga bazakatakuraba Muna godiya, oga don Allah ayimuna bayani akan MATCHQUEST Project Allah yasa mudace Ameen ya hayyu ya qayyum
Mashaallah, Allah ya saka da alheri malam, gaske a tawa mahangar idan babu wata bukata ta bayyana Kai din gaskia yarda kakeyi ya wadatar. Mutukar mutum yanada maida hankali zaiyyi abinda yakamata. Don yadda kakeyi hanzu yafi. Allah ya saka da alheri yakara basira
Assalamu Alaikum mal sadiq gaisuwa maiyawa da fatan Kana nan lfy Masha Allah Allah Yaiwa Rayuwa Albarka Muna Jindadin video da Kakema gaskiya basaika fito A video Ba kahaka Yayi Masha Allah Allah yabaDa Nasara🎉🎉🎉🙏
Maa shaa Allah Allah yaƙara maka basira. Gaskiya koda baka fitoba muna matuƙar fahimtar duk saƙon da kazo isar mana Aganina basekafitoba Munayimaka fatan alkhairai akoda yaushe.
Slm ina maka fatan alkairi muna godiya sosai Allah ya kara basira ameen 🙏 mungode ni dai hakan ma da kake wayar wa d community kai ya wadatar Allah ya bar xumunci ameen 🙏
Allah yakarawa Sadiq lapiya tare da Nisan kwana da rayuwa Mai albarka tare damu gabakidaya oga munjin dadin abun da kakeyi sosai kacigaba da video domin kana assistant na Yan baiwa, Allah yabakaka ladan hakan
1. Gaskiya... To me, wallahi oga Sadiq, ba saika nuna kanka ba. Domin nafi fahimtar video da babu photo acikin sa sai dai zallan bayani. 2. Danga ne da fitowar ka mutane surika ganin ka, ga shawara... Mezai hana karika yin life video sau daya a duk sati. Wadanda basu sanka ba zasu sanka a haka. Piece✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️
Mun gode oga. Ni dai gaskiya a nawa ra'ayin ba dole sai ka fito ba. As far as zaka yi ba yani kuma a fahimta hakan ma ya wadatar. Amma duk yadda ka ga zai fi maka sauƙi. Allah ya saka da Alkhairi
SADEEQ Alhamdulillah a haka muna makuqar fahimtar abinda kake kuma muna jin dadi sosae Amma ya kamata kayi kawae abinda ya dace idan bahaka ba baxamu barka kayi dai_dai bah mun gode peace ✌️
Gaskiya ni dai ayanzu wlh Ina gane komai da kakeyi mana alhamdulilah base kafitoba idan kuma fitowar ce tafi alkairi muna jiran ka kadito ramadanan yan baywa
Nikam Sadiq ko ka fito ko akasin haka, duk daya ne. Nikam ko kana boye ko a bayyane duk abin dayane. Buqatar 'dara kashi' Ni na gamsu da bayaninka Allah Ya sa kafi haka..
Alhmdllh 🙏malam Sadiq Allah yakara maka lfy da tsawon Rai Mai albarka🤲gaskiya ko bakafitoba Muna ganewa sosai da sosai ubangiji yabiyaka da aljannah🤲🥰
Assalamualaikum barka da warhaka barka da kokari Allah ya Kara ilimi me amfani gaskiya shine ahakama muna fahimta sosai wlh, ba seka fitoba amma tunda kadena fitowa watakila kaima hakan yafi makane shiyasa domin ba mamaki kaima hakan yafi maka, don komai yana bukatan ayi abunda yadace don haka duk abunda kake ganin yafimaka to muma hakane insha Allah mu ko ayanzu sai hamdala da fatan alheri muna gdy🙏sosai peace 🙏
Nagode sosai.
Masha Allah Allah kuma ya ƙara basira eh gaskiya Ni dai a nawa ra'ayin basaika fito ba tunda hakanma muna ganewa, amma ƙila su masu so ka fito basa ganewa ɗin ne sai ka fito to kaga suma suna da haƙƙi da za'ayi musu dan su gane Allah yasa mu dace duniya da lahira 🤲
Muna godiya sosai,Ni anawa ra ayin ba sai ka fito ba a hakama Muna Gane wa❤❤❤❤
Fatan alkairi oga, kayi duk yanda kaga bazakatakuraba Muna godiya, oga don Allah ayimuna bayani akan MATCHQUEST Project Allah yasa mudace Ameen ya hayyu ya qayyum
Masha Allah. Allah ya karama daraja duk yanda kayi munaso ko kafito ko karka fito sakon ka yana isowa. Alhamdulillah
Masha Allah Alhamdulillah good morning sir
Kawai kafito sbd aikai mutum ne mai gaskiya 😊❤ ogah sadiq
Masha Allah muna godiya da fadakarwa da kakeyi mana, hakan da kakeyi ma ya wadatar Allah yakara basira da daukaka
Ameeeeen ya rabbb
Badamuwa kobaka fitoba muna participating ai.
A lot of tnx
Maasha Allah Allah Yakara fikira sadiq
Mashaallah, Allah ya saka da alheri malam, gaske a tawa mahangar idan babu wata bukata ta bayyana Kai din gaskia yarda kakeyi ya wadatar. Mutukar mutum yanada maida hankali zaiyyi abinda yakamata. Don yadda kakeyi hanzu yafi. Allah ya saka da alheri yakara basira
Normal ne basai kafituba anawa ra ayi masha Allah Allah ya biya
Ya Allah Kaci gaba da kare min babana I support kafito baba muna godiya
Kacigaba Allah zai baka nasara
Tunda kana fadin gaskiya Ina matukar samun abubuwa da Dama a kalamanka 🎉 Good bless you sadiq
Barakallahu fika thanks ko baka fitoba ana gane abinda kake nunawa .jazakallahu bi khairi,
Assalamu Alaikum mal sadiq gaisuwa maiyawa da fatan Kana nan lfy Masha Allah Allah Yaiwa Rayuwa Albarka Muna Jindadin video da Kakema gaskiya basaika fito A video Ba kahaka Yayi Masha Allah Allah yabaDa Nasara🎉🎉🎉🙏
Ma sha Allah Allah ya qara lfy muna gdy kayi Wanda bazazaka takuraba kuma dan Allah kiyi mana Wani video akan yadda zamu sayar da HLD COI
Alhadulillahi nidai duk Wanda kayi inafahimta shawarata shine kawaii kayi abinda yadace feace ❤❤
Muna ganewa oga sadiq Kobaka fitoba🥰👏
Masha Allah, Hakanma ya wadatar oga muna fahinta sosai, Allah Yaqara basira, mun gode.
So happy that you from my blessed KANO city
Maa shaa Allah
Allah yaƙara maka basira.
Gaskiya koda baka fitoba muna matuƙar fahimtar duk saƙon da kazo isar mana
Aganina basekafitoba
Munayimaka fatan alkhairai akoda yaushe.
Malam sadeeq barka da safiya yakake ya aiki ya gida muna godiya sosai allah ya saka da al'kairi al'hamdulilah peace
Masha Allah muna godiya sosai hakanma ya ISA thanks 👍
Good morning to you all my brother and sister
Kapito it depeance good job nice to meet you
Amfanin abin shine afashimta, duk Yanda kayi muna fashimta gaskiya, saidai muce Allah yasaka da alkhairi
Muna godia malam sadiq...rabbi ya jikan mahaifa.
Ko baka fitoba sako yana isa babu wani bukatan sai ka fito
Oga hakama yayi wllh ba sai kafitoba muna godiya 🙏
Alhammdulillah oger sadik munayinka🎉 videos dakakeyi Shi ke temakamana muke iya yin wasu abu,buwa da,dama🙏
Gaskiya mu bamuda matsala dakai,
Kai duk yadda kakeganin baza katakura ba mungode oga ALLAH yasaaka
Allah ya saka da alkhairi. Gaskiya bana ganin sai ka fita.
Aslm Masha allah fatan alheri a hakama Muna fahimta ba sekafitoba Muna godiya sosai
Slm gsky Muna buqatar wataran kafito wataran basaikafitoba khairan in sha Allah🙏
Masha allah muna gdy sadiq ahakama munafa himta sosai basaika fitoba fatan alkairi
Masha Allah ka fito ya fi
Muna bukatar ganika
Dumin zakara mana hazaqa
Nagani video's danka ❤❤❤❤❤
Eh gaskiya yakamata kafito Muna ganinka Sir ammafa ko ahakan Muna fahimatar ko mai da kake koyamana alhmdulillah allah yakaraa daukaka Sir 🙏
Kobaka fitobama mu iya hakama yayi kuma munataredakai saboda kanason cigabanmu peace❤🎉
Jazakallahu Khairan Sadiq
Babana muna godiya. kawai yadda kake yin hakan ma ya wadatar.
Slm ina maka fatan alkairi muna godiya sosai Allah ya kara basira ameen 🙏 mungode ni dai hakan ma da kake wayar wa d community kai ya wadatar Allah ya bar xumunci ameen 🙏
My countless greetings sir......
Indeed your messages are going round, just do as you wish, and we always respect your decisions 🤜
Thank you
Gsky muna fahimta Amma yakamata kafitodin sbd kowa da irin fahimtarsa wasu zasufi maida hankali idan suna ganinka. Muna gdy Allah yakara basira
Basai kafito ba my dad❤
Basai kafito hakanma Masha Allah
Masha allah gaskiya duk yadda kayi muna ganewa allah yasakama da gidan aljanna
Babu wani abunda bamu ganewa kanayi mana bayani filla filla.
Anwa ra'ayin basai kafitoba aganina fitowarka bazaikara wani abunda ayanzu babu shiba
Allah yakara lafiya
Allah yakarawa Sadiq lapiya tare da Nisan kwana da rayuwa Mai albarka tare damu gabakidaya oga munjin dadin abun da kakeyi sosai kacigaba da video domin kana assistant na Yan baiwa,
Allah yabakaka ladan hakan
Masha allha allah yasa moudathe
Masha allahu munaso kadinga fitowa
Allah ya taimaki mai gida wallahi ko haka is oke yayi ba sai kafito ba
Muna tare da Kai akan abinda kake so 🎉❤🎉
Assalamu alaikum wa rahmatullah. Ni deina ra'ayina ba sei Ka fito ba matukar an isar da sako, alhamdulillah Allah ya Kara daukaka.
You are doing exceptionally well. Muna bi.
Alhmdllh Muna godiya ogaa ai kobaka fitobaa Muna fahimta sosai ,
fitowanma yanata kyau but ya danganta da yanayin aikin editing dinne kawai kayi abunda bazai baka wahalaba koya batamaka lokaci❤❤❤❤❤
Hakan yayi ba se ka fito ba Mr Sadiq muna godiya sosai
Yakamata gaskiya kafito,Kaman Ni I always follow what you said a TH-cam...
Wa alaikumus salam Warahamatullahi Wabarakatuhu
1. Gaskiya... To me, wallahi oga Sadiq, ba saika nuna kanka ba. Domin nafi fahimtar video da babu photo acikin sa sai dai zallan bayani.
2. Danga ne da fitowar ka mutane surika ganin ka, ga shawara...
Mezai hana karika yin life video sau daya a duk sati. Wadanda basu sanka ba zasu sanka a haka.
Piece✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️
Gaskiya Dik YANDA Kaye Masha Allah
Ahakan ma mun gode wlh muna fahimta, alhmdulillah...🙏
Yes hakan yana da kyau sosai.
Saboda mafi akasarin crypto influencers hakan yana jawo engagement sosai
Muna godiya Mai gd Peace🎉Basai kafuto ba! Tundabaka futoba Muna fahimtar abinda kake koyar damu! Duk da wasu basa fahimta sai suna ganin Mai magana
Mun gode oga. Ni dai gaskiya a nawa ra'ayin ba dole sai ka fito ba. As far as zaka yi ba yani kuma a fahimta hakan ma ya wadatar. Amma duk yadda ka ga zai fi maka sauƙi. Allah ya saka da Alkhairi
In da dama gwara mutane su siya da stars yafi sauki ga wadanda suke da dama su gwada da stars ⭐
Wslm Masha Allah
Nice video with background sound🎉
🎉❤ gaskiya kadinga mix
Ahaka ma ana kokari kada abin yai maka yawa yau da gobe sai Allah jazakallahu bi khairan
Jazaakallah! Muna godia
Oga zaka iya fitowa kodon sabanbin mutane dasusankaba sai a photo 🎉🎉
God bless u my master
SADEEQ Alhamdulillah a haka muna makuqar fahimtar abinda kake kuma muna jin dadi sosae Amma ya kamata kayi kawae abinda ya dace idan bahaka ba baxamu barka kayi dai_dai bah mun gode peace ✌️
Nagode sosai.
Wlh basai kafitoba my teacher videos inka sunabada ma ana yadda yakamata muna godiya sosai❤
Nagode sosai
Muna bukatar Muna ganinka Mai gida musamman idan kana jawabi, saboda Hakan zaifi Sanya mana nitsuwa alokacin damuke kallon video ka❤
Allah yai maka albarka muna godiya
It very educative thanks
Wa'alaikumussalam warahmatullahi kafito acikin video zefi bada ma'ana
Gaskiya ,basai ka fito ba . Mun riga mun saba a haka
Masha Allah
Acigaba DA bidio
Alhmdllh Ko iya voice dimma muna jin dadi sosai Kuma itama bayyanar da sifar a video shima da nashi amfanin❤
Nagode
Gaskiya ni dai ayanzu wlh Ina gane komai da kakeyi mana alhamdulilah base kafitoba idan kuma fitowar ce tafi alkairi muna jiran ka kadito ramadanan yan baywa
Masha Allah basaika fitoba
Ya ake sa kudi a not pixel
جزاك الله we are understanding any one you do
Yes sadeq tech kacigaba dayin vedio kamar ko yaushe domin mutane suna karuwa dakai fiye da kowa a harkar crypto bansan adadin mutanen danace suyi plowing dinka a TH-cam ba sbd munajin dadin update dinka a vedios gsky inamaka ftn alkairi
Video is much better Ubaidullah.
Peace unto you too
Allah yasa mudace megida sadiq gsky acigaba da mana video anan munfi ganewa
Munfi son muriqa kaninka, Yaya Sadiq, thanks
To shikenn.
Godiya dubu allah ya rufama ashiri duniya da lahira a hakan ma muna fahinta sosai oga sadiq allah ya barmu tare please thank you
Wannan gaskiya ogah sir
Dan allah ina tambaya akan USUAL airdrop amana karin bayani ogah A'A hakanma muna godiya
Ba sai kafitoba Muna godiya
Muna gamsuwa sosai da video dinka alhmdllh munason murika ganinka sbd ganin yana kara sawa afahimta muna kara godiya
Sir wallahi hakan ma yayi Allah ya saka maka da mafificin Alkhairi
Mungamsu da aikinka sir muna tare da kai 💯
Basai kafitoba Hakama mungamsu da Kai muryarka tagamsarmuna da kokarin ka kuma munaimaka fatan Alferi Allah yayi jagora
Oga Sadiq ba sai kafito ba peace
Me gida 🫡 aci gaba da videos 💪 Always together with you booss
Nikam Sadiq ko ka fito ko akasin haka, duk daya ne. Nikam ko kana boye ko a bayyane duk abin dayane. Buqatar 'dara kashi' Ni na gamsu da bayaninka Allah Ya sa kafi haka..