Munga ankamasu amma bazamuji yadda za'a hukuntasu ba wannan shine kalu bale gareku 'yan sanda saidai muga videon ankama 'yan ta'adda kawai amma maganar hukuntasu shiru zakaji
Gaskiya Katsina state police commissioner yakamata yaranka su rika proper interogative na criminal before public interviews. Saboda gaskiya they are envirising CID naku. Yakamata arika chin kaniyarsu before public interviews
2:01 yayi macha allah allah temaka muna
Allah ya roufamana Asiri duniya da lahira
Ya kamata ace yanzu matasan mu suna wani level na cigaban rayuwa ba wai ace sunan wannan abin ba
Alhamduliallahi allah yakawo mana karshesu yan haram batagari, Ameeeeeen
Tau Allah ya kyauta amma dai wannan abin dake faruwa duk gwannati ce
Allah yashiryi dukkannin musilmi allah yashiryemu bakidaya
Aslamu alaikum yansandan nageria allah ya tsareku amma karkubar irin wayannan mutane saboda gaba sune yan ta'adda
Allah yakyauta
Munga ankamasu amma bazamuji yadda za'a hukuntasu ba wannan shine kalu bale gareku 'yan sanda saidai muga videon ankama 'yan ta'adda kawai amma maganar hukuntasu shiru zakaji
2:32
Allah yakyauta 😰Dan uwama yazama abintsoro
Alhmdllh Allah yakara tonamasu asiri
Allah ya kyauta
Ameen 🤲

Allah yakwauta
Ameen 🤲