Wallahi wannan dan gargajiyar jos bashida yazo gaya makaryatan banzane wallahi ko malaminka jingir baya'iya mukabala da Dr Imam Idris abdul'azizu dutsen tanshi hayaƙi fidda na kogo likitan yan bidi'a kana basu magani suna zaginka
Gaskiya Dr. Idris shine akan gaskiya amma kalaman da yake fadama abokin tattaunawansa bai kamata ya fada masa ba. Muna fata Mal. Idris zai daina wadannan kalaman akan wasu zuwa gaba. Up up up Dr. Idris
Masha Allah, Mr Fu'ad today you make the table hot. Izala Jos knows what the truth is. They only desire to differentiate themselves with the Muslims for their personal interest. Dr Idris, has enough evidence to prove himself right. The only pain I feel is that, Dr Idris is more than all those he follows for debation in the field of Da'awa.
Ni kaina ya bani kunya wallahi, ai zaman hutu daban kuma sallah a zaune daban, Allah ya sauwake, izala Jos don Allah a koma makaranta Kuma ayi karatu na tsoron Allah in kuma an gaya Maka gaskiya to ka karba ka gyara, illa iyaka.
Yes it's true, but you know Dr. Always got provoc when someone tell lies against our noble prophet SAW and that is the sing of a good mu'allim. Dr. Is right.
Gaskiya Idris bai kamata ya zama Docta ba. Bashi da natsuwa. Shi yasa aka kore shi daga Bauchi. Malamin gaskiya baya zagi da cin mutunchi. Amma shi zagi aikin sa ne. Ka canza halayen ka wallahi
Amma gaskiya Bai kamata malami Yana zagin malami haka ba. Wannan fa ba competition bane. Shima wannan malamin Bai kamata ya saurari Dr. Idris ba. On air kana cewa mutum babba dakiki?!
Dr Idris ni Ina cikin Dalibanka, Amma gaskiya ka DAINA inkarin Sharhi. Na yarda cewa Jilsatul istiraha Ba Dan tsufa ba ne, Kamata ya yi ka kawo Sharhi mafii inganci daga Sharhinsu. Amma Hayaniyah Na Zubar da Mutunci.
@@jasadan-adam4878 Kuna fadan raayinku ne akan Dr. Saboda ba kwa sonshi, amma nace a inane aka qure Dr..a wannan tattaunawan?ai duk inda Dr. Yayi mishi tambaya akan hadisin da ya kawo ya kasa bada amsa. Hasalima shi Dan izalan jos shine ma yake hargowa da maganar ba ilimi.
Gaskiya Dr Idris cikekken namiji ne wlh.
Masha ALLAH
allah y'a kiyayaka docta
Dr hujja kawai❤❤❤
Dr Idris yakure shi yan gargajiya izala Jos
Allah ya qara tsare malam Dr Idris
Dr Allah ya tsari ya kara ilime
Allah sarki rayuwa
Dr tauhidi ikon Allah
Dr idiris abdulazizi Dr Tauhidi malamin sunna da babu irin shi anageria no 1
Dr Idris abdulziz bauchi dr tauhidi hujjah kawai you are number in Nigerian Masha Allah Allah y Kara daukaka malam Allah Kara ilimi
Allah yamaka Albarka Dr idiris Abdul Aziz Dutsen tanshi Bauchi
Karya fure take bata 'ya'ya, Dr. Idris ikon Allah hujja kawai ba kwane kwane. Izala jos ba hujja sai kame kame.
Dr Allah ya karemana kai
DR sarkin hujja
Wallahi wannan dan gargajiyar jos bashida yazo gaya makaryatan banzane wallahi ko malaminka jingir baya'iya mukabala da Dr Imam Idris abdul'azizu dutsen tanshi hayaƙi fidda na kogo likitan yan bidi'a kana basu magani suna zaginka
Gaskiya Dr. Idris shine akan gaskiya amma kalaman da yake fadama abokin tattaunawansa bai kamata ya fada masa ba. Muna fata Mal. Idris zai daina wadannan kalaman akan wasu zuwa gaba. Up up up Dr. Idris
Agaskiya dan izalar jos dinnan baya tsohon ALLAH babu adalci acikin maganar sa.
Alh yasaka wa Dr idrss Abdul Aziz da alheri. Amma Waly in Jos mahaukata ne wlhi
Ma Sha Allah
mukabala da Dr sai anshiriya
Allah ya qarawa Dr. Tauhidi lafiya da nisan kwana mai albarka ❤
Bakuji sunan dr tawhidi Allah ya saka da alheri ,iyyaka naabudu wa iyyaka nastaine 🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤dr idris Allah ya taimaka , Allah ya kara baka hakuri
Wannan damuwar shi asanshi ne amma yasan qarya yake
Dr Idris yana nufin akwai hadisin da malamai basuyi magana akan shi ba?
Mah shah allah Dr tauhidi hujja kayfi daya
Gaskia mukabala da dr idris sai anshirya
Allah yakarawa Dr lfy
Dr idiris ❤❤❤❤0
Allah yakarawa dr lfy
Dr Tauhid gidan hujja. Allahu akbar
Macha Allah Dr
Gaskiya Dr hayaniya kawai yake kawowa bawai fahimtaba
Dr Idris ikon Allah
WANNAN SHI NE TUBKA DA WARWARA,DR IDRISS KA JI SORON ALLAH
Mln kabar biye yangargaji yat
Jos basuda huja
Macha Allah
Taisirul allama
Dr Idris ikon Allah! Wuuuuttaa🔥🔥🔥🔥📢📢📢
Masha Allah, Mr Fu'ad today you make the table hot. Izala Jos knows what the truth is. They only desire to differentiate themselves with the Muslims for their personal interest. Dr Idris, has enough evidence to prove himself right. The only pain I feel is that, Dr Idris is more than all those he follows for debation in the field of Da'awa.
Allah ya karemana Kai dr,
Yan izala gargajiya!!!
Ameen
Dr hujja
Qibla fm wutaaaaaa
Way don allh malam fouaado in jos dama haka souke
Shi wannan idris din wawa ne wlh kullum zaiyi muqabala sai anyi fada yanayi yana fadawa mutum bakar magana idan kuma an rama yaji haushi shi waye
Yan' gargajiya dillalan sharri!
Dr idirs ❤❤❤❤❤❤❤❤
Gsky Malam Idris baka da adalci wlh wajen ka da kai da mutanen ka daidai yake da na Sheikh ɗalha..
Izala Jos no evidence
Ni kaina ya bani kunya wallahi, ai zaman hutu daban kuma sallah a zaune daban, Allah ya sauwake, izala Jos don Allah a koma makaranta Kuma ayi karatu na tsoron Allah in kuma an gaya Maka gaskiya to ka karba ka gyara, illa iyaka.
Dr should try to be respectful and patient
Yes it's true, but you know Dr. Always got provoc when someone tell lies against our noble prophet SAW and that is the sing of a good mu'allim. Dr. Is right.
Gaskiya Idris bai kamata ya zama Docta ba.
Bashi da natsuwa. Shi yasa aka kore shi daga Bauchi.
Malamin gaskiya baya zagi da cin mutunchi. Amma shi zagi aikin sa ne. Ka canza halayen ka wallahi
Uban waye ya koreshi daga Bauchi? Kai me kayi a garinku?
Abinda malam idris yayi a Bauchi, kayi a garinku?
Amma gaskiya banyi mamaki akan wannan maganar taka ba, saboda kai makiyin sa ne, kuma baka bincike akan ko me yake jiya ko yau ko gobe???
Fahimtar magabatan malame muna kanta
Idirs Kai ka dai gayyah
Amma gaskiya Bai kamata malami Yana zagin malami haka ba. Wannan fa ba competition bane. Shima wannan malamin Bai kamata ya saurari Dr. Idris ba. On air kana cewa mutum babba dakiki?!
Wutaaaaaa
Dr hujja kawai malam na Jos hujja ta kare
Wuta
Malan ai ba saikun ce kun hana ba, mutun na koyi da malamin shine,
Kaji jaki ko yadda kasan Kamar Zane shi wallahi idan aka kure jaki sai ya dauko wani abun
Fiatul bagiya Yan wutane abukari kaima baka yardaba
Mr fahadu is taking side
Kai dalla wannan fa Dr jakin jakine
Ashe Dr Idris mashirmacine dan hayaniya
Kaje kayi karatu jahili
Mude Muna jiran amsa
Allah kara ma lafiya
Dr. Jakin fa jakin ne sai faman ruba
Wai me sunan malamin nan???
Cewa fa akayi kawai ka kawo hadisi, why are you beating around the bush??
Allah ya kyauta
Kai kuma Fusad Kamar Kai yaron Dr. Jakine
Dr Idris ni Ina cikin Dalibanka, Amma gaskiya ka DAINA inkarin Sharhi. Na yarda cewa Jilsatul istiraha Ba Dan tsufa ba ne, Kamata ya yi ka kawo Sharhi mafii inganci daga Sharhinsu. Amma Hayaniyah Na Zubar da Mutunci.
Gaskiya wannan katon dalibin na Jos ya bata min lokaci wannan ai abin kunya kayi gaskiya wannan kai baka da banbanci da yan bidi'a
To ai bashi yaqirqiba
Gidan hujja
Wlh Duk mai Hankali yasan Ankure Dr. Jaki mahaukaci ga hujja kirikiri Amma bai ganeba 😂😂😂
Ta Ina aka kure Dr. ? Sai kayi bayani don mu gane.
Haka yakeyi yayi ta hauragiya don masu binsa suyi ta masa tafi. Sam bayayin kamar malami, Dan tashanci Kawai yakeyi
@@jasadan-adam4878 Kuna fadan raayinku ne akan Dr. Saboda ba kwa sonshi, amma nace a inane aka qure Dr..a wannan tattaunawan?ai duk inda Dr. Yayi mishi tambaya akan hadisin da ya kawo ya kasa bada amsa. Hasalima shi Dan izalan jos shine ma yake hargowa da maganar ba ilimi.
Ku dai mara hankali kuka ga an qure Dr, mu masu hankali ai munsan gaskiya.
MUTANE NA SAN SU YI
ADDINI AMMA GA
MASU ADDININ SUNA
HUSUMA.
Wannan zaidun kansa kafar kan kifi sai kace jahili ga gaskiya baro baro kaqi binta
Indai haka ne me yasa shi Dr. Jakin yake bin maganganun Ibn tai miyya shi Annabine dayake bin maganganunsa idiot kawai
Dr.allayasakada.alkairi
Yan izala gargajiya!!!
Shi wannan idris din wawa ne wlh kullum zaiyi muqabala sai anyi fada yanayi yana fadawa mutum bakar magana idan kuma an rama yaji haushi shi waye
Kai Wawa kaje makaranta