Innalillahi Wata Mata Ta Kashe Mijinta Bn Al-Qasim Ya aika Sako me Zafi Zuwa Ga Matan Aure...

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 8 ก.พ. 2025
  • Subscribe AL-Ishara TV

ความคิดเห็น •

  • @LaboAbdoullahi
    @LaboAbdoullahi 7 หลายเดือนก่อน +10

    Allah sarki 😢Allah ka raba bawa da munmunar qadarah😭😭😭
    Oh Allah 😭😭😭 good end ya Allah 🤲😢

    • @MinaTv227
      @MinaTv227 7 หลายเดือนก่อน +1

      Ameen ya rabbi 😢😢

  • @RahamaSaeed-s5k
    @RahamaSaeed-s5k 7 หลายเดือนก่อน +1

    Innalillahi wainna ilaihi ranioun Ya Allah ga baiwar ka kayi mata mafita tabbas kaine mafificin mai ma bawa mafita 😢 Allah ka wanke ta ka yafe musu albarkacin fiyeyyen halittah

  • @HusainaUmar
    @HusainaUmar 6 หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka daalkairi

  • @aminamustaphaaliyu1788
    @aminamustaphaaliyu1788 7 หลายเดือนก่อน +3

    Inna lillahi wa Inna illaihi raju'un gskiya maza suji tsoran allah like wise mata she did it to protect her self ya alllah kawo mata mafita

  • @jurylilb4034
    @jurylilb4034 7 หลายเดือนก่อน +8

    اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه وسلم تسليما كثيرا

    • @zainabismal9961
      @zainabismal9961 7 หลายเดือนก่อน +2

      Sallallahu Alaihi Wassallam

    • @usmanharuna7854
      @usmanharuna7854 7 หลายเดือนก่อน

      S​@@zainabismal9961

  • @AminaMuhammadAdamu
    @AminaMuhammadAdamu 7 หลายเดือนก่อน +2

    Malam kayi bayani fi sabilillah jazakallah.Allah ya kiyaye ya ahirya.

  • @hamzaibrahimbaba9862
    @hamzaibrahimbaba9862 7 หลายเดือนก่อน +4

    SUBHANALLAHI WAIYAAZU BILLAH. This is sad. Abin tausayi

  • @shamsuddeebello8051
    @shamsuddeebello8051 7 หลายเดือนก่อน +1

    Innalillahi wa'ina ilaihi raju'un Allah ya tsaremu da mummunar kaddara

  • @DiopAdama-s5g
    @DiopAdama-s5g 7 หลายเดือนก่อน +2

    Malamai kurin wa maza nasiha walayi su ne su ke kay mata bango, su doki mata kamar bayu aouré Ibada né , ba a aouré da duka maza su ke jama kansu.Allah ka sa mu datché.

  • @mubarakgarba6566
    @mubarakgarba6566 7 หลายเดือนก่อน +3

    Inna'lillahi Wa'Inna Ilaihi raji'un. Allah ya kyauta.

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 7 หลายเดือนก่อน +4

    😭😭😭😭😭 Allah yabaki mafita baiwar Allah

  • @Halimaumar-g4d
    @Halimaumar-g4d 7 หลายเดือนก่อน

    Innalillahi,ya Allah yay ms rahama na tausayamt wlh,Allah ya fidda ita

  • @hafsatadamu-ld5mx
    @hafsatadamu-ld5mx 7 หลายเดือนก่อน

    Inna lilláhi wa'inna ilaihi ráji'uun. Allah yasa mufi karfin zuciyanmu yakuma ka ré mu daga sharrin kómai. Ameen

  • @NafisatHamzayusuf
    @NafisatHamzayusuf 7 หลายเดือนก่อน +1

    Allah sarki Allah yakawo miki mafita very sad wallahi Allah yarabamu da mummunan kaddarah😢😢

  • @KhaulatSanikura-ok6ys
    @KhaulatSanikura-ok6ys 7 หลายเดือนก่อน +3

    Allah ka rabamu da mummunar kaddara

  • @NazifiMohammed-g3v
    @NazifiMohammed-g3v 7 หลายเดือนก่อน

    Jazakhallahu khairan

  • @zeezeebo
    @zeezeebo 7 หลายเดือนก่อน +3

    Allah jikan shi! Maza Ku daina dukar mata don Allah

    • @alaminmohammad7005
      @alaminmohammad7005 7 หลายเดือนก่อน

      Ku kuma ku daina kisan kai

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 7 หลายเดือนก่อน

      Ai daga dukan ne Shaidan yake haddasa kisan, abinda ze janyo kisa maza zasu dena gsky, mata ku kuma duk azabar namiji gwanda ku fice ku bar masa gidan yafi sauqi akan daukar wuqa. Allah ya rabamu da mummunar qaddara
      Maza kuma ku dena kisan alumar Annabi yanzu duk yaqin duniya da sauran kashe kashe waye yake ba maza ba, kai de kawai Allah ya shirya kowa Amin

    • @mayg7415
      @mayg7415 7 หลายเดือนก่อน

      ​@@sakinadeeni4713kaikuma dai kar mu kauche daga kan hanya. Me ya kaita dauko wuka? Ai kisa ya fi duka nawi a zunubai.

    • @mayg7415
      @mayg7415 7 หลายเดือนก่อน

      Yanzu ta kashe shi ta kwashe zunuban

  • @Nafisa-ii7wk
    @Nafisa-ii7wk 7 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yakawomiki dawki idan bakiyi da niyaba

  • @SuwaibaSamake
    @SuwaibaSamake 7 หลายเดือนก่อน +2

    Ameen ya Allah

  • @SaadatuYakubu-k4w
    @SaadatuYakubu-k4w 7 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya maza kuji tsoron allah

  • @sadiyasadiqLiman
    @sadiyasadiqLiman 6 หลายเดือนก่อน

    Allah ya rufa asiri Allah ya baiyana gaskiya ciyarwa ciyarwa ciyarwa Kai jama a

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 7 หลายเดือนก่อน +12

    Inna Lillahi wa Inna Ilaihi rajiun
    Dan Allah iyaye idan yaranku sun kawo muku qarar miji ku dinga yi musu sulhu ku dena korar yaranku ko gwalesu, idan abu ya gagara a raba auren
    Ku kuma mata ku dena daukko wuqa duk azabar da namiji ze muku, gwanda ku fita ku bar masa gidan akan daukko wuqa, ku kuma maza ku ji tsoron Allah da rage zafin zuciya da zalincin tauyewa mata hakki abin yayi yawa fa Allah ya rabamu da sharrin hawa dokin zuciya Amin
    Mallam dan Allah ku dinga yiwa iyaye waazi akan su dena korar yaransu mata su dinga sauraransu dan Allah suna bincikawa, dan wallahi rana zafi inuwa quna hk muke mata ba inda zk kaji dadi sai de wajen mahaliccinka Allah

    • @muhammadabdulaziz8819
      @muhammadabdulaziz8819 7 หลายเดือนก่อน

      Wannan gaskiya ne. Allah yasaka da nasiha.

    • @khadijatusmanmusa4621
      @khadijatusmanmusa4621 7 หลายเดือนก่อน

      Gaskiya you make a very crucial point Don Allah iyayen ku dinga sauraron yar ku idan ta kawo karar mijinta ku daina korar su da gwalewa. Allah yasa mudace

    • @zenabyunus2838
      @zenabyunus2838 7 หลายเดือนก่อน

      gaskiya ne

  • @BakarMussa-u9d
    @BakarMussa-u9d 7 หลายเดือนก่อน +3

    Allah yasaka da alkahairi malan
    Kafadi gaskiya kuma Allah ya tsa re gaba

    • @ayishatabbas2402
      @ayishatabbas2402 7 หลายเดือนก่อน

      🙏🏼🙏🏼😭😭

  • @FatimaHamman-b7r
    @FatimaHamman-b7r 6 หลายเดือนก่อน

    Allah yajikasa

  • @gbadegesinabdulhafeez9982
    @gbadegesinabdulhafeez9982 7 หลายเดือนก่อน +3

    Hausawa kunci amanan addinin Allah wallahi. Da manyanku da yaranku akwai matsalan rashin tarbiyya wallahi. Ina amfanin zuwa islamiyya kullun? Allah ya shirya.

  • @HabibaMusa-ln2vw
    @HabibaMusa-ln2vw 7 หลายเดือนก่อน

    Allah ya jikanshi

  • @ayubamemuna1960
    @ayubamemuna1960 7 หลายเดือนก่อน

    Allah yabaki mafita rashin hakuri babu dadi dukkanku kunyi rashin hakuri Allah yajikanshi

  • @WahidahNuwairahHumairah
    @WahidahNuwairahHumairah 7 หลายเดือนก่อน

    😢😢inna lillah wainailaih lajiun 😢😢😢😢Allah great her jannatul firdous Ameen

  • @Furkayma
    @Furkayma 7 หลายเดือนก่อน +6

    Malam Allah ya saka da alkhairi. Maganar ka haka take. Allah ya raba mu da mummunar qaddara😭.
    Gsky batayi kama dame iya kashe kaza bama, bare mutum. Qaddarar tace tazo a haka. Kuma bawai ina goyen bayanta bane ko abun da tayi daidai ne. Amma ya kamata a cigaba da fadakar da maza masu dukan matansu. Allah yasa mu dace ya tsare mu ya tsare imanin mu

  • @muhammadsani5239
    @muhammadsani5239 7 หลายเดือนก่อน +9

    Bana goyon bayan kisan datayi masa ya sheikh....Amma indai abubuwan data fada yana yimata gaskiya ne shi yajawa kansa. Babu abinci ga duka. Taje gida ta fada ankorota iyayema da laifinsu

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 7 หลายเดือนก่อน +2

      Gsky iyaye su sake wannan hali na korar yaransu ace ko ina ba dadi mu mata ina zamu sa kanmu ne

    • @salissoumahamadoumoussas-mj7sl
      @salissoumahamadoumoussas-mj7sl 7 หลายเดือนก่อน

      Wanan hakané

    • @muhammadsani5239
      @muhammadsani5239 7 หลายเดือนก่อน +4

      @sakinadeeni4713 Wallahi kuwa, da wanne zataji....babu abinci, ba magana mai kyau, ga dukan tsiya ga jego.....Gashi kuma taje gidansu an korota....Haba ! Toh ya Ilahi ina zatasa kanta? Ita a ganinta yin hakan shine mafita agareta. Natausaya mata matuka...Dafatan za'ayi mata sassauci wurin hukunci

  • @AbassMamoudou
    @AbassMamoudou 7 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya jikansa dama lokacin chine yayi ai baka zafin sama mace hannu

  • @AliyuEdreess
    @AliyuEdreess 6 หลายเดือนก่อน

    😢😢😭😭😭Allah yajekansa

  • @AbdulrahmanSuleiman-wg2wl
    @AbdulrahmanSuleiman-wg2wl 7 หลายเดือนก่อน +1

    R I P

  • @gavva_jnr
    @gavva_jnr 7 หลายเดือนก่อน +2

    Laifin na iyaye ne galibi😢

  • @MamaneissoufouJamila
    @MamaneissoufouJamila 7 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya saka da alkhairi malm wan nn shine adalci

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 7 หลายเดือนก่อน +11

    Gaskiya ka yi magana mai kyau a nan. Ba kaman Abu Aisha na alfurqan ba. Shi kawai zuwa ya yi ya daura laifin a kan matan ba tare da jin bangarori daban ba. Wannan kuma rashin adalci ne.
    Allah ya rufa mana asiri ya gyara mana zuriar mu.

    • @MaimunaAhmad-l3o
      @MaimunaAhmad-l3o 7 หลายเดือนก่อน

      Amin ya RABBI 🤲😭

    • @SheikhMuktharGhana
      @SheikhMuktharGhana 7 หลายเดือนก่อน +1

      Shi wanan na alfurkan mahawkaci ne

    • @MaimunaAhmad-l3o
      @MaimunaAhmad-l3o 7 หลายเดือนก่อน

      @@SheikhMuktharGhana gaskiya ALLAH UBANGIJI yasa mudace ALLAH ya karemu da mummunar qaddara 🤲🥺

    • @SheikhMuktharGhana
      @SheikhMuktharGhana 7 หลายเดือนก่อน

      @@MaimunaAhmad-l3o اللهم آمين

  • @AminaSagirGarba
    @AminaSagirGarba 7 หลายเดือนก่อน

    Innalillahi wa inna ilaihirrajiun 😭

  • @sulaimansaniusman528
    @sulaimansaniusman528 7 หลายเดือนก่อน +2

    Allah ya yafe musu baki daya

  • @lamimusa3530
    @lamimusa3530 7 หลายเดือนก่อน +1

    🙏🙏🙏

  • @SaiduYahuza-w5d
    @SaiduYahuza-w5d 7 หลายเดือนก่อน +1

    Sunan hannallah

  • @Hagar-n3b
    @Hagar-n3b 7 หลายเดือนก่อน

    Allah sarki 😢😢😢

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 7 หลายเดือนก่อน +1

    S. A.W😭😭

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 7 หลายเดือนก่อน +4

    Matsalan shine wasu matan ,maza na gallazamusu, amma sai su koma gida ace suyi hakuri, mai makon azauna da waliyyansa😢

  • @habibaamahammad9526
    @habibaamahammad9526 7 หลายเดือนก่อน +3

    Tayi kuskure kowayasan wuqa makamice kuma ana iya kowane ta addanci da ita data dauko wuqar da wace niyya ta daukota shine abin tambaya

    • @Bazamfaraonlinetv
      @Bazamfaraonlinetv 7 หลายเดือนก่อน

      Gsky ne

    • @MubarakAminu-k9e
      @MubarakAminu-k9e 7 หลายเดือนก่อน

      Dan'uwa Kasan Sharrin Shaidan. Ni Kamar Nafahimce Tadaukotane Kawai Domin Kawai Tabawa Kanta Kariya. Bawaidon Takasheshiba. Allah Ta'aalaa Yashiryar damu Yakuma Yafemana Ameen.

  • @hajaraabdullahisaulawa30
    @hajaraabdullahisaulawa30 7 หลายเดือนก่อน +3

    Wanan yarinyar postpartum depression ne wallahi ke damun ta...maza idan mata suka haihu akwai mental distress da ke damun wasu saboda trauma na haihuwa

    • @aishaahmad4151
      @aishaahmad4151 7 หลายเดือนก่อน

      Absolutely akwai wanan sanan kuna ga kunchi

    • @aishaahmad4151
      @aishaahmad4151 7 หลายเดือนก่อน

      Allah ubangiji ya fitar da ita ya raya mata yaranta yasa su zamameta bangon jinginarta ya hayyu ya qayum

  • @aminaaliyu5845
    @aminaaliyu5845 7 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya malam. Sannan a wayarwa da iyaye kai in yarinya tazo gida da damuwa aki me zata fada a kiraijin ma aji daga gareshi, amma iyayenmu sai suce aure dn hakuri ne kowa hakuri yake wasu ma ko sauraron me kazo dashi basa yi, gaskiya ya kamata a gyara jazakalla khairan

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 7 หลายเดือนก่อน +1

      Gsky kan ai hk muke ta fama mata, musamnan idan miji yana da maiko yama kasheka baruwansu

  • @ISAMUHAMMEDKABIR
    @ISAMUHAMMEDKABIR 7 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yakyauta

  • @AbubakarAli-mf7df
    @AbubakarAli-mf7df 7 หลายเดือนก่อน +2

    😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @RabiatuSani-xi3nx
    @RabiatuSani-xi3nx 7 หลายเดือนก่อน

    Innalillahi wa inna ilaihi rajiun

  • @SeikoDm-lu3xg
    @SeikoDm-lu3xg 7 หลายเดือนก่อน

    May Allah help us

  • @samiratingah787
    @samiratingah787 7 หลายเดือนก่อน +1

    hmmmmmm

  • @mayg7415
    @mayg7415 7 หลายเดือนก่อน +2

    Yanzu duk abubuwan da yayi mata, ta kashe shi ta kwashe zunuban

    • @MalamaMalam-sp3ei
      @MalamaMalam-sp3ei 7 หลายเดือนก่อน

      Na u be God? Abeg that is for Allah to judge.

    • @mayg7415
      @mayg7415 7 หลายเดือนก่อน

      @@MalamaMalam-sp3ei don't you know in Islam if you kill someone wrongly all their sins move to you? Or are you another scholar who knows more than the Quran and hadith

    • @MalamaMalam-sp3ei
      @MalamaMalam-sp3ei 7 หลายเดือนก่อน

      @@mayg7415 hope u also know that "action shall be judged according to intention"

    • @mayg7415
      @mayg7415 7 หลายเดือนก่อน

      @@MalamaMalam-sp3ei I'm sure you know her intentions

    • @mayg7415
      @mayg7415 7 หลายเดือนก่อน

      @@MalamaMalam-sp3ei yes I do, but just because you didn't intend to kill someone, doesn't mean that you will go Scott free, because what about justice for victim

  • @abakardj4697
    @abakardj4697 7 หลายเดือนก่อน +1

    Haba mamana yazakiyihaka .saboda kinada takwarana

  • @alimohammed6845
    @alimohammed6845 7 หลายเดือนก่อน

    Allah kasa mudaci

  • @rabiuabdullah3231
    @rabiuabdullah3231 7 หลายเดือนก่อน +6

    Wlh seda nayi kuka azalche wlh gaskiya xantemaketa idan nasamu dama ko account natemakonta idan nayi karo dashi

    • @RukayyaHaruna-yh2wd
      @RukayyaHaruna-yh2wd 7 หลายเดือนก่อน

      Wllh nima saida nayi mata kuka 😭Allah y raba mu da mummunar qaddara 🙏

  • @shemaumuazu1644
    @shemaumuazu1644 7 หลายเดือนก่อน

    Bai kamata aki taimaka mishi ba wlh. Wannan furucin na kin taba shi ya tsayar mata arai Abu ne da bazata tana matawa ba, Allah ya rabamu da mummunar kaddara, ya kawo mata mafita

  • @YusufAbubakar-gl8pw
    @YusufAbubakar-gl8pw 7 หลายเดือนก่อน

    Allah ya jikan shi ita Kuma Allah ya ye mata Kuma ya shir yeta but the problem is from the Husband.

  • @MemunatuAbdulai
    @MemunatuAbdulai 7 หลายเดือนก่อน +1

    I pray they forgive her. It wasn’t intentional

  • @SaniMuhammadMuhammadsani
    @SaniMuhammadMuhammadsani 7 หลายเดือนก่อน

    Allah yamaganta

  • @harunasani3983
    @harunasani3983 7 หลายเดือนก่อน

    salaam ' Allah yasakada Alkhari ameen

  • @aminasali743
    @aminasali743 7 หลายเดือนก่อน

    Don Allah jahilan maza kudena goyawa iron wayan wayannan mata kowa yaganta baiga Mai yunwaba mara kunyace tace gida baa goyon bakanta kariya take wa yasani metake masa bawahala ajikinta in har sai makota sun Bata abinci da alalace take mata sun zama mahautan mazan su subhanallah

  • @maryamyaseer1341
    @maryamyaseer1341 7 หลายเดือนก่อน

    Muna cikin wani hali a Al ummarmu

  • @SurajoBalarabe
    @SurajoBalarabe 7 หลายเดือนก่อน +1

    😭😭😭😭

  • @بحرالتسامحبحرالتسامح-ث1ن
    @بحرالتسامحبحرالتسامح-ث1ن 7 หลายเดือนก่อน +1

    ،،😭😭

  • @DaudaAdam-no3he
    @DaudaAdam-no3he 7 หลายเดือนก่อน +2

    Salam malam dafatan kana lafiya matsalar kisa koyarwar en fimne

  • @HarunasafariHawawu
    @HarunasafariHawawu 7 หลายเดือนก่อน

    😢😢😢

  • @DestinyOmoregbe-st3sq
    @DestinyOmoregbe-st3sq 7 หลายเดือนก่อน +2

    Ne fah wlh bana son mijina ko kadan

    • @ASADULISLAMTV
      @ASADULISLAMTV 7 หลายเดือนก่อน

      Saboda maye kuma meyasa kike zama dashi

    • @BMA207
      @BMA207 7 หลายเดือนก่อน

      Toh kinemi mafita zama da Wanda bakya so masifa ne

    • @shamsiyyahamisu6479
      @shamsiyyahamisu6479 7 หลายเดือนก่อน

      Kinimi rabuwa dashi kawai shine mafita

    • @NafisatHamzayusuf
      @NafisatHamzayusuf 7 หลายเดือนก่อน

      Toh Allah yarufa asiri kurabu mana

  • @hafsatabdulhameedbada2549
    @hafsatabdulhameedbada2549 7 หลายเดือนก่อน

    Ku daina aurar da yarar ku ba sanaa. Yunwa kan jawo babban matsala

  • @nurahismail
    @nurahismail 7 หลายเดือนก่อน

    Slm wllh duk Wanda yahukuntata xaihadu da fishing Allah.

  • @DaudaAdam-no3he
    @DaudaAdam-no3he 7 หลายเดือนก่อน +2

    Fim shina nona yada za ayi kisa

  • @SAaduAliyu-zg7mh
    @SAaduAliyu-zg7mh 7 หลายเดือนก่อน

    Munafuka Karya take wlhi dama tajima tana so kasheshi inba hk bah miye Na daukar wuqa Allah yasaka Masa wlhi Kuma Allah yabaki miji Wanda Shima Zai kasheki yazo Yana Kuka yace wlhi bakasheki yayi bah wlhi Yana soki jahila kawai

  • @AbbaRastah
    @AbbaRastah 7 หลายเดือนก่อน

    Kiyidede tidabahidatawsayi maganihihaka

  • @adamuusman6594
    @adamuusman6594 7 หลายเดือนก่อน

    Irin wannan abin ka iya kakoma mai 'dakko rahoto

  • @rukayyatabdullah5155
    @rukayyatabdullah5155 7 หลายเดือนก่อน

    Wai shin ilimin da Malam yakoya yakarene mukaga yakoma kallon social media Yana tsokaci ??
    Mufa haryanzu munada bukatar ilimunmuka na addini ne bawai labaran midiyaba

  • @samiratingah787
    @samiratingah787 7 หลายเดือนก่อน +1

    why

  • @BakarMussa-u9d
    @BakarMussa-u9d 7 หลายเดือนก่อน +1

    🥵💔🙄

  • @BakarMussa-u9d
    @BakarMussa-u9d 7 หลายเดือนก่อน +1

    🥵💔🙄

  • @NanaShettima-xf9by
    @NanaShettima-xf9by 7 หลายเดือนก่อน +1

    😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @IzzatuAbdullahi-p1x
    @IzzatuAbdullahi-p1x 6 หลายเดือนก่อน

    😭😭😭

  • @SalehYones-uh3to
    @SalehYones-uh3to 4 หลายเดือนก่อน

    😭😭😭😭😭

  • @BakarMussa-u9d
    @BakarMussa-u9d 7 หลายเดือนก่อน +1

    🥵💔🙄