Innalillahi. An 'kara samun rikicin addini a jihar Niger, irin wanda ya faru a Kano

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 8 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 88

  • @SaniMuhammadMuhammadsani
    @SaniMuhammadMuhammadsani 9 หลายเดือนก่อน +1

    Subuhanallah Allah yatsine masa alkarka da shi da sauran irisu ameen ya rabb

  • @hafsatbabba9740
    @hafsatbabba9740 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah Ya kara daga darajar Manzon Rahama,Ya kara kare mishi kima da darajar Sa

  • @IsmaelAbdou-hx8fc
    @IsmaelAbdou-hx8fc หลายเดือนก่อน

    Allah Kara Maka lapiya shek sharif Adam mina

  • @abdulhakimbashirsaid3546
    @abdulhakimbashirsaid3546 ปีที่แล้ว

    Allah Yasan Mai gaskiya Kuma Kuma la,anannun malaman Nigeria kunsan cewan gaskiya yafadi sedai kunsanya muna furci acikin Zuqatan ku amman zaku hadu da Allah sekuyi masa qarin bayani ,wajan Kare Darajan Wani Dan Giya Da Kuma Cin Mutumcin Manzon Allah

  • @مرجانهلا
    @مرجانهلا 3 ปีที่แล้ว

    Allah ka kawo mana dauki akasarmu nigeria

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana 3 ปีที่แล้ว +3

    Allah yasaka da alkairi wannan shine dai dai annabi yafi kowa

    • @assawaba7156
      @assawaba7156 3 ปีที่แล้ว

      Wannan malamin wawa ne

  • @ahmadbinali4668
    @ahmadbinali4668 3 ปีที่แล้ว +1

    subhanallah, Allah ya kawu muna dauki, Nigeria akwai matsala.

  • @ILYASUALIMOHAMMED-cr6pg
    @ILYASUALIMOHAMMED-cr6pg 8 หลายเดือนก่อน

    Shi Wanda ya kuskurat da manzon Allah fa

  • @ibrahimissoufou2077
    @ibrahimissoufou2077 ปีที่แล้ว

    ALLAH ya sawaké duniya tazo karshé

  • @ahlilkisaitv
    @ahlilkisaitv 3 ปีที่แล้ว +3

    Wlh mutane kuji tsoran Allah wato kunyarda a Sayyadina Umar yasaba Umarnin Annabi (s.a.ww) kuce yayi daidai amma ataba janubin Umar shine lefi bataba janunin Annabi (s.a.ww) mutane kuji tsoran Allah wato sahabbai sunfi Annabi a idanunku

    • @rabiourabiou9002
      @rabiourabiou9002 3 ปีที่แล้ว +1

      tokai ka amince umar kafirine???

    • @husseinadam4218
      @husseinadam4218 3 ปีที่แล้ว

      Kayi ka amince umar ya yi abinda wanga jahilin malamin ya tuhume shi ?

  • @abbakartambariabbakartamba1149
    @abbakartambariabbakartamba1149 3 ปีที่แล้ว

    Allah kayimuna tsari ga irin wadannan miyagun mutane

  • @hermannmehebou5684
    @hermannmehebou5684 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah ka shiryamu ameen🇨🇲

  • @young_hip_hop-hausa_227tv9
    @young_hip_hop-hausa_227tv9 3 ปีที่แล้ว

    Nadaina ma bin Channel din dan makarya ciya kawai dan a sarariya jeka ta karyar kaida Allah

  • @abdulkarimlawal8150
    @abdulkarimlawal8150 3 ปีที่แล้ว +1

    Innalillahi wa Inna ilaihi raj'un ALLAH ka kawo mana karshen wannan bala'in Wai gwamnati Mai take jira da irin wa innan ne

  • @abumohamed8468
    @abumohamed8468 3 ปีที่แล้ว +2

    Wanga yafi Abdul jabar Zama malamin gaské domin shi Yana ganewa

  • @danalhadjitv502
    @danalhadjitv502 3 ปีที่แล้ว

    Subhalla Allah ya kara Chirya yamu

  • @saminuumarumar1479
    @saminuumarumar1479 3 ปีที่แล้ว

    Subhanallah Allah yakawomana saukin masifan nan

  • @abdulmalikyacubazza6114
    @abdulmalikyacubazza6114 3 ปีที่แล้ว +2

    ina fatar zasuyi koyi da jahar Kano

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 3 ปีที่แล้ว

    Aslm allah dai ya kauta

  • @ibrahimamadou7989
    @ibrahimamadou7989 3 ปีที่แล้ว +2

    Wa iyazu billahi

  • @musajafar9910
    @musajafar9910 3 ปีที่แล้ว

    Wallahi zamu kashe shi inya sake zaici uwar shi

  • @yahayamahamansabiou2481
    @yahayamahamansabiou2481 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya tsare mana imanin mu

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 3 ปีที่แล้ว

    allah yataimaki sharif adam

  • @abdousakourharouna3156
    @abdousakourharouna3156 3 ปีที่แล้ว

    Douka eniska zasu kare zahilkinsu sudawo akan Alkur'ani maigirma

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 3 ปีที่แล้ว

    سبحان الله

  • @buhariabdullahi1760
    @buhariabdullahi1760 3 ปีที่แล้ว +1

    Da za'a dinga kashesu da zasu rage, Amma ba'ayin komai

  • @aishaisahisah3792
    @aishaisahisah3792 3 ปีที่แล้ว +2

    Ya Allah kashiga lamarin nageria 😭

  • @abubajarsuleman8511
    @abubajarsuleman8511 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya sauwake

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 3 ปีที่แล้ว

    Innalillahi wa inna ilaihirraji un subahanalllah wa iyazubillah

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 หลายเดือนก่อน

    wannan munanan hadisai suna nan awurin Izala haka wani malami a Saudi yace annabi yana kuskure amma ibn taimiya baya kuskure da akasake tabba yarsa shi ibn taimiya wai Qur'an da hadisai yake karantawa irin wannan bakin Izala mukeji sunfi dubu

  • @mammanharounaidrissabgdtv3129
    @mammanharounaidrissabgdtv3129 3 ปีที่แล้ว +1

    Assalamu alaikum ya kai dan uwa yakamata taraka rubutu da kyau so sai nan niger kace ba neja ba

    • @kundinshahara5989
      @kundinshahara5989  3 ปีที่แล้ว

      To mun gode sosai da wannan gyara.

    • @mammanharounaidrissabgdtv3129
      @mammanharounaidrissabgdtv3129 3 ปีที่แล้ว

      @@kundinshahara5989 masha Allah kayi hakuri fa sabida kowa saiya karanta yake shiga kallon video?

    • @kundinshahara5989
      @kundinshahara5989  3 ปีที่แล้ว +1

      @@mammanharounaidrissabgdtv3129 yanda aka rubuta 'kasar Niger da jihar Niger ta Nigeria duk iri 'daya ne. Ka bincika ka gani. Mun gode

    • @mammanharounaidrissabgdtv3129
      @mammanharounaidrissabgdtv3129 3 ปีที่แล้ว

      @@kundinshahara5989 masha Allah agaskiya ni dafarko sai da gabana ya fadi duk takadamar da akeyi a Nigeria muna jin badadi musamman abin da ya shafi addini da kuma yashafi fatanci ga fiyayan halitta annabi saw ni wallahi wallahi wallahi bintaba raba daya buyuba niger da Nigeria duk daya na keganinsu

    • @kundinshahara5989
      @kundinshahara5989  3 ปีที่แล้ว +1

      @@mammanharounaidrissabgdtv3129 Wallahi kam

  • @manirouidriss7326
    @manirouidriss7326 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya tsinemaka

  • @soumananuohou494
    @soumananuohou494 3 ปีที่แล้ว +1

    To ai Dan shi'a ne ma su zagin sahabai

  • @abdulmalikyacubazza6114
    @abdulmalikyacubazza6114 3 ปีที่แล้ว +1

    La hawla walakuwati nageria ace masiface Allah yajarabceku daita?

  • @MahamadouAbdoulaye-qt6xt
    @MahamadouAbdoulaye-qt6xt ปีที่แล้ว

    Ik

  • @lauwalikwasareaminu3832
    @lauwalikwasareaminu3832 3 ปีที่แล้ว +1

    Karyakakeyi

  • @BilkisuNuhu-mq7xh
    @BilkisuNuhu-mq7xh 8 หลายเดือนก่อน

    Wlh sayyidina Umar ba kafiri bane

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 7 หลายเดือนก่อน

    Agaskiya wannan malami yayi kuskure sukuma iza halinsune haka irin wannan fadakarwa sunce inda sayyidina Umar yake shaidan Baya Zama wurin idan kuma annabine Yana wurin da sauransu

  • @tahirsuleiman7368
    @tahirsuleiman7368 3 ปีที่แล้ว +3

    Wallhi malaman Nigeria akwai rudani a Lamarinsu....🤦 Wai bayin Allah Nan sun Riga sunyiwa addinin Nan abinda zasuyi na qoqrinsu sun tafi Amma kullun saikaji malaman Nigeria suna kwaqulo laifinsu dole Dole...wanan wane irin masifa ne

  • @عبدالقادرمحمد-س2ع
    @عبدالقادرمحمد-س2ع 3 ปีที่แล้ว +2

    حسبنا الله ونعم الوكيل

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 3 ปีที่แล้ว

    Aikinsu kenan aikin jahilci, kuma basasan gaskiya, malamansu sunyi rubutu kan annabi nabanxa na wofi

  • @bashirabdulhadisani6036
    @bashirabdulhadisani6036 2 ปีที่แล้ว

    Dan Baki bakada kirki

  • @lauwalikwasareaminu3832
    @lauwalikwasareaminu3832 3 ปีที่แล้ว

    Wannan inaganin ba musulmi bane waurace kawai

  • @blackballball168
    @blackballball168 3 ปีที่แล้ว

    اتوني بكتاب اكتب لكم كتاب لن تضلوا بعدي ابد فقال عمر ان الرجل ليهجر
    وما كان لمومن ولا مومنة اذا قضى الله ورسوله امر ان يكون له الخيره من امره ومن يعصي الله ورسوله فقد ضل ضلال مبين
    عمر ضال على حكم القران
    ام على حكم اهل السنه الذين يعبدون البشر
    ليس بضال

  • @nadjibjamila2490
    @nadjibjamila2490 3 ปีที่แล้ว

    Anya wannan ba kabila baneba a bincikeshi a gani cristane da rigar muslimai!

    • @salisualfa4468
      @salisualfa4468 3 ปีที่แล้ว +1

      Ku a dakikantakarku shine duk wanda ba bahaushe ba musulmi bane ko? Haba ya kamata mu ringa wayewa

    • @younoussasouley5073
      @younoussasouley5073 3 ปีที่แล้ว

      @@salisualfa4468 nagodé

    • @nadjibjamila2490
      @nadjibjamila2490 3 ปีที่แล้ว

      @@salisualfa4468 ka nunan kai dan shia!

    • @maimunanuhu4940
      @maimunanuhu4940 3 ปีที่แล้ว

      Allah kashiryardamu Allah yataremana imanimu

    • @lauwalikwasareaminu3832
      @lauwalikwasareaminu3832 3 ปีที่แล้ว

      Wannan gaskiyane

  • @bigboyyouyou2825
    @bigboyyouyou2825 3 ปีที่แล้ว

    Astag farou allah

  • @balarabaabab8854
    @balarabaabab8854 3 ปีที่แล้ว

    🤦‍♀️🤦‍♀️🤦‍♀️🤦‍♀️🤦‍♀️

  • @IsshakAbdulRazak
    @IsshakAbdulRazak 10 หลายเดือนก่อน

    P😊Pp

  • @tankomjibrin295
    @tankomjibrin295 3 ปีที่แล้ว

    Meye tabbacin hadisin , da ingancin ta.

    • @hussainiyusuf8091
      @hussainiyusuf8091 3 ปีที่แล้ว

      Ingattaccen hadisine tun muna yara ake karanta manashi. Allah ya shiryemu.

  • @nadjibjamila2490
    @nadjibjamila2490 3 ปีที่แล้ว

    Cristane da rigan muslimai yasin

  • @ummadam6332
    @ummadam6332 3 ปีที่แล้ว

    حسبي الله ونعم الوكيل فيهم

  • @عبدالقادرمحمد-س2ع
    @عبدالقادرمحمد-س2ع 3 ปีที่แล้ว +1

    اللهم صلى وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه

  • @aburufaida4202
    @aburufaida4202 3 ปีที่แล้ว

    Allah yala'ance ka matsiyaci

  • @khadijasanibabbanyaro4996
    @khadijasanibabbanyaro4996 3 ปีที่แล้ว

    🙆🙆🙆🙆😭😭🤲🤲🕋👈

  • @abbakartambariabbakartamba1149
    @abbakartambariabbakartamba1149 3 ปีที่แล้ว

    Allah kayimuna tsari ga irin wadannan miyagun mutane