Gaskiya NAFISA tana Bani Tausayi, Amma Gaskiya MIJIN da zai aureta shine yafi bani Tausayi anan gaba a Rayuwa. ALLAH ya kara Shiriyar da Mu ya tsaremana Imaninmu da addininmu.
ALLAH SWA YA CHIRYEKI INA MAÏ YIMIKI NASIHA KI JI SORON ALLAH SWA DUNIYA BA MATABATA BA CE DAN HAKA KAR KI MANTA GA ZAKI KOMAWA KUMA HISABI NA NAN YA NA GIRANKI ....
It is the responsibility of us all as Muslim to educate her n not by hate n stigmatization n bullying we hv a lot of worst challenges in the north particularly that are worst than her issues let us face that, am a educated Muslim learned to d core but pls let us earn reward tru Nafisa by educate her islamically, ma'asallam n tnx
Nafisa ke daina fadin cewa wanan maganar bai shafi Adinan musulinci..ai babu abunda adini musulinci bah?kusukure ne fadar haka a matasyin ki na musulam..Allah ya shireye dukan mu baki daya Amin ya hayyu ya qayyum 🙏🙏
Haba jama'a, ai duk wanda ya ki jin bari, ba yaki jin hoho ba, karamar yar iska, abaya anyi manyan karuwai kuma kafirai na hakika, yau ina suke anyi masu haye hakkokin Allah yau ina suke, bare ki yar labarina ko in ce yar film, saboda haka ki kwana da sanin cewa, ANNABI NE YACE kU TSINE MUSU DOMIN SU TSINANNU NE, suwa masu fitar da tsaraici ko masu nuna gashin kai, ko masu ciko a kai kan yayi tozo kamar tozo bujumen sa, ko kamshin aljanna baza su ji ba, wannan muna ganin kayu nan ku da rashin suturarku.
Sorry 'yanuwa ki gyara baa cewa duk Wanda ya yarda cewa shi musulmi ne, baya cewa a ajiye addini kuskure ne. Shi kuma Dan uwa baa cewa maganar social media ba amfani ga mata. Dole ne a bambanta ace Kamar tiktalk irin masu zage zage da batsa ba amfani.
@@abuusman596 You got it all wrong. She was involved in a podcast and they are allowed to discuss basically everything. She is not supposed to go for that if she knows that she is not good enough.
Honestly I didn’t see anything wrong in Nafisa’s statement.. This guy is illiterate enough to let the world understand what Nafisah was proving out. Arewa people are lacking a lot due to their traditional beliefs
Gaskiya NAFISA tana Bani Tausayi, Amma Gaskiya MIJIN da zai aureta shine yafi bani Tausayi anan gaba a Rayuwa.
ALLAH ya kara Shiriyar da Mu ya tsaremana Imaninmu da addininmu.
Ameen bro🤜
ALLAH SWA YA CHIRYEKI INA MAÏ YIMIKI NASIHA KI JI SORON ALLAH SWA DUNIYA BA MATABATA BA CE DAN HAKA KAR KI MANTA GA ZAKI KOMAWA KUMA HISABI NA NAN YA NA GIRANKI ....
Nafisa is gone, Allah ya shirye ki
Akwai wadanda sukeda access to manyan wayoyi, Amma basusan minene social media ba.
Hakane
It is the responsibility of us all as Muslim to educate her n not by hate n stigmatization n bullying we hv a lot of worst challenges in the north particularly that are worst than her issues let us face that, am a educated Muslim learned to d core but pls let us earn reward tru Nafisa by educate her islamically, ma'asallam n tnx
A rayuwa musulmi komai saida addini
Islam the first in any thing
Nafisa ke daina fadin cewa wanan maganar bai shafi Adinan musulinci..ai babu abunda adini musulinci bah?kusukure ne fadar haka a matasyin ki na musulam..Allah ya shireye dukan mu baki daya Amin ya hayyu ya qayyum 🙏🙏
Kina da babban aiki wallahi
Haba jama'a, ai duk wanda ya ki jin bari, ba yaki jin hoho ba, karamar yar iska, abaya anyi manyan karuwai kuma kafirai na hakika, yau ina suke anyi masu haye hakkokin Allah yau ina suke, bare ki yar labarina ko in ce yar film, saboda haka ki kwana da sanin cewa, ANNABI NE YACE kU TSINE MUSU DOMIN SU TSINANNU NE, suwa masu fitar da tsaraici ko masu nuna gashin kai, ko masu ciko a kai kan yayi tozo kamar tozo bujumen sa, ko kamshin aljanna baza su ji ba, wannan muna ganin kayu nan ku da rashin suturarku.
@@abulbasmah Allahu ya shiryamu bakidaya rahama ta Allahu ce duk munarayuwane akan abu biyu menene Karshen .
Gaskiya koma baturiya kika zama Dan uwarki bahaka sukeba
bahaushe ya waye 😂😂wly yafi ma bature wawanci😂😂😂 kalli yadda nafisa ke Magana
@@abdoulazizrabiou-l5o wlhi da gaskiyan ka 🤣
To ni way ayaw she na ita Nafisa ta shiga turen nema ? To ai gani nayi ba acan aka haifeki ba, to wani ne karya turanci ne haka ?? ALLAH ya kyauta
Ni na gani tunda FARKO har karshe Ama maganganinki akwai kura kurai
Mara gaskiya, barata ta a barka kafadi komai ba, wlh akwai matan da mazan wanda basayin social media, kuma suna da manyan wayoyi
The point is you said what you said and you mean what you said.
Sorry 'yanuwa ki gyara baa cewa duk Wanda ya yarda cewa shi musulmi ne, baya cewa a ajiye addini kuskure ne.
Shi kuma Dan uwa baa cewa maganar social media ba amfani ga mata.
Dole ne a bambanta ace Kamar tiktalk irin masu zage zage da batsa ba amfani.
na kalli video ai gayen nan yakureta shiyasa yake burgeni wlh
Tnx bro🤜 fatan alkhairi
Da Allah zaisa muhadu da jahilar yarinyar nan da sainaci uwarta jahila kawai
To ai mu matan arewa addinin mu yana tafiya da Aladun mu,dole ne mu dunga duban abinda Musulunci yace
Ya kamata kisan cewa babu abinda addininmu bai shafa ba, ki daina cewa a ajiye maganar addini a gefe (addini ake dubawa farko a kowane abu).
Haba shima kansa dan jaridan akwai karancin addini
Duka abinda mussilmi zai aikata dolene ya kiyaye hakkin addinshi na musulinci
Malama go back to islamiyya
Hhhh gaskiya ne wannan
They just had a plan to humiliate her by bringing reality issue to her when they knew she is not grounded in Islamic knowledge
@@abuusman596 You got it all wrong. She was involved in a podcast and they are allowed to discuss basically everything. She is not supposed to go for that if she knows that she is not good enough.
Nobody wants to humiliate her, she's just arrogant and talks anyhow, go and listen to the previous conversations first before you conclude
Are you grounded in Christianity?are you following what the real Bible says ?
Wannan mutumin munafiki ne wlh shine yake sa nafisa ana zagin ta banza
You this guy You are talking anyhow i no like you kabilance banza mu ba hausawa ba kuma mu yan Arewa ne sai kazo kakoremu 😅😅
I wished I'm the interviewer. But Nafisa is being too bullish on this guy, why can't you listen to him? But he listened to her.
Honestly I didn’t see anything wrong in Nafisa’s statement.. This guy is illiterate enough to let the world understand what Nafisah was proving out. Arewa people are lacking a lot due to their traditional beliefs
Yeah she's right with regard to the used of internet but she's lacking Islamic background in her character and behaviours.
@@AbuhurairaAbubakar-f8y you are absolutely right he jus want to our people to talk down on her and always to proved her rong