Yashara ya kware mungaji da labarai kuma din ku shahara da yimusu kisan kiyashi yadda sukema bayun Allah shi mu masu kallo ba abinda zaipi birgemu kaman ace kuma kuna gamawa dasune ba wannan shati fadiba mungajida kallon raunuka
Don Allah ku rinka bayyana mana hukuncin da ake yi musu saboda duk wanda yake kallo wanda ya san yana da irin wanan halin zai dena. Amma rashin nuna hukunci yana sa masu kallo su dauki wasu sabon hanya wajen cutar wa tunda basuga an hukumta mai laifin ba. Don Allah ku dauki magana ta da muhimmaci
Kai kana kallon wannan kasan shege ne kuma Azzalumine domin ko Deny bayayi saboda haka Doka tayi aiki akansa kamar yacca kuke kokarinku. Allah yakara mana Zaman lafiya
Me ake jira da irin wadannan,,? Dan kwaya azzalumi baya neman shiriya,,kawai amai hukunci da duk irin yaren da yayi imani dashi, kowa ya huta....da addu'ah tana shiryar da azzalumi da fir-auna yafi kowa shiriya
Allah ya tsare matasanmu alaumar annabi saw ameen Suma Ameen
Innalilahi wainailahi rajiun Allah ya kawo mana zaman lpy a qasarmu bakidaya
Allahu yashirya shi ai su bello turjima sunanan
Allah shi qara tona ma mugaye asiri ameen hayyu ya qayyum,su kuma jami'an tsaro Allah qara musu kwarin gwiywa🤲🏻
Subhanallah ya Allah kashirya Mana zuri a baki daya ,dukkansu yarane Allah gamu gareka😭😭🙏🙏🙏
Ameen sis
Officier Gambo for Président! I appreciate your professionalism, integrity and empathy. 🤠🎉🎉🎉🎉
Aikin banza kukama shahararsun barayin mana Sai wadannan jariran barayin na rashin yin aiki😢
Allah ya shiryarda su shirin adding musulunchi
LaBaR 5:08
L
LABARi
Bonne travail
Ya Allah wannan muguntar har ina, mutane bah imani ko tausayi😥😥😥
Allah yakara tona maku asiri Amin, Allah yakaremu amin
wly i love this policeman too much may Allah protect you
Masha Allah jami,an tsaro na kastina wlh kuna kokari Allah yabiyaku Allah yakara tona musu asiri
Officier Gambo. You’re absolutely professional! Greetings from Canada 🤠
جزاك اللهُسبحان الله
innalillahi wainna ilaihi rajiun,Allah kashiryasu Allah yakaremu
Dan Allah wanda yasan sp gambo isah yahadani dashi dan girman Allah
Amma wannan bashi da imani Allah ka shirya
Allah yakawo Mana saukin taaddanci
Allah ka tsare Mana imanimmu
I like 👍 👌 ♥ jamin anstaro Allah yakara stareku yakuma temakeku shikuma matashina Allah yabashi lfy Adauki mataki maikyu akansu Allah yakarawa Abdullahi lfy yakaramasa kwarineman nakansa???
Thanks
Amen summa amen
@@sameerahahmed8410 tnxs
Yashara ya kware mungaji da labarai kuma din ku shahara da yimusu kisan kiyashi yadda sukema bayun Allah shi mu masu kallo ba abinda zaipi birgemu kaman ace kuma kuna gamawa dasune ba wannan shati fadiba mungajida kallon raunuka
Allah shikyauta allah ya shirya
😭😭.. Allah yakwoo mana karshen matsalolin nan
Allah ya shirysmu
Allah ya wadaransa Allah ya daidaita rayuwarsa tsinanne
Allah ya samuce❤❤❤❤❤❤
Allah ya kauda azzalumai adoron kasa
Mutsiyaci Allah ya tsinewa ire ireku albarka Kuma Allah ya isar mana wlhi
Allah shi kyauta gaba.
Wannan a dauki mataki Mai qarfi
Allah yashiryesu idan mask shiryuwane
Allah ya shiryeku
Allah ya shiryaddasu
Allah Shi kyauta
Allah yakarabadanasara
Allah ya shiryasu
Allah ya shirya
Allah Bada sa, a ai ta kama ku matsiyata mungwaye Allah wadai daku akan machine kuna kashe mutane
Masha Allah
Allah yashiryesu
Allah yakauta ameen
Dan allah kawai ku kashé su al umma ta zamna lafiya
Allah ya kyeuta
Allah yahiryeshi
Allah ya shshirye shi
Allah ya shshirye shi
Allah qara tona musu asiri
Subuhanallahi
Allah kashiga tsakanin nagari da mugu
Tsinannu Allah ya kara tona muku asiri
Subahanallah
ALLAH ya sawaké
Allah ya shirya
Ameen
Allah yakara kiyayiwa
Don Allah ku rinka bayyana mana hukuncin da ake yi musu saboda duk wanda yake kallo wanda ya san yana da irin wanan halin zai dena. Amma rashin nuna hukunci yana sa masu kallo su dauki wasu sabon hanya wajen cutar wa tunda basuga an hukumta mai laifin ba. Don Allah ku dauki magana ta da muhimmaci
Wannan gaskiya ne
Allah kiyaye
Allah yakyauta
Alla,ya,shirya,amin,dan,alla,iymusu,afuwa
Tunda Bb Dan Uwanka Ko
Amashihukunci maitsanani
Kai kana kallon wannan kasan shege ne kuma Azzalumine domin ko Deny bayayi saboda haka Doka tayi aiki akansa kamar yacca kuke kokarinku. Allah yakara mana Zaman lafiya
Hakika ina matunkan jinjina wa rundunan police na jihar katsina ina muku adduan Allah ya kare ku Allah ya kara muku daukaka amin
Wly j'aime trop ce policier
Ya kamata a kashe shi da cable ɗin nasa shima
wanan gaskiyane maganarka yalladaiyi
Wannan dan Allah kaman yadda yake kashe wa shima à kashe shi
Gaskiya ne
allah yakara maku nasara
Ankashi abokina suleman ankarbe mashin dinshi kukashisu
Yahaya
Allah ya tsaremu
Jin jina GA hukumar Yan sanda mukuma Allah ya tsarkake mana zuqatanmu
What a wicked world
😢😢😢😢😢😢
Allah yasauwake
😢😢😢😢😢😢😢😢😢
A kashe shi kawai
Allah ka yi muna mai kyau Allah ya shiryesu
Ina Neman number police din nan
Sir laifinku Daya NE da bakukashe wa
😊
Tirkashi!!!
Nuna yadda aka hukuntasu yafi
Yan daura
La haula wala quwwata
Yan iska kamatayayi akashesu dubi jikinsu
Iy bazamu tausaba
Me ake jira da irin wadannan,,? Dan kwaya azzalumi baya neman shiriya,,kawai amai hukunci da duk irin yaren da yayi imani dashi, kowa ya huta....da addu'ah tana shiryar da azzalumi da fir-auna yafi kowa shiriya
Asalin kuma yan sandan munafukaine waime zakashe
BBC hausa labarin katsina
Kajllixxxx
Xxxxxxx
Xxxxxxx
❤😂😂😂
Cima akaceci
Allah ya shir yeshi
Audi bulama bukarti
Yane
Aina
Akashesu
Sabondambe
Yoruba films
Maganar Najaatu ta tabbatar da lalle a na drama da hankalin mutanen Nigeria.
Abachi kachi
Inn
😂🤣😭