Gaskiya da ili bakada mutunci maitsami kannakanifa yana ganin girmanka gaskiya Bosho bakuda mutunci amma maitsami ka kwantar da hankalinka muni daidai su
Bitsami dama ka taba ma Abba mai kayan doki sata linzami, yanzu kuma kayi halin bera, duk da sawun barawo ne kataka amma bakada wata mafita. Baru alaye ai gonda Iduwa ma da kai
aslm megida bosho yakamata Muhammadu ya Kori da'ile daga gidansa,saboda shine me neman rikici.
Wannan wasan gaskiya akwai darasi sosai,
Allah mu dache
shiruma ai maganane kowa yasan Bata garin gidan gwagware,sultan potiskum yobe state.
megida bosho da'ile ne Dan kwaya
Bosho ni yabashiso
aslm to malam da,ile layya ta zo ya za'ayi sultan potiskum yobe state.
Aslm adai ttsananta bincaki za agane maigaskeya
Ai kai baba daile ai daga ganinka kana shan wiwi😅😅😅😅😅
aslm mutanen gidan gwagware daga yau idan aka sake kama Mai laifi, zamuyi Kara Kara.
Ayi baba nawara bisami da koukegani da yake zouwa koudou.karatoun yaoudara yake zouwa
Assalamu alaikum
Kada ka damu Mai tsami mun San su waye Yan wiwi a gidan gwagware Kuma baka cikinsu
Gaskiya da ili bakada mutunci maitsami kannakanifa yana ganin girmanka gaskiya Bosho bakuda mutunci amma maitsami ka kwantar da hankalinka muni daidai su
😂😂😂kare bana maganin zomo bana bosho kayi dede wanan kudin ina ganin daga wajen Bashir sawani sunka fito ba chanka
kwaya tana aiki
To AAA dawalakin Anya ko yayan oudoua da Kane malam.. lamarine nan ba sayi anti binchikeba,
Maitsami kakwantar da hankalinka munsan halin kuwa to wai wanini ki dauki dauki a gidan gwagwari za ayi walkiya zamuga kuwa
Yayi kyau abukina kahuta muna tari
Bitsami dama ka taba ma Abba mai kayan doki sata linzami, yanzu kuma kayi halin bera, duk da sawun barawo ne kataka amma bakada wata mafita. Baru alaye ai gonda Iduwa ma da kai
Acema Bosho inajiran rago nah
Mashà Allah
aslm hm dasauran kallo
Mo munsan ko kuddin wani maitsami ka kwantar da hankalinka
Ma sha Allah
😂😂😂
𝑨𝒃𝒊𝒅𝒋𝒂𝒏
San zuciya bayyiba
Masha Allah