Aslm oga bocho a gaskiya da ile baya da lefi ama bocho wai ruwan zafi nai AMA naji dadi ama ya maganar kohtu za ager ko an fassa da ga naku inoussa maazou libya misurata 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🙏🙏🙏
Babane naouara kabar biyer ma mahaoukatu kouma da illi attahan kurri da fatane naouara tanna lafiya jaourou da bitsami douke ina mika gaisuwa a garéku fatan alkairi
Gaskiya bosho kana bamu dariya
Gaskiya da'ile baka yiwa baba bosho Adalchi ba, wannan ai mugunta che, Daga SHAFIU AHMAD SHEKA
hhhhh macha allah allah kara basira bocho tv
Aslm oga bocho a gaskiya da ile baya da lefi ama bocho wai ruwan zafi nai AMA naji dadi ama ya maganar kohtu za ager ko an fassa da ga naku inoussa maazou libya misurata 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🙏🙏🙏
Ma sha Allah… Allah ya kara basira
Hahahahahah Naji dadin wannan Shirin, Allah Kara basiri ga Bosho tv.
bosho sarkin barayi wai batakeru barayon banza
Allah dai yabiya nawa sako daga naka maiga 🇳🇪 inayinka
Masha Allah
Oga bosho tiyateka su da'ile banda dilet wajen biya dan basauki. Wanda yayi aiki akasar kiriket.shawar da'ile abiya haya kafin wata ya mutu
Ogha bocho Idan kabace kashiga banki kakwaso buhu shida sekuyi uku uku kaida megedan ka da,ile😂😂😂😂😂😂😂
Amma daile bakada tausayi ko naga sokake ka tozarci bosho
Wannan camera yayi!
Gaskia Da'ile mutumin yana Jin bala'inka
Su batakere a ji jiki
😁😁😁😁
❤❤😂😂😂😂😂😂😂😢🎉
Toh wai baba bocho miyakawo maganar menama agaban meson kudin haya dan dai ayi tsegumi ko hhhhhhh dariya dole sanan akwai fadakar wa
Macha Allah Bocho cmd ce très bien
Aslm bxvh uddg MSP jyko
Slm alk baba da illi ina mika gaisuwa da kai da babane naouara kukaihe bosho likita mahaoukatta
Bosho is mischievous!
❤🎉
Babane naouara kabar biyer ma mahaoukatu kouma da illi attahan kurri da fatane naouara tanna lafiya jaourou da bitsami douke ina mika gaisuwa a garéku fatan alkairi
Bonjour
Hhhhhh mln bosho yakamata kafara gwadawa A barikin soja kafin kazo wurin da'ile. =ashe da'ile ya iya maganin mugun makoci .to mln bosho akiyaye zuwa gabba .fatan alkairi zuwa gareku duka amadadin oga bosho