Kawai libya wallahi da shugaban kasar Mu zaya taimaka basai da jirgiba wallahi ko motoci suka turo da sun rage mutane daga libya mutane nasan tafiya gida babu kuɗi babu aiki ga wahala ga cin zarafin mutane dan Allah a isar da sakon nan aji halin da mutane suke ciki libya 🎉❤

gaskiya hakane wallahi🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Allah yakawo muna sauki
Allah kaimana maganin abinda yake damun mu
Mazaunar libiya yannijer sudawo gidar sufito zuwar nijer
Uyk
😊😊😊😊
🤲
Mudai ko bakomi ataimaka ayimina kamar Burkina Faso duk da wata uku sai jirgin yazo ya dauki in Burkina
Alha yakiyaye
Aslm ❤
Karyace tsohon labarine